pi network ya tona asirin wasu

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 26 авг 2024
  • ku shirya inganta sana'o'in ku nan bada jimawa ba

Комментарии • 72

  • @shamweeldalhat1168
    @shamweeldalhat1168 Год назад

    Allah yasaka da alkhaeri
    Allah yataimakemu yasanya muci gajiyan abun

  • @yusufbubah1760
    @yusufbubah1760 Год назад +1

    Wallahi Pi Nafara a Kurarren lokaci Amma bakomai Haka Allah Yaso Allah Yasa shine Rabo

    • @musaabubakar979
      @musaabubakar979 Год назад +1

      Allah yayi ma abunda aka samu albarka,

    • @yusufbubah1760
      @yusufbubah1760 Год назад

      @@musaabubakar979 Amin Ya Allah Godiya nake sosai

  • @musashuaibu2485
    @musashuaibu2485 Год назад

    Masha Allah

  • @dahiruabdu6916
    @dahiruabdu6916 Год назад

    DAHiRRU abdu

  • @mahmoudmukhtar8386
    @mahmoudmukhtar8386 Год назад

    Haba, ai ciniki da pi ba wani abu bane ba, kawai ko mainene al'umma ta yarda zata yi ciniki dashi ai shikenan, Amman wannan pi din ba komai bane illa shirme.

  • @alibukar634
    @alibukar634 Год назад +1

    Mutanen muna arewane Sai ahankali diyawanmu karancin ilimi akan pi network gaskiya yanadamun mutanen mu Allah yaganardasu gaskiya

  • @khairulummahtv8496
    @khairulummahtv8496 Год назад +1

    Wato Hj Salihi abinda ya kamata ka fahimta shine, bawai suna nufin wannan harkar karya bace, a'a wannan mugun nufi ne na mutanen mu don burin su kowa ya zauna a talauci. So ka kyalesu Allah zai kunya tasu

  • @nasiruabdulkadir75
    @nasiruabdulkadir75 Год назад +1

    KAIMA DAMA BAKADA LAFIYA ALLAH YAKARA LAFIYA

  • @ukashaabdullahi9597
    @ukashaabdullahi9597 Год назад

    Aduniys

  • @nasirabdurrashid2249
    @nasirabdurrashid2249 Год назад

    Gaskiya salinga naji dadin maganarka sosai

  • @babaganabukar9085
    @babaganabukar9085 Год назад

    Good

  • @makarantatv6760
    @makarantatv6760 Год назад

    Yaka atashe tsaye don fahimtar muta ne AKAN PI NETWORK

  • @yusufbubah1760
    @yusufbubah1760 Год назад

    Masha Allah munanan muna sauraren wannan Ranar da pi zata fashe

  • @halliruabdullahibaba5173
    @halliruabdullahibaba5173 Год назад

    Zatafashe insha allah

    • @paybuy5315
      @paybuy5315 Год назад

      Ay Tama fashe agun wawaye Amma wanibankin mahaukata ne zai ammsa shi ahimuketanema

  • @yakubumuhammadsalis4674
    @yakubumuhammadsalis4674 Год назад

    Karka kuskura kaji Wai a Ranka cewa Dan kana Mining Pi, kaima Dan Crypto ne. Alaji kayaudari kanka.😎 DA Kudi ake neman kuɗi 😎😎😎
    Pi network daban Crypto currency daban. Ba'a Bori da sanyin jiki. Sai ansha wuya Akan sha dadi. Dan Pi wace wahala kasha? Harkake tunanin sayan Rabin Garin ku? 🤔 Mafi muni Yaudara itace yaudarar Kai! Dan Pi ka yaudari kanka.
    Nothing good can come easy 😎
    El-yaks 🖋️

  • @aliadamu5918
    @aliadamu5918 Год назад

    Allah ya tabbatar da alkairi

  • @makarantatv6760
    @makarantatv6760 Год назад +1

    NI MA KWANANNAN INSHA ALLAH ZANYI VIDEO AKAN PI NETWORK

  • @suleimangane8175
    @suleimangane8175 Год назад +1

    Salinga sir ina matukar jindandin Yadda kake sensitising Yan arewa Kan pi,Fatana Allah shitabbatar mana da anticipation na munatenmu Akan pi. Am Suleiman Gane a kapital FM abj presenter

  • @zakariyyayasar7806
    @zakariyyayasar7806 Год назад

    Masha Allah alhamdulilah

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 Год назад

    NI YAU NE NA SHIGA, Muna Saran akwai wani Al amari mai mahimmancin a wan nan manhaja ta PI NETWORK

  • @comradeumaraliyunuhu5528
    @comradeumaraliyunuhu5528 Год назад

    Allah yazamanmana alkhairi Dan uwa

  • @Kupte.electron
    @Kupte.electron Год назад

    Allah yataimaka amin

  • @abbamairawani
    @abbamairawani Год назад

    Ni malam Ina zama a international financial hub babu wani lamari kamar haka kaima kanka baka san shi pi din ba

  • @Liman5050
    @Liman5050 Год назад

    Kuma yanada kyau abar masu ilimi akan kowana lamari suyi magana.
    Masana Blockchain/crypto yakamata suyi magana ko bada shawara akan Pi Net.

