Kai aminu kaji tsoron allah wannna ba hussaina bace wannan tacika saurin magana kuma wlh bazata tsaya tayi wani dogon voice ba .kaji tsoron allah aminu dunia ba bin tsoromutum abin tsoro
Wlh wannan ba muryar ta bace Pls aminu ya kamata mu fiskanci matsalar dake gaban mu damuwan mu shine ayiwa mijin husaina adalci Pls mu tsaya akan wannan batun Kar ku canja mana abunda Mukasa agaba
Yau da naji hirar da hussaina tayi a Human Radio BEREKETE family Abuja nayi tunanin Aminu J town zai fito yace zai kalubanceta, amman harga Allah da yayi nazari kuma yayi tunani ya jirkinta wannan martani nashi sakamakon halin da baiwan Allah nan take ciki, koda da gaske sunyi magana da ita naso da yayi dogon tunani wajen ajiye raddin sa a gefe har sai an samu an kubutar da wannan bawan Allah. Kuma inda Aminu J town yayi tunani zai fahimci Ordinary president yayi gargadi cewa har inya bincika da hanun ta akan maganan tara kudi yayi alwashin zai kira ka tura mata kudin ta sannan kuma zai sallameta taje wani guri daban don ta nemi hakkin ta, amman shi ya cire hanunsa. Muje da ita kayi magana in kaine ya zakayi ay dole kayi yanda zakayi don ka fita, don in tabar wajen Ordinary President gaskiya a Nigeria bansan inda zataje ace an karba mata hakkinta a wajen wannan azzaluman sojoji da sukaci zarafinta dana mijin taba. Naso da ka hakura a yanzu tunda kusan kowa yasan da niyya daya kukayi shima ordinary president yana sane da haka kuma ay ya fada cewa kayi kokari kuma harda addua ya maka haryace zai baka shawara a matsayin uba. Inaga baka fahimci Ordinary Ahmed bane, Amman ordinary president alheri yake nufin kowa dashi
Gaskiya Aminu bakada ladabi kuma bakada tarbiya wlh, wanan halin rashin ilimi kake nunawa danhaka shawarata agareka kabi duniya ahankali, YOU ARE NOT ALWAYS A SUPERIOR
Dan Allah kar ku sake gigita ta , tunda tace ba kudin take so ba, ku bar shi ya taimaketa dan Allah.ku tausaya mata,tunda dai bata bukata,Ayi hakuri a kyale ta.tace kuyi hkr .
A wanan karon ka bata allah Kuma bazai baka saa ba Wannan ba muryanta bane wlhy akoma asake salon munafunci sha sha sha munafukin banza mudai fatanmu kawai allah ya kwatar mata hakkinta kuma insha ALLAH sai allah saiya saka mata
Dan girman Allah karku birkita abin nan, ku bari manya su saka hannu a fiddo mata mijinta😢 Taji tsoron kar a ki fito mata da mijinta ne shiyasa bata fada masu tace tana neman taimako ba, amma ai daga jin firarta ansan tana neman taimakon. Ku yiwa abin kyakkyawar fahimta mana
Aminu j town yace wai ya dauki muryqr farkon kiran da yayi da Hussaina kuma zai sake audio din amma har yanzu ya qasa turo voice din. Gaskiya qarya Aminu yake
Wallahi karya ne meyasa tunkafun asiri ya tonu beyi record ba wallahi karyace wannan ba muryartabace dan wallahi bahaka take magana ba kaji da kunyarka karyar banza kawai in gaskiya ne katura mana number da kukayi wayar da ita sai mukira muji gaskiya makaryaci kawai barayi
Wnn gdky ne nima banji dadin abunda ye maka b,hk ma yafadawa fauziyya d suleiman duk de akokatinshi na tozartaku sbd shi yafi kowa iyawa,dan hk ni shawsrata kaa jiye mata kufinta idn ta natdu seku bata ,allah yasaka muku d aljannah
Amma abunda yake bani mamaki da Aminu shine matarnan bata fito cewa tana neman taimoko kudi ba tazone da kukan atayata yakin kwato mijinta dake cikin matsanacin hali kuma ba ta hannun ka Aminu J. To dolene sai kashigo danaka sallo, idan bazaka iya tayata yakiba ka koma gefe kaimata fatan alheri kamar sauran al'umma mana. Gaskiya akula kuma aji tsoron Allah domin wanna ba abun burgewa bane. Allah yasa mudace
Amma ai ta cancanci taimako, wani bazai iya cewa ataimaka mishi ba koda kuwa Yana cikin matsanancin wahala jai da kanka dakake tare dashi zaka game wane bashi dashi ya kamata na taimakeshi in inada hali, sunanan dayawa
KAI AMINU, KAR KADA KA MAYAR DA MU MAHAUKATA MANA. KA JE KA ƊAUKI HAYAR WATA MATA DABAM, KUN SHIRYA MAGANAR KU A WAYA, KA ZO KANA YI WA MUTANE ƘARYAR BANZA. AI KOWA YA JI WANNAN, YA SAN BA MURYAR HUSSAINA BA CE. KA DAI JI KUNYA, WALLAHI.
