Shin Batun verification din. Misali a Malam A da Malam B xasuyi verification, toh idan antashi verification din Malam A dangane da video din awayansa xai dauka Kokuma awayan Malam B xai dauka Kokuma Malam B dinne xaiyi video din a wayan Malam A?
Gaskiya har yanzu akwai ɗan kokonto game da wannan amma bisa ga abinda mu ka fi fahimta shiene, wadda aka tura masa REQUEST shiene ya ke yin bidiyon a wayar wadda ya turo ban sani ba ko ka gane
Muna godiya Binusma tv Amma Dan Allah meyasa pop-up na kyc step 2 na ice baya fitowa kuma nayi update still yaki wlh har delete app nayi sannan nayi download wani Amma yaki fitowa
The p2p idea is good but the problem is that we are now finding it difficult to gain access into our account, our able team should please find solution to this problem.
The important thing is that the person requesting the p2p will record the video, so what is the video recording? The person sending the request to record to the confirmer or the person sending the request to record himself😊
Masha Allah
Masha Allah Allah ya taimaka yayi jagora Alfarmar alqurani Mai girma
ameyn
Great channel ONE LIKE NO OTHERS Muna Jiran ICE update In Sha Allah
Many many thanks
godiya maiyawa🙏💗
jazakallahu khairan 🤗
Masha Allah muna godiya Allah ysaka da Alheri amman dan Allah ni yaukwana uku nwa baya loging ko lpy
Gaskiya bin Usman munajin dadin kasan cewa tare daku Allah yabiyaku da alkaire masu dunbin yawa❤❤❤❤❤❤
😊💪 Alhamdulillah
Insha allah
Muna godiya da wannan faɗakarwa
Masha Allah thank
Muna godiya allah yasanya alkhairi
Muna godiya Allah yakara basira
Yauwa Dan Allah me yasa sidra app baya budewa again, yanzu wajen wata 1 kenan
Dama mouna jira bin usman tv nakou da banne akoy fiqira da baiwa mouna godiya
🤲
Shin Batun verification din. Misali a Malam A da Malam B xasuyi verification, toh idan antashi verification din Malam A dangane da video din awayansa xai dauka Kokuma awayan Malam B xai dauka Kokuma Malam B dinne xaiyi video din a wayan Malam A?
Gaskiya har yanzu akwai ɗan kokonto game da wannan
amma bisa ga abinda mu ka fi fahimta shiene, wadda aka tura masa REQUEST shiene ya ke yin bidiyon a wayar wadda ya turo
ban sani ba ko ka gane
Bin Usman TV
Ni har yanzu pi KYC dina yakiyi
Yana nunamin Thank for interested in pi KYC .
The sloot is not available at this time.
ka cigaba da hakuri
Well-done
Allah yamiki albarka wannan gaskiyane
Thanks
Welcome
Allah yasaka da alheri
Muna godiya ❤
Allah ya saka miki da mafificiyar Aljannah, ya jikan mahaifanki ya ƙara miki ilimi mai nagarta ta koshin lafiya 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Jazakallahu khairan
Allah yasa mudace
😰Dan baiwq fa baiyi mining din ice ba Amma👍🏽👍🏽Muna yiwa Yan uwa wadanda sukayi mining ice fatan alheri Allah ya tabbatar mana da alkhairi 🙏🙏🙏
yaya aka yi ba kayi ba🤔
@@binusmantv wlh bani d rabon mining din sane kawaii aciki domin naga kuna video akai ma Amma ko sau Daya baishiga zcyt zan Bude ba
Gaksiaya ne
Allah ne ya kaddraa babu rabon
Masha Allah mun gode
❤❤❤🎉
What browser did you use for doing the p2p verification?
Pi browser
Waihaka ne kar mutum yakashe datar wayar shi tundaga gobe har jibi a ice network
a'a ba haka bane
Danna wannan LINK din bidiyon 👉 ruclips.net/video/8xLlFB-xS2Y/видео.htmlsi=xZk2M_fkXgyTVOHa
Muna nan muna jira Allah yatemakemu
In sha Allah
Dama ďuk abin dabaka saniba hakuri akansa shiyafi
Muna godiya Binusma tv
Amma Dan Allah meyasa pop-up na kyc step 2 na ice baya fitowa kuma nayi update still yaki wlh har delete app nayi sannan nayi download wani Amma yaki fitowa
Gaskiya sun ce automatically ne zaka iya ganin POP UP din,
kuma ina zargin Yanzu basa bayar da shi sosai
@@binusmantv tab kenan ya wuce kenan bazai dawoba?
The p2p idea is good but the problem is that we are now finding it difficult to gain access into our account, our able team should please find solution to this problem.
Exercise patient please
Allah ya taimake mu inason kiyemu video verification Kashi na uku
wanne kenan
Dan Allah muna so musan yadda zamuyi linking wallet address dinmu a ice network please
ruclips.net/video/w4MeV4QNsCQ/видео.htmlsi=27oDIgbis_8nu5UR
👆👆👆
Please I can't do the documentation if you can help me
which one
❤❤❤❤❤❤
🥰
Dan Allah dan annab, ina number ku, inaso zanyi mgn daku pls dan Allah
07089896921
The important thing is that the person requesting the p2p will record the video, so what is the video recording? The person sending the request to record to the confirmer or the person sending the request to record himself😊
That is what can't answer
we are. still confused about this
but, we thought is the person sending the request
@@binusmantv Have you added p2p green yet?👋👋
Slm Dan Allah nayi magana ta what app na San aiki na miki yawa a de Kara hahuri damu muna godiya
An duba
Inaji dadin Jin haka
Allah yakara Basira
🤲
Muna godiya sosai da sosai
Assalamualaikum bn usman wai Dan Allah zan iya canza Gmail a Sidra nah🙏🙏
GAKSIAYA bani da masaniyar hakan
Munagodiya Allah yakara daukaka
jazakallahu khairan
Plz speak in English language
Can't understand 😬
Am sorry for that, but I couldn't
Ni nafara ganinki ranki shi dade
Masha Allah 😊
Muna Godiya sosai
Zaiyi delete pi account din inbude sab😢😢😢
me ya sa,🤔
Masha allah
Dama mouna jira bin usman tv nakou da banne akoy fiqira da baiwa mouna godiya
Alhamdulillah 🙏
jazakallahu khairan
Masha Allah