Brekete Family Hausa Uku Ga Watan Oktoba Shekara Ta Dubu Biyu Da Ashirin Da Hudu ( 3rd October 2024)

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 13 окт 2024
  • @breketefamily @BreketeFamily-Hausa

Комментарии • 32

  • @umarmaimunabinji3856
    @umarmaimunabinji3856 6 дней назад

    Dan uwa Ahmad isa ordinary president jzklh khair

  • @kabiriliyasu5685
    @kabiriliyasu5685 10 дней назад +2

    Muna matukar farin ciki da zuwan brekete hausa Kaduna ina kallo kai tsaye Kabir ILIYASU mazaunin NASARAWA amma yanzu hayin malam bello Rigasa Kaduna Nigeria

  • @Basharharuna-t9m
    @Basharharuna-t9m 10 дней назад +1

    Masha Allah Muna gdy

  • @muhammadmusa3137
    @muhammadmusa3137 День назад

    Wannan tsinanne Aliyu din Allah ya wulakantashi

  • @RabiaRabia-zm7gt
    @RabiaRabia-zm7gt 6 дней назад

    Wallahi naji dadin addu.annan allah yasa mudace

  • @IsyakuAdama
    @IsyakuAdama 6 дней назад

    Allah mai iko. Ordinary sir, Allah ya taimakeka, Allah ya saka maka taimakon da kake yima al’umma.

  • @AdamuahmedGadina
    @AdamuahmedGadina 10 дней назад +1

    ya Allah ya karemana kai ordinary president

  • @marymchcn4066
    @marymchcn4066 5 дней назад

    kai jama ah anazalunci a nijeriya allah ya walaqantasu y rabb🤲🤲😭🇸🇦🇸🇦

  • @kabirusuleiman292
    @kabirusuleiman292 4 дня назад

    Allah ya saka masu zaluncin da akai masu.

  • @MuhammadGaladima-fm7vm
    @MuhammadGaladima-fm7vm 6 дней назад

    Masha allah allah ya sakada alkairi

  • @HajjaAmina-u2k
    @HajjaAmina-u2k 3 дня назад

    Allah yasaka da gidan aljanna

  • @MabiloGuira
    @MabiloGuira 9 дней назад

    Ennalilahi waennaelihi rajuuona Nageriya kinan Allah ya sawaki Amin ya Allah 🤲🙏🤲

  • @Aishaabdullahiaisha-jh7kr
    @Aishaabdullahiaisha-jh7kr 10 дней назад +1

    Ya allah ya karemana kai ordinary president ❤❤❤

  • @MaryamKd-s4l
    @MaryamKd-s4l 6 дней назад

    Ameen yah rabbi

  • @ibrahimadamu6252
    @ibrahimadamu6252 10 дней назад +1

    Gaskiya sautin yayi sosai❤❤❤❤

  • @Kebbifestival406
    @Kebbifestival406 9 дней назад

    Wato Su Family Sarkin Sokoto su ke da Ikon suyi ma Hausawa Wulakanci

  • @NaziruAbdullahiusainiJikanhaji
    @NaziruAbdullahiusainiJikanhaji 10 дней назад +1

    Allah ya saka maka da alkairi ordinary ashamed isah

  • @Nusaibaibrahim-g1e
    @Nusaibaibrahim-g1e 5 дней назад

    Masha Allah

  • @Khalid_lazuru
    @Khalid_lazuru 10 дней назад +1

    Sautin ya inganta sosai ❤

  • @sadiqsuleiman1408
    @sadiqsuleiman1408 6 дней назад

    Allah ya tsine musu albarka Allah wukantasu fiye da yadda suka wukantashi

  • @aminulawanmuhd6970
    @aminulawanmuhd6970 10 дней назад +1

    Masha Allah Muna godiya

  • @UkashatuSaadu
    @UkashatuSaadu 9 дней назад

    Salam sunana ukasha saadu moriki zurmi zamfara wallahi aikin da kana yi aikine na Yan aljanna Allah ya Saka maka da alkhari

  • @FatimaWaziri-h2d
    @FatimaWaziri-h2d 7 дней назад

    Allah ya taimaka ordinary president

  • @FadimatuAhmedFadimatuAhmed
    @FadimatuAhmedFadimatuAhmed 6 дней назад

    Allah ya albarkaci rayuwarka.ya tsareka daga duk kan masu sharri.Allah yasaka maka da mafificin Alkhairi.yasa Aljanna ta zama makomarka

  • @OmanJalan-z5m
    @OmanJalan-z5m 9 дней назад +1

    Allah ya tsare ka❤❤❤❤

  • @kamalhudu2427
    @kamalhudu2427 9 дней назад

    Allah ya karawa Rayuwa Albarka My ordinary president

  • @ashamariam9175
    @ashamariam9175 6 дней назад

    Dana Ahmad Allah ya qara lafiya da nisa kwana ya tsare ka

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y 3 дня назад

    Allah ne kawai yasan Dan aljanna Amma inda za.ace mu mununa Dan aljanna awannan zamanin zamu nuna ordenary president

  • @shehusani7241
    @shehusani7241 6 дней назад

    Najeriya da kurbace tindaga Buhari komai yalalace

  • @LuqmanCaps
    @LuqmanCaps 9 дней назад

    Wallahi duk sojoji haka suke saboda ni Dan maiduguri ne ni kanina yadauko kanne na a makaranta suntashi wasu sojoji masu raba abinchi sun fito a wani lungu kuma kanina da yake jan napek din suna express high way sojojin sun fito a lungu suka bige su napek din ya kife yaran duk sun kife sunji ciwo su sojoji sun gudu baban mu lokacin yana da abun hannu yakai su kara barrack amma basu dau mataki ba haka mahaifin mu yabar su da Allah daga baya Ashe basu kadai abun yafaru ba akwai wasu da har sun rasa ransu saboda yanda sojoji suke bige su wallahi Allah abunda nake fada ba gaskiya ba Allah yasa kar insamu abunda nake so 😭

  • @ZaynAbdullahi-rc7ep
    @ZaynAbdullahi-rc7ep 10 дней назад

    I have a lot to say but I don't know how to contact you