Ashariyar da Bello yabo ya kundumawa kishiyar yar' sa ya jawo cece kuce

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 окт 2024
  • Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
    Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
    --
    #UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Комментарии • 456

  • @maryammukhtar3607
    @maryammukhtar3607 3 года назад +43

    Ma Shaa Allah Da uba mai kwatarwa yar'sa yan'cinta!
    Da ace iyaye maza suna tada jijiyar wuya idan aka wulaqanta ya'yansu mata agidan aure Toda mata bazasu dinga fiskantar matsalolin aure sosai ba! Dan haka Ni sam banga laifinka ba Ash-sheikh bello yabo Allah ya kara maka lafiya da nisan kwana Mai albarka!

    • @alhamdulillah7085
      @alhamdulillah7085 3 года назад +1

      Wlh kuwa eruwa

    • @ghaly1y363
      @ghaly1y363 3 года назад +1

      Wallahi yayi day day tabbas wannan ya nuna cewa shi mekishin yaya sa ne👏👏👏👏👏

    • @maryammukhtar3607
      @maryammukhtar3607 3 года назад +1

      @@ghaly1y363 Tabbas kuwa💯

    • @scottjerry8796
      @scottjerry8796 3 года назад +1

      Masha Allah

    • @Kaduna001
      @Kaduna001 3 года назад +1

      Ameen malam yayi daidai 💯💯

  • @moona1246
    @moona1246 3 года назад +28

    😃 😃 😃 😃 Wlh taboshi akkayi banga laifin saba aa shifa Dan adamne kamarkowa shikenan malamai bayakuskuri Allah yakarawa malam lfy da nesan 💋❤️💕

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 3 года назад +5

    Allah ya wuci xuciyar mlm don harzikin mafi tsarki ( S 🤲 A 🤲 W )

  • @zainabkk923
    @zainabkk923 3 года назад +21

    Toh miye Aceki babu wani mutum dabaya kuskure Allah ya yafema Malan

  • @balkisushinkafii7229
    @balkisushinkafii7229 3 года назад +37

    😎 yamun daidai sabida koba komai ya kwato mutuncin yarsa ita ai bakusan abunda tace masu ko meyasa su ba,a yada nasuba sai shi dayake malami mai fada aji wallahi ya kyauta gobe ma sa kara kadan ma sukagani indai malam ne 🤗

  • @abdoulmalikbalkissou9049
    @abdoulmalikbalkissou9049 3 года назад +5

    Gaskiya Malan yayi da haka iyayen mu maza ke kokarin suga sun kwatu muna hakin mû agidan aoure wlh da maza sai sunyi takatsantan dayi ma mata wulakanci,🤗✊👍👏

  • @hsgsgueyet1236
    @hsgsgueyet1236 3 года назад +34

    Wannan bakomai bane rayuwa ce shi mutum ne kamawa tayi wallahi

  • @hajohauwa7418
    @hajohauwa7418 3 года назад +2

    Wallahi yayimin daidai haka suke idan an aure ubansu su raina amaryar sunfi so yayita yawan banza a gari kada yakaru wa uwarsu kishiya dama haka akeyiwa masu hali irin nata mal ka kyauta masha Allah

  • @muktarsaleyau9684
    @muktarsaleyau9684 3 года назад +19

    Bazaku yada alkairi ba sai dai sharri Allah ya shirreku

    • @sanahatoumijiyawa742
      @sanahatoumijiyawa742 3 года назад +1

      Wallahi da'uwa. Duk abin da muke yi za atsai da mu

    • @rhdnhu7992
      @rhdnhu7992 3 года назад +1

      Kaganide

    • @scottjerry8796
      @scottjerry8796 3 года назад +2

      Kudinga yada Alkhairi Kundin Shahara Muna kyautata Zato gareku.

  • @nieemamuhammad2214
    @nieemamuhammad2214 3 года назад +1

    Subahanallahi abun yayi kauri gaskiya amfanin ilmi aiki dashi malam

  • @ismaellsanihassanfagge3173
    @ismaellsanihassanfagge3173 3 года назад +2

    Allah ya karawa mln lfy da nisan kwana mai tarin yawa hade da albarka mai dorewa Allahumma ameen, #fatan_alkhairi

  • @DonAuwal
    @DonAuwal 3 года назад +1

    Gaskiya mallam bello ka kwafsa wlh, Ahlussunnah ba haka suke ba. Meye na zagin iyayen ta Dan Allah, kuma gashi ka zagi katsinawa gaba daya saboda rashin mutunci. Gaskiya ka kwafsa wlh. Allah sa mudace.

