Zargin Boko Haram, Nazarin hira da bn muhd a Faransa RI, Akidar demokradiyya kafirci , Dr husaini.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 22 ноя 2024

Комментарии • 56

  • @MariMuhammad-o1g
    @MariMuhammad-o1g День назад

    nifainnatareda wayannanmalammai ❤kumamutanisuganeadininalla fasaitabayyanakodamasusonduniya yankungiyoyinaddinai ❤❤❤❤

  • @MabiloGuira
    @MabiloGuira День назад +4

    Masha Allah malan bien Muhammad Allah ya sakamaka da alhiri Amin ya Allah 🤲 haka kuma Malan Dr Hussain kaima Allah ya sakamaka da alhiri Amin ya Allah 🤲❤❤❤

  • @BajalooBabani
    @BajalooBabani 20 часов назад +1

    لااله الا الله

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ День назад

    Wallahi nayarda da tsurun Allah fiyeda wani shugaba a nigeria Allah yakara tsayardamu akan jintsurunshi maganarku gaskiyace

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr4499 День назад +1

    Wallahi hakane kauyan nan danike wallahi babu makarantar sunnah kodaya sai bautar inyasi da tijjani lata da uzza kenan

  • @LawalSulaiman-h5g
    @LawalSulaiman-h5g День назад

    Allah yajikan sheikh Abubakar mahmud gumi irin abinda yake hange kenan shiyasa ya bada fatawar cewa siyasa tafi sallah

  • @Saleh-005
    @Saleh-005 День назад +1

    Mln abu-aisha bn-m da Dr-h mgnr su haka take ai hukuncin Allah shine musulunci y dace musulmi yayi aiki da shi

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ День назад +2

    Duk masu hadashida boko haram basuyimai adalciba Allah yasamudace

  • @h.n1977
    @h.n1977 5 минут назад

    اللهم اهدناالصراط المستقيم

  • @AlassanSani
    @AlassanSani 5 часов назад

    وعليكم السلام ورحمة الله وبركاته

  • @abubakarharuna2714
    @abubakarharuna2714 День назад +3

    Gara ya tafi gidan yari tun da wuro, adaina batawa mutane lokaci. Ai munga ubanka a tada fitina yau inasu abduljabar. Inasu mohd Yusuf, inasu shekaru

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr4499 День назад +1

    Kunata hayya hayya ni abundake damuna kauyan danike komakarantar islam babau Inadaga cikin kauyan dababu makaranta annan Neja sai bidia kawai aure yakawoni

  • @SaniIdrisUmar-zd9eg
    @SaniIdrisUmar-zd9eg День назад +2

    Wanan gaskiyane malam jihar neja bama da,awar tijjaniyaba hardata kiristanchi tana yaduwane ko yaushe

    • @هيموكنك-ظ3خ
      @هيموكنك-ظ3خ День назад

      Amma yan uwanmu basiyi kokarin hana daawar kiristociba sai wanda yace abi Allah

  • @AbbaRimandi
    @AbbaRimandi День назад +2

    Allah yasinewa munahukai en demukoradiya

  • @moduburahimi2550
    @moduburahimi2550 День назад +2

    ALLAH ya Tai maka masu

  • @oumaroumati-yx9dk
    @oumaroumati-yx9dk День назад +2

    🤲🏻🤲🏻🤲🏻

  • @MuhammadAbduwa
    @MuhammadAbduwa День назад +1

    وعليكم السلام ورحمه الله وبركاته 🤝

  • @AbubakarMohammed-yx2fr
    @AbubakarMohammed-yx2fr 20 часов назад

    Allah ya taimaka

  • @KhadijaMuhammad-lo7el
    @KhadijaMuhammad-lo7el День назад +1

    Allah ya ajiyar daku

  • @hassanmaiyaki6372
    @hassanmaiyaki6372 2 дня назад +3

    ✅☝️☝️☝️✅🕋🕋🕋✅🤲🏻🤲🏻🤲🏻✅

  • @IssaHoussaini-rl2tr
    @IssaHoussaini-rl2tr День назад +1

    Assalamou a laikum mlm Abu Aisha ina muku fatan alheri

  • @abakardj4697
    @abakardj4697 День назад +2

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ masha Allah

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr4499 День назад

    Akwai baki wainda ba yangariba suzone neman kudi kuma yan ahalissunahne amma basuda karfi nakafa makaranta amma daza atallafamu za asamu saboda gidan danike aure sunada karamci natarbar baki kusan dik bakon dayazo gidan yake sauka cirani mijinama masallacinda sukagina agidansu yan izala kesallah aciki kuma basuhana suba