Babu amfani yin wannan Magana, dan Allah bawan Allah kayi hakuri kabar wannan matar da abunda ya dameta. Kuma shi ordinary président dan Allah yayi wannan aikin be careful ✌️
Mal.aminu Allah ya baka ladan taimako da kake, Amma ni shawarar da zan baka baiwar Allah nan kayi mata uzuri duk da baka yadda akan cewa ba da ita kayi waya ba, Amma kasani yanzou matan nn tana cikin hali wanda dole a tausayawa mata😢 Tunda tace ba ita ta nemi taimakon ba kuma ba da ita kayi waya ba, ni har ga Allah na yarda da maganar ta, sbd haka a taimaka mata da addu'ah Allah ya cireta a cikin damuwa Allah yasa ayiwa mijinta adalci, Allah ya kawo mata karshen duwan nn da take ciki, Allah ya tsareta a duk inda take, Allah ya bawa mijinta lafiya.
Idan ka dub situation nata bata bukatar wani rigima ta Riga taga duk wata masifa a rayuwa Dan Allah kayi hakuri ka shafa mata lfiya kudin tunda bataso ku ajiye ku nemi izinin masu kudin se ku taimaka ma wasu dasu dama be kamat ku shigama wannan maganar ba yakamata kubarta da ordinary president babu abunda baze mata ba kuma shi baya cin zarafin ka Dan ze taimakeka. Koda ka mashi laifi yana hakuri kuma ku rinka hakuri.Allah daya halicce mu ma hakuri yakeyi damu.😢
'Karyane, To uban waye yache kanemi inda take kakirata , wannan ai wulakanchine Maye Ruwanka da Abunda yashafeta, wannan ai haukane, aikin banza aikin wofi kawai
A muryan Husaina akwai natsuwa da ba kowa Allah yaba ba. Da kafin kayi wanna ka fara tunanin duk duniya taji muryan Husaina, kuma muryan Husaina ba kowa zai iya yinsa ba. Aminu a lokacin da naji Husaina tama Allah ya isa da mummunan addu'a wallahi naji haushi, but yanzu na ga dalilin ta na yin haka. Aminu mu kiyayi duniya wallahi. Allah yasa mu dace
Shine fa yana iya fadawa wata can ga abunda ke faruwa ga abunda zatace, because voice din hassena babu R akoma asake salon cuta,mayaudari dan ci da Addini
Ai koda itace Amman ai ba ita ta kiraku tan neman temako ba ku kuka kirata da sunan zku taimaketa Dan Allah jtown ka rinka hakuri ba kowane fada ake ramawa ba please dame zataji yanzu kana so ka daur mat wani tension din kuma a social media Dan Allah ka rinka hakuri da rayuwa aiko fad yanda aboki.
Wannan ba muryanta bace Kuma tunfarko yakamata Ahmad Isa yakamata ka tuntunba bawai kaneme numbartaba kufara magana Sannan ai ko a jos akwai masu bukata yakamata kataimakamusu Amma bawani yaraba kaikuma ka kutsokai kana hayaniya sannu aminu
Aminu gaka da sunan manya amma dabi'unka sai a hankali. A shawarce ka Daina son cin mutuncin mutane kuma ka Daina zagin mutane bcs duk wanda yasan keema da darajar magabatansa baya zagin wasu. Itafa duniyar nan ba matabbata bace Kayi hkr kada ka mutu jama'a suyi ta bada shedar banza a kanka abin babu dadi.