  • @سلمانالسلمان-ط8ث
    @سلمانالسلمان-ط8ث 3 года назад +1

    Masha Allah kayi dai dai malam Allah karabamu da azzaluman kishiyoyi

  • @gvyy2725
    @gvyy2725 3 года назад +3

    Masha Allah Allah yahuci zuciyar mlm wan nan haka kawai tajamana zagimu mutanan katsinawa Allah yakyauta

  • @habibaadamhabibaadam3990
    @habibaadamhabibaadam3990 3 года назад +15

    Nifa banga lefin mallam ba wallahi..surukan zamani sai surukin zamani..gara ya kwatarma diyarsa yanci..dominkam ance kunne ya girmi kaka👍👍idan wasu burinsu su zagi iyayen kishiya domin fada yahadasu da ita yanada kyau uban wacce aka zaga yayima toka hanci..idan kun bibiya kila andade ana musgunawa diyarsa..kuma nasan voice note sukayi ma uban shima yabada reply shine zasu yada abinda yafada? Meyasa su basu fada abinda suka tura masaba? Mallam kayimin daidai wlh😄👍👍👍👍gobema sa kuma😄

    • @raihanaabbakabir3525
      @raihanaabbakabir3525 3 года назад +3

      Allah ya miki albarka wallahi nima haka nace

    • @maryamabacha1861
      @maryamabacha1861 3 года назад +1

      Yakamata ku fahimci cewa diyar kishiyar yarsace yakema wannan kuma shine dai-dai sabida bai daace yaya suna shiga fadan uyayeba koba Komi matar uba Uwace gakowne dan Halak

    • @ummababajo7368
      @ummababajo7368 3 года назад +1

      Wallahi ya min daidai

  • @zainabidris2078
    @zainabidris2078 3 года назад +3

    Ai wallahi nibanga lefin malam anan ba ko kadan 💪 haka akeso uba yadinga kare HAKKIN yayansa akoda yaushe. Wannnan shine uban da zaai alfahari dashi wallahi

  • @mansursaniyusif212
    @mansursaniyusif212 3 года назад +4

    MashaAllah da wannan mahaifin da yanu kulawa da yarsa

  • @fatimaaliyumainamaina3857
    @fatimaaliyumainamaina3857 3 года назад +8

    Ya Allah yashiryi malam da imani da ikilasi ya gafarta masa

  • @teemauniguefashiondesign736
    @teemauniguefashiondesign736 3 года назад +6

    Masha Allah yayi kyau malam sabida Allah mi zaisa Diyar miji tashiga fadan iyayenta haka kawai

  • @abubakarbashir2305
    @abubakarbashir2305 3 года назад +13

    Dama magana zarar bunuce.
    Nibanga lefinsa ba, yamin daidai

  • @abubakarsadeeqabubakar7068
    @abubakarsadeeqabubakar7068 3 года назад +1

    Gaskiya ban yarda dacewa wai manzo S. A. W yana zagi wannan zancenkane kaiwai malan

  • @KhanKhan-ed1gq
    @KhanKhan-ed1gq 3 года назад

    Gaskiyane yayi daidai tunda shima ramawa yayi yayi daidai

  • @زينةالسليمان-و6ك
    @زينةالسليمان-و6ك 3 года назад +3

    Allah yakauta Allah kabamu ikon aiki da ilimi

  • @Mdfulani
    @Mdfulani 3 года назад +1

    Very Goooooood Bello yabo kaci ubansu kawai

  • @sarahpillars3402
    @sarahpillars3402 3 года назад +4

    Allahu'akbar mlm ayi hkr ataushi xuciya Dan Adam ne kai baka gaxa kuskure ba Allah ya yafema ya yafe mana baki daya

  • @fatimaabdulmalik225
    @fatimaabdulmalik225 3 года назад

    Wallahi yayi dai dai wallahi mata basason kishiya,idan ankayimasu kishiya da uwa da ya' sai su hana amarya sakat agida haba wanna yanuna cewa yan fikarfinsa agidansa kuma sunyada wanna muryan ne dan sunsa shi malam bello yabo malamine to Allah swt ya kara rufamasa asiri duniya da lahira kuma duk abinda kayiwa uwan wani sai anyimaka ia itama yar mijin gidan wani zaata kuma sai tasami mai zagin ta itama kamatu dini tudan.