  • @musaaliyu5963
    @musaaliyu5963 День назад

    Manafurci dodone mai shi yakeci Yara sunyi gaskiya gani sukayo a littafan yankala Kato Yan tatsine arubuce suke democradiya kafitci ne sunkarantar da Yara amma idan Yara since zasu dabaka sai suce Babu ruwansu ai Mohammed Yusuf ma haka yafara Kuma ansan su waye malamansa baba hotoro yafadi amma dayafito sai sukace Babu ruwansu , to Allah yakara tonamaku asiri , musulunci zalla Babu kungiyanci

  • @mahamadouOumana
    @mahamadouOumana День назад

    Abou aïcha ya kamata kou fahinci céwa ko chirka ma akoy maslaha ga may yinta, amma haka bazay sa a halata yinta ba, saboda wannan maslaha. idan ka fahinci haka zaka gané céwa démocratie, bata halata saboda maslahohi daké cikin ta. Allah yassa mou gané.

  • @Saleh-005
    @Saleh-005 День назад

    Ai ba sabani akan kowa yana kuskure

  • @tamimouharouna
    @tamimouharouna День назад +1

    Wawanci bai taba jara wani abu ba idan mutum bai da hanjan nesa bazai iya ja da makiyansa

  • @AbbaRimandi
    @AbbaRimandi День назад +2

    Kai karyakake annabi Yusuf baibi dokan sarkinba sbd al Quran ni yafada

  • @AbubakarOsman-jq6ox
    @AbubakarOsman-jq6ox 2 дня назад +1

    🙏🙏🙏

  • @HaikilouHalilaou
    @HaikilouHalilaou 2 дня назад

    😢

  • @mahamanebilyaminou2866
    @mahamanebilyaminou2866 День назад +1

    Macha allah ❤

  • @BajalooBabani
    @BajalooBabani 20 часов назад

    Dole sai munyyi musulunci insha Allah

  • @YacoubaNamanzo-z1m
    @YacoubaNamanzo-z1m День назад

    wake saurarenka

  • @AdamMuhammad-tx1sb
    @AdamMuhammad-tx1sb День назад

    Bayin Dr jaki tsininni mugu

  • @chiromayarima8377
    @chiromayarima8377 День назад

    Aslm malam ya gajiya ya sanyi malam wai dan Allah malam afrakallah yana nan kuwa ya juma baka yi post din karatun shiba

  • @AliyuYusuf-c3l
    @AliyuYusuf-c3l День назад

    wanan ba awidan annabawaba ce munafiki da kongila yahudawa

  • @AdamMuhammad-tx1sb
    @AdamMuhammad-tx1sb День назад

    Boko haram

  • @abdurrahmanyammama3407
    @abdurrahmanyammama3407 День назад

    Kai Allah ya kyauta. Ya ce yayi video ya aikawa jama'a toh video ba hoto bane da yace horo haramun ne? Allah ya shirye mu aamin.

  • @abdulahisani7652
    @abdulahisani7652 День назад +1

    Wayannan Kawarij ne Qada'an

  • @rabiluzakari6899
    @rabiluzakari6899 День назад +1

    Duk abinda kadauko zaka samu mabiya kaga Muhammad yasamu Dan kuwa hussaini hmmmm

  • @MAMANEIbrahim-l1z
    @MAMANEIbrahim-l1z 2 дня назад +2

    Wadan Nan jahilai mutane biyu , un Boko haram ne , Mayan un ta ada ne , na gaski