Dalilin mutuwar Fadila Muhd, maganar ta ta karshe da mahaifinta, da sakon mahaifin ta ga yan film

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 6 окт 2024
  • Umar mai sanyi is a musician/producer in kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
    Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
    --
    #UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Комментарии • 196

  • @fuvdthfttufethdwr3474
    @fuvdthfttufethdwr3474 4 года назад

    Hajiya fiddausi. Allah sarki kaico rayuwar Allah ya jikanta ya rabbi

  • @shuaibubalkisu7125
    @shuaibubalkisu7125 4 года назад

    Rawuya kenan Allah ya jikanki da rahama fadila Muhammad

  • @nadiaalmoustapha8397
    @nadiaalmoustapha8397 4 года назад

    Allahou Akbar.. Allah ya gafartama.amine

  • @aishas.zubair6187
    @aishas.zubair6187 4 года назад +7

    😢😢😢😢😢😢😢Allah sarki Allah ubangiji yajikanta da gafararsa har naji kwalla a idona😢😢😢😢rayuwar kenan fa duk saurinmu da gaggawa ko zafin kai babu inda zamuje dayawuce nan din. Wllh naji mutuwar baiwar Allah nan fiye da tunani😣😣😣😣Ina rokon Allah dayasa mutuwar hutuce gareta dama dukkan Al-ummar musulmai dasuka rigamu gidan gaskiya. Yakuma kyautata namu zuwan bayan tasu AMEEN sudasuka tafi ba gaggawa sukayi ba haka zalika mudin bajinkiri mukayiba da sannu ahankali zamu riski gidanmu nagaskiya. Ya Allah kakarawa iyayenta, yan'uwanta, abokan arzikinta damu kanmu hakurin wannan rashi Ameen👏👏👏👏😢😢😢😢😢😢😢

  • @saidumusa6063
    @saidumusa6063 4 года назад

    Allah sarki Allah yajikatta da rahma

  • @marakisiyamusa5439
    @marakisiyamusa5439 4 года назад

    Allah yajikanta yayi mata rahma da dukkan musulmi baki daya mukuma intamu taxo Allah kasa mucika da imani. Ameen

  • @saaddiliyasu8754
    @saaddiliyasu8754 4 года назад

    Allah yakai haske darahmarsa kabarinta dakuma duk yan uwa musulmai wadanda surigayemu gidan gaskiya amin ya rabbi

  • @aminalsharif7279
    @aminalsharif7279 4 года назад +4

    اللهم صل وسلم على نبينا وحبيبنا وسيدنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين يارب ذكره في قلوب ضياء الله أكبر ولله الحمد والمنة على نعمة الحبيب المصطفى صلى الله عليه وسلم وكفى بها من نعمة

  • @oudoumaissabeabdoulahi6001
    @oudoumaissabeabdoulahi6001 4 года назад

    Allhu akbar allh ya jikan musulmi da rahama allh yasa kwanciya hutawa

  • @faizouadra5222
    @faizouadra5222 4 года назад

    Allah sarki fadila Allah jikan ki da rahama 😭😭😭😭😭💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔

    • @nassibatouzakou3712
      @nassibatouzakou3712 4 года назад

      Ameen y allh
      Allh ya kai haske kabarinta😭😭
      Allah y'a sa ta huta
      In na mu ya zo allah ya sa mu tchika da imani

  • @jibrinsaniisah5117
    @jibrinsaniisah5117 4 года назад

    Allah kasa ta huta Annabi Muhammad yasan da zuwanta in tamu tazo Allah kasa mucika da Kalmar lailaha illallah Muhammadur Rasulullah

  • @aishamusagmb2792
    @aishamusagmb2792 4 года назад

    Allah sarki Allah yajikan ki darahma

  • @maryamabdulkarimmaryam9981
    @maryamabdulkarimmaryam9981 4 года назад

    Allah sarki rayuwa kenan

  • @alhassanmaidaji7060
    @alhassanmaidaji7060 4 года назад

    Allahu'akbar allah ya jikwanta ameeen Allah ya bawa yan'uwan ta hakuri ameeen

  • @mahjubasalehgambo751
    @mahjubasalehgambo751 4 года назад +1

    Allah ya jiqanta yayi mata rahama yasa aljanna makoma Amin

  • @fiddausidauramooome9695
    @fiddausidauramooome9695 4 года назад

    Allah jikanki yamiki rahama fadila

  • @ninaadam7315
    @ninaadam7315 4 года назад +1

    Allah ya jiqanta ya jaddada rahamarsa gareta kuma shaida kam ai ta gama samu tunda maihaifinta ya shaideta, Allah yasa idan tamu taxo mu cika da kyau da imani

