Rarara sei dai kafita Dakai da Ya'yanka ku zabe shi Amma mu dai Yan Nigeria bazamu zabi Apc ba Domin sun rikata Mana kasa fiyeda tunanin kowa mu dei sei mushe Allah Ya zabamana Mafi alkhairi Amman Banda Bolla tinubo
Aikin banza. Bana zakuci ubanku don wllh wanga jangwala gwada ba inda zayaje. Ya Allah kamar yadda ka nesanta sama da kasa Ya Allah nesanta Tinubu da mulkin najeriya.
APC TASHA KWAYA DAI , ALLAH YA ISA TSAKANINMU DAKU MAYAUDARA AXZALUMAI MUNAFUKAI MACIYA AMANA, JAHILAI JAKUNA WAWAYE. SAI ALLAH YASAKA MANA, MUTANEN BANZA, BAKUGA WAKAN BATA DADI KAMAN KAFUN KU YAUDAREMU, ZAMUYI MAGANINKU INSHA ALLAH
To mudai waka tayi dadi amma Dai Muna Cewa Allah Ya Zabar Mana Mafi Alkhairi Rarara Kahutu Ai munashan wahala wallahi tsadar rayuwa abinci, Pms, Ago duk tsada Allah Yasa mudace
Rarara sei dai kafita Dakai da Ya'yanka ku zabe shi Amma mu dai Yan Nigeria bazamu zabi Apc ba
Domin sun rikata Mana kasa fiyeda tunanin kowa mu dei sei mushe Allah Ya zabamana Mafi alkhairi
Amman Banda Bolla tinubo
Wakarka itace waka chairman , ta sauran ihu ne
Allahu Akbar adae adae ta sahu liman tinibu yazou ga kashim banban Ladan always Muslim and always arewa
@@aliyunasir2777 Yanzu fa???
Aikin banza.
Bana zakuci ubanku don wllh wanga jangwala gwada ba inda zayaje.
Ya Allah kamar yadda ka nesanta sama da kasa Ya Allah nesanta Tinubu da mulkin najeriya.
APC TASHA KWAYA DAI , ALLAH YA ISA TSAKANINMU DAKU MAYAUDARA AXZALUMAI MUNAFUKAI MACIYA AMANA, JAHILAI JAKUNA WAWAYE. SAI ALLAH YASAKA MANA, MUTANEN BANZA,
BAKUGA WAKAN BATA DADI KAMAN KAFUN KU YAUDAREMU, ZAMUYI MAGANINKU INSHA ALLAH
Wai dan Allah rarara baka waka sai kayi maganar wani wanna ba hali mutun kirki neba
Kayi ban kaurar ka kagama insha Allahu daga bana labarin wannan azzalumar jam.iyyar taku ta APC wlh takare Nigeria sai baba Atiku insha Allahu
Jami'ar waka waka ta tayi amma najeriya kam sai baba Atiku Insha Allahu
Fada musu dai
To mudai waka tayi dadi amma Dai Muna Cewa Allah Ya Zabar Mana Mafi Alkhairi Rarara Kahutu Ai munashan wahala wallahi tsadar rayuwa abinci, Pms, Ago duk tsada Allah Yasa mudace
Allah ya taimaki Baban kalifah sau dubu sun taru
Alh Dauda kahuta Rarara # Allah ya qara lafiya da basira Nigeria sai Bola Aham'd Tinubu 🇳🇬
Bana yinka RARARA Saboda bakinka sai a hankali. Amma ko shakka babu duk wakokinka ko wacce Ina San ta Kuma Ina Jin ta.
APC tasha kwaya
Allah ya'isa tsakaninmu daku macutaka kawai 😥😥😔😔
Muna pdp dai
Yama zafi kenan,,
allah ya sauki tsaya Nigeria sai engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso kano sai Abba gida gida
Allah kara basira oga rara😅
Dr waka sarkin lafiya Allah Ya kara basira Rararara
Allah yakara basira Alhj Dauda kahutu rarara sai jagaba
Hhhhhhh yai daidai oga rarara Allah ya karabasira da safiya da hazaqa mu bana sai tinubu in Allah ya yarda
Gsky ne rara Allah yakara basaira
Allah ya Kara lafiya
Rararara jami'an waka
Darajar Muhammadurrasulillahi Saikunji Kunya Shegu Yan Asara
😂😂😂
Allah ya kara basira dauda kahutu rarara
Allah ya saka da Alkhairi
Dillali na gaba mekaya bezoba 💞koko abuga ko abari kaine jamiar waka🤙
Jami'ar waka
Alh Dauda ka na qoqari. Barka da himma.
Ni inayin apc sabodakaine rarara
Allah yazaba mana mafi alkairi dan annabi S.A.W 🙏
s a w 💙💎✨
Atiku is the best!!!
