Zanga zanga, Dole ne ku dawo da tallafi, bakar Addu'a zamu fara yi muku, zuwa ga malamai makwadaita.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 окт 2024

Комментарии • 36

  • @MusakallahMusakallah
    @MusakallahMusakallah 2 месяца назад +7

    Malam kafadi gaskiya
    Dazamu samu malan mai Irinka
    Masu fadin gaskiya ❤❤❤

  • @MamanHumaira-xk6sy
    @MamanHumaira-xk6sy 2 месяца назад +3

    Masha Allah Allah yasaka da Alkairi ya yawaitamana ire irenku ya Allah❤❤❤❤❤❤😢😢😢😢😢

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 2 месяца назад

    Wanna shine malami na Allah.Allah Ya kareka.Azzaluman malamai suna goyon bayan azzaluman yansiyasa.Allah Ya isa.

  • @امكوثرامكوثر-ك5ظ
    @امكوثرامكوثر-ك5ظ 2 месяца назад

    جزاك الله خيرا يا شيخ

  • @nouraabounouraabou
    @nouraabounouraabou 2 месяца назад +1

    Merci beaucoup

  • @salischannel6593
    @salischannel6593 2 месяца назад +3

    Wallahi gaskiya ne ,sekaji malami kawai yasa yan zanga zanga kaɗai a gaba baya ce komai wa gobnati

  • @Basirubasi-g7c
    @Basirubasi-g7c 2 месяца назад +2

    Masha' Allah shiyasa malam abu aisha muke bibiyarka sbd kaima wlh muminine kana duba mas'alar alumma bakada bangaranci muna roqon Allah daya qara daidaitaka akan daidai yaqara kyautata niyyarka by basiru basi 7 dalibin Dr idris dutsen tanshi

    • @al-furqanwalhudatv
      @al-furqanwalhudatv  2 месяца назад +1

      Amin amin dan uwa

    • @Basirubasi-g7c
      @Basirubasi-g7c 2 месяца назад

      @@al-furqanwalhudatv jazakallahu bikhair ai insha' Allah innadawo Nigeria zankawomaka ziyara nakai aqalla shekara uku3years inabibiyarka inasanka sbd Allah

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 2 месяца назад +1

    Gaskiya ne malam Allah yasaka da alkairi muna godiya

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 2 месяца назад +1

    Allah yasa suji sugwara Allah yasaka da alkhairi Malam

  • @tasiuadamu9747
    @tasiuadamu9747 2 месяца назад +1

    Mashaallah
    Allah yasaka da alkairi
    Malam

  • @khadijamuhammadalnsari5666
    @khadijamuhammadalnsari5666 2 месяца назад

    Alhamdulillahi wannan itacikakiyar gaskiya Allah ya sa da Alkhari Allah kuma maganin azzalimai takowane bangare dan girman zatinsa

  • @HussainiauwalAuwalu
    @HussainiauwalAuwalu 2 месяца назад

    Masha allah

  • @Muhammadbala014
    @Muhammadbala014 2 месяца назад

    In masu shiryuwane Allah yashiryesu, in ba masu shiryuwane ba ya Allah ka kaudamamu su,

  • @usmanabubakar2402
    @usmanabubakar2402 2 месяца назад +3

    Abu Aisha, Kai ma Allah ya saka maka da alkhairi,saboda adalcin da kayi a rahotan ninka

  • @AyubaIsah-he8gx
    @AyubaIsah-he8gx 2 месяца назад

    sakhallahu khair

  • @Abdoulbakiamadou213Amadou
    @Abdoulbakiamadou213Amadou 2 месяца назад

    Rmach allah

  • @GaliHamisu-n4y
    @GaliHamisu-n4y 2 месяца назад

    Wannan gaskiyane Allah ya Kara baka ikon fa din gaskiya

  • @namalamfaruk2837
    @namalamfaruk2837 2 месяца назад +1

    Allah ya saka da alheri.

  • @ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr
    @ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr 2 месяца назад

    Gaskiyane shek

  • @umarmaimunabinji3856
    @umarmaimunabinji3856 2 месяца назад +1

    Malam mungode Allah ya tsare muna kai ya kuma saka da mafificin alkhairi

  • @SuleimanMuhammed-n2z
    @SuleimanMuhammed-n2z 2 месяца назад

    ❤❤❤❤❤🙏

  • @mukhtarumar1228
    @mukhtarumar1228 2 месяца назад

    agaskiya wannan malamin yayi dai dai Allah yasaka masa da alheri ameen

  • @audualiyu4524
    @audualiyu4524 2 месяца назад +1

    Allah ya yuma albarka

  • @naziruabdullahi2224
    @naziruabdullahi2224 2 месяца назад

    Wallahi is true that is it

  • @abubakaraliu-f1t
    @abubakaraliu-f1t 2 месяца назад +2

    Umar namaka fatan alkairi

  • @رضوانربيع-خ5ض
    @رضوانربيع-خ5ض 2 месяца назад +1

    Ai basuda imanin da zasu yihaka Domin dukiyar ƙasa tazama tasu haka shugaban nin Nigeria suke aganinsu dukiyar ƙasa tasuce suda iyalansu inbanda haka yaza ai ace mutum ɗaya anabashi albashi samada millon ɗari banda zalunci ahaka ma kuma har wasu kuɗaɗen suke dannewa

  • @AlhUmar-r2c
    @AlhUmar-r2c 2 месяца назад

    Aslm Bai kamata kana cewa zanga zanga lamina ba ta komai fitina ba kace wadda barayi suka shigo suka sace sace

  • @bashirrabiu-x8e
    @bashirrabiu-x8e 2 месяца назад +1

    Indai bakar adduace ga shugabannisai kuyi tayi amman adduar shiriya tafi kyau.

    • @al-furqanwalhudatv
      @al-furqanwalhudatv  2 месяца назад +4

      Manzon Allah ma yayi bakar addua ga azzalumai،Haka annabi musa. ma yayi fir'auna.

    • @alhajimusa5504
      @alhajimusa5504 2 месяца назад

      Ka koma makaranta

  • @musaabdullahi3189
    @musaabdullahi3189 2 месяца назад

    Ni a ganina gwamnati sotake ayi wannan zanga zanga don tafaran tawa turawan duniya rai domin su turawa sosuke kasar tayamutse,tuda gwamnati taki cewa komai tare take da turawa

  • @AbdulBRTv
    @AbdulBRTv 2 месяца назад

    Mafi girman marar fashimta shine talakkan nageria yawaici kwadayi ke jama al uma shiga wani hali