duk bukatar da kake da ita komai kake nema ga mafita kayi amfani da ruwan zam zam kaga biyan bukata

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 26 янв 2025

Комментарии • 5

  • @ayshasani5567
    @ayshasani5567 2 года назад

    Assalama alaikum ml inada yaro dan shekara ishirin da bakwai amma yana shaye shaye anyi magani har angaji amma har yanzu ba a daceba don Allah muna Newman addu a da maganin ko addu o i

  • @khadijasaadutec840
    @khadijasaadutec840 2 года назад +1

    Allah saka da Alkairi

  • @rasheedatattahiru1212
    @rasheedatattahiru1212 2 года назад

    Malam ni wanda nakeso baima San Ina sonsa ba shin zan iya shan ruwan zamzam domin nayi addu,a ubangiji Allah y doramasa soyayya ta har ya aureni kuwa.?

  • @ZaharaAbubakarisa-k9f
    @ZaharaAbubakarisa-k9f 3 месяца назад

    Godiya Muke mln

  • @ahmadmuhammad4150
    @ahmadmuhammad4150 2 года назад

    جزاكم الله خيرا