Dole ka zub da hawaye wa Arewa idan ka kalla, Fashin Baki kan haraji

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 3 дек 2024

Комментарии • 35

  • @shehuyakubu9753
    @shehuyakubu9753 День назад +2

    Allah Sarki Arewa. Iyayen mu sun gina ku, ku kuma kunce 'ya 'yan ku kadai zaku gina. Kun samu arziki, rufin asiri, da matsayi domin Arewa, amma itace abin wulakantawa. Akan idanuwan ku 'yan uwan mu daga bara sai sara suka da wulakantattun sana'o'i suke yi. Da yawa munyi karatun amma damar wasun ku sun gwammace su sayar wa da mutanen kudun. Bayan ciki babu wani tunani na yaya za'a habbaka Arewa da mutanen Arewa yanzu suke tunani. Kaico... Ya Allah ga Arewa nan, mu bayin ka ne, ba zamu iya ba, kar da a duba laifin mu ko a kama mu da laifukan wawayen cikin mu. Ayi mana don kai kake yi kai kadai ka isa kayi alfarmar Annabin rahama (S.A.W).

  • @MuhammedHassanJune20
    @MuhammedHassanJune20 День назад +1

    Professor muna godiya ❤

  • @zainablawal4855
    @zainablawal4855 День назад +2

    Allah saka muku da Al khairi da wayar da kan jama’a

  • @ummaAminuAbba
    @ummaAminuAbba День назад

    Allah yai Mana maganin zalunci da azzalumai

  • @MusagarbaSaad-ir3yp
    @MusagarbaSaad-ir3yp 21 час назад

    Allahu akbar Allah yasa kada mafifichin alkair 🥰 mun godiya da Wana program din naku.

  • @BasiruIsaringim
    @BasiruIsaringim 17 часов назад

    Allah ya saka maku da Alkairi

  • @ZuwairaMuhammad-t5v
    @ZuwairaMuhammad-t5v День назад

    Allah Ya saka muku da mafi alkhairi duniya da lahira

  • @MukhtarAbdullahi-gx3jl
    @MukhtarAbdullahi-gx3jl День назад

    Wannan Zalunci ne,Allah Ya karya Azzalummai

  • @BaffahassangmailcomHfdm
    @BaffahassangmailcomHfdm 17 часов назад

    Aslm Arewa, is too late to cry, our present leaders have spoil Arewa, entirely, so just let's submit ourselves to ALLAH SWT, and obey HIM, immensely, and wait for HIS WONDERFUL PROTECTION AND ASSISTANCE,as well.

  • @MallamUmaru
    @MallamUmaru День назад

    Allah ya sakamuku da Alheri
    Kukam Allah yasani kun sauke nauyi akanku
    Saura sarakuna, 'yan siyasa da malamai/pastors

    • @mazaremaabdulkadir512
      @mazaremaabdulkadir512 День назад

      Tirkashi! 'yan arewa, musamman Hausa- Fulani, ba bi-ta-nan din da wassu a kasar nan su ka daukar ba ne! A sake lake!!!

  • @SulaimiAhmed
    @SulaimiAhmed День назад

    Allah ya qaramaku qarfinguiwa

  • @usmanhuzaifabako8487
    @usmanhuzaifabako8487 День назад +1

    Dukfa abunda yasamu arewa wallahi mu da shuwagabanninmu muka jawo. Kar kayi zargin wani dan kudu da durkushewar arewa face shuwagabanninmu dakuma mu kanmu da kanmu. Sir ahmadu bello sardauna ya dasa arewa akan danba nacigaba da bunkasan tattalin arziki amma yau anwayi gari duk an wofantarda wadantan danbobin cigaban. Jama'a idanfa arewa bata farkaba wallahi akwai matsala zuwa nan gaba. Ko Dokannan an wofantar da'ita a yanxu wallahi kudanci Nigeria zasuci gaba daneman hanyar dazasu karbe kudaden dasuke samarwa na VAT. Yanxu haka cima zaune suke kiranmu. Sune zasu samar da haraji mukuma muna zaune saide abamu. Mufa farka al'ummar arewa inba hakaba wallahi ruwa yana dab dakarewa kada. Allah yadada daukaka arewacin Nigeria da Nigeria gaba daya