Hmmm mutane basa gne wa temako dole tanaso but bashi bne ynxu a gban ordinary president su damuwansu a fito mta da mijinta se afara mgnan temakon ynxu da wanne dya xasuji in sukace a fra mgnan temko duk wanda yke da niyya ya ajiye inshAllahu xuwa gba xaa bda daman wanna
Aminu j town ban laifin ordinary president bane,Duk Wanda bayanin yazo masa a yadda yazowa ordinary president sai yayi zargin wani abu.bama shi kadafi ba har mu masu saturare.
Allah yafishsheka Aminu J town, Allah Yana bayan gaskia kayi hakuri, duk Wanda ya toxarta ka Allah baxai barshi ba😢
Kai aminu kaji tsoron allah wannna ba hussaina bace wannan tacika saurin magana kuma wlh bazata tsaya tayi wani dogon voice ba .kaji tsoron allah aminu dunia ba bin tsoromutum abin tsoro
Wlh wannan ba muryar ta bace
Pls aminu ya kamata mu fiskanci matsalar dake gaban mu damuwan mu shine ayiwa mijin husaina adalci
Pls mu tsaya akan wannan batun Kar ku canja mana abunda Mukasa agaba
Gaskiya muryatace maganar gaskiya
Yau da naji hirar da hussaina tayi a Human Radio BEREKETE family Abuja nayi tunanin Aminu J town zai fito yace zai kalubanceta, amman harga Allah da yayi nazari kuma yayi tunani ya jirkinta wannan martani nashi sakamakon halin da baiwan Allah nan take ciki, koda da gaske sunyi magana da ita naso da yayi dogon tunani wajen ajiye raddin sa a gefe har sai an samu an kubutar da wannan bawan Allah. Kuma inda Aminu J town yayi tunani zai fahimci Ordinary president yayi gargadi cewa har inya bincika da hanun ta akan maganan tara kudi yayi alwashin zai kira ka tura mata kudin ta sannan kuma zai sallameta taje wani guri daban don ta nemi hakkin ta, amman shi ya cire hanunsa. Muje da ita kayi magana in kaine ya zakayi ay dole kayi yanda zakayi don ka fita, don in tabar wajen Ordinary President gaskiya a Nigeria bansan inda zataje ace an karba mata hakkinta a wajen wannan azzaluman sojoji da sukaci zarafinta dana mijin taba. Naso da ka hakura a yanzu tunda kusan kowa yasan da niyya daya kukayi shima ordinary president yana sane da haka kuma ay ya fada cewa kayi kokari kuma harda addua ya maka haryace zai baka shawara a matsayin uba. Inaga baka fahimci Ordinary Ahmed bane, Amman ordinary president alheri yake nufin kowa dashi
Kai kayi hakuri magana ya wuce. Matanan abartausatine
Wannan ba muryarta bane that's not how she speaks
Wannan ba muryarta bane that's not how she speaks
@@danummaabdul4021 sosai kuwa
@@UmmiGana-hx2in hakane
Aminu j town babban ma karyace ne wallahi wawa wannan ba muryan ta bane kar ka mu wawawe irin ka
Gaskiya Aminu bakada ladabi kuma bakada tarbiya wlh, wanan halin rashin ilimi kake nunawa danhaka shawarata agareka kabi duniya ahankali, YOU ARE NOT ALWAYS A SUPERIOR
Dan Allah kar ku sake gigita ta , tunda tace ba kudin take so ba, ku bar shi ya taimaketa dan Allah.ku tausaya mata,tunda dai bata bukata,Ayi hakuri a kyale ta.tace kuyi hkr .
