Ƙaddara Ko Ganganci 23-05-2024: Labarin Bazawara Mai Samiru Episode 20

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024
  • Ƙaddara Ko Ganganci 23-05-2024: Labarin Bazawara Mai Samiru Episode 20

Комментарии • 28

  • @hauwabamalli1411
    @hauwabamalli1411 3 месяца назад +1

    Gaskiya kinga rayuwa aikin tsofaffi a saudia ai musiba ce,mudai gamu aciki amma in sha allah bazamuyi aikin tsofuwa ba,Allah ka rabamu da saudilafiya🤲

  • @user-rh8wt6rt9d
    @user-rh8wt6rt9d 3 месяца назад +1

    Wai dan Allah su bazasu iya kula da iyayensu ba ..

  • @AminaMuhammadSabitu
    @AminaMuhammadSabitu 3 месяца назад +1

    AL'HAMDULILLAH maama gaada daman ban samu jiba dazu ina godiya mai taarin yawa 🙏

  • @sirazmuhammad5000
    @sirazmuhammad5000 3 месяца назад

    Allah.yakyu.ta

  • @BIGWEF34
    @BIGWEF34 3 месяца назад +1

    Zama a kasarmu shine babban yancinmu da mutuncinmu.... Ya Allah kasaita mana tunaninmu wajen daukar dukkan kaddarar daka jarabce mu da ita!!,,ka yaye mana talauci!..

  • @BilkisuHaruna-pe9hv
    @BilkisuHaruna-pe9hv 3 месяца назад

    Masha Allah ❤❤❤🎉🎉🎉❤❤❤

  • @ArabOman-hd6em
    @ArabOman-hd6em 3 месяца назад

    Aslm Dan Allah kukaste lbrinnan ya isa haka

  • @user-nj3px9jr5c
    @user-nj3px9jr5c 3 месяца назад

    gaskiya lbr karyane kowa yasan gurin wanki gawa a saudia cas ne gurin wanki gawa

  • @MustaphamusaWangara
    @MustaphamusaWangara 2 месяца назад

    Fatan alkhairi

  • @hauraoman
    @hauraoman 3 месяца назад +1

    😭😭😭🤲🤲🤲

  • @rabeeaismael9099
    @rabeeaismael9099 3 месяца назад

    Allah yashigemana gaba

  • @fatimaabdullah3765
    @fatimaabdullah3765 3 месяца назад

    Gaskiya kinga massifa😢😢

  • @RabiuAhmad-ri4xf
    @RabiuAhmad-ri4xf 3 месяца назад

    Assama'un,B/Ladi Jos

  • @buharimuktar7714
    @buharimuktar7714 3 месяца назад

    Fatan alkairi daganan kasar Libya ❤

  • @wasilaahmed1419
    @wasilaahmed1419 3 месяца назад

    innalillahi wainnailaihirajuun

  • @user-du4zh2rr8e
    @user-du4zh2rr8e 3 месяца назад

    tab gaskiya kinga rayuwa

  • @adsdsadsdzasadds635
    @adsdsadsdzasadds635 3 месяца назад

    😭😭😭😭😭😭

  • @saadatumuhammad3525
    @saadatumuhammad3525 3 месяца назад

    Slm fatan alkairi a gaskiya de bako ina ake haka a saudiya ba wlh😢

  • @AuwalSany
    @AuwalSany 3 месяца назад +1

    Ke wannan kin cika riwan ido, kin dauka, Kinje hutune, irin wannan aikin ko ina a duniya anayi. Kuma dagajin Labarin ki kema akwai abin da bakya fada na laifinki.

  • @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
    @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 3 месяца назад

    Sunce ba a shan wahala a saudiyya

  • @CittuMon-rx1kw
    @CittuMon-rx1kw 3 месяца назад

    😭 😭 😭 😭 😭 😭 😭 😭 😭

  • @falmatamustaphafalmatamust4402
    @falmatamustaphafalmatamust4402 3 месяца назад +1

    Wallahi bakida hakuri

  • @AyshaSalis
    @AyshaSalis 3 месяца назад

    Corona 😂😂😂

  • @kkmmksa4730
    @kkmmksa4730 3 месяца назад +1

    😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @Fatma.Marhoon
    @Fatma.Marhoon 3 месяца назад

    Aslm anty asmau Dan Allah gone kada asaka mana maisamirunnan barbadar ta isa haka wannan labarin akkasarinsa nadaudiyar Nan qaryatake ita Kanta databada labarin an titsiyeta tace wai ba ita bace wannan labarin baikamataba yatun zura jamaa dawa Dan Allah gobe asauya sabo

    • @BIGWEF34
      @BIGWEF34 3 месяца назад

      Akwai manyan darasussuka a labain Maisamitu gaskiya. Atawa fahimtar banji inda zanyi zaton ta fadi karya a wannan kaddarar tata ba...,

  • @Fatima_561
    @Fatima_561 3 месяца назад

    🤮😷