  • @kalhbalgeies2181
    @kalhbalgeies2181 3 года назад +2

    WALLAHI MALAM KABURGENI ALLAH YASAKA DA ALKAIYRI AI GASKIYA NE MALAM ALLAH Y SAKA DA ALKAIYRI MALAM

  • @usainiabdullahiutte1715
    @usainiabdullahiutte1715 3 года назад +1

    Ikon Allah inde kanason mutum komai ya.aikata daidai Allah yasa mudace

  • @humairasaeed8102
    @humairasaeed8102 3 года назад +7

    Masha Allah, da Uba na gari 👍🙏

  • @usmanmohammed5901
    @usmanmohammed5901 3 года назад +1

    Bakaratun ba ayi amfanida shi,yanxu matsalar da Wanda yayi karatu da Wanda bayiba Allah yasa mudace ameen

  • @maryammurtala2692
    @maryammurtala2692 3 года назад +4

    Kamin daidai wlhy Bello Allah yaqara ma lfy ba,a taba Bello a zauna daidai

  • @buharisad
    @buharisad 3 года назад +2

    Allah ykr lfy Malam .
    Kamawa tayi

  • @yusrahyusrah736
    @yusrahyusrah736 3 года назад +6

    Wallahil azem karyane batancine akesan yimasa

  • @fathimamusaabdullahi6666
    @fathimamusaabdullahi6666 3 года назад +4

    Bekamata kudin ga yada irin wanan ba musan mai kai umar mesanyi sabida duk abin da kasa mutane suna daukarshi da muhim. Man ci sabida kowa yana iyayin kuskure sabida sunan sa na dan adam kowa yana iyayin kus kurs

  • @imamugibrimazulmaarif4921
    @imamugibrimazulmaarif4921 3 года назад

    Zagin dayake ma kishiyar yarsa baidameniba
    Amma banasan inji wani abu makamanchi wanda zaa dangana da shugaban halitta na qasqanchi subhanallah

  • @bellomuazu7857
    @bellomuazu7857 3 года назад +2

    Masha Allah, Allah yaqarawa rayuwa albarka yasa danisan kwana. Haka akeson uba nakirki yakasance akan haqqin zuri'arsa

  • @yahayamusa2765
    @yahayamusa2765 3 года назад +2

    Allah, yahuci zuciyar malam gaskiya want auren akwi wulakan Amma taron dengi

  • @inusausaini1739
    @inusausaini1739 3 года назад +1

    Subuhanallah wannan basa'arkaceba malam mu almajiranku yakamatakkbarwa afuwan

  • @dayeebsuleman5543
    @dayeebsuleman5543 3 года назад +1

    Wannan malami ya na da fitina kuma Allah zai yi mana maganinsu inshallah

  • @ZainabGarbaKhalil-tw5bn
    @ZainabGarbaKhalil-tw5bn Месяц назад

    Yayi dai dai

  • @AbdulkareemHassan-h2l
    @AbdulkareemHassan-h2l Год назад

    MUNA hakuri d rayuwa Amma itana ba tayi dedeba Amma Shi kuma malamine ana amfani d abinda Yake fada malamai abin koyine agunmu y Allah yasa mudace

  • @iklimatuabdulhafizu9367
    @iklimatuabdulhafizu9367 3 года назад +7

    Zagin shi sukayi, Kuma abin yayi Masa zafi, dole ya maida martani, kuji abinda yace agaban uwarta take zagin shi. Nifa Banga laifin shi ba. Ko babana wlh zai Yi abin da yayi ai zamanin ne yasa hakan tunda komai ya lalace Babu kunya kake zagin nagaba da Kai. KU Kuma masu yadawa karku fasa Dan Allah Kuma Yan iska ne, Dan baku yada alkhairi se abinda ya zama Babu dadin ji koh gani shi kuke yadawa.

