Fassarar Hudubar Juma'ah [ Mai Taken Kishin Kasa ] Sheikh Professor Mansur Ibrahim Sokoto

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 14 янв 2025

Комментарии • 17

  • @shamsuddeenismail8033
    @shamsuddeenismail8033 12 дней назад +1

    Wlhy dr mansur sokoto malami ne idan ya kayamun sallah da alwala zan karba Amma wlhy duk abunda ya shafi rayuwa da siyasa bazan karba daga gareshi ba kawai rudu yakkeyi bayida ilimin siyasar duniya

  • @SamaïlaKadiIdrissa
    @SamaïlaKadiIdrissa 18 дней назад

    Asslm alk Allah yasakawa malam da alkhairi kuma ina rokon yan uwanmu na Nigeria da ma munan da kowa yayi izina yabar aiki da maganar da wasu masu karamin tunani suke domin damu da yan arewa yan uwane kuma muna son juna

  • @ShituIsmaila
    @ShituIsmaila 11 дней назад

    Karyakaki Fran's Tafekarfenyin Abuta Da Nigeria 🇳🇬 Wlh Saidai Tachochita

  • @SalifouNomaoHarouna-o2t
    @SalifouNomaoHarouna-o2t 18 дней назад +2

    Haka kake gani kuda faransa abokai ne koh to Allah ya kara damkon abotaka

  • @SaffinaIbrahimAhmed
    @SaffinaIbrahimAhmed 13 дней назад +1

    Malamin tunubu 😂😂😂

  • @YauOil
    @YauOil 13 дней назад +1

    Dan Segiya kufulani bakuda asuli fulani munakuki jikinki Dan ta ada Dan fudiwa karyakakiyi munakuki

  • @Tijjani111
    @Tijjani111 18 дней назад +2

    Malam Tunubu kam mu ma ƴan Nigeria la'antar shi muke ballantana ƴan wata ƙasa. Kuma gaskiya ka karkata wajen kare shugabannin Nigeria. Sannan tsakani da Allah tunda daga Tunubu ya zama shugaban Nigeria sau nawa ya faɗi magana ta zama ƙarya? Sannan sai a kwatanta da shugaban Nijar tun da ya zama sau nawa ya faɗi magana ta zama ƙarya? Kishin ƙasa Indai ba akan gaskiya bane WalAllahi aikin banza ne. Malaman addini ku cire kwaɗayi ku nesanta kawunan ku da ƙazaman ƴan siyasa dan kare darajar ku da ta addini.

    • @aminuumarbala541
      @aminuumarbala541 18 дней назад

      Wawa sakarai

    • @aminuabdulladirbaraza8720
      @aminuabdulladirbaraza8720 18 дней назад

      AI kai jahuli ne shi yasa, kake wannan haukar.

    • @yusufabdullahi5954
      @yusufabdullahi5954 11 дней назад

      Kaji tsoron Allah wannan malamin yafi uban ka daraja ko ga Allah

    • @Tijjani111
      @Tijjani111 11 дней назад

      @@yusufabdullahi5954 To idan ubanka ɗan tasha ne prof yafi shi daraja shine kake tunanin uban kowa ma ɗan tasha ne?

    • @Tijjani111
      @Tijjani111 11 дней назад

      @@aminuabdulladirbaraza8720 Gashi ka nuna ko kai waye ai. Jahilci yana ga rashin hujja da kare son zuciya