Tirkashi yaron bello turji ya saki video ya tona masa asiri akan kisan sokkoto gobir kuma yace

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024

Комментарии • 58

  • @sadiyausman-s9o
    @sadiyausman-s9o 28 дней назад +12

    Ya Allah yacigaba dahadaku fitina atsakaninku Kuma kucigaba dakashe junanku,harsai kunkare kaf, alfarmar annabi Muhammad (SAW)

    • @wwee9847
      @wwee9847 26 дней назад

      Mungode

    • @TidjaniOumarou-r9y
      @TidjaniOumarou-r9y 24 дня назад

      Assalam alaikum jama'a wannan mutumen yana maida martanine akan wani zarginsu da Bello Turji ya taba yi a cikin wani vidiyo da yasaka wani lokaci don neman sulhu da gomnatin Najeriya inda ya nuna cewa zai iya taimakawa a yaki mutanen mai wannan bayani.
      Zancen mota da yace su Bello Turji sun tare a hanyar sabon Birni ba zancen tawagar sarkin Gobirba yake nufi amma yana nufin wata mota da aka taba konawa mai dauke da mata da yara kanana domin nunawa mutane sunyi hakane don fansar danginsu da yan sakai sukayiwa dangin Bello Turji wa anda basu tareda shi Bello Turji.
      Zancen nan baida alaka da kashewarda akayiwa sarkin Gobir.
      Mu' iya ganewa.
      Allah mai kowa mai komi ya bamu zaman lahiya !
      Allahou kabidu ya kawo karshen wannan alloba cikin karamin lokaci !
      Amin.

  • @GarbaBakango
    @GarbaBakango 21 день назад

    Allah taimakemu Amin

  • @MuhammaduBello-r6l
    @MuhammaduBello-r6l 22 дня назад

    Allah yashiryesu

  • @MusaMuhammad-x2i
    @MusaMuhammad-x2i 28 дней назад +3

    To Allah yasawaka , yakuma kawomana karshen wadannan yan taadda da masu tallafa musu baki daya ameen

  • @Usman4life88
    @Usman4life88 27 дней назад

    Aduo'in mu sun fara tasiri, Alhamdulillahi. Daman Aduo'in da muke yi shine Allah ya hadasu rigima a tsakanin su har su kashe kansu kuma akama ragowar dasukayi saura.

  • @DahirusaniMangal
    @DahirusaniMangal 28 дней назад +4

    ai in.sha Allahu dakakan wannan bawan Allahnan dasukakashe in Sha Allah basubaxaman lfy

  • @uthmanabdullahi3063
    @uthmanabdullahi3063 28 дней назад +1

    Allah yakarq tonamusu asiri yamayarmusu da sharransu kawunansu Ameen ya Allah

  • @SaniIbrahim-c4c
    @SaniIbrahim-c4c 18 дней назад

    sani ibirahim kebbi ambursa❤🎉

  • @ahmadibrahim-in4nx
    @ahmadibrahim-in4nx 28 дней назад +1

    Allah yacigaba da hadaku fitina a tsakaninku dan alfarma r annabi Muhammad s, a,w s Allah ysa kuyi mutuwar wulakanci Allah yasa mutuwar fir, auna tafi taku kyau

  • @ZAINABSAGIR-h6i
    @ZAINABSAGIR-h6i 22 дня назад

    Allah duk Wanda ya matsamana Allah ka matsa mushi

  • @HassanaKhalil-s5t
    @HassanaKhalil-s5t 25 дней назад

    Allah ya kyauta

  • @ygfh6757
    @ygfh6757 19 дней назад

    Akwai Allah Akwai lokaci ranar nadama

  • @lawalmusadaura577
    @lawalmusadaura577 11 дней назад

    Toh Kuma wannan bayanan ai shirme ne Kawai

  • @CalmFlower-qt4yq
    @CalmFlower-qt4yq 28 дней назад +3

    Inna lillahi wanna illahirrajuun agaskiya kaburgeni da kaffito kaffadi gaskiya Allah yashirya Mai shiryuwa🤲

