Sarkin Waka Ya Kunnoma Yan Pi Network Wuta 🤣🤣

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 12 сен 2024
  • Mazaje Ne official RUclips channel
    Dandalin Dariya Wasan Barkwanci Na MazajeNe
    Don't Forget To Subscribe!
    #MazajeNe #SabonComedy

Комментарии • 23

  • @KMG-iy7mr
    @KMG-iy7mr 2 года назад

    Kwarrekt, Malam Naziru Sarkin Wak’a.

  • @a.rabbatv1775
    @a.rabbatv1775 Год назад

    Sai Maganar Daurin Dankwali.Kana Namiji Kana Daura Dankwali

  • @asiyaabdul7354
    @asiyaabdul7354 Год назад

    Ba dawanau ba ne wayune , zambaka Sauran bayani gaba.....

  • @aa_gilima5259
    @aa_gilima5259 2 года назад

    Su naxiir anga muma allah zai lissapa damu BAKIN ciki yamotsa to saidai hakuri wlh dama ai kowa da lokacinsa Allah yakawo namu lokacin

  • @gccgggmistakes3501
    @gccgggmistakes3501 Год назад

    Hhh sarki aaa sarki kaga baruwana hbh

  • @ChaibouNassirou-sy9rw
    @ChaibouNassirou-sy9rw 3 месяца назад

    Anawa yassaye

  • @ChaibouNassirou-sy9rw
    @ChaibouNassirou-sy9rw 3 месяца назад

    Yan nan chirmene

  • @s.snakowatv6519
    @s.snakowatv6519 2 года назад

    Bamu fara dan mudainaba dan haka babu wani wanda ya isa yahanami yin Mining

  • @mustaphayakubu3476
    @mustaphayakubu3476 2 года назад +1

    Wllhi karya yake ni bai isa ya kunna minba

  • @isahhuzaifa5902
    @isahhuzaifa5902 2 года назад

    gaskiya naji dadin wannan furuncin sarki waka

  • @musayambawa4687
    @musayambawa4687 2 года назад

    Ameen Ya Allah. Kanisantamu da son nabanza

  • @musawalker2876
    @musawalker2876 2 года назад

    Nimadai banyardaba Amman tundaba asaka kudi inayi intapashe alhamdulillah idanmabatapasheba Babu asara datakam kobabu pi inasakawa

  • @zarahuabdulrahmanyabagi9507
    @zarahuabdulrahmanyabagi9507 2 года назад

    Mahukaci jaili kaje kalime ilimin abun tukunna shege kudin dakake alfani dashi kasan indayafotu Koko Kaine kakarkarta kudin jaili kaje kalimi ilimi boko mahukaci jaili shege jaki

  • @ibrahimsulaiman1766
    @ibrahimsulaiman1766 2 года назад

    Munafiki kawai

  • @mohamadouhadari813
    @mohamadouhadari813 2 года назад

    Gaskiyya ne sarki Allah ya qara lafiya

  • @gaddafiisah7950
    @gaddafiisah7950 2 года назад

    Sonzuciyanezalla

  • @nurahamza7083
    @nurahamza7083 2 года назад

    Sarkin waka kana mana bakin ciki kenan

  • @asiyaabdul7354
    @asiyaabdul7354 Год назад

    Bakuma son nabanza ba ne,Mai son nabanza Mai Neman like da shering.akan data namutane shi be Mai Neman na banza

  • @aminamusa4660
    @aminamusa4660 2 года назад +1

    🤣🤣🤣😂

  • @danuwatv125
    @danuwatv125 2 года назад

    Mazaje dan allah karka rasamana wannan mutumin bakaunar yan nigeria yakeba 🐷🐷

  • @majadabdallah103
    @majadabdallah103 2 года назад

    🤣🤣🤣

  • @nasiruyakubu6954
    @nasiruyakubu6954 2 года назад

    Go school u say school na scam.see how u are advertising ur illiteracy@Naziru sarkinwaka