Brekete Family Hausa Sha Biyu Ga Watan Oktoba Shekara Ta Dubu Biyu Da Ashirin Da Hudu

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 13 окт 2024
  • @breketefamily @BreketeFamily-Hausa

Комментарии •

  • @KhadijaHamza-cm1kh
    @KhadijaHamza-cm1kh День назад +1

    Allah ya shiga lamarinku yasaka muku da mafificin alkairi

  • @mohammedbilkisu-yd8io
    @mohammedbilkisu-yd8io День назад +2

    Assalamualaikum daddy Allah yakareka, Allah Kuma yakara maka lfy, Dan Allah daddy inaneman taimakoh Amman bana kudiba, inasan Aikine daddy, domin nima Ina dogara da kaina inkuma Yi supporting mijina, nayi submitting takkadduna agunku, nagode sir

  • @BilkisuMusa-jd9ep
    @BilkisuMusa-jd9ep День назад

    Allah ubangiji ya taimaki our super ordinary president sir

  • @AhmedAhmed-ni2zk
    @AhmedAhmed-ni2zk День назад

    Masha allah

  • @AdamuamuhammadMuhammad
    @AdamuamuhammadMuhammad 16 часов назад

    Yan uwa na kaduna wanna baikamataba yayi yawa walahi

  • @Uadofficial24
    @Uadofficial24 День назад

    Mutane sun koma bara 😢

  • @mustaphajaafar-i9d
    @mustaphajaafar-i9d День назад

    Wallahi Rankai dade inada labari Kai na ,ni inada nakasa a kafa Kuma a hakan nafito neman councillor a mazabata Amma siecon tace sai bumbiya naira 500,000 gaskiya wannan zamlunci NE shiyasa nakesan inzo na bayyanawa duniya abinda yafaru Dani akan takarata

  • @nanaaliyu2005
    @nanaaliyu2005 20 часов назад

    ina kwana sir, wainache baabu yadda zaa rika maganin masu yawan rokone , shirin brekete na kaduna ya koma kaman anyishine domin roko . Allah ka shiryi mutannan mu, zuchiya ya mutu sosai shiyasa yan siyasa suke saamun galaba akanmu kullun. Allah ya baaku laada da jajirchewa kan niyya na alkhairi.

  • @SurayyaLawal-w9b
    @SurayyaLawal-w9b 16 часов назад

    Wannan shiru dai sunason su maidashi kafan roqo,yen arewa ba'a kawo maku abun arziki wlh