Fashin Baki na Musamman (11-3-23): Hira da Mallam Ibrahim Khalil - Dantakarar Gwamnan Kano a ADC

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 12 янв 2025

Комментарии • 16

  • @dmuhammad4595
    @dmuhammad4595 Год назад

    Thanks you mallam may almighty Allah bless you

  • @shafiu-yn2xr
    @shafiu-yn2xr Год назад +1

    Alhamdulillah 🙏

  • @kabiraliyu229
    @kabiraliyu229 Год назад +1

    Masha Allah. Ubangiji Allah ya kara baku Kwarin guiwa kan duk lamarinku na alkhairi.

  • @ghaliabbaabubakar-rx1zw
    @ghaliabbaabubakar-rx1zw Год назад +1

    Alhamdllh domin yau najidadi yadda kuka tattauna da shugabana mlm ibrahim khalil. Wallahi indai harba mlm ibrahim khalil ne yazama gwamna a jahar kano ba bazamu taba samun cigaban da muke fataba.
    Wallahi duk cikin yan takarar gwamna na kano babu mutumin kirki daya cancanta yazama gwamnan kano kamar mlm ibrahim khalil.fatana shine Allah yasa alummar jahar kano sugane cewa mlm ibrahim khalil shiyafi kowa cancanta ya mulki kano,Ameen. Sako daga Ghali Abba Abubakar kofar waika kano state Nigeria 🇳🇬

  • @aboulfathiabdoullahi-rm2jb
    @aboulfathiabdoullahi-rm2jb Год назад +1

    ماشاءالله

  • @kabiruabbati4640
    @kabiruabbati4640 Год назад +1

    Ina gwanin wani ga nawa. Allah ya taimaki Malam mulkin jihar Kano

  • @BarkindoTV
    @BarkindoTV Год назад

    Masha Allah Mal insha Allah wata rana sai kayi Gwamna

  • @kabirukabir38
    @kabirukabir38 Год назад +2

    Slm shek bulama bukarti Allah ya a gama lafiya Allah ya baka ikon karanta sakona daga Kabiru Kabir labule saminaka Kaduna state Nigeria nagode

  • @BoldNg
    @BoldNg Год назад +1

    Allah sarki gaskiya na yi farin ciki da wannan tattaunar Allah ya saka muku da Alkhairi baki dayan ku Allah Ubangiji ya kawo mana sauyi na Alkhairi A Nigeria ba kano ba kadai.

  • @Ismobell_MD
    @Ismobell_MD Год назад +1

    Gaskiya na ji dadin wannan tattaunawa, na gamsu sosai da jawaban Mallam. Allah ya zaba ma Kano mafi alkhairi.

  • @HussainiiliyasuSani
    @HussainiiliyasuSani 5 месяцев назад

    waisakararusunche mlm bazasyyisiyasaba

  • @Nas-sg3yr
    @Nas-sg3yr Год назад

    tun farko zaku ce malam ya bada tarihin rayuwar shi gabadaya

  • @ahmadsaad9465
    @ahmadsaad9465 Год назад

    Jafar jafar

  • @muslimabubakar9384
    @muslimabubakar9384 Год назад

    Now I know clearly Jaafar Jaafar is not smart enough.