Ya Ubagiji ka kara baiyyanar mana da haske (Sunnha) mubi ka baiyyanar mana da Duhu (bidi'a) mu guje mata. Malan zaki (lion) Ubangiji Allah SWT ya kara illmi mai anfani duniya da ma lahiraaa.
Allahuk akbar annabi saw dangatan Allah abu uku ne kawai bazaka,iya kiran annabi dashiba .(1)Bakacema manzon Allah saw Allah. (2)bakacema manzon Allah dan Allah.( 3)bakacema manzon Allah abokin tarayyan Allah . bayan wannan manzon yawuce yadda kaketunani
Macha'allah Hausa top muna godiya 💯 ɗa fatan Allah yasa malan da alheri ya albarkaci zuri'ar sa, da fatan Allah ya jikan iyayen mu da malaman mu yasa aljannace mako marmu dasu baki daya.
Allah ya Kara Maka Lafiya da Kwanciyar Hankali da Karuwar Arziki Dauwamamme Duniya da Lahira. Muna Tare da Kai Allah ya yi Maka Jan Gora. Wanda Allah ya so da fahimtar addinin sa Wannan ta Isar da Shi. godiya marar Iyaka.
dik douniya ban girmama kowa nadaya 1 se allah 2 se annabi sallalahu alaihiwasallam 3 se iyayena 4 se malamina dan malimai sounasuka tara akwai malimai nagaskiya akwai mouna malimai to dan haka banagamasu in kirasu malimai
Kafin mal musa akwai wani malamin izala Wanda yayi makamancin wannan karatun? Masu irin wannan karatu kowa yasan yan dariqa ne wlh sune masu bayyana Martaban manzon Allah s💘a💜w
Ya Ubagiji ka kara baiyyanar mana da haske (Sunnha) mubi ka baiyyanar mana da Duhu (bidi'a) mu guje mata. Malan zaki (lion) Ubangiji Allah SWT ya kara illmi mai anfani duniya da ma lahiraaa.
Amin Yarab Dan-uwa
Allahuk akbar annabi saw dangatan Allah abu uku ne kawai bazaka,iya kiran annabi dashiba .(1)Bakacema manzon Allah saw Allah. (2)bakacema manzon Allah dan Allah.( 3)bakacema manzon Allah abokin tarayyan Allah .
bayan wannan manzon yawuce yadda kaketunani
Macha'allah Hausa top muna godiya 💯 ɗa fatan Allah yasa malan da alheri ya albarkaci zuri'ar sa, da fatan Allah ya jikan iyayen mu da malaman mu yasa aljannace mako marmu dasu baki daya.
اللهم امين يا رحمان، يا رحيم
Mafita dayane dukkanmu Aljannah mukesofa toh Allah mai iko Allah yabamu Ameeen
Binsunnah akanfahimtar sahabbai da tabi'ai', sheik musa Allah yakara iymani dason annabi
اللهم امين يا رحمان، يا رحيم
Masha Allah
Allah yataimaki zakin sunna dodon bidia sunkashe shekh jafar allah yakawo mana magajinsa allah yakare mana malamanmu na sunna
Allah yasaka malam
Allah ya Kara Maka Lafiya da Kwanciyar Hankali da Karuwar Arziki Dauwamamme Duniya da Lahira.
Muna Tare da Kai Allah ya yi Maka Jan Gora.
Wanda Allah ya so da fahimtar addinin sa Wannan ta Isar da
Shi. godiya marar Iyaka.
AuwAlu Muhammen Allah yasaka dagin aljanna fidaisai
Gaskiya izala kawarijawa gubace yakamata akoma makaranta jakin banza
Allah yaqara daukaka sunnah da malaman sunnah
اللهم امين يا رحمان، يا رحيم
Musa inaima addu,ar in kai mesiryiwane allah yashiryeka inkuma baxa shiryuba Allah yayimana maganinka acikin al umar sugaba annabin rahama S.A.W
Sallahu alaihi wasallam amen
Dan bidia hujja ta kare maka ko
To idan akan shiriya yakefa? Tunda shiriyar nan ta Allah ce ba taka bace
Allah ya kara mana son manzon Allah 🙏🏻
Masha Allah
Sunnah sak bidiah sam
Assadu sunna wanan kewaye kewaye da kakai kahito hili kacé anaba annabi matshayin da baikaiba
Allah yakara ma annabi daraja
Allah ya maka albarka sarki zaki
Sako zuwaga maiyin wannan shiri inaso kasani indan Allah kake to kakarkata akalarka zuwa wasu tambayoyi wadanda zasukarar da al.umma bawai wannan mukabulaba Dan mukabula awannan zamanin tazama musu shukuwa musu sharrin shaidanne. Dalili shine bawan dazai yarda acewai ankadashi kuma yayarda lokace Daya
Sunnah SK insha allahu
WALLAH, YAN DARIQA ADDINI BA GADO AKE KAREWA BA, GASKIYA AKE KAREWA,ALLAH BAI AIKO INYAS KO TIJJANI BA, KAI KUMA NASIR WALLAH KAI WAWA NE BA MALAMI BA
ALLAH yasaka da ALHERI
Allah ya barmou da annabi(saw) ya kouma kara lafiya da imani ga malan aminnnnnnn
dik douniya ban girmama kowa nadaya 1 se allah 2 se annabi sallalahu alaihiwasallam 3 se iyayena 4 se malamina dan malimai sounasuka tara akwai malimai nagaskiya akwai mouna malimai to dan haka banagamasu in kirasu malimai
جميل ياشيخي عفواً شكراً لك على هذا الموضوع
Babu Wata Gaskiya Acikin Izala
Hummm Allah dai yasan me gaskiya
Jahili yaza.ai kaganta
Izala Sai dai boyen gaskiya.
Katafi ka kara karatu dan Ghana zagin bayin Allah ba abin wassa bane
Asda sunnna Allah yaqarama lafiya da ilmi
Asadu walai Kai makiri a n nabi ne
Allah yasaka wa malam da alhairi
That's why they called you lion 🦁 🦁 🦁.
Tijaniya itace gaskiya
Qwarai kuwa
👍
Kana ruwa miye Tijjaniya, kabar Tijjani kadawo kakama koyarwan sahabbai, inko bahakaba lallaikuwa kana ruwa kakama iska kadawo karantarwan Annabi da sahabbai kabar wani abu wai Tijjaniya, da yafimah.
Inji was ?
Allah yasa izala ta gane hanya
Tijaniya patace Allah yarabamu da ita
Allah ya qara maka basira malan
Kaji tsinanan Allah Ina kasan inda Allah yakai manzo Allah balle kace anwuce
Jahili
Zagi hujjar jahili
Babu mamaki ga mutuminda yakira wani jahili sewanda damacan tarbiyarshi kenan ita aka koyamasa
SLM ina bibiyan wannan shiri saboda yabada tsari na lokaci saiga wannan shiya daya awa 3 da miti shahudu kuma banji Maurya Dan darikaba
Ma'anan me?
Sarki zaki wallahi kana burgeni baka fishi
Yen darika sai hakuri gaskiya dayane
Hakane kan dan uwa dagakin gaskia ,sai bata kawai,allah ya chirya mu tafarkin manzon tshira aleyhi salatu wa salam.
Sunnah hanyar tsira
Waye baku sunnah? Sai mallamai, in babu shehi INA Kazan sunnah. Daga shehi sai manzo Allah s a w. Sai ALLAH S W T.
Allah sakama Mallam da alkhairi
Asada nera kake kowama kaji tsoron Allah
Don GIRMAN ALLAH da ANNABINMU sanar da Mu kuskuren Malam.
sunna sak izala laaaaaa
Zaki wayayi narara stakanin darika da izzala?
Kominku muqabala muqabala da raina manya shineme kumuhada kai kawai kudainaraina manya
ءا مين ثم ءا مين.....
Kuthigaba dayin irin wannan munazara malan mussa ,tanada matukar anfani , saboda tana wanke kwakwalwar mutane daga dattin jahilthi , hujja akan hujja dalili kan dalili ,allah ya fahimtar damu gaskia ya bamu ikon binta yasa mu gane kuskuren mu, ya bamu ikon gyarawa. Kuma ya karbi tubarmu.allah ya karbi daawarka malan mussa sunna kaduna.
سليمان ابكر ابكر محمد مصطفى 'سلفي
Aslm alaikum malamaina hakabaku fahimtar juna wannan bamuqabala.bace
izala karyane
toh kayi kokari banji abinzagi agurin izalaba saboda suna son annabi sosai kuma banji wani suka akan annabi dasukeba saboda tsantsan natsuwan annabi suke nunawa bakamar en dariqaba dasuke nunama mutane annabinma kamar wani dan diskone bayan kuma shibaruwansa da kidakide saboda kida dawaqa bana mutumin kirkibane na mercheale jacson ne annabi kuma salihine ne shugaban sahilihai da mumunai damasu hakuri dakuma annabawa annabin dan dariqa gaskiya bayakama da annabin musulinci saboda annabin musulinci yana cike da kamala dakuma ntsuwa sosai sosai
ربي يحفظكم
Ni bantabajin irin wannan maganar
ba a wurin maulidiba.
Kudaina wnn cece kucan kudi cabinda musulmai zasu karuna yafiyemaku
Izala sai ahankali
Zaka fahimta ahankali
Allah ya ganar dasu
Dariqa Kuma sai haukar Banza
Dariqa Kuma sai haukar Banza
@@bilyamuhammad5273 ko ba hauka ba🙄🙄🙄🙄
Sunnah sak bid'a sam
Allah saka da alkeri meen
Kafin mal musa akwai wani malamin izala Wanda yayi makamancin wannan karatun?
Masu irin wannan karatu kowa yasan yan dariqa ne wlh sune masu bayyana Martaban manzon Allah s💘a💜w
Welcome
Kun'aza wanni photo amma kumagana dawasu
Barikadayo
ولكل فرعون طغى موسى سطى
Yes
Kacewa WANNAN mutumin yakoma makaranta
A wajen masu illimi dole me.
To kaikuma fa? Ina zaka koma,,?
👍
Hhhhhh
Allah ya barmou da annabi(saw) ya kouma kara lafiya da imani ga malan aminnnnnnn
Yes