  • @BoubouMarwane
    @BoubouMarwane 19 дней назад

  • @AbdullahiMuhammad-y1d
    @AbdullahiMuhammad-y1d 28 дней назад +2

    Muna rokon Allah Dan albarkan manzan Allah s.a.w. yashiryeku in baza ku shiryuba to Allah ya hadaku gaba dajunanku kuita kashe kawunanku kumanta da al ummar manzan Allah s.a.w. بحرمة والقينابينكم العداوة والبغضاء الى يوم القيامة

  • @AbubakarMohammed-j7g
    @AbubakarMohammed-j7g 23 дня назад

    Allah yamana mekey Amin

  • @hamayehamsou4412
    @hamayehamsou4412 28 дней назад +2

    Ba wa ni anfani

  • @FranckTano-vc9vt
    @FranckTano-vc9vt 26 дней назад

    Allah yatunama azalumay asire❤❤❤❤❤

  • @hafsataminu8308
    @hafsataminu8308 25 дней назад

    Ubangiji Allah yahada ku fitinar da zataku kashe kanku kamar yandasu shekau sukayi

  • @SamiraYusuf94
    @SamiraYusuf94 26 дней назад

    Ameen

  • @AminuYau-h9l
    @AminuYau-h9l 28 дней назад +1

    to allah yasawake

  • @rabiuabdulahi-rv7mr
    @rabiuabdulahi-rv7mr 26 дней назад

    Allah yadebemuku albarka maqaryatan banza Kun bari ankashe bawan Allah San Nan kunaya hada potonan qarya kunayadawa kugayama wawaye kamarki jahilai Allah yaisa ga shugabani

  • @NahantchiDjibo
    @NahantchiDjibo 28 дней назад

    Allah yasa mugane Amine gabaki daya

  • @djamilazanaydou3334
    @djamilazanaydou3334 27 дней назад

    Ina zaka wuni lafia tunda kuhana Nigeria Zama lafia ,shegu

  • @habibaamahammad9526
    @habibaamahammad9526 28 дней назад

    Allah ya yajefa gitina atsakaninku dan kadaitar zati

  • @AminuAdamu-ye2dj
    @AminuAdamu-ye2dj 28 дней назад

    Ni a nawa comment, shine ina rokon Allah ubangiji farko i jikan Mai Martaba Sarkin Gobir, Allah ubangiji i masa rahma, abu na biyu shine, ya Allah ubangiji i kawo mana sauki a kasar mu, na uku shine ya Allah ubangiji i sa a yi nasarar dakile wadannan 'yan ta'addar da suke kawo mana rashin zaman lafiya a arewacin Nigeria, Allah ubangiji i bamu zaman lafiya tare da wal wala a yankunam mu

  • @SurakaYusuf
    @SurakaYusuf 28 дней назад

    Allah yakara tonamusu asiri ameen ya rabbi

  • @GhaliIliyasu
    @GhaliIliyasu 28 дней назад

    Abunda duk yafizma alkairi Allah kazabamuna

  • @Balkisu-f6h
    @Balkisu-f6h 27 дней назад

    ❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉

  • @InoussaIssa-tj4fr
    @InoussaIssa-tj4fr 28 дней назад

    Wannan vidéo ay yajima dan allah kidinga bincike idan zaku saka abu haba dan allah nemen kudi ba hauka nema tinubu duk yasa kun haukace wly miye hadin wannan vidéo kin da kisan sarkin gobir

  • @abubakarsadiqsuleiman9441
    @abubakarsadiqsuleiman9441 18 дней назад

    Wannan sakon bai da tushe balle makama. Tsarashi aka yi kamar yadda ake tsara film din drama. Ina zargin wadanda ake zargin suna goya ma Ta'addanci baya sune suka dauki nauyin shirya wannan martanin. Allah Ya tona asirin masu yin ta'addanci da masu taimaka masu ta ko'ina.

  • @hajarumuhammad4044
    @hajarumuhammad4044 28 дней назад

    Kuji tsuron Allah ku rinka saka labaran gaskiya kuma ku rika bincike.