wannan bama muryar ta ba ita bace
@@AmeenatuAbdulqaderwallhy kuwa
A wanan karon ka bata allah Kuma bazai baka saa ba Wannan ba muryanta bane wlhy akoma asake salon munafunci sha sha sha munafukin banza mudai fatanmu kawai allah ya kwatar mata hakkinta kuma insha ALLAH sai allah saiya saka mata
Aminu j tawn kayi asara de wlh macuci me San abun duniya da zanba
Ba muryar hussaina bace
Wannan ba muryar husaina bace
Aminu kaji tsoron Allah
Wannan ba muryar Hussaina bace
Gaskiya kai jjakine Aminu ana kokarin taimakon yarinya kai kuma hauka shashasha dabba
Gaskiya wannan ba ita bace Yauwa ko yanzu ma tayi sabon voice Wanda tace bata buqatar kudi mijinta take so kuma muryar ta ba haka takeba
WAIKAI JAKIN INANE DAN UBANKA UBANKA KANASO KAKASHE MATA AURENE KENAN KO YAYA DAN WAWA KAWAI BAKAUYE ALLAH YABIKA DA NUFINKA SAKARE
Dan girman Allah karku birkita abin nan, ku bari manya su saka hannu a fiddo mata mijinta😢
Taji tsoron kar a ki fito mata da mijinta ne shiyasa bata fada masu tace tana neman taimako ba, amma ai daga jin firarta ansan tana neman taimakon. Ku yiwa abin kyakkyawar fahimta mana
Aminu j town fa yanada gaskiya
This Aminu J town is a good example of hypocrite
Makaryacin banza wannan ba muryarratabane
Ba muryan ta bane wannan.
Allah sarki Aminu Allah ya dafa ma wannan Usaina ce,amman fa kana da makiya
Aminu fadinkamabarnane wlh wlh wlh wlh nidebanzargekaba adama tun farko inasanka oba wlh
Hussaina's voice is soft
Slm
Aminu j town yace wai ya dauki muryqr farkon kiran da yayi da Hussaina kuma zai sake audio din amma har yanzu ya qasa turo voice din. Gaskiya qarya Aminu yake
Wallahi karya ne meyasa tunkafun asiri ya tonu beyi record ba wallahi karyace wannan ba muryartabace dan wallahi bahaka take magana ba kaji da kunyarka karyar banza kawai in gaskiya ne katura mana number da kukayi wayar da ita sai mukira muji gaskiya makaryaci kawai barayi
Wannan fha ba muryar husaina bace wallahy Allah
Allah yana bayan mai gsky karka damu Aminu
Wnn gdky ne nima banji dadin abunda ye maka b,hk ma yafadawa fauziyya d suleiman duk de akokatinshi na tozartaku sbd shi yafi kowa iyawa,dan hk ni shawsrata kaa jiye mata kufinta idn ta natdu seku bata ,allah yasaka muku d aljannah
Ba wani tozarta su ka taba ji ordinary president yana neman kudi a wurin mutane dan zai taimaka wa wani
Wallahi baka taba batamin Rai ba kamar yau Kuma da kana burgeni amma yanzu natsaneka
Ko menene dalili
Shure shuran mutuwa kakaw kakiyi wallahi,Idan kanada gaskiya mai yasa kadamu,Kuma kuna Neman taimaku bakugama da kankuba ballantana kutaimaki wasu,kun pake dasunan husaina zakacucita,maiye rebarka idan ordinary presidents yaciri hannunshi akanta
Aminu j tw kaji tsuraun Allah kazu Kanata karyata yarinya kana karekanka tuhkaje kacih kudin dama sukake so 😮😮
Amma abunda yake bani mamaki da Aminu shine matarnan bata fito cewa tana neman taimoko kudi ba tazone da kukan atayata yakin kwato mijinta dake cikin matsanacin hali kuma ba ta hannun ka Aminu J. To dolene sai kashigo danaka sallo, idan bazaka iya tayata yakiba ka koma gefe kaimata fatan alheri kamar sauran al'umma mana. Gaskiya akula kuma aji tsoron Allah domin wanna ba abun burgewa bane. Allah yasa mudace
Amma ai ta cancanci taimako, wani bazai iya cewa ataimaka mishi ba koda kuwa Yana cikin matsanancin wahala jai da kanka dakake tare dashi zaka game wane bashi dashi ya kamata na taimakeshi in inada hali, sunanan dayawa
Wllh karya kakeyi ba muryarta bane
Wlh muryarta ne
@@usmanibrahim-ox5xcwallhy kuwa
Allah sarki wannan ba gaskiya bane
Kayi hakuri, aminu Allah yayi Maka sakayya da alheri, Amin
KAI AMINU, KAR KADA KA MAYAR DA MU MAHAUKATA MANA. KA JE KA ƊAUKI HAYAR WATA MATA DABAM, KUN SHIRYA MAGANAR KU A WAYA, KA ZO KANA YI WA MUTANE ƘARYAR BANZA. AI KOWA YA JI WANNAN, YA SAN BA MURYAR HUSSAINA BA CE. KA DAI JI KUNYA, WALLAHI.
