DOGARA YADAWO Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara Hausa Song Latest Music 2020
HTML-код
- Опубликовано: 20 сен 2024
- #rararamultimedia #latesthausasong #hausamusic #basarakiyatv #hamisubreaker #rarara #hausavideo #kannywood #area24 #alinuhu #adamzango #maryamyahaya #garzalimiko #treding #recommeded #treding100 #tijjanigandu #hausamovies #latesthausafilms2019 #nigeriahausafilms #hausafilms #mentamusic.
Gaskiya akan wannan wakar na Zama masoyinka har abada. Allah Kara basira
RARARA 100
Rarara na Baba Buhari
Hmm banza a banza taron yuyuyu. ALLAH ya bamu shugabanni nagari
Shehiyya amana
Allah ya Kara basira.
Allah yatsareka daga shairin mahassada rara masu gonar waka
Dogara ya dawo kuma Siyasarsa a jihar Bauchi ta kare... Allah raka taki gona.
Yayi dai dai
Masha allah yayin kyau sosai 👍👍👍👍👍👍allah yaqara basira dadaukaka 🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻
Fati
Gaskiyane waka tabiya Masha Allah Allah yabiya rara and maishadda and real alinuhu the king
Sirrin rike miji 1 I g
Allah yakara basira baba rarara
Amin Muna Gdy
Anchi ansa gasa ta tayaya zamu sauke ft alkairi gareka dauda rarara❤❤❤❤❤
@@DaudaKahutuRarara www jjj kkk mawaki kaji tsoron Allah
Masha Allah, Allah ya Kara daukaka malam dauda
Mawakin siyasa bazai taba daraja ba, yanxu nagane abinda ake nifi da wannan bayanin
Me gida allah ya kara basira
😍😍😍😍❣️
Nice one
Masha Allah
Bh
Masha Allah sai fatan alkhari 🇳🇪🇳🇪. 🇱🇾
Aykin banza
Nice 👍
Macha Allah oga Rarara
Gaskiya wakatayi, ko malam bazaice ba dadiba se dai yace bakyau, Allah ya qara Basirah
🥰🥰🥰
Masha Allah 👍👍👍
Really maschllah this song 🇬🇧
Ouwarka
Nice one i love
Shehu ishaka
Dugara ya dawo Allah yari basira
Kai aikin banza Kaura ya wuce tunaninsa, kuma senator ma bazai ko ma bah.
Masha Allah 100%👍👍👍
To Allah yakiyaye kunyi amanku kunlashe
Eh mana ⏯
Sorikew
dakyau 🤝🤝👍👍
Bilkisu Abdulahi okay
Beautiful
Eh mana
Ina zamu iya downloading mp3?
Nice one of day
Thanks you Rarara
Tayi dadi
Wai yanzu wanene Speaker kenan?
femi from lagos
@@jamilumagaji582 thanks
Allah yakara basira na baba ganduje
Shiririta.
Aslm gaskiya baadawa waqatayikyau tayimaana allah yaqaragirma da basira 08139359325 daga Nasir Muhammad Kano state
Ko basirar takare wannani kodadi babu
Bamayi
Allah yaka basira rarara
Barka dawrhka
Allah ya kara basira
Masha Allah
Congrats
Masha Allah
Masha Allah