LABARINA SEASON 10 EPISODE 11

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 10 окт 2024
  • Join this channel to get access to perks:
    / @sairamovies
    SUBSCRIBE to Hausa Empire TV RUclips Channel:
    " / @sairamovies
    --

Комментарии • 416

  • @muhammadmahdijaafar7385
    @muhammadmahdijaafar7385 49 минут назад +3

    Masha Allah. Allah ya Kara Arziki da basira.

  • @abdulsabbassuleiman
    @abdulsabbassuleiman Час назад +20

    There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ

  • @hamaaboubacar7056
    @hamaaboubacar7056 45 минут назад +4

    This film is important in our life

  • @musagarba-r1l
    @musagarba-r1l Час назад +18

    Soyayyar Annabi Muhammad itace soyayyar Gaskiya Allah ya kara wa Annabi Muhammad daraja dukkan nà Annabi Yace Amin ✅

  • @hamzaassoumane1802
    @hamzaassoumane1802 Час назад +26

    Gaskiya da zaituna ta daceda mai Nasara ya ALLAH ƙara Wa Annabi Muhammad daraja❤❤❤ Mach Allah❤❤❤

  • @AbdulkarimIshaq-x9h
    @AbdulkarimIshaq-x9h 2 часа назад +35

    Ya Salam 😂😂 wanda yaga nadama a fuskan Jamila yamin like😅😅

  • @FarukShuibu
    @FarukShuibu 5 часов назад +60

    Duk Wanda Nauyin Ɗawainiyar Iyali, Iyaye Da Ƴan Uwa Suka Rataya Akansa
    Ya Allah! Ka tsaya masa ka bashi yadda zai yi.🤲🙏

  • @haidaraissoufabdoulaye1231
    @haidaraissoufabdoulaye1231 32 минуты назад +2

    Mâcha allah ❤❤❤❤❤❤

  • @zakounayoussa
    @zakounayoussa День назад +37

    Annabi Muhammad...🎉

  • @usmanmuhammadgarba3652
    @usmanmuhammadgarba3652 43 минуты назад +4

    Duk wanda Yaga dacewar Dr Hasina da Auwal Ya min like ,domin kamata Yayi Auwal Ya Auri Dr Hasina.

  • @abdullahiummuaymanabaraka1206
    @abdullahiummuaymanabaraka1206 4 часа назад +29

    Allahuma inni asaluka al jannah

    • @IdrisMahmud-nz2rl
      @IdrisMahmud-nz2rl 3 часа назад +1

      Aminu Saira
      Allah Yaƙara Basira Munajin Daɗin Wannan Shirin Matuƙa

    • @Khadijal2006
      @Khadijal2006 Час назад

      Allahumma Ameen ya rabbi

  • @UmarAbdullahi-i3k
    @UmarAbdullahi-i3k 48 минут назад +2

    Allah yakara basira

  • @MaryamUsman-ej4yl
    @MaryamUsman-ej4yl 2 часа назад +7

    😮😮
    Labarina kenan kamar twist of fate😅😅😂

  • @fatimasanusi9755
    @fatimasanusi9755 3 часа назад +12

    Dan Allah a rage tallan Nan wllh mun gaji

  • @hadizamusa3373
    @hadizamusa3373 Час назад +8

    Duk Wanda jamila tabashi tausayi yamin like

  • @isuhuisuhu9016
    @isuhuisuhu9016 49 минут назад +2

    Masha Allahu

  • @AmosGideon-cq7qt
    @AmosGideon-cq7qt 51 минуту назад +2

    Nice one ❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @HamdaniAlhassanWuya
    @HamdaniAlhassanWuya 3 часа назад +27

    Dan Allah Malan Aminu Saira Kadawomana Da 🎬 Su Rabagardama Da Sumayya Kada Sutsufa 🙏🙏🙏

  • @HabibouDaoura
    @HabibouDaoura 2 часа назад +20

    Allahumma salli ala sayyidina Muhamah wa sallim

  • @aishabuhari3838
    @aishabuhari3838 2 часа назад +7

    😂😂ya ishak Allah ya ganar da kai 😂🤣🤣🤣

  • @mustaphalawal2607
    @mustaphalawal2607 Час назад +7

    Malam Aminu saira akwai kuskure da kayi bai kamata Mai nasara da Maryam su zauna akan kujera malam Yana zaune a kasa ba!

  • @Its_Aminullahi_jega_1
    @Its_Aminullahi_jega_1 23 часа назад +18

    Allah ya karawa annabi daraja 🙏

  • @BeenMuhammed-f8b
    @BeenMuhammed-f8b 3 часа назад +13

    Allah ya sa mu tace tare da manzon Allah s a w ranar giyama

  • @ZainabHassan-ni2bd
    @ZainabHassan-ni2bd 2 часа назад +8

    Allah yasa Kar ya auri Dr.Asiya

  • @asmaulawal483
    @asmaulawal483 41 минуту назад +1

    I can’t wait for next week💃💃💃

  • @hindatumahmoodshehu3358
    @hindatumahmoodshehu3358 Час назад +4

    Allah sarki jamila ta ban tausayi wllhy har kuka na mata

  • @KawuAlhajiDeri
    @KawuAlhajiDeri Час назад +3

    Zu wa ga Aminu Saira, Dan Allah a sati mai xuwa ace mana babu Labarina Tallan Magani kawai za'a sa, in yaso sati na gaba sai mu cigaba kawai.

  • @RakiyalawaliRakiyalawali
    @RakiyalawaliRakiyalawali 58 минут назад +3

    *آللَّهُــمَّ صَلِّ وَسَـــلِّمْ على نَبِيِّنَـــا مُحمَّد ﷺ.♡🕊️❤️*

  • @SumaiyaYunusa-c5m
    @SumaiyaYunusa-c5m Час назад +5

    Nidai wlh daya aure doctor asiya gara ya aura zaituna ,a nawa ganin kenan

    • @salahstar9778
      @salahstar9778 Час назад

      👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍

    • @ibrahimlawaltambari8389
      @ibrahimlawaltambari8389 7 минут назад

      @Sumayya hotona basu zama dalilin fasa auren ta tunda a cikin yan'uwan ta mata tayi su kuma Safina tayi haka don biyan bukatunta

  • @hafsatkabir
    @hafsatkabir 2 часа назад +9

    Well done 👍malam Aminu Saira Dan Allah atsayar da wannan yanayin da Maryam da Mainasara suke aciki kwai su haihu basai Mainasara ya kara wani auren bah and ya kamata akashe mana Ishaq kar ya cotar da Mainasara Allah ya kara basira

  • @adamuhussaini2895
    @adamuhussaini2895 48 минут назад +2

    Gaskiya na gode da nasiha wallahi

  • @RashidaHassan-ds1fj
    @RashidaHassan-ds1fj 42 минуты назад +2

    Gaskiya zan gaya maka gaskiya mun dawo daga rakiyar film din nan, kun nuna maryam nada tarbiyya amma kun warware gaba daya saboda taurin kanta yayi yawa kuma an nuna bata jin maganar mahaifiyar ta ga kuma kafewa

  • @ZakiyouOumar-ll8dq
    @ZakiyouOumar-ll8dq 2 часа назад +8

    allah ya karamana soyayyar annabi muhammadu S ❤A❤W

  • @HausaArtStudio
    @HausaArtStudio 5 часов назад +10

    Masha Allah. Director Malam aiki yana kyau sosai Allah Ya kara basira

  • @asmaulawal483
    @asmaulawal483 40 минут назад +2

    Nide banason mainsara ya auri Dr Asiya wallahi

    • @UmmieyKay
      @UmmieyKay 25 минут назад

      Hmmm ke ko ni

  • @SamirazainabBuladaura
    @SamirazainabBuladaura 37 минут назад +2

    Allahumma inni asalukal al jannah

  • @AhmadMuhammadusman-r8q
    @AhmadMuhammadusman-r8q 2 часа назад +5

    Masha Allah to you aminu saira more love to you

  • @adamuabdullahi4758
    @adamuabdullahi4758 Час назад +3

    Masha Allah, Dr. Aseeya is more responsible, caring, and lovingly. Mallam Saira keep up the great job, More interesting. All the best

  • @SalihuNura-k1o
    @SalihuNura-k1o 2 часа назад +5

    Wannan ba ladabi bane ace malami yana kasa, sukuma suna sama
    A gyara

    • @FatimaAliyu-x1p
      @FatimaAliyu-x1p Час назад

      Gaskiyade Nima Ina tare da Wann gyaren su malamai girmamasu ake

  • @SunusiIbrahim-g1g
    @SunusiIbrahim-g1g 2 часа назад +7

    Dans allah menasara karya kara aure

  • @Adamharoun-c5z
    @Adamharoun-c5z День назад +11

    Masha allah 😊

  • @sanialimamanesalissou6661
    @sanialimamanesalissou6661 Час назад +3

    I'm watching from Germany 🇩🇪🇩🇪🇩🇪🇩🇪🇩🇪

  • @AbdoulAzizAdebayor
    @AbdoulAzizAdebayor 2 часа назад +7

    Assalamu alekum yan uwa musulmai, da fatan alkhairi, ya allah kada kabari mu cutar da wani, ya allah kada kabari wani ya cutar damu inayiwa kowa fatan alkhairi, agaskiya samun masu halin kirki irin mainasara kadan ne à duniya nan, malam Aminu saira allah kara daukaka da basira, amine dan daraja annabi Mohamed (S À W).

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 3 часа назад +8

    Allah Sarki ☹️ Mujahid Har Na Fara Jin Tausayin ka😢

  • @LawanYahaya-k1m
    @LawanYahaya-k1m 2 часа назад +7

    Masha Allah fantan Alkhairi 🙏 Aminu Saira kana isar da Sako wa.azi tasigar daya dace Allah yaqara dau kaka da basira

  • @asiyayero7113
    @asiyayero7113 2 часа назад +5

    AKWAI DARUSSA MASU MATUKAR AMFANI AWANNAN EPISODE DIN:Yanada kyau mu kula da mutanen da muke rayuwa dasu, domin wasu makiyanmu ne, sannan sharing wani lamari naki da kawaye shima mukiyaye, domin kiran da Zaituna tayima Safina akan batun Mainasara shiya jawo komi😢. Sai mukiyaye da kawaye mata😢

  • @ZainabAbubakar-it5jj
    @ZainabAbubakar-it5jj 2 часа назад +6

    Shi dai al'amin ya xama kamar kayan banxa

  • @It_haidar
    @It_haidar 3 часа назад +7

    4:56 wai watan Ramadan 😂😂

  • @MustaPha-xe3qc
    @MustaPha-xe3qc 2 часа назад +6

    Muhammadu Rasulullah S A W❤❤❤❤

  • @mohammedbellomo-allahyidi6038
    @mohammedbellomo-allahyidi6038 2 часа назад +6

    @SairuMovies
    Masha Allah
    Welldone... Full of. suspense... Allah Ya sa Mainasara ya auri Dr. Aseeya. She loves him kuma she is not part of the ongoing conspiracy. His life is still in danger. He need true love and someone he can trust - Dr. Aseeya.
    In Sha Allah, we are waiting and waiting for the next Episode Babban Director.

  • @AishaAbdurrahman-ir3mc
    @AishaAbdurrahman-ir3mc Час назад +2

    Ma shaa Allah, Gaskiya naji dadin episode 11 din nan saboda Akwai fadakarwa sosai musamman garemu mu mata sai murika rike sirrin mu Director Malam Aminu Allah ya kara Basira Allah yasa mainasara Ya Auri Dr. Asiya

  • @HannatuHaruna-sf4fh
    @HannatuHaruna-sf4fh 57 минут назад +2

    Wallahi jamila de taa bani tausayi wallahi 😢😢😢😢😭😭😭

  • @muhammadbinali.
    @muhammadbinali. 3 часа назад +14

    Mashallah a gaskiya wannan shirin waliyi ne muna jin dadin wannan shiri sosai yanda ya kamata duk bayan sati hikmar da aidiyar karuwa take mashallah
    Allah yataimakeka aminu saira
    Allah ya kara muku karfin guiwa ✅
    idan kai masoyin annabi ne kayi min like.

  • @shaibuumarundawaka7223
    @shaibuumarundawaka7223 3 часа назад +6

    A gaskiya tala tayawa ya kamata a rage tallan ko zamu iya game tafinyan labarina ko a dawo dash sumaya ,presssdor,rabagardama,da sauransu

  • @SADIRABIUBELITV
    @SADIRABIUBELITV 3 часа назад +8

    Muhamdu rasululah

  • @MsMina-z8s
    @MsMina-z8s 2 часа назад +5

    Masha Allah Umar Alhamdulillah wowed ❤❤❤✅✅✅✅

  • @YoussoufYoussouf01
    @YoussoufYoussouf01 57 минут назад +2

    Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @farhajames-l2l
    @farhajames-l2l 2 часа назад +4

    i hope maryam and jamila wil be together again.

  • @adamumikailu4485
    @adamumikailu4485 Час назад +4

    SALLUH ALANNABIYI ?
    SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM

  • @abdulazizabdulkarim-ju7vt
    @abdulazizabdulkarim-ju7vt 2 часа назад +5

    Well done eloquent director
    The game has just began

  • @Laowali
    @Laowali 39 минут назад +1

    ❤❤❤

  • @abubakarnmusa7068
    @abubakarnmusa7068 Час назад +3

    Wai dahir kori mufa anrena mana wayo wallahi

    • @FatimaAliyu-x1p
      @FatimaAliyu-x1p Час назад

      Wlh Nima natsani Wann tallar ta Dahir😂😂😂

    • @rukayyagambo8111
      @rukayyagambo8111 48 минут назад

      Bala'in rainin wayon ma...Abu ba kanshi ba dadi ko kadan sai uban kala

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn День назад +12

    Masha Allah Allah Kai mu Bijahi muhammadu Rasulullah s a w ameen ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @Pheenart
    @Pheenart Час назад +1

    Masha Allah Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤

  • @amiraumar5361
    @amiraumar5361 Час назад +2

    Wlh Zaituna ta ban tausayi,pls a bata ko Auwal ne 😢

  • @AminuSenior
    @AminuSenior 2 часа назад +4

    Dan Allah Aminu saira ka. Kacire amana jamila a gidan yari Please

  • @yauyusuf
    @yauyusuf 2 часа назад +14

    Finally daiiii Doctor Asiya itace zata Auri me nasara Duk Wanda yakeson yakeson Auren Doctor Asiya da Me nasara yamin liking 😂❤❤

  • @ShefiuAdamu-ex3ix
    @ShefiuAdamu-ex3ix 3 часа назад +4

    Advertisement is to much Aminu saira

  • @zuwerathusseini9470
    @zuwerathusseini9470 Час назад +2

    Nice 👍👍👍

  • @maitaaliitv5792
    @maitaaliitv5792 Час назад +2

    Wa yaji kuskuren da likita tayi na kiran Nurse wai Lurse Lurse? 😢😢😢

    • @hindatumahmoodshehu3358
      @hindatumahmoodshehu3358 58 минут назад +1

      Kuma tace buleedin😂

    • @maitaaliitv5792
      @maitaaliitv5792 54 минуты назад +1

      @@hindatumahmoodshehu3358 duk da suna ƙoƙari amma wasu kura kuran bai kamata ace an saki film ba tare da an ganosu ba

  • @ZaharaZahara-ng3he
    @ZaharaZahara-ng3he 46 минут назад +1

    ❤❤❤❤❤❤🎉

  • @SadiyaBello-xg9bj
    @SadiyaBello-xg9bj 2 часа назад +2

    For the first time naji tausayin Jamila,km naji haushin malam kenan ita zaituna bazata tabayin aureba Idan za'a bi fatawarsa?km gaskiya na tsammaci dalilin dayafi wannan akan fashin aurennan.😡

  • @mahammadmbsdamasak2229
    @mahammadmbsdamasak2229 3 часа назад +11

    Masu Hali Irin na SAFINAT👿 Suna da Yawa a Wannan Zamanin Mu Kula Sosai 🤔🙄
    Shawara ce Mu Samman Ga Mata da Yan Mata
    ALLAH YA KARE MU DAGA SHARRIN DU

  • @balayazeed8072
    @balayazeed8072 Час назад +2

    Maryam,ya kamata ki gane cewa maganar uwa ba abar wasa bace. kin dai fara gani a yanzu, na rashin bin maganar uwa!!!

  • @JafarYahuza-p6q
    @JafarYahuza-p6q 2 часа назад +3

    Masha Allah 🇳🇬

  • @KamalBinSaeedAdam
    @KamalBinSaeedAdam 2 часа назад +4

    Jinjina da fatan alkairi Gareku malam Aminu Saira ❤️🙏👌

  • @kabirbawa3899
    @kabirbawa3899 2 часа назад +3

    Good one

  • @ashirumudi3605
    @ashirumudi3605 Час назад +1

    wani aiki sai Aminu Saira

  • @abubakarusman8191
    @abubakarusman8191 Час назад +1

    Malam aminu saira Allah ya Karo basira.🙏

  • @SulaimanTukur-je3cb
    @SulaimanTukur-je3cb Час назад +1

    Masha Allah fatan alkairi
    Gaskiya film yadau zafi

  • @HdanMama-q7t
    @HdanMama-q7t 2 часа назад +3

    Allah Kara basira saira

  • @abubakarsidiksuraka2138
    @abubakarsidiksuraka2138 3 часа назад +3

    اللهم صل على محمد وآل محمد وعجل فرجهم ياكريم

  • @FaizayahayaSalihu
    @FaizayahayaSalihu 2 часа назад +2

    Gara a fasa Auran 😂safina da anyi kiyi posting 🤸🤣

  • @Imran_Tambae
    @Imran_Tambae 37 минут назад

    Ohh my Goatsss jameelah… laws laws😂

    • @UmmieyKay
      @UmmieyKay 25 минут назад

      😂 u are not nice

  • @NuraAbbasAliyu
    @NuraAbbasAliyu 2 часа назад +3

    Gaskiya talle yafima film din yawa

  • @bmaidauracatringtvchannel585
    @bmaidauracatringtvchannel585 Час назад +1

    Aminu Saira kai fitinannene baka son a zauna lfy wlh a kwai ca kwakiya fa

  • @SulemanAbubakar-yd1xq
    @SulemanAbubakar-yd1xq 2 часа назад +3

    Gaskia tallen yayi yawa

  • @idrissazigaou
    @idrissazigaou 2 часа назад +3

    I love you famille 👪

  • @musahabdulkarim5147
    @musahabdulkarim5147 2 часа назад +2

    Yayi,Allah ya kai mu bakoi mai zuwa

  • @tambuwalmathsclass
    @tambuwalmathsclass Час назад +2

    Daman nasan cewa Sera zai haɗa Mainasara da Dr. Asiya

  • @EnboyAbass-sx7bi
    @EnboyAbass-sx7bi Час назад +2

    Masha allah alhamdulillah film yayi kyau allah yakara basira 🎉🎉❤❤

  • @kuwatbonat589
    @kuwatbonat589 8 минут назад

    I do much love this movie, it's making me emotional 😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @UsmanMuhammad-q4t
    @UsmanMuhammad-q4t 6 минут назад

    Gaskiya malam yakamata a,duba a,yi auren zaituna da kai nasara💯👌💥

  • @MuhammadRabiu-i5u
    @MuhammadRabiu-i5u Час назад +1

    Hello

  • @Hbbaliyu
    @Hbbaliyu Час назад +1

    Ni dama Jamila tun tuni Ina bayanta

  • @aishamuhammad7273
    @aishamuhammad7273 Час назад +1

    Amma anan Dr Hasiya ta nuna kwadai gaskiya

  • @Husa8128
    @Husa8128 3 часа назад +3

    ماشاء الله ❤

  • @ContentAutumnTrees-gs8ew
    @ContentAutumnTrees-gs8ew Час назад +1

    Masha Allah

  • @UmarHamisu-m9r
    @UmarHamisu-m9r 3 часа назад +3

    Kai yanxu faruk mai aljanu xaka aura

  • @Cffu-z7n
    @Cffu-z7n 2 часа назад +2

    Masha allah ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