gaskiya wannan bamaganar bace
Kai karamin Dan iskane jigaba duniyama zata sallameka never think it can't happen to you
Ba tabbatar da tayi waya da kaiba. Tache bata sani ba.
Kuma idan don Allah kukayi kyau ku bar maganar Allah ya biyaku.
Allah ya sauwaka
Gaskiya da it's akayi
allahuakbar husaina allah yadawoda mijinki
Babu amfani yin wannan Magana, dan Allah bawan Allah kayi hakuri kabar wannan matar da abunda ya dameta.
Kuma shi ordinary président dan Allah yayi wannan aikin be careful ✌️
Mal.aminu Allah ya baka ladan taimako da kake,
Amma ni shawarar da zan baka baiwar Allah nan kayi mata uzuri duk da baka yadda akan cewa ba da ita kayi waya ba,
Amma kasani yanzou matan nn tana cikin hali wanda dole a tausayawa mata😢
Tunda tace ba ita ta nemi taimakon ba kuma ba da ita kayi waya ba, ni har ga Allah na yarda da maganar ta, sbd haka a taimaka mata da addu'ah Allah ya cireta a cikin damuwa Allah yasa ayiwa mijinta adalci,
Allah ya kawo mata karshen duwan nn da take ciki,
Allah ya tsareta a duk inda take, Allah ya bawa mijinta lafiya.
Idan ka dub situation nata bata bukatar wani rigima ta Riga taga duk wata masifa a rayuwa Dan Allah kayi hakuri ka shafa mata lfiya kudin tunda bataso ku ajiye ku nemi izinin masu kudin se ku taimaka ma wasu dasu dama be kamat ku shigama wannan maganar ba yakamata kubarta da ordinary president babu abunda baze mata ba kuma shi baya cin zarafin ka Dan ze taimakeka. Koda ka mashi laifi yana hakuri kuma ku rinka hakuri.Allah daya halicce mu ma hakuri yakeyi damu.😢
Wllh wannan ba muryar ta bane alkur'ani,, kai mutuminnan kaji tsoron Allah wllh zaka mutu kuma wallh zaka maimaita abinda kayi
Ba muryar Hussaina bace
'Karyane, To uban waye yache kanemi inda take kakirata , wannan ai wulakanchine Maye Ruwanka da Abunda yashafeta, wannan ai haukane, aikin banza aikin wofi kawai
Aminu J town bayada respect wlh
AMINU ORDINARY BAICE KAR KOWA YA TAIMAKA MATA BA...CALM DOWN ABEG. Ka GAMA ZUBAR da mutunci ka a idon ordinary na surutunnan da zaginsa
Kai jamaa. Allah yashir yeka wanna. ba a ,kiran shi tai moko ,Kaine ma.karyaci
Makaryaci maicin abinci da sunan addini kawai kaji tsoron Allah Aminu
husasina ba gaskiya
Dagani Aminu J town dan uwan sojan daya kulle Abbas ne kokuma watace takeso ta damfareshi
Dan Allah dan Manso Allah, leave this woman alone she has suffer enough. People should let Ordinary Ahmed help her.
A muryan Husaina akwai natsuwa da ba kowa Allah yaba ba. Da kafin kayi wanna ka fara tunanin duk duniya taji muryan Husaina, kuma muryan Husaina ba kowa zai iya yinsa ba.
Aminu a lokacin da naji Husaina tama Allah ya isa da mummunan addu'a wallahi naji haushi, but yanzu na ga dalilin ta na yin haka.
Aminu mu kiyayi duniya wallahi.
Allah yasa mu dace
Shine fa yana iya fadawa wata can ga abunda ke faruwa ga abunda zatace, because voice din hassena babu R akoma asake salon cuta,mayaudari dan ci da Addini
Kaima naka awanne, to karabu da ita mana, mata tana cikin matsala amma kanema kajagula al'amarin.
