Allah yakarama malam imani munajin dadin wa azinka saboda ba ruwanka da siyasa da yin kafen cikin wayo da a zabi Wanda kakeso muna rokon Allah yakara ciremaka son diniya yabaka ikon kiyayew amin👍
Aslm gaskiya shawara nakeson bawa Malam idan zaka bada fatawa baikamata karinka boyewa ba idan kasan bazaia bada cikakken biyani kan abuba baikamata karinka fadarsaba kana tare da dalibai da yawa kana basu fatawa kanan kace wai suje wajen wasu malaman su fada musu wannan baidaceba
Subhanallahi wabi hamdihi, subhanallahil azim...wannan ZIKIRIN yanada lada mai yawa, koda sau Daya kayi wnn TASBIHIN, zakagan anfaninsa a gobe'kiyama
Ya uban giji kakarawa malam ILIMI da Tsoran ALLA
Amin dan uwa
Ameen
Ameen dan dan gatan Allah
Ma Sha Allah, may Allah reward Mallam with Jannah
Ameen
Allah shi saka da alkhairi Allah shi ba malam lafiya
Allah ya Saka da allhairi ya karawa Malam lafiya
Masha Allah Allah ya taemaka 🤲
Masha allah,malan allah yasaka da alkhairi.
جزاكم الله خيرا الله يجعله في ميزان حسناته
Jazakumullahu khairan kathiran fidduniya wal akhira. Allahumma amin.
Yah Allah yakarama MALAM lafiya
Ameen
Ya allah kayarda muso manzon Allah s a w mln ya allah kayardadamu duniya dalahira alfarmar fiyeyyen halitta s a w
Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum.
Allah yasaka da Alkairi
Allah ya sa da Alkhairi
Mlm Allah yasaka da alkairi 🙏 sai dai gaskiya kaboye ilimi wanda hakan bai dace da koyarwar manzon Allah S.A.W ba
Masha Allah
Mallam Allah yasa ka da alkhairi Amman Dan Allah ai mana bayanin suran hanyar biyan bukata
Yah Allah yakarama Malam lafiya
Allah ya ba ma Mallam lafiya 🙏🙏🙏
Masha Alh malam Alh yasaka da Alkairi
Allah ya karama Malam lafiya
Allah yakarama malam imani munajin dadin wa azinka saboda ba ruwanka da siyasa da yin kafen cikin wayo da a zabi Wanda kakeso muna rokon Allah yakara ciremaka son diniya yabaka ikon kiyayew amin👍
Assalamu Alaikum, malam inason qiraar wannan alaramman, dan Allah taya zan samu a taimaka fi sabilillah
Maa Shaa Allah. Tabaarakar Rahmân. Allahumma baarik.
Mashallah
Masha Allah,Allah shi karama lahiya
Ameen
JazakaAllahu bikair 🤲
Afasaramin da Allh
Macha Allah muna godiya
Ma'shaallah
Allahu Akbar
Maasha Allah
Jazakallahu khairan
Allahu Ya Kara Basira.
Dan allah malam a taymaka mouna da lamba don tambaya
Dan Allah kinsamu number kuwa
Magnétique j'ai aimé j'ai aussi bcp apri à travers les éléments partagés
Masha Allah,Allah ka saka ma Malam da mafificin alheri amin.
Masha Allah
Jazzakallahu khairan Mallam
Ameen
JAZAKUMUL LAHU KHAIRA WA BARAK NA FI!!!
Ameen
Allah ya kara malam lafia Malam don Allah inna Adu a
Ni tambayata,wanne za a fara Yi. Salatin Manzan Allah saw ko kuma yabon Allah swt
Masha Allah malan
Masha Allah tabaarakallah jaxakallahu khairan y sheikh
Malam Allah ya saka da alkhairi
Macha Allah,miyé sounan mallam
Allah ya saka da alkhairi malam
Da Allah asamana karatun satin da yawuce da malam yayi bayani aciki
Allah ya biyaka da gida aljannah
Malam, don allah ka bani adduar mantuwa. Jazakhallahu khairan
Amin
Allah ya sa ka da Alkhairi
Jazakumullaahu khairan jazah ya sheikhana wabarakatuhu feek
Allah y qara baka lfy malam ya kuma sa aikin a mixani🙏
Malam dan Allah mijinane yake neman kara Aure to bayan nayi sallar asuba nakoma nayi mafarkin ya cenja mota amma ba sabuwa ba
Masha Allah Allah yabiyamaka
Macha Allah
Jazakallahu khair
Allah ya saka wa malam da mafificin Alkhairi
Allah ya taimaki malam
Allahumma barik
Muna godiya
Allahya karama malam lafiya
Malan Dan Allah inada tambaya
Aslm malm, Ina baran adduah
Ya jikin Mallam kuwa?
Allah ya kara masa lafiya da nisan kwana.
Malam yaji sauqi alhamdulillah
@@taskarmalamansunnahtv5416 Masha Allah, amma gaskiya naji dadi wallahi
Aslm🥰🧏🤲👍🇳🇪
Aslm gaskiya shawara nakeson bawa Malam idan zaka bada fatawa baikamata karinka boyewa ba idan kasan bazaia bada cikakken biyani kan abuba baikamata karinka fadarsaba kana tare da dalibai da yawa kana basu fatawa kanan kace wai suje wajen wasu malaman su fada musu wannan baidaceba
Sosai gsky
No Mljv
Masha Allah
Allahu Akbar
Masha Allah
Allah ya qara ma malan lafiya dan Allah sunnan malami