Yanzu yanzu sheikh Bello yabo yafadi dalilinda yasa zanga zanga batayi albarka ba a Nigeria

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024
  • Tsokacin sheikh Bello yabo gameda halinda kasar Nigeria take ciki Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku
    Kuyimana subscribe a RUclips channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka
    Labarun duniya, labarun hausa, labarun Kannywood,sheikh Bello yabo, Nigeria, Lagos, Kaduna,abuja,kaduna

Комментарии • 15

  • @FranckTano-vc9vt
    @FranckTano-vc9vt Месяц назад +1

    Masha allah jazakallu hyr❤❤❤

  • @MunkailuAbdulhamidu
    @MunkailuAbdulhamidu Месяц назад +1

    Allah ya Saka da alkairi malam wannan maganar gaskiyace malam

  • @user-mp8ov2xc5j
    @user-mp8ov2xc5j Месяц назад +2

    Jazakallahu Khairan ya babanmu

  • @AuwalSulemanKatanga
    @AuwalSulemanKatanga Месяц назад +1

    Allah kiyaye gaba malam

  • @ZUBAIRUMUHAMMED-fy9vv
    @ZUBAIRUMUHAMMED-fy9vv Месяц назад +1

    Gaskiyane Allah Yakiyaye

  • @SalisuDanshehu
    @SalisuDanshehu Месяц назад +1

    Allah ya saka da alkairi..... Amma gsky bah koh wani matashi ne, yake zagin malamai ko cin mutuncin Malamai ba... ALLAH yasa MUDACE...

  • @bintaisah5854
    @bintaisah5854 Месяц назад +1

    Malam dun Allah kukara hakuri kucigaba dayimana wa azi har Allah yataimakemu gabadaya

  • @MuhammadMuhammad-wt7yb
    @MuhammadMuhammad-wt7yb Месяц назад +1

    Malam zanga zanga yayi abarka tunda gomnati ta gunadda abunda batayiba cikin shekara daya

  • @bachirbachir-tu8fbNiger
    @bachirbachir-tu8fbNiger Месяц назад +1

    امين يارب العالمين 🤲

  • @AliBaba-pd7kr
    @AliBaba-pd7kr Месяц назад +1

    Wannanagana haka take

  • @yusufsani6233
    @yusufsani6233 Месяц назад +2

    Malam inayinka sosai Amma sunha incemu wlh kuma sunyi san zuciya

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 Месяц назад +1

    Jahilaine suke zagin malamai

  • @Ktg-bo4de
    @Ktg-bo4de Месяц назад +1

    Malamai su Daina shiga harkar da zata zubar mana mutunci addini

  • @abubakaribrahim4410
    @abubakaribrahim4410 Месяц назад +1

    Malaman suka fara zubar da mutuncinsu