  • @hauwaabubakar9002
    @hauwaabubakar9002 4 года назад

    Allah sarki Allah ya gafarta mata ya bashi hakurin jure rashinta ameen

  • @fatimahamodu2021
    @fatimahamodu2021 4 года назад

    Allahu jikanta da rahama yasa aljannah

  • @aishaaliyushehu9863
    @aishaaliyushehu9863 4 года назад

    Allahu Akbar! Allah jikanta da rahama

  • @safarauyahyamohd1478
    @safarauyahyamohd1478 4 года назад +4

    Allah y jikanta d rahama yasa aljannah ce makomarta 😭😭

  • @aishamuhdaishamuhd9082
    @aishamuhdaishamuhd9082 4 года назад

    Allah sarki gaskiya duniya taji mutuwarta 💔💔😭😭Allah ya gafarta miki fadila

  • @zainababdullahi3566
    @zainababdullahi3566 4 года назад +1

    INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRAJI'UN, Allah yasa karshen wahalan kenan

  • @aminuisahalonigeria5267
    @aminuisahalonigeria5267 4 года назад

    Allah sarki, Allah shi jikanta da rahama yasa muyi kyakkyawan karshe

  • @mdkkddjjdj9217
    @mdkkddjjdj9217 4 года назад

    Agaskiya. Narazana da mutuwar baiwar Allah nan Allah ya jikanta da rahama ameen Suma ameen maman kirkin Ⓜ️🌹

  • @alimatoure6642
    @alimatoure6642 4 года назад

    Allah sarki

  • @sadiyaaminu4605
    @sadiyaaminu4605 4 года назад

    Allah ubangiji yajikan ta da rahma yasa Aljanna ce makomar ta dan sayyadi na rasulullah S A W🤲😭

  • @fatimaalhassandanbatta9086
    @fatimaalhassandanbatta9086 4 года назад

    Allah yayimata Rahama

  • @shamsiyyaumaryeldu5101
    @shamsiyyaumaryeldu5101 4 года назад

    Allah ya jikanta da rahama

  • @mommynyasmeen6892
    @mommynyasmeen6892 4 года назад

    Ameen Ya Rabbi Allah yajikanta da Rahama yasa Aljannace makomanta Allah Ya kyutata karshen mu

  • @aishainusa5415
    @aishainusa5415 4 года назад

    Allah y jikanki fadila Allah y gafartamiki Ameeeen

  • @zeinouaicha4822
    @zeinouaicha4822 3 года назад

    Allah ya jikanta Allah ya sa Aljanna ce makoma

  • @ibrahimmoussa5847
    @ibrahimmoussa5847 4 года назад

    Allah ya jikanta da rahama Allah yasa ta hutawa mukuma indan tamu tazo Allah yasa mucika da imani anin

  • @amanitaannabis.a.w2149
    @amanitaannabis.a.w2149 4 года назад

    ya Allah yajikanta da rahama

  • @umminkhairat7320
    @umminkhairat7320 4 года назад

    Amin ya Allah

  • @lams-tv-12
    @lams-tv-12 4 года назад

    Aameen Ya Allah

  • @zainabkabeer8844
    @zainabkabeer8844 4 года назад

    Allah yaimata rahma ubangiji yasa ta huta itada sauran alummar musulmai

  • @aishaadamu9217
    @aishaadamu9217 4 года назад

    Allah yajikaita yamata rahama

  • @fiddausiismailio2852
    @fiddausiismailio2852 4 года назад

    Allah sarki da dama aifi Allah yajikanta da rahama 😭😭

  • @ameenaaudu4713
    @ameenaaudu4713 4 года назад

    Ameen ya allah

  • @shafaatulauwal9871
    @shafaatulauwal9871 4 года назад

    Allah yajikanki fadila

  • @sadiyyaabubakar4069
    @sadiyyaabubakar4069 2 года назад

    Allah yajiqanta da rahama

  • @atnybaby3625
    @atnybaby3625 4 года назад

    Allahu akbar Allah ya gafarta mata yasa tahutan

  • @nagudutv
    @nagudutv 4 года назад

    Allah Ya jikanta da rahamarSa, Ya sa aljanna makomar ta.

