Gaskiyar Magana: Dambarwar yunkurin rage karfin ikon Sarkin Musulmi

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024
  • Shin ina mafita kan dambarwar yi wa masarautar Sokoto garambawul da ta kunno kai a jihar. Shirin na wannan lokacin ya tattauna da Sambo Bello Dancadi, kwamishinan yada labarai na jihar Sokoto da kuma Dr. Balarabe Shehu Kakale na kungiyar Sakkwatawa Mu Koma Ga Tushe.

Комментарии • 2

  • @AbdullahiAhmadSkt
    @AbdullahiAhmadSkt 3 месяца назад

    Duniya makaranta

  • @ibrahimibrahim6818
    @ibrahimibrahim6818 3 месяца назад

    Kaji dan iska da anyi magana seyace al'ada kawai babu gaskiya acikin lamarin gwamnan sokoto da mutanin sa