    • @muawiyashuaibu
      @muawiyashuaibu  День назад

      Wannan magana ta ka gaskiyar maganar kenan Sir

  • @MuhammadAAbubakar-by9fs
    @MuhammadAAbubakar-by9fs 17 минут назад

    Kayya Allah yakyauta

  • @MuhammedHassanJune20
    @MuhammedHassanJune20 День назад

    Thank you ja'afar

  • @IBRAHIMBUKAR-c6k
    @IBRAHIMBUKAR-c6k День назад +1

    Manene amfanin shugabanin arewa damasu arzikindabazasu kafamfaninkaba,domin yaranmu samu aikinyi,kamar yadda yankudu sukeyi a kudancin Nigeria

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z 2 дня назад +2

    😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢🇳🇬

  • @rakiyamusa845
    @rakiyamusa845 2 дня назад +3

    Kai jama'a! Gaskiya wadanda suka kirkiro wannan reform din makiya Arewa ne lamba 1.
    Watau dai a nakasa makarantun Arewa, a fora studentd a Kan student loan ta yadda fan talaka ma sai dai Ya xama dan kallo, a Kara wa Kaya farashi, a kara VAT saboda a fanshe Karin albashi.

  • @rakiyamohammed8925
    @rakiyamohammed8925 День назад

    😢😢😢😢

  • @hassanisakazir3124
    @hassanisakazir3124 День назад

    Kuje arise news mana kumana kacaca dasu

  • @auwalusamailaibrahim4019
    @auwalusamailaibrahim4019 День назад

    kaga karara tsohuwar Agender ce ta Y'an kudancin Nigeria Resource control, tun lokacin Shugaba Ebele Jonathan

  • @aliyuauwal7297
    @aliyuauwal7297 День назад

    Tinubu has buying arewa completely wallahi ba dai kunki zaben PDP ai tukuna ma

  • @KhadijaYakubu-hb6oj
    @KhadijaYakubu-hb6oj День назад

    Kodus to you guys

  • @starrich320
    @starrich320 7 часов назад

    Naga Duk kun sa hula

  • @yusufbadamasi2251
    @yusufbadamasi2251 16 часов назад

    This new tax refund bill insha Allah will help we northern

    • @taseuabubakar4117
      @taseuabubakar4117 2 часа назад

      Ka gayamana ta hanyar da wannan dokar zata taimaki Arewa?

  • @AK-B-GHIDE.
    @AK-B-GHIDE. 21 час назад

    There is no need for all this long process cause nigeria is democracy and if I were not mistaken democracy means government of the people by the people for the people which is people of the government people by the government people for the government!

  • @rakiyamusa845
    @rakiyamusa845 2 дня назад +1

    To idan haka ne sai ita gwamnati ta daidaita masana'antu da duk hanyoyin samu across all states kafin su fara wannan mafarkin, Amma ai da gumin dukkan jahohi a VAT din Lagos tunda ba dako mutanen Lagos din sukayi suka tara ba.

  • @auwalusamailaibrahim4019
    @auwalusamailaibrahim4019 День назад

    Tinubu ya fito da wata siga ta bayan gida...

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 2 дня назад

    su yan arewa da kansu suka rosa arewa kuma suke neman mafaka da za su fake da ita babu wani dan kudu da zai rosa arewa su da kansu suka rosa sunaso tinubu sugyara kowa yasan yarabawa dakishin nasu sukuma shuwagabannin arewa kuma sankai kawai sukewa arewa koma baya

  • @starrich320
    @starrich320 6 часов назад

    Naga Duk kun sa hula