Yadda na sauya sheƙa zuwa APC bayan shekaru 25 a PDP - Shagari

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 окт 2024
  • Tsohon mataimakin gwamnan jihar Sokoto, Barista Mukhtari Shehu Shagari, ya ce dole ce ta sa ya fice daga jam'iyyarsa ta PDP zuwa jam'iyya mai mulki ta APC.

Комментарии • 1

  • @YusufYunusSaleh
    @YusufYunusSaleh 3 месяца назад +1

    Dan Allah dan annabi Mohamed S W S 💖 BBC ina Aichatou mousa BBC Hausa take