Kaddara Ko Ganganci 23-07-2024: Labarin Bazawara Mai Auren Soyayya Episode 6

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024
  • Kaddara Ko Ganganci 23-07-2024: Labarin Bazawara Mai Auren Soyayya Episode 6

Комментарии • 17

  • @MdMohammad-g7l
    @MdMohammad-g7l 2 месяца назад

    سبحان الله الحمد لله بنعمتك الاسلام شكرا جزاك لله خير يا ربي يا الله 😢🥹

  • @AmiraZubair-i9c
    @AmiraZubair-i9c 2 месяца назад +2

    Masha Allah aunty asmau wlh bakwasamana dawuri metajira muji shiru Allah ya Kara daukaka dala fm Ina baba Gaza kuwa

  • @nabilagazali8651
    @nabilagazali8651 2 месяца назад +1

    subhanallah

  • @munirmuazuahmad4576
    @munirmuazuahmad4576 2 месяца назад +1

    Ya zalunce ta. Bai kyauta ba.

  • @muhammadsani5239
    @muhammadsani5239 2 месяца назад +5

    Kinsan fa Makaho bai iya rike mai IDO ba.....😂. Lallai kingane shayi ruwa ne. Allah ya kyauta

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 2 месяца назад

    Allah sarki

  • @khadijahjibrin4500
    @khadijahjibrin4500 2 месяца назад +2

    Gaskiya wasu iyayen sune suke cutar yaransu mata. Kaji wai ita bazata bari yarta tana hada kafada da itaba. Kawai dei tace batason ganinta agabanta tana takura mata. Tana ciyar da ita. Aure ai ba hauka bane da zaa dingayin kome ko yinsa da ka.

  • @tajojuddeensuleman215
    @tajojuddeensuleman215 2 месяца назад

    Azzalumi

  • @umarsibrahim4647
    @umarsibrahim4647 2 месяца назад

    Shifa dama kwaɗayi mabuɗin wahala ne. Keda kika rabu dashi me ya kaiki karɓar kudinshi tunda kin riga kin haƙura da kayan. Wannan tsagwaron ganganci ne wlh.

  • @umarisahmohammed38
    @umarisahmohammed38 2 месяца назад

    Asama,u potiskum

  • @KhadijaMuhdzaura-gz4in
    @KhadijaMuhdzaura-gz4in 2 месяца назад

    Makaho da kokari😂😂

    • @jamilaumaru958
      @jamilaumaru958 2 месяца назад

      Dama Allah baya nakasa banza😂😂😂

  • @habibaadamhabiba2169
    @habibaadamhabiba2169 2 месяца назад

    Wannan mata bata san kantaba..batamasan me takesoba..cant she decide for her self, da alama itama bata iya bakinta shiyasa mazajenta suke dukanta..kokuma batasan kantaba ..yanada kyau mace tasan wacece ita..amma sakakam haka kibari duk inda jikaje ana football dake, saifa ka kama mutuncinkanka sannan zaa mutuntataka

    • @khadijahjibrin4500
      @khadijahjibrin4500 2 месяца назад

      Ai mata da yawa basusan ciwon kansu ba. Ko wa yazo ki aureshi, kuma da mahaifiyarta da take cewa se tayi aure, wai basu da abin yi ne se aure aure. Ko da yake akwai influence na society dayake jefa mata cikin wannan yanayi.