  • @aichaaichaamadou8441
    @aichaaichaamadou8441 4 года назад

    Amine ya rabbi ❤️umar mai Sanyi 😭😭

  • @fareedaidrees1390
    @fareedaidrees1390 4 года назад

    Allah sarki 😢 Allah ya gafarta Miki fadeela

  • @zenaboumoussa1273
    @zenaboumoussa1273 4 года назад

    Amin amin allah yasa mucika da imana

  • @talatunnanamadina9795
    @talatunnanamadina9795 4 года назад

    Ameen summa ameen

  • @FxFx-hh3de
    @FxFx-hh3de 4 года назад

    AMIN YA RABBI

  • @rukayamawuya4572
    @rukayamawuya4572 4 года назад

    May Allah subhanna watallah grant you jannah

  • @nassirounass607
    @nassirounass607 4 года назад

    Allah mata rahma Allah ya kay haske kabarinta

  • @bilyaminumuhamed6988
    @bilyaminumuhamed6988 4 года назад

    Allah ya yayi rahama mukuma idan tamu tazo Allah ya sa mutchika imani

  • @zainabbello4539
    @zainabbello4539 4 года назад

    Ameen Summa Ameen

  • @rabul-izati5767
    @rabul-izati5767 4 года назад

    Allahuma Ameen

  • @beesholove6137
    @beesholove6137 4 года назад

    Allah sarki rayuwa 😭😭😭😭Allah mata rahma

  • @zainabmusa2802
    @zainabmusa2802 4 года назад

    Allahu akbar 😭😭Allah ya jikan ta da rahama 🤲

  • @zainabaminu1960
    @zainabaminu1960 4 года назад

    Allah ymata rahma

  • @gaddafibello8996
    @gaddafibello8996 4 года назад

    Ameen

  • @salissoumahamadoumoussas-mj7sl
    @salissoumahamadoumoussas-mj7sl 10 месяцев назад

    الله أكبر

  • @shamsudeenusman9851
    @shamsudeenusman9851 4 года назад +2

    May her soul continue rest in perfect pure peace ameen ya hayyu ya qayyum....

  • @idrismuhd9242
    @idrismuhd9242 4 года назад

    Allah ubangiji yajikanta dagafara

  • @maimunamaazu890
    @maimunamaazu890 4 года назад

    Allah yajikin ta yamata rahama lntamu tazo Allah yasamu cikada imani

  • @amoonflatte7337
    @amoonflatte7337 4 года назад

    الله يرحمه ويغفر له ويسكنه فسيح جناته ويثبته عند السؤال واجعل قبرها روضة من رياض الجنة يارب البقاء لله