  • @alhamdulillah7085
    @alhamdulillah7085 3 года назад +1

    Kayi daidai malam tunda yanzu maza basuda power a gidajansu dayawa maza natsoron matan su saikaga namiji yakara aure Sai Mata tanuna miji Bai isaba shikenan ba zaman lfy a Gidan karshe tahana matar zaman aure Don haka yayi daidai

  • @salwasalwa4212
    @salwasalwa4212 3 года назад

    Yamin daidai wlh

  • @moussamadou6430
    @moussamadou6430 3 года назад

    Gaskiya bai kamata kana malami kana u
    Irun wanan acher

  • @auwalnakowa2359
    @auwalnakowa2359 3 года назад +1

    Ya mi dai dai

  • @huaweipro9087
    @huaweipro9087 3 года назад +1

    Yayimun dai dai wallhi

  • @ghaly1y363
    @ghaly1y363 3 года назад +1

    Yayi dayday

  • @hananzacks4858
    @hananzacks4858 3 года назад +2

    Allah biya malam 😍wlh kowani namiji yadau darasi,idan anyiwa diyarka kaitsayemata.kumakaima kadakabari kowacce tatsaya amatsayinta shine gaskiya

  • @yahayamusa2765
    @yahayamusa2765 3 года назад

    A,a kayi ahankali malam don Allah, kubar Annabi ($, a , w,) yahuta duk Wanda yadebo tsiyarsa zubawa Annabi (s, a,w ,)

  • @saidaiyatarwatsauwarkamaki7314
    @saidaiyatarwatsauwarkamaki7314 3 года назад

    Gaskiya Malam Yakamata Adinga Lissafi Aduk Lokacin Da Baki Zai Furta kalami

  • @sayyadisaadoutv5481
    @sayyadisaadoutv5481 3 года назад

    wallahi wanan Gaskiya abi kamatayayi tudakai babane bello yab kuma Malami ai kamata yayi kamusu nasiha Amma dae Gaskiya wanan bkamataba