Masha Allah waka tafuta iya futa munayinka rarara a p c sak
Yayi
Fatan alkairi
Rara Ka rufamana asiri ko yanxu anji wuya AI a barmu muhuta hka
Alhaji dauda kahuto rarara allah kara basira
Bamayi nigeria sai kwankwaso nnpp all the way
Kai kasanshi mudai sai tinubu
𝙎𝙖𝙞 𝙆𝙬𝙖𝙣𝙠𝙬𝙖𝙨𝙤
Masha allah rarara allah tsareka sherin makiya
Butulu Maqaryaci mayaudari In Allah yayar da sae ka wulaqanta Sbd cin Mutumci Da kk ma bayin Allah
Rarara Sarkin waƙan Siyasa.👍
Dan maroka kayai wata kenan in ka Isa kashiga cikin talakawa su hukuntaka kagama karyarka mudai munbarwa Allah zabi
Badai wakar ka zai sa mukarbi yan iskaba wawa kawai
Mukan Yan jigawa Nigeria Sai Atiku insha allahu
Muna godiya mai gida da wannan sakon
Buhun qaya rarara
An chikaa an gaza dannawa😂
Da kwau
Allah yataimaka rrr
yayi that is great senior man
Godiya muke. Chairman ❤️💯👍
Raran Waka. Dan Allah ka Koya min Waka mana
Tununbu ya sha kwaiya shine baya tsayiwa da kafar shi
Eh mana 💃💃👈🥰🥰🙆
Allah yabarmanakai mai gida 👏👏👏👏💯💯💯💯
Allh Kara basira megida rarara
Rarara namijin gaske
Rrr barsu daallah shike komai bazasu cimakaba
RaRaRa 🙌💯
Ai Kaine kake kama da tsula wawa
Oga rara Allah qara maka daukaka
Rararan waka
Wawa Dan wahala kawai
Ba gaskiya bane
Ubanka ne wawa Dan jahila
Hmmm idan Fadi Wawa ai majiya ban Wawa neh Wawa kawai daka da rarara Yan wahala kawai
Faruk uwarka tayi asarar aihuwa
@@peerlessconcepts5367 Kai Kuma Allah yasiwa uwarka da ubanka
Aswaju fadadden dantakara na jamiyyar yan wahala
Marasa kishin talaka,aimun ganeku.
ai kuwa xaa ga wanda zai sha kwaya
Muna rara up APC 🙅💯💯💯💯💯💯💯💯
Allah ya biya rarara ✅👍🤝
Nigeria Sai Mai lapiya
BB JAFAR ke magana d yawun Yan downloading na Abuja, Muna matukar yaba kokarin ka Allah ya Kara basira me gida
Bama so batayi dadi
I'm first
Rararah karon wawa
wanahakane🤪
Allah ya taimaka maigida
Naaaaagooooodeeeeee
Eh manaaaaaaaaaaaaaaaaa🥰🥰🥰😂😂😂lema ta buguuuu
Allah yazaba mana mafi alkhari
Bamayi apc Tasha giya
Haukan banza kake batakai sukeyiba mai kwashewa yana gabanka
We are very appreciated mai kashin waka
Har APC zata qare Baka iya turanci ba
@@aliyuisyaku7917 🤣🤣🤣🤣what’s this
@@muhammedsani6362 The truth😅
@@aliyuisyaku7917 Sai me kuma don bai iya turanci ba! Kai da ka iya turancin mutane nawa ne suka sanka a Najeriya?
@@BrainstormFRW tsoho da tsohuwa ne suka sanni
Lema Tasha kwayah
A kokarta a dumke barakar dake tsakanin ka da Ganduje kamin zabe
Sai oga
Allah yakara basira
Mashaa Allah
Macha allah from🇱🇾🇱🇾🇱🇾
🤣🤣 rarara Duniya ne wallahi
To indai batasha kwayaba kai ne kashata
Sai Kwankwaso
❤️ 😍 💖 ❣️ 💕 💘 this Man@Rarara
mahaukacin banxa munafukai ALLAH kawaii Yan kashe kasa
Se atiku
Jami'a gonar waka
Weldon sir for this
Wallahi yanxu PDP ce asaman APC....Amma fa wakar tayi Dadi, PDP power 🤣🤣🤣
Bamuhwayi sai ATIKU da okowa
Muna bayanka oga
Kano an sabunta
Masha Allah 🤣🤣🤣
Wlh gandujen daidai yake dakai
Allah yaimana zabin alkhairi
Masha Allah lema tasha kwaya
Je comprend pas ce qu’ils disent mais franchement j’ai aimé ❤❤❤❤❤
Jtr
Kanabargeni
💯💯💯💯💪💪
Off the number line you have to know if you can you can
Bamayi