  • @اقتفت-ض7ت
    @اقتفت-ض7ت 4 года назад

    Allah ya jikanta

  • @ayshaumar7241
    @ayshaumar7241 4 года назад

    Allah ya jikan ta da Rahama!Ameen

  • @umkhalthumabubakarsalisu6409
    @umkhalthumabubakarsalisu6409 4 года назад

    Ameen y rabbi

  • @josephdamilare5466
    @josephdamilare5466 4 года назад

    Amin

  • @aishayusuf8409
    @aishayusuf8409 4 года назад

    Allah yajikan jaruma fadeelah ya gafarta mata zunuban ta

  • @allahyasamudacefff8265
    @allahyasamudacefff8265 4 года назад +1

    Allah Ya jikanta😭😭😭😭😭😭🙏

  • @tahiremoussa7789
    @tahiremoussa7789 4 года назад +1

    Allah ya gafartamata ameen 😭😭😭✌️

  • @soukeradjoudjibo1659
    @soukeradjoudjibo1659 4 года назад

    Allahu akbar Allah ya jikanta da rahama😭😭😭

  • @bushraaliyu3872
    @bushraaliyu3872 4 года назад

    Allah yayi mata rahma

  • @hawahwaw4829
    @hawahwaw4829 4 года назад

    Amin Allahumma amin yaa Allah

  • @antyanty6452
    @antyanty6452 4 года назад

    Allah ya jikan musilimi fadila allah yayimiki rachana ameen 😭😭

  • @abdulrahmanmasaga4018
    @abdulrahmanmasaga4018 4 года назад

    Allah ya ji kanta

  • @ersinguclu5141
    @ersinguclu5141 4 года назад

    Allah ya jikanta da rahama allah obangiji yasa aljana ce makomata😭😭😭😭

  • @fateemahahmadhausawia6521
    @fateemahahmadhausawia6521 4 года назад

    Allah sarki 😣😣

  • @sanatsaeed951
    @sanatsaeed951 4 года назад

    Allah yasa tahuta

  • @fanisauhdfanisauhd850
    @fanisauhdfanisauhd850 4 года назад

    Allah ya mata rahma

  • @kadijahzango3827
    @kadijahzango3827 4 года назад

    Allah sarki Allah yayi mata rahama Ameen 😭

  • @nafiuhamisudaddy8104
    @nafiuhamisudaddy8104 4 года назад

    Allh yajikanmu

  • @mahammedtoptv7118
    @mahammedtoptv7118 4 года назад +1

    Amen alfarmar ANNABI SAW

  • @OmarOmar-li4ez
    @OmarOmar-li4ez 4 года назад

    Allah ya jikan ta yayi mata rahama Ameen

  • @zainabzuzu3608
    @zainabzuzu3608 4 года назад

    Allah ya jikanta baiwar Allah 😭😭

  • @اممرام-ت1ع
    @اممرام-ت1ع 4 года назад

    الله يرحمه ويغفر له ويسكنه فسيح جناته ويلهم أهله الصبر والسلوان

  • @mamanadnanadnan4100
    @mamanadnanadnan4100 4 года назад

    Allah yaimata rahama

  • @labarinhausa7606
    @labarinhausa7606 4 года назад +2

    Allah ya mutarahama

  • @hafsatdahiru8142
    @hafsatdahiru8142 4 года назад

    Kullu nafsin za ikatul maut Allah sarki allah yajikanta darahama idan tamu tazo allah yasa mucika da imani

  • @oumamaidagiaichatou9333
    @oumamaidagiaichatou9333 4 года назад +2

    Amine 😭

  • @maryemmohamed5582
    @maryemmohamed5582 4 года назад

    Allah sarki 😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @abbababagana1418
    @abbababagana1418 4 года назад

    Allah yajikanta

  • @hadizabilyamin3156
    @hadizabilyamin3156 4 года назад

    Allah y jikanta da rahama 😭😭😭

  • @ayyush2406
    @ayyush2406 4 года назад +1

    Wayo fadilah😭

  • @ranr8647
    @ranr8647 4 года назад

    الله يرحمها ويغفر لها وسكنه فسح جناته ويلهم أهلها أصبر وسلوان اللهم آمين

  • @abubakarwasila5872
    @abubakarwasila5872 4 года назад

    allah sa ta wuta

  • @raidianihilamubarak4380
    @raidianihilamubarak4380 4 года назад

    Allah yayaye mata quncin kabari

  • @bilyaminumar6037
    @bilyaminumar6037 4 года назад

    Innalillahi wa inna ilaihi rajiun
    Allah yajikanta da rahma Allah yasa aljannace makomarta Allah yaba iyaye yan'uwa da abokan arziki hakurin rashinta 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @ahmadzailaihatkabirzeze519
    @ahmadzailaihatkabirzeze519 4 года назад

    👍👍

  • @حنينبرناوي-ت3ت
    @حنينبرناوي-ت3ت 4 года назад

    الله يرحمه ويغفر لها ويسكنها فسيح جناته ويلهم أهله وذويه الصبر والسلوان البقاء لله 🤲

  • @zeeymuhd7420
    @zeeymuhd7420 4 года назад

    amin Allah ya sa ta huta