  • @saifullahisafe5165
    @saifullahisafe5165 Год назад

    allah yatemakemu

  • @abbamairawani
    @abbamairawani Год назад

    Haba malam da girman kayi wannan Abin kana tinzira samari su cigaba da zaman banza da tsammanin iska Allah ya shirye ku

  • @bilyaminuabdullahi
    @bilyaminuabdullahi Год назад

    Dun Allah salinga inaneman taimaku akan pi network ɗina dun Allah

  • @lawalibrahim9143
    @lawalibrahim9143 Год назад

    Allah yataimakemu

  • @picodezoompp3408
    @picodezoompp3408 Год назад +1

    👆👆👆👆
    Pi memiliki masa depan yang cerah☀️
    Saya menyalakan petir setiap hari tepat waktu ️
    Melakukan yang terbaik untuk mempercepat segalanya untukmu
    Kami berharap dan bertahan, mimpi menjadi kenyataan 😊

  • @sadiqusadiq1428
    @sadiqusadiq1428 Год назад

    Hmmm No way To be a currency exchange

  • @emmanuelclement3608
    @emmanuelclement3608 Год назад

    Pi network is real

  • @hamzaadamujumba920
    @hamzaadamujumba920 Год назад

    Dr. mun subcribe

  • @makarantatv6760
    @makarantatv6760 Год назад

    MASHA ALLAH TRÈS BIEN

  • @alidangana9945
    @alidangana9945 Год назад

    Kaima ya kamata a kai ka asibitin dawano

  • @yusufbubah1760
    @yusufbubah1760 Год назад

    Salinga tv Ina Saurarenku a koda Yaushe ko banyi Comment ba saina Saurarenku a koda Yaushe

  • @paybuy5315
    @paybuy5315 Год назад

    Dan uwa kayihakuri kanmutane yawaye mujira na dawata 5 mezuwa pi bawani me hanka komesonbanza dazai sake sayan pi ko a guda 100 nira 10 da abaya ayai kace Kai Dan jaridane yanzu kawatsarne Dan uwa Kar kasake igaya hakama ganye kanaruwa

  • @islamicworldtv1335
    @islamicworldtv1335 Год назад

    Sorry ,what is he saying?

  • @ahmadusuleiman5323
    @ahmadusuleiman5323 Год назад

    To no mai gida kyc yana kae wani lokaci

  • @engrsalafy2728
    @engrsalafy2728 Год назад

    Sannu da kokari

  • @matashitv1092
    @matashitv1092 Год назад

    Ana fa iya bude pi da lambar mutum batare da ya sani ba ya kamata kusan da haka

  • @hassanjabbo6533
    @hassanjabbo6533 Год назад

    Assalamu Alaikum.
    Ya wannan kafa ke operating? Ina son shiga cikin ta.

  • @suleimanmakamashani2635
    @suleimanmakamashani2635 Год назад

    Ya zanyi infara ?

  • @kasoannabikahuta6430
    @kasoannabikahuta6430 Год назад

    🤣🤣🤣🤣

  • @mustaphasurajosurajo6309
    @mustaphasurajosurajo6309 Год назад

    Get out Makaryacin kawai

    • @ahmedmohammedibrahim9327
      @ahmedmohammedibrahim9327 Год назад

      Gaskiya bakada tarbiya

    • @Wazirinshagwa
      @Wazirinshagwa Год назад

      Ai kai ne makaryaci shege jaki kadubi wannan mutumin kace mishi makaryaci iiyayenka sunyi hasara waklahi dun nasan ko su baka girmama wa

    • @Wazirinshagwa
      @Wazirinshagwa Год назад

      Kaje kane mi sani in bakasan abu ba ba karyatawa akeyi ba wawa

  • @muhammetatilla54444
    @muhammetatilla54444 Год назад

    atillaaa57

  • @AMG-ww5nk
    @AMG-ww5nk Год назад

    При регистрации Geny84

  • @umarahmed4714
    @umarahmed4714 Год назад

    Masha allahu

  • @abakarhassan9591
    @abakarhassan9591 Год назад +1

    Good

  • @sadiqusadiq1428
    @sadiqusadiq1428 Год назад

    Hmmm No way To be a currency exchange