Ohhh Kai jamma Allah y rufa adiri
Dan Makaryaciya
Karya sukeyi ba mutyata bace Yan eamfara
I doubt if it is her voice. She does not speak this fast and her tone is not harsh Sir.
Duk masu zagin Aminu munafukai ne Mauryan mata gashi ya fito radau amma kuna cewa ba muryanta bane, mutane bakwa tsoron Allah
Walahi kaji tsoran allah aminou
Dan Allah kayi hakuri kubar magana shidama haka rayuwa take karku SATA cikin tunani
Akwai yan danfara ai
Ai koda itace Amman ai ba ita ta kiraku tan neman temako ba ku kuka kirata da sunan zku taimaketa Dan Allah jtown ka rinka hakuri ba kowane fada ake ramawa ba please dame zataji yanzu kana so ka daur mat wani tension din kuma a social media Dan Allah ka rinka hakuri da rayuwa aiko fad yanda aboki.
Wannan ba muryar Husaina ba
Wanda ke cikin yanayin da kijinta ke ciki bazatai magana Mai tsawo irrin wannan 😢
Wannan ba muryanta bace Kuma tunfarko yakamata Ahmad Isa yakamata ka tuntunba bawai kaneme numbartaba kufara magana Sannan ai ko a jos akwai masu bukata yakamata kataimakamusu Amma bawani yaraba kaikuma ka kutsokai kana hayaniya sannu aminu
Wlh Ba ita bace
Makaryaci ne Kai Azzalimi ne
Ba muryar tabace
Wllhi wannan muryar banatabaneba
Gaskiya Aminu jtown kaji kunya wlh… Wawa kawai🙄🙄🙄
Ya Allah ka taimaki usaina mijin ta yafiti lpy
Ka ji tsoron Allah wanan ba muryan ta ba ne😢
Aminu gaka da sunan manya amma dabi'unka sai a hankali. A shawarce ka Daina son cin mutuncin mutane kuma ka Daina zagin mutane bcs duk wanda yasan keema da darajar magabatansa baya zagin wasu. Itafa duniyar nan ba matabbata bace Kayi hkr kada ka mutu jama'a suyi ta bada shedar banza a kanka abin babu dadi.
Gaskiya wannan ba miriyar ta ba ce
Wannan ba, itabace
Karyane wannan ba maganar husaina bace
Wannan bah muryan tah bane kuma bah lafazin tah bane 😂😂😂😂 bakaryacin banza Kawai
J town me yasa kana so ka batawa wannan suna.
Wannan baa muryanta bane mallam aminu........
Gsky wannan ba muriyar husseina bace
Wanan ba muryarta bace karyane
ALLAH WADAREN MAKARIACI MAREN KUYA MAREN TARBIYA
Karya kasa san asani
Ka ji tsoron Allah
Aminu kasani duk wandazaiyi aiki domin Allah saiyagamu da kalubale donhaka karyadameka
This isn't her voice
Mallam wannan ba muryar matar bane ya kamata ka gane,
Wanan ba hussaina bane gaskiya yakamata murage son zuchiya
Wannan ba Hussaina bane wlh
Wannan ba Murya Husaina ba wlh
Hmmm mutane basa gne wa temako dole tanaso but bashi bne ynxu a gban ordinary president su damuwansu a fito mta da mijinta se afara mgnan temakon ynxu da wanne dya xasuji in sukace a fra mgnan temko duk wanda yke da niyya ya ajiye inshAllahu xuwa gba xaa bda daman wanna
Karyane
Me wannan haba yan uwa
Wannan ba muryartabace
Aminu j town ban laifin ordinary president bane,Duk Wanda bayanin yazo masa a yadda yazowa ordinary president sai yayi zargin wani abu.bama shi kadafi ba har mu masu saturare.
Gsky donin Allah wannan ba voice din hassena bane adai sake salon nema kudi
Allah sarki dama ni wlh ban gaya masa wata magana mara dadiba Dan nasan Mal Aminu baxae yi haka ba Allah yasa mudace duniya da lahira
Karyane wannan ba muryar ta bace
Wannan ba muryar Husaina bace ba ko alama ba muryar ta ba ce ba