Allah ya taimakemu da shuwagabanni na gari. Nigeria 🇳🇬 da Niger 🇳🇪 duk daya ne , dan Allah kada shugabannimmu subari turawannan da yan koransu suyi nasara akan hadin kammu. Ai wallahi Nigeria tana bukatar dauki. Ai ba maganar yan siyasa , ai kawai yan kishin kasa wanda zaiyi wuya kasamu a wadannan yan siyasar sojojimma sai an tona. Allah dai ya taimakemu da masu kishin qasa ya masu jagora, ya kuma tsare su daga sharrin yanmulkin mallaka da yan koransu.
Allah de ya kara kiyayema Han Kalinka da tunaninka
Amin amin ALLAH yakarba
Wllh gaskiyane
Muji babana munatayaku da adua tomuma kagayama yaranku dawasu malunman Nigeria suna gorantamana.sunakaimu mukura wallahi
Allah ya taimakemu da shuwagabanni na gari. Nigeria 🇳🇬 da Niger 🇳🇪 duk daya ne , dan Allah kada shugabannimmu subari turawannan da yan koransu suyi nasara akan hadin kammu. Ai wallahi Nigeria tana bukatar dauki. Ai ba maganar yan siyasa , ai kawai yan kishin kasa wanda zaiyi wuya kasamu a wadannan yan siyasar sojojimma sai an tona. Allah dai ya taimakemu da masu kishin qasa ya masu jagora, ya kuma tsare su daga sharrin yanmulkin mallaka da yan koransu.
Gaskiyane
Macha'allah
Wannan gaskiya ne
سبحان الله العظيم 🧡💪💙🇳🇪
Wlh naji dadin bayanin ka,ama irin su tsinane rara Gabadaya haihuwar bata da anfani.
Nagode
good
Allah yachiga tsakaninmu muna fukai kawai raba hakalin musulmai ne