Kunji Zancen Gaskiya: Yanzu_Yanzu Saurari Tsokacin Sheikh Nuru Khalid Kan Case Din Seaman Abbas.

Поделиться
HTML-код

Комментарии • 19

  • @GarbaNura-s6l
    @GarbaNura-s6l Месяц назад +1

    Allah ya kyauta amma gaskiya nayi mamaki ban taba tunanin haka ba

  • @saiduumaru846
    @saiduumaru846 Месяц назад +1

    Sojojin nigeria sun dade suna cin zalim Al'umma Kun San bayin allah marar hali suna hawan mocin daukar kaya don neman sauki to Baa dade Ba da muka hau Watamota daga ilori zuwa jega damuka kawo inda wasu sojoji ke aiki kan hanya wallahi wani soja kawai motar yahau yana dukarmu da sanda yacce kowa ya sauka da muka sauka saida ya karbi N1000 GAKOWA

  • @aminjuve5186
    @aminjuve5186 Месяц назад +2

    Gaskiya malam kaima bakaso kafadi gaskiya saboda sunbaka kudi kila don yawan cinku malamai wallahi kukuke jifa talawan Nigeria cikin balai kamar yadda kuka sa muka zabi bola tunibu

  • @Marineya-d1w
    @Marineya-d1w Месяц назад +1

    Allah yashiryeka malam

  • @raynige
    @raynige Месяц назад +2

    Kaji tsoran allah

  • @man_likemorimado
    @man_likemorimado Месяц назад

    Ba wai hauka yayi ba, Rashin maganan da yake yi a kotun soji, shine akayi zargin ya samu tabin hankali, shine aka masa test aka tabbatar da lfyan sa.

  • @jamilouissa
    @jamilouissa Месяц назад +1

    Wlh irin awanga malaman dasou ake hada kai athouthi mousilinthi jakinbanja

  • @bashirharuna2893
    @bashirharuna2893 Месяц назад

    Digital Malam kake ko imam gaskiya kaban kunya amatsayinka na malami kake irin wannan maganar kaji tsoron Allah kagyara kalamanka zalunci dai baya dorewa Allah yaganardamu gaskiya baki daya

  • @AgoroLadipo
    @AgoroLadipo Месяц назад +3

    Kai malam,dis arming is not allowed in the army

  • @man_likemorimado
    @man_likemorimado Месяц назад

    Amma wanda suka ce Shi brigadier Adamu Dan Kaduna ne fa??

  • @AissataIbrahim-oz5pj
    @AissataIbrahim-oz5pj Месяц назад

    Kaidaman bakataba iyamaganaba bawanda zaisaka

  • @najeebabdulkadir7411
    @najeebabdulkadir7411 Месяц назад

    Tun yaushe mlm maganar dawowar mutuncinsu saboda zaluncin da akewa yan qasa mae albarka irin nigeria

  • @jodachannels1261
    @jodachannels1261 Месяц назад +2

    toh kuma shekara 6 bazaaje ayi masa magani ba malam

  • @usmankaurausmankaura7709
    @usmankaurausmankaura7709 Месяц назад +1

    Allah ya saka malam

  • @RabiuJibrin-yd5bb
    @RabiuJibrin-yd5bb Месяц назад +1

    Duren uwarka Wawa jahile sakarai

  • @harunashaibu8998
    @harunashaibu8998 Месяц назад +3

    Digital Iman will start as if he is making a point, at the end you will realize that he is vomiting my nonsense

    • @abotronicstek3316
      @abotronicstek3316 Месяц назад +2

      Exactly my friend the argument is pointless, he's just trying to side with them.

  • @man_likemorimado
    @man_likemorimado Месяц назад

    Ba wai hauka yayi ba, Rashin maganan da yake yi a kotun soji, shine akayi zargin ya samu tabin hankali, shine aka masa test aka tabbatar da lfyan sa.