  • @aminuahmadabdulkadir6386
    @aminuahmadabdulkadir6386 28 дней назад

    Wannan videon hada shi akayi.
    Gaskiya akwai bukatan ayi bincike mai zurfi akan Bello Turji, wata qila sunata amfani da sunanshi suna kauda hankalin mutane.
    Dalili kuwa shine, maganganun da Bello Turji yakeyi ya saba da abubuwan da ake tuhumarsa akai.
    Kila dai akwai wasune da keso suga bayansa tunda yanuna cewa ya bar harkan ta'adanci kuma har yanaba ma mutanen kayukan shinkafi kariya saboda da suyi noma

  • @محمدسيدي-ب1ق
    @محمدسيدي-ب1ق 28 дней назад

    👍👍

  • @djsmallrgctv7551
    @djsmallrgctv7551 27 дней назад

    🎉🎉🎉🎉🎉😢😢😢😢❤❤❤

  • @HamisAuwal
    @HamisAuwal 28 дней назад

    Allah yakara tauna musu asiri

  • @bilalidris8304
    @bilalidris8304 28 дней назад

    Kutumar ubanka. Wannan video hada ta kayi ka saka murya

  • @masaudu-dr9rv
    @masaudu-dr9rv 28 дней назад +5

    ❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 28 дней назад

    Aciga alqunutu

  • @mammangarka3010
    @mammangarka3010 28 дней назад

    Tonon Asiri ....Ai ko yaushe itace Addu'ar da dukkan Musulmi suke yi ko a yaushe cewa:::Allah ya tona Asirin duk mai hannu cikin wannan Bala'in da muke fama dashi a wadannan yankunan namu.

  • @abdallahabdallah5314
    @abdallahabdallah5314 27 дней назад

    Kano Hausa News Allah ya tsinemuku Albarka makaryata mayaudara har abada Bana sake bude tasharku shehu tsinannanu kun yaudaremu wai yaron Bello turji ya tona asirinsa Kan kisan Sarkin Gobir ,kuka sa bayanin da baya da alaka kwatkwata da Sarkin Gobir donmin ku Sami folowaers

  • @IdrisIbrahim-t7d
    @IdrisIbrahim-t7d 28 дней назад

    Ya alkakara tunamasu asiri

  • @MaryamAlhassan-ju1bq
    @MaryamAlhassan-ju1bq 28 дней назад

    Kaji tsinanne wai yana neman Allah yarufa masa asiti bun su bamusan iya adadin mutanan dasuja tonawa asiri b,ni dazasujima dasundena kiran kansu misulmu dan wlh ni duk sanda naji sunkira kansu musulmi kunya kekamani wlh.ubangiji yagadaku da musibar duniya data lahira,yanda kuke wulakantamu ibsngiji kuma allah yawulakantaku tundaganan duniya

  • @IsahmutiullahAjani-ip7pl
    @IsahmutiullahAjani-ip7pl 28 дней назад

    Buhari tsohon shugabankasa shiyakamata akama dan shi ya halasta wa fulani bindiga, tun lokaci akafara wanann wahala arewa

  • @issabiyamara7461
    @issabiyamara7461 28 дней назад

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😂❤❤

  • @YasserMalan
    @YasserMalan 28 дней назад

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉❤❤😂❤

  • @tukurmuhammed905
    @tukurmuhammed905 28 дней назад

    Kay wannan ai tsohon labari ne

  • @yakoubouyakoubou9628
    @yakoubouyakoubou9628 22 дня назад

    Mounafuki

  • @Sulaiman-h7b
    @Sulaiman-h7b 28 дней назад

    Zasuci uwarsune dukansu

  • @adamuzakari4925
    @adamuzakari4925 28 дней назад

    Really fake

  • @oumarouSani-pi3tx
    @oumarouSani-pi3tx 28 дней назад

    Fake video

  • @HassanNasrallah-niger-zider
    @HassanNasrallah-niger-zider 28 дней назад

    To nide anawgani ayikn allqnout tafrayki