Yadda ake P2P VERIFICATION KYC na SIDRA [] KYC NA BIYU

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 17 окт 2024
  • ♦️CRYPTO @ HAUSA Darasi na 8👇👇 Tarihin CRYPTO CURRENCY 2008-2023
    👉 • CIKKAKEN TARIHIN CRYPT...
    ♦️CRYPTO @ HAUSA Darasi na 7 👇👇 HAIHUWAR BITCOIN
    👉 • MENENE ya faru kafin w...
    ♦️CRYPTO @ HAUSA Darasi na 6 👇👇 CRYPTO KEY TERMS
    • CIKKAKEN TARIHIN CRYPT...
    ♦️CRYPTO @ HAUSA Darasi na 5 👇👇 TARIHIN SATOSHI NAKAMOTO
    • CIKAKKEN TARIHIN SATOS...
    ♦️CRYPTO @ HAUSA Darasi na 4 👇👇 CRYPTO KEY TERMS
    👉 • Menene Blockchain, Sma...
    ♦️CRYPTO @ HAUSA Darasi na 3 👇👇 CRYPTO KEY TERMS
    👉 • Yaren CRYPTO 🤔🤔🤔🤔🤔🤔😊😊...
    ♦️CRYPTO @ HAUSA Darasi na 2 👇👇 MAHANGAR ADDININ MUSULUNCI GAME DA HUKUNCIN CRYPTO CURRENCY
    👉 • SHIN waɗanda suka fara...
    ♦️CRYPTO @ HAUSA Darasi na 1 👇👇 TARIHIN KUƊI SHEKARU 10,000 DA SUKE SHUƊE KAWO YAU
    👉 • Babbar dama tayin ARZI...
    🛑Domin joining TELEGRAM namu a danna wannan LINK ɗin 👉 t.me/cryptoath...
    🛑📢 Ina Ma'abota MINING 🤔 📢 Pi,CORE, ICE , AVIVE,Bondex,CatStar,CBDC,OMEGA,,Sidra, etc
    ✍️✍️
    Ina mai farin cikin yi musu albishir da cewa ,
    Duk wadda yasan sabon shigowa ne harkar CRYTO CURRENCY, ko kuma bai shiga harkