Babbar Magana: Yanzu_Yanzu: Gaskiya Tafara Bayyana Gameda Tsare Seaman Abbas Shekara 6 A GuardRoom.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 18 сен 2024

Комментарии • 179

  • @FatimaUmar-v1f
    @FatimaUmar-v1f 16 часов назад +10

    Rayuwan talaka a Nigeria yanzu bakomi bane
    Godiya agareka da bayyana gaakiya
    Allah yakareka da kariyansa

  • @ameenutankomakuku2021
    @ameenutankomakuku2021 15 часов назад +7

    Masha Allah uban gijin Allah yasa ka da alkhairi bisa fayyace gaskiyar magana akan dokar sajojin Nigeria

  • @HalimaAbdulrahman-lh8ir
    @HalimaAbdulrahman-lh8ir 12 часов назад +1

    Alhamdulillahi
    Alhamdulillahi
    Alhamdulillahi
    Da wannan magana
    Ta wannan bawan Allâh
    Allâh yara maka lafiya
    Godiya agareka

  • @omarfarouk.3800
    @omarfarouk.3800 12 часов назад +1

    Masha Allah Allah yasaka maka da alheri, gaskiya ka Kara fahintar damu Allah yasaka da alheri ❤ amin

  • @HafizouSalisou
    @HafizouSalisou 11 часов назад +4

    Masha allah kaji mae illimi allasakama da alheri

  • @ahmadjamilu9957
    @ahmadjamilu9957 12 часов назад +2

    Masha Allah gaskia nayi matukar farinciki ss Allah yasaka mk d alkhaeri d wannan mgn ta gaskia

  • @IbrahimsaniMuhammad-l5g
    @IbrahimsaniMuhammad-l5g 10 часов назад +3

    wannan gaskiyane ubangiji Allah yasaka maka da alkairi

  • @auwalyakubumukhtar4594
    @auwalyakubumukhtar4594 12 часов назад +1

    Masha Allah
    Allah yasaka
    Muda aikin soja har abada dama aikin na burgemu da amma badda yanzu Allah yasawwaqa one million ake biyane ? Allah ya daraja ni wani kato bare kaskan tani ba ko nawa zebani , Allah Yamana mekyau

  • @SaratuHassanahmad
    @SaratuHassanahmad 8 часов назад +1

    Allah yasaka da alkhairi Allah kashiga lamarin abbas

  • @rugaiyaahmad8404
    @rugaiyaahmad8404 54 минуты назад

    Ma sha Allah kaji maganar gaskiya Allah yasaka da alkairi yaja kwanan manya

  • @aminabala6776
    @aminabala6776 13 часов назад +1

    Masha Allah, cikin hukuncin Allah Gaskiya tana fitowa

  • @AbdullahiBaganaAlifbasit-xm5lm
    @AbdullahiBaganaAlifbasit-xm5lm 14 часов назад +3

    Allah ya maka albarka alfarmar Shugaba alaihissalam...

  • @sunusiishaq9053
    @sunusiishaq9053 9 часов назад +2

    Aiwannan babban sojan tsinannene kuma in Allah yayarda saiyaga sakayya tun aduniya kafin aje lahira

  • @GeorginaSaffa-Smith-qw3eq
    @GeorginaSaffa-Smith-qw3eq 14 часов назад +6

    WE PEOPLE TRY TO FREE THE POOR MEN FOR THE WIFE AND CHILDREN'S MAY GOD ALMIGHTY BLESS YOU AMEN

  • @AbubakarHaruna-us7fr
    @AbubakarHaruna-us7fr 11 часов назад +1

    Wannan yayi magana tahankali Allah ya jiqan ma haifah

  • @AuwaluKura
    @AuwaluKura 4 часа назад

    Masha Allah Allah ya sakamaka da alkhairi bisa fadin gaskiya da kayi

  • @umaradamdamuna1849
    @umaradamdamuna1849 3 часа назад +1

    Kajimaganar gaskiya
    Shikuma Abbas Allah yakawomasa mufta
    Shikuma M S adamu Allah kasa wannan yaxamo shine sanadiyar yimasa dismis

  • @SadiyaBello-xg9bj
    @SadiyaBello-xg9bj 12 часов назад +1

    Hmm rayuwa kenan wani Abu sai a qasata Nigeria.soja baya samun sassauci ko a gurin aikinsa,km shine jami'in tsaro.Allah yasa mu dace

  • @wasilawasila1773
    @wasilawasila1773 12 часов назад +1

    Gaskiyya dai wannan aikin makiyina ma banamai fatan yayi Allah yasa asamu mutanan kirki sushiga aciki don samun gyara

  • @JamiluLauwali-mk8pj
    @JamiluLauwali-mk8pj 14 часов назад +2

    Kajimanargaskiya Allah yasakada alheri

  • @BilikisuIbrahim
    @BilikisuIbrahim 11 часов назад

    Abimai hakkinshi zaluncine allah ya karemu da irinsu ameen ya allah

  • @RukayyaLadanshagari-q9d
    @RukayyaLadanshagari-q9d 12 часов назад +1

    Maganan ka gaskiyane allah yakareka kayi gaskiya maganan ka haka yake

  • @attahirualiyukafi9158
    @attahirualiyukafi9158 9 часов назад +1

    Wannan batu naka gaskiya ce bawan Allah....don Allah muna roqo da acigaba da fidda bayanan gaskiya kan wagga lamari har sai anyi wa Sea Man Abbas adalci don gaskiya najima banji labari da yake dauke da ban al-ajabi irin wannan ba.

  • @user-gd1df5cd1o
    @user-gd1df5cd1o 12 часов назад +2

    GASKIYA TA QARA FITOWA DALLA DALLA ALHAMDULILLAH

  • @SadiqaDukuly
    @SadiqaDukuly 10 часов назад

    Wallahi yallabai gaskiya ka fada Allah ya biyaka da gidan aljanna

  • @Abdulhabeeb-n5t
    @Abdulhabeeb-n5t 17 часов назад +2

    Harkardai babu allah acikin ta kwata kwata

  • @SadiqaDukuly
    @SadiqaDukuly 10 часов назад +2

    Ai dokar soja ba dokar Allah bace ballet ma dokar Nigeria wadda sai talaka kadai take aiki akan sa, zaluncin yayi yawa zai je ya tarar da Allah ai

  • @ismailbature3016
    @ismailbature3016 11 часов назад

    Allah ya sakamaka da gidan Aljannah, ka karamana haske

  • @AbdulkaderKader-b4d
    @AbdulkaderKader-b4d 15 часов назад +2

    Allah ya kyauta gaskya aikin sojo wahala ne

  • @AbdullahiSufyanu
    @AbdullahiSufyanu 12 часов назад

    Ubangiji ALLAH ya sakamaka da alkairi ALLAH ya sa kagama lapia

  • @BashirSaid-fm1rm
    @BashirSaid-fm1rm 16 часов назад +1

    Allah yaqara lafiya da nisan kwana yallabai

  • @SaniAbdoulaye-qm8uu
    @SaniAbdoulaye-qm8uu 13 часов назад

    Mâcha allah wanan gaskiyane wly

  • @MoussaZakari-vf9zz
    @MoussaZakari-vf9zz 3 часа назад

    Macha Allah walahi Naji dadin wanan bayani.allah ya sakama da alheri

  • @NUHUSAIDUIBRAHIM
    @NUHUSAIDUIBRAHIM 14 часов назад

    Allah ya Saka da alkhairiii sosaiii

  • @djamilazanaydou3334
    @djamilazanaydou3334 15 часов назад

    Dan allah a fito da ABA kiari

  • @usmanibrahim9203
    @usmanibrahim9203 12 часов назад +8

    Amma dokar Allah tana sama da kowa to Allah ne yace ayi Sallah a lokacin ta

  • @jamilashehu6657
    @jamilashehu6657 5 часов назад

    Allah ya Baka Ka duniya da lahira Baba na

  • @IbrahimM-h5v
    @IbrahimM-h5v 14 часов назад +1

    Ubangiji y saka maka da gdn aljannah wllh irinku muke bukata awannan lkcn Allah y qara tona musu asiri munafukai azzalumai

  • @user-yn1wz7jg4t
    @user-yn1wz7jg4t 9 часов назад

    ❤Ai dama ya daukisu bakinsu Daya har ogan nasu

  • @taibaabubakari5550
    @taibaabubakari5550 13 часов назад

    Masha Allah Tabarakallah, Well done ❤❤

  • @prettyhafsattv2915
    @prettyhafsattv2915 15 часов назад +2

    Shi karamin Koda Yana da laifi ai be kamata a aikata masa abin da akayi masa ba😢😢😢

  • @inamasoyaannabimuhammad1904
    @inamasoyaannabimuhammad1904 13 часов назад

    Allah yesaka da aljannah babana

  • @Hamzamamaneali9351
    @Hamzamamaneali9351 13 часов назад

    Gaskia ne allah ya kara basira

  • @kabiraliyu7519
    @kabiraliyu7519 8 часов назад

    Masha Allah sir irinku akeso Allah ya qara daukaka da basira

  • @AdamaUmarkabir
    @AdamaUmarkabir 8 часов назад

    Allah ya saka maka da alkhairi, ya bi masu hakkinsu

  • @user-pg7kn7lk9w
    @user-pg7kn7lk9w 15 часов назад

    Abba have a right not to hand over his gun to any one. But because if happening to someone who doesn't know his right he'll just accepted it like and die for nothing. Thank you sir.

  • @AhmadBashiryusuf-lf2ow
    @AhmadBashiryusuf-lf2ow 6 часов назад

    Allah sarki wllh hakane

  • @SaleyAdamouRamatou-ng3mc
    @SaleyAdamouRamatou-ng3mc 14 часов назад

    Wlh wannan gaskiya Domin idan da zaiyi ran gadin Allah kawai yasan Bada kalar dai zai toni

  • @OkashaabdullahAlfauzan
    @OkashaabdullahAlfauzan 15 часов назад +1

    babu adalci a Nigeria shine kawai

  • @HamadouRachidatou
    @HamadouRachidatou 15 часов назад +2

    Masha Allah

  • @jibrillamanga423
    @jibrillamanga423 11 часов назад

    Gaskiya ne mallam Allah ya saka maka da Alheri

  • @rukayyaabubakar6454
    @rukayyaabubakar6454 12 часов назад

    Masha-Allah, kafadi gaskiya

  • @user-nq7bx4kn8k
    @user-nq7bx4kn8k 12 часов назад

    Allah yasakama da alkairi

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 13 часов назад

    GASKIYA NE, YAKAMATA ARIKA BINCIKE A BARIKI DOMIN SANIN HALIN DA KANAN SOJOJI KE CIKI❤

  • @bunyaminmuhammad7566
    @bunyaminmuhammad7566 13 часов назад

    Masha Allah Yyi albarka

  • @AuwalHalilu-hv2op
    @AuwalHalilu-hv2op 13 часов назад

    Masha Allah barikallah allah yabiyaku

  • @tahirmuhammadsoba
    @tahirmuhammadsoba 12 часов назад

    Kaji maganan gaskiya.... Wallahi an zalunce su

  • @abubakarusman6210
    @abubakarusman6210 16 часов назад

    May Allah SWT reward you abundantly ameen

  • @mubarakgarba6566
    @mubarakgarba6566 9 часов назад

    Allah yasa mudace 🙏

  • @umaraliyuibrahim9645
    @umaraliyuibrahim9645 3 часа назад

    Allah ya saka maka da Alkhairi

  • @FATIMAMURTALAIBRAHIM-b6h
    @FATIMAMURTALAIBRAHIM-b6h 9 часов назад

    Allah ya saka maka da alkairi

  • @umarmusaharuna9977
    @umarmusaharuna9977 11 часов назад

    Allah yabiyaka da gidan aljanna

  • @RukayyaLadanshagari-q9d
    @RukayyaLadanshagari-q9d 12 часов назад

    Maganan ka gaskiyane allah yakareka

  • @HamidunGaya
    @HamidunGaya 15 часов назад +1

    Allah ya sakada alkairi

  • @jibrinmusa5401
    @jibrinmusa5401 6 часов назад +1

    Amma Allah Ya tsine wa irin wannan seniority na land Army

  • @umarbukarelkanemi4238
    @umarbukarelkanemi4238 11 часов назад

    Yallabai magananka gaskiyane

  • @YusufDanmalam-uz8dc
    @YusufDanmalam-uz8dc 11 часов назад

    Allah Ya saka da alkhairi

  • @DahiruAdamu-k8w
    @DahiruAdamu-k8w 12 часов назад

    Kaji gaskiya Allah yasaka

  • @khadijatmuhammad9156
    @khadijatmuhammad9156 14 часов назад

    Wallahi hakane gaskiya wannan maganar
    Yanzu hakan Babana Yana kulle a gadrom
    Akan laifin da Bai aikata ba
    Kuma yau shekara 1 da watanni ba a Bari muganshi
    A sokoto 😭

    • @RuqayyaAbdulhadi
      @RuqayyaAbdulhadi 14 часов назад

      Allah ya kyauta y kawo maku mafita Allah y kubuto dasi

    • @RabiuMikail-nz1ty
      @RabiuMikail-nz1ty 14 часов назад

      Subhahanillah

    • @hafsatisahalhassan781
      @hafsatisahalhassan781 14 часов назад

      Kuma haka zaku zuba Ido bawani matakin da zaku dauka?

    • @RabiuMikail-nz1ty
      @RabiuMikail-nz1ty 14 часов назад

      @@hafsatisahalhassan781 gaskiya dai kam kufuto kuyi mgn

    • @Ameershehuadili
      @Ameershehuadili 13 часов назад

      Innalillahi wa Inna ilaihin raji um
      Allah ya fitar muku dashi

  • @umarrabiu6298
    @umarrabiu6298 11 часов назад

    Allah saka da alkhairi

  • @bashiraljabbarymalumfashi8662
    @bashiraljabbarymalumfashi8662 3 часа назад

    Wlh na yarda wannan maganar

  • @abubakarbasharbashar9682
    @abubakarbasharbashar9682 12 часов назад

    Gaskiya kafada, Allah yataimakeka 🙏

  • @hamzamanu3601
    @hamzamanu3601 10 часов назад +2

    Babu wani mahalukin da ya isa ya sa ni in ce wa uwa ta karuwa. Ba a haife shi ba. Sai dae ya harbe ni.
    Sannan ya kamata dan'Adam ya sani cewa idan umurnin Allah da na wani mutum suka hadu to na Allah ake bi a bar na wani katon banza. Saboda dan Seaman Abbas ya je sallah ya bi Allah ne ya Kuma sabawa wancan katon banzan. Saboda haka a wajen Allah Abbas bai da laifi.
    Soja ba Allah ba ne. Idan haka abin yake a gidan soja to kamata a yi gyara domin ba wa Musulmi daman bin dokokin Allahn da suke bauta wa. Ba wae ka zo kana kokarin rationalizing abin ba.

  • @usmanmagaji8396
    @usmanmagaji8396 9 часов назад

    😮may Allah bless you

  • @LabaranMurtala
    @LabaranMurtala 13 часов назад

    Malam kayi kokari Dan Allah a taimakawa shi wannan sojan mana

  • @munirmusadtv928
    @munirmusadtv928 12 часов назад +1

    Wlh duk navy Yace inci mahaifiyata Karuwaci wlh uwarsa zan fara cewa karuwaci

  • @mustaphaabubakar-zy8wn
    @mustaphaabubakar-zy8wn 43 минуты назад

    Toh allah sa mudace anmanfa akwai dan karamin gyaran da zanma akan maganar sede kafin haka ina mebaka haquri dan ni ba jayaya nike dakaiba kamar yada kafada ayanzu cewa kamar yanda yadau bindiga toh shi zaidawo da itta da kansa tabas hakane sede kamanta wani abu kamar haka dokar datayi magana akanhaka tayine akan insunfita abakindaga ba abarikin soja affront Line amman kayi haquri nace ni dalibin ilimine

  • @lubabatusuleiman5956
    @lubabatusuleiman5956 8 часов назад

    Allah ya bi Masa hakkin sa amin

  • @dabotoptv
    @dabotoptv 17 часов назад

    Allah Ya Kyauta 😢

  • @MallamMusa-l5y
    @MallamMusa-l5y 15 часов назад

    allah saka da alkairi

  • @AbdulkaderKader-b4d
    @AbdulkaderKader-b4d 15 часов назад

    Wanan gaskya bah dey dey bane

  • @SaiduAdamu-pv5ln
    @SaiduAdamu-pv5ln 5 часов назад

    Karya kakeyi ba hakabane. idan Hakan Yana faruwa to ba yanzu ba

  • @saratushehu353
    @saratushehu353 16 часов назад

    Allah ya Saka Maka da alheri

  • @habibayakubu1283
    @habibayakubu1283 3 часа назад

    Wlh gaskiyakafada bindigarnan abakin ransa take kamar yadda zekare ransa haka zekare bindigarsa
    Idan yabasu zasu'iya yinwani abundazesa yazama akoreshi daga aikinma

  • @NsvKdv
    @NsvKdv 14 часов назад

    Salam yayana Banda bangaren addini sallah yace yatafi gaskiya dayace

  • @mustaphaabdullahi6957
    @mustaphaabdullahi6957 8 часов назад

    Wai Allah Allah muntuba

  • @AlhassaneissakasaleyeAlhassane
    @AlhassaneissakasaleyeAlhassane 12 часов назад

    Alh yayimaka ablbarka

  • @SuleimanSiddiki
    @SuleimanSiddiki 7 часов назад

    Wannan maganan gaskiya

  • @IsahMohammed-hh5zd
    @IsahMohammed-hh5zd 7 часов назад

    Allah yasahka ma da alheri

  • @umarumarbunza1728
    @umarumarbunza1728 15 часов назад

    Allah ya kara maka ilimi danisan kwana

  • @abdulbasitmuhammad782
    @abdulbasitmuhammad782 13 часов назад

    Allah yasaka maka da mafifichin Alhairin Maigida

  • @LawanNasir
    @LawanNasir 16 часов назад +1

    Ka kyauta baba

  • @IbrahimAliyu-h4n
    @IbrahimAliyu-h4n 14 часов назад

    Kaji maganar gaskiya abakin mai gaskiay mungode sir

  • @MuhammadismailYusufassalafi
    @MuhammadismailYusufassalafi 13 часов назад

    Yaya kake magana haukane sallah yajefa shiwan dayamasa haka de gamuda Allah

  • @safwanyauwaziri5973
    @safwanyauwaziri5973 Час назад

    Jazakallahu khayran

  • @DevIshaq
    @DevIshaq Час назад

    Allah ya kyauta

  • @aminasani1157
    @aminasani1157 32 минуты назад

    Wlh tallahi gsky kafada,bindigar mutum kamar rayuwar mutumce babu yanda xa,ayi kayi signed out wani kuma yakarbeta un-non Acaunt

  • @MahadiMahadi-h5z
    @MahadiMahadi-h5z 12 часов назад

    Allah gizakumulla kairna

  • @abubakarusman6210
    @abubakarusman6210 16 часов назад

    You speak the truth

  • @rabiumaidawa1664
    @rabiumaidawa1664 16 часов назад

    Ita Sojan Dokan Allahce...... Uwar sojanda Ya isa yasa ince uwata karuwace Dan uwarsa yapito😢