  • @sumayyasani6184
    @sumayyasani6184 3 года назад

    Good yayi dai dai

  • @hafsattvchannel957
    @hafsattvchannel957 3 года назад +1

    Mlm karshen zamani kenan Allah yashirya

  • @جحجحججحجحج-ذ3ط
    @جحجحججحجحج-ذ3ط 3 года назад

    Gaskiya kam nima banga laifin mlm ba

  • @bilyalukman7662
    @bilyalukman7662 3 года назад

    Allah y shiryashi

  • @mamanahmadmaryamm8573
    @mamanahmadmaryamm8573 3 года назад +2

    Allah yasa mudace

  • @salahoudinialio7990
    @salahoudinialio7990 3 года назад +1

    Yayi mouni sosay

  • @Takedowntv0
    @Takedowntv0 3 года назад +2

    3rd

  • @rukayyaumarbabyhuz9912
    @rukayyaumarbabyhuz9912 3 года назад +1

    Yayi daidai

  • @meenatabdul9733
    @meenatabdul9733 3 года назад +1

    Wlh malam baka da laifi wlh darajan yarsa yanema yasan halin yarsa

    • @saadatumusa3876
      @saadatumusa3876 3 года назад

      Allah Ya jikan na mu mahaifa mun rasa su

  • @abdoulayewaglasan1544
    @abdoulayewaglasan1544 3 года назад

    Allah shi kebadawa kuma shi kehanawa

  • @malamali1832
    @malamali1832 3 года назад

    Yai mindaidai kastinawa basuda mutunci sai da haka wallahi allah ya karika malam

  • @fatimamauh3026
    @fatimamauh3026 3 года назад +1

    Gaskiya ranmaza yabaci Allah ya rufa asiri

  • @khadeejababa502
    @khadeejababa502 3 года назад +1

    Kuji shoran allah kubar san zuciya

    • @ovvo7027
      @ovvo7027 3 года назад

      🤣🤣🤣🤣🤣

  • @asmaulawanasmaulawan8495
    @asmaulawanasmaulawan8495 3 года назад

    Kayimin dai dai malam

  • @sulaimanlibya7796
    @sulaimanlibya7796 3 года назад +2

    Subhanallah. Toh Allah ya kyauta

  • @jameelmdanlity2330
    @jameelmdanlity2330 Год назад

    Ya salam 👋🙏

  • @zilaihatmustafs9493
    @zilaihatmustafs9493 3 года назад +1

    Yayimin daidai

  • @mustofaabubakkar6568
    @mustofaabubakkar6568 3 года назад

    Wai wannanne salami mtssss

  • @lobiyyalobiyya5288
    @lobiyyalobiyya5288 3 года назад

    Miye laifi anan ai dolene yarama wannan maganar ahaline

  • @aminaisa2787
    @aminaisa2787 3 года назад +1

    Abinda yayi gaskiya

  • @mamansayyada4484
    @mamansayyada4484 3 года назад

    Wlh banga laifinsa ba

  • @husnahsalisaliyu5798
    @husnahsalisaliyu5798 3 года назад +3

    Allah kasa mu dace 🤲

  • @africanindustries3708
    @africanindustries3708 3 года назад

    Yan Izala kenan

  • @Kaduna001
    @Kaduna001 3 года назад +1

    Nice one malam Allah ma ya yarda in amma karama

  • @samirasani7670
    @samirasani7670 3 года назад +2

    Allah yakyauta namiji da shiga harkar mata

  • @arewaonetv9243
    @arewaonetv9243 2 года назад

    Kai baka duba asalin lbr sai sauri yadawa kaji storo Allah

  • @rukayyaa12
    @rukayyaa12 3 года назад

    Kayi dai dai Malam Allah ya kara daraja.

  • @sheikhumar581
    @sheikhumar581 3 года назад +20

    Muna tareda malam, duk Wanda baiga mutuncinka ba babu amfanin kaga nashi

  • @rabisalisu7995
    @rabisalisu7995 3 года назад

    Allah yajiqan malam kayi daidai 😍😍🙏🙏🙏

  • @alisto8997
    @alisto8997 Год назад

    Mamaki kenan🥺

  • @adamouadamou2998
    @adamouadamou2998 3 года назад +1

    Innalillahi kai jama,a wlh wasu malamai sunada son kai wlh baida ce ba

  • @hassanechaibou7031
    @hassanechaibou7031 3 года назад

    asma'u tayi karantun izzala

  • @assadasmshehu1400
    @assadasmshehu1400 3 года назад

    ALLAH ya shirya su damu gabadaya

  • @faruqumarfaruqumar7362
    @faruqumarfaruqumar7362 3 года назад +3

    A gsky koda ace bello yabo ba malamin da al´umma ke saurara bane yakamata yasan irin kalaman dazai yi anfani da a wannan gabar a matsayinsa na babba kuma na miji Allah ya yi mana jagora

  • @abouahmedmossimossi5531
    @abouahmedmossimossi5531 3 года назад +1

    Macha allah malam

  • @nuramrabiu1477
    @nuramrabiu1477 3 года назад +1

    Hmmm babban mutum dakai kana shiga lamarin mata wlh zaka dinga jin kunya

  • @Mdfulani
    @Mdfulani 3 года назад

    wlh ya burgeni sosai

  • @hafsatabubakaral-barnawi4965
    @hafsatabubakaral-barnawi4965 3 года назад

    Dan Allah Kadena saka kiɗa a labarenka Please 🙏 ina maka fatan Alkhairi

  • @mkgrouptv8570
    @mkgrouptv8570 3 года назад +1

    Kukuma sai kuka rasa gane dan Yana malami ba annabineba kuketa tallatashi Ku zubta mutuncinshi kunyi kuskure Ku gyera

  • @timayac5408
    @timayac5408 3 года назад

    Gaskia bay dace ba mahayfanta kaway ya zaka maymakon ya hadasu ya musu fada soubhanallah

  • @itsshaheedshieet3055
    @itsshaheedshieet3055 3 года назад +1

    Qarya kake Dan uwarka ,
    Annabi baya zagi,annabi rahamatun lil'alamiin ne ,
    Shegu matsiyata

  • @hauwab.muhammadjiddah726
    @hauwab.muhammadjiddah726 3 года назад

    Wallh nibanga lafin wannan malaminba Dan Su aka fara tabawa kuma dole yaji zafi ankirashi da matsiyaci kuma shi amatsayinsa na makarancin alkur'ani kunga kuwa shine agaba kuma manzon Allah ma ya taya yarsa nana fadima kishi Toni gaskiya banga laifibshiba ya nuna shi ubane nakwarai wannan yayi dedai wallh

  • @rabianasairu6063
    @rabianasairu6063 3 года назад

    Subahana allah sai Allah ho yasai raya

  • @zainabgummi5828
    @zainabgummi5828 3 года назад

    Yi hankuri mlm magana tabace

  • @chvg6345
    @chvg6345 3 года назад

    Subahanallah kai Jamaa Allah yakyauta

  • @hakiluayuba9329
    @hakiluayuba9329 3 года назад

    Wannan bahujja baci Allah yakiyayi

  • @imamugibrimazulmaarif4921
    @imamugibrimazulmaarif4921 3 года назад

    A uzu billahi Minash shaidanir rajim

  • @ffm4184
    @ffm4184 3 года назад +1

    Nagodi Malag billo dahaka iyayi maza Ke i dabamu ulaqataba