HALACCIN KIDA A YABON ANNABI

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 5 янв 2025

Комментарии • 20

  • @AutanBege_Tv
    @AutanBege_Tv 4 дня назад +4

    Mai Ambaton MAAIKI Allah Hafeez BAZAI TSAYA Nanba Saiya yi SALLAMA Da Salati

  • @al-hassanidris7888
    @al-hassanidris7888 4 дня назад +1

    Wlh sayyidi idan inajin yanob da kayi watarana har nakan zub da hawaye dukda da kida amma kalaman na ALLAH da maaikine

  • @SiradjiSiradji-h9k
    @SiradjiSiradji-h9k 4 дня назад +1

    Allah yakara kusaci da annabi mahanmadu S A W munaziyara munagodiya ❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @Tyfgd-b8i
    @Tyfgd-b8i 4 дня назад +1

    Allah ya kara kusanci masoya Manzon Allah S a w ❤❤❤❤❤ Duka yan ambato Allah ya kare mana ku

  • @khadimibachiroudamagaram2983
    @khadimibachiroudamagaram2983 4 дня назад +1

    Allah ya saka da alheri yakarawa Maulana Sheikh Hafiz Abdallah yawan Ambaton Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam ❤️🤲 albarkan Ummul Shurafa'U Alaihassalam Allah ya kara SonaSA da qaunarSA ﷺ yakuma bamu albarcinSu Alfarman Sayyiduna Rasulullahi Sallawatullah wa Sallamullah Alaihi Wa Alihi Wa Sahabbihi salattan tuharifnah biha iyahu❤❤❤❤❤

  • @khadimibachiroudamagaram2983
    @khadimibachiroudamagaram2983 4 дня назад +2

    ❤اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما اغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي الى صراطك المستقيم وعلى ءاله حق قدره ومقداره العظيم❤

  • @ManirouAmadoualassan
    @ManirouAmadoualassan 4 дня назад +1

    Allah yayi riko da hannayinkou alfarmar Manzon Allah SAW maulana Hafiz Abdallah

  • @firdausiharunaibrahim3111
    @firdausiharunaibrahim3111 4 дня назад +1

    SALLALLAHU ALAIHI WAH ALA AHHALIHI WASALLAMA RAYUWA SEDA KAUNAR SHUGABAN MANZAN ALLAH S A W

  • @AbdullahiLawanabubakar-d9p
    @AbdullahiLawanabubakar-d9p 4 дня назад +1

    Slm allah ya karalafiya da nisan kwana maulana.

  • @Seleyguide
    @Seleyguide 4 дня назад +1

    Allah Yakara kussaci Ga Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama maulana hafiz ABDULA ambato kayan Allah

  • @ShuaibuDanaibo-cq6yk
    @ShuaibuDanaibo-cq6yk 4 дня назад +2

    Allah ya karawa malam lafiya yajikan Magabata

  • @KabirouAbdoullahi-j8e
    @KabirouAbdoullahi-j8e 4 дня назад

    ❤❤❤GODIYA MUKE SHEIK ALLAH YA QARA MUNA SON ANNABI S A W ❤❤❤

  • @AuwalYusif-ci8xm
    @AuwalYusif-ci8xm 4 дня назад

    Allah yasakawa maulana Hafiz Abdallah ❤

  • @YusufMusa-kh1hj
    @YusufMusa-kh1hj 4 дня назад +1

    Wlh shiyasa kasidar Maulana hafiz ita kadai nakeji naji har cikin zuciya ta. Annabi yayi riko da hannaye

  • @firdausiharunaibrahim3111
    @firdausiharunaibrahim3111 4 дня назад

    GASKIIYA NEEEE MAULANMU ALLAH YAKARAWA ANNABINMU DARAJAR DUNIYA DAKIYYAMA''RAYUWA SEDA KAUNAR SHUGABAN MANZAN ALLAH S A

  • @Tyfgd-b8i
    @Tyfgd-b8i 4 дня назад

    Slm ina wa maulana fatan alkairi wllh akwai gyara Allah ya gyara mana wllh maulidin bana ya tada kura kawai kugar gadi masu neman bata mana maulidi wllh bamuji dadin abun muka gani ahalar tayi girgiza ba

  • @YahayaAbbaSabackAski
    @YahayaAbbaSabackAski 4 дня назад

    Sabuwar wakan auta m g boy

  • @KABIRUIBRAHIM-lo8wt
    @KABIRUIBRAHIM-lo8wt 4 дня назад +1

    Allah subhanahu wata ala yaqara salati ga annabi salatu wasalam assayadi munaziya Allah kara kusanchi Dan Allah nada tambaya ga malam nagode

  • @fagachihamza1581
    @fagachihamza1581 4 дня назад

    Allah ya saka muku da alkhairi Wallahi Mal duk abun da kafada gaskiya ne Don Allah ka kara kira ga Sha'iran mu su koma makaran ta

  • @AuwalYusif-ci8xm
    @AuwalYusif-ci8xm 4 дня назад

    Allah yasakawa maulana Hafiz Abdallah ❤