ASHE JAMI'AR AZHAR CE TA GAGARE SHI YAZO YA BUGE DA CIN MUTUNCIN BAYIN ALLAH‼️ALLURA TANA TONO GARMA

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 24 ноя 2024

Комментарии • 63

  • @AssoumaneMoustapha
    @AssoumaneMoustapha 3 дня назад

    Ameen ya Allah

  • @digitalhussain7676
    @digitalhussain7676 3 дня назад

    Allah yasaka da alkairi mallam

  • @AbdulsalamSaidu-jx6rp
    @AbdulsalamSaidu-jx6rp 3 дня назад +6

    Allah ya shirya shi ya shirya mu gaba daya

  • @muhdsanimuhdmsm8678
    @muhdsanimuhdmsm8678 3 дня назад +4

    Kace ko annemi a tattauna dashi baya sauraran mutane to yakamata kaji tsoron Allah domin munga yadda sukayi tattaunawa me ma'ana sosai lokacin wani matashin malami me adalci yaziyar ceshi, sbh haka duk me hankali bazai gamsu da wannan surutun da kayiba domin kafita daga manhajin Ahlussunnah, ya kamata muji tsoron Allah.

  • @Sidi-damrawi02
    @Sidi-damrawi02 3 дня назад +2

    Izala Allah ne ya kama ku, saadda ku ke zagin bayin Allah ba jin dadi kuke ba ku na dariya, yanzu ga dan ku ya zo ya na ci muku uwa. Ba ku ga komai ba tukunna

  • @AbdullahMuhammad-y5g
    @AbdullahMuhammad-y5g 3 дня назад +1

    kai ware da allah muna tare da bn muhammad

  • @IshakaRufai-c6v
    @IshakaRufai-c6v 3 дня назад +1

    wawa makaryaci

  • @alhajimusa5504
    @alhajimusa5504 3 дня назад

    Malam kaji tsoron allah baka sanshi ba amma ka san tarihin shi😢

  • @ali_so7821
    @ali_so7821 3 дня назад

    👍

  • @SaboSafiyanu
    @SaboSafiyanu 3 дня назад +3

    Allah gafarta Mallam amma duk da irin wadannan abubuwan da kai da'awar ka sani a kansa ka ce ba ka san sunansa ba?

  • @MusaAbdullahi-e9l
    @MusaAbdullahi-e9l 3 дня назад +2

    Asslm zagi da cinmutuncisa ba shine hujjaba hujja shine qalallahu qalarasulillah wannan surutunnaka kowa yasan tsorone kukeyi dakuma san zuciyarku allah ya ganarda mabiyanku

  • @MariamAbubakar-r3j
    @MariamAbubakar-r3j 3 дня назад

    Allah yasaka da allhair

  • @IbrahimMuhammadMakarfi
    @IbrahimMuhammadMakarfi 3 дня назад

    Allah yasaka maka da alkhairi

  • @AbubakarAminu-p5v
    @AbubakarAminu-p5v 3 дня назад +3

    Ma hassada Yan kwangila

  • @OsamaJabir-p7r
    @OsamaJabir-p7r 3 дня назад +1

    Bawan Allah ittaqillah,da'awarsa akan daidai ta ke,Kuma ya fita karatu ka ji tsoron Allah idan Rana ta fito tafin hannu baya kareta

  • @muhammadsabo853
    @muhammadsabo853 3 дня назад +4

    Hum tun farko ka fara da karya. Wai baka san sunan shi ba. Wato matsalar malamai da dama kuna samo karatu amma bakwa samo tsoron ALLAH. Ko yaronnan yana da kuskure amma dai yana fadan gaskiya.

    • @أمريحان-ن9د
      @أمريحان-ن9د 3 дня назад

      Meye hujjarka ta yayi karya
      Y zama lallai se ya San sunanshi ne?

    • @muhammadjibril1765
      @muhammadjibril1765 3 дня назад

      Wawaye irinka sun yi yawa a cikinmu

    • @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw
      @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw 3 дня назад

      To kai meye huhjarka na cewa shi gaskiya yake fada? ​@@أمريحان-ن9د

    • @muhammadsabo853
      @muhammadsabo853 3 дня назад

      @@أمريحان-ن9د bazai Yuwu ka bada labari Akan mutum irin Wanda ya bayar ba. Ace Kuma Ko sunan Shi baka sani ba Amma ka Kara bincike.

    • @أمريحان-ن9د
      @أمريحان-ن9د 3 дня назад

      @@IBRAHIMJIBRIL-dm1cw ni bance yayi gaskiya ba Kuma bance yayi karya ba sbd banida hujja.
      Kuma Ina mishi kyakkyawan fata na rashin yin karyan.

  • @IssiakouAhmadou
    @IssiakouAhmadou 3 дня назад +5

    Ma ana duk wanda bay yi jamia ba ba ya da magana a addini kenan? Ku wa ya sanya muku rigan malumta?baku yi michi adaltchi ba gaskiya

  • @AbubakarAminu-p5v
    @AbubakarAminu-p5v 3 дня назад +4

    Ka warware shi da aya alkur'ani da hadiths mana

  • @AbubakarAminu-p5v
    @AbubakarAminu-p5v 3 дня назад +3

    Hassada kakemasa

  • @umarsuleiman-e7b
    @umarsuleiman-e7b 3 дня назад

    Kaima dai akoi Dan hasada. Badai yake misran ba

  • @OsamaJabir-p7r
    @OsamaJabir-p7r 3 дня назад +1

    Ni saboda wannan bayanin na ji na Kara sonsa,.واذا أراد الله نشر فضيلة طويت اتاح لها لسان حسود لولا اشتعال النار فيما جاورت ما كان يعرف طيب عرف العود

  • @muhammaduameerkaura8768
    @muhammaduameerkaura8768 3 дня назад +1

    Bakasan saba amma kasan tahinsa taji malami mai karantarwa amma maqaryaci

  • @umarabba1828
    @umarabba1828 3 дня назад +2

    Me alakar wannan maganan da malamin nan yayi da ilimi

    • @hussaini24
      @hussaini24 3 дня назад

      Alakar kenan, ku babbanta malamai daga Yan hayaniya.

    • @umarabba1828
      @umarabba1828 3 дня назад

      @hussaini24 toh ai malamin da yayi videon nan be kawo Aya ko hadisi ba،, kawai kokarin bata bin Muhammad yayi. N Kai Ba jahili bane ai bin Muhammad ce wa yayi a dawo a bi sunnan manzon Allah akan fahimtar magabata, Mesa suke kokarin bata Shi.

    • @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw
      @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw 3 дня назад

      Ai shine

    • @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw
      @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw 3 дня назад

      ​@umarabwallahi nima abun yana bani mamaki sosai ba1828

  • @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw
    @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw 3 дня назад

    Kuma fa muna sane da cewa Sheikh ja'afar ya halatta jinin tunubu koba haka bane?

  • @SmileTailoring
    @SmileTailoring 3 дня назад +2

    Ya na magana kaman mai hankali

  • @faridaumar4896
    @faridaumar4896 3 дня назад

    Nima mamaki nake harda masu binsa 😅

  • @muhammadsabo853
    @muhammadsabo853 3 дня назад +2

    Comments kawai ya ishe ka amsa. Duk wannan labarinnasa da ka bayar amma kace baka san sunan shi ba?

  • @AbubakarAminu-p5v
    @AbubakarAminu-p5v 3 дня назад +2

    Kai kafishi shekaru ne

  • @edrissousseni9968
    @edrissousseni9968 3 дня назад +1

    Kayi Magana adalci babu me goyo baya sa inbada Dr Idris dan Rashi adalci

  • @IbrahimAhamad-pu8db
    @IbrahimAhamad-pu8db 3 дня назад

    Karya kakiyi

  • @AbdullahMuhammad-y5g
    @AbdullahMuhammad-y5g 3 дня назад

    democracy is a haram

  • @diniahmad-l6w
    @diniahmad-l6w 3 дня назад

    towaikai malam wayasanka?kaima kafitone don asanka amman inbahakaba dolene saikayimagana akanwanda bakamasansunansaba kumaharkasan tarihinsa.ina mamakin malamaidasuke tonawakansu asiri tahanyan maganganu, saikajisunce yaro.inkaduba wanima baihaifeshiba wanima saansane wanima yagirmeshi kodon allah yamasa qirqmaikyaune?.ammakurushe maganansa tahanyan ilimi yafi.

  • @namadinahotoro4632
    @namadinahotoro4632 3 дня назад

    To Kai da bakasansiba Tayaya Kai kasan tarihinsa?????????

  • @diniahmad-l6w
    @diniahmad-l6w 3 дня назад

    Malam inajimaka haushinmagananda dake kagagara karyatamaganansa hasalima katabbatardawani.tokoala ajaridan maikosai yasamo nasa iliminyakaranta yakamata tokarusheshi tahanyan ilmi.muje democracy yahalatta mumaita anfemudashi,mubatashimukeba kuje kuzauna dashimana kuimasa gyara ammakowa saiyaje yataba shaksiyyansa.wannanba ilimibane,mudamuwanmu kenan nigeria.azauna asashi aturbamana ammasaimaga akansa.

  • @SmileTailoring
    @SmileTailoring 3 дня назад +3

    Tunanin ka bai wuce hullan ka ba

  • @diniahmad-l6w
    @diniahmad-l6w 3 дня назад

    Kaimalam to aikafishima jahilci tunda kakeyabonkanka.waiwayabaka tarihinsane kumashinkaje kabincika kumakai tambayeshi?.malam kafita dagahanyan ilimi,itafa larabci yarece maikyau yakamata musulmiyasanta.amman allah baiwajabtawa bawasaiyasantaba muma dabamusan larabciba munsangorgodo zamuyimaka gyara alarabci.karushe hadisanda yafadamana.

  • @OsamaJabir-p7r
    @OsamaJabir-p7r 3 дня назад +2

    Me ya sa ba ku tada hankali akan masu da'awar komai Allah ne,da masu da'awar Inyass Allah ne.Amma kun rikice akan yana cewa Dimokradiyya haram ne,shin kun taba jin ya ce Boko Haram ne?????????na sanya milyam dari ku kawo min cassette ko video clip da ya ke ce wa Boko Haram ne,me yasa ba ku yi caa akan Attagazuci ba?shawarar da zan baku shi ne ku je ku nemi kudi ku yi sana'a,ku daina kare 'yan siyasa akan su na ba ku kudin cefane

  • @abou440
    @abou440 3 дня назад +1

    You brotherhood muslim

  • @diniahmad-l6w
    @diniahmad-l6w 3 дня назад

    towaikai malam wayasanka?kaima kafitone don asanka amman inbahakaba dolene saikayimagana akanwanda bakamasansunansaba kumaharkasan tarihinsa.ina mamakin malamaidasuke tonawakansu asiri tahanyan maganganu, saikajisunce yaro.inkaduba wanima baihaifeshiba wanima saansane wanima yagirmeshi kodon allah yamasa qirqmaikyaune?.ammakurushe maganansa tahanyan ilimi yafi.