Al'ameen, Allah ya Kara hazaka. Muna godiya bisa jajircewarka bisa habbaka al'adunmu. A kashi na farko naji Baba Isuhu yayi maganar kaset 5 ya kaiwa Jafaru Sokoto basu hadu ba. A taimakemu da sauran.
Gsky ya kamata muna mutunta junanmu a matsayinmu na Yan uwa musulmai musamman manyan mutane dattijawa irin wadannan, wannan dattijon ko ba dai-dai ya fada ba bai kamata ba kace masa makaryaci.
Allah sarki bahagon Dustin mari allah yasa aljanna ce makomarka bahagon 😭😭😭😭😭
Al'ameen, Allah ya Kara hazaka.
Muna godiya bisa jajircewarka bisa habbaka al'adunmu.
A kashi na farko naji Baba Isuhu yayi maganar kaset 5 ya kaiwa Jafaru Sokoto basu hadu ba.
A taimakemu da sauran.
To
As-salamu Alaikum
Muna godiya munji dadi
Muna godiya
Ban taba Jin wakarsa ta horo ba dama munsan Dan gurumadane shi kasan yakeso erewa
Mungode
Isuhu jajgu
Hakane
Amma gaskiya idan ana maganar damben gwanaye to baa amfani da kisa irin wannan.
Muna godiya
Wannan mutuman makaryaci ne
Allah ya sauwaka
Gsky ya kamata muna mutunta junanmu a matsayinmu na Yan uwa musulmai musamman manyan mutane dattijawa irin wadannan, wannan dattijon ko ba dai-dai ya fada ba bai kamata ba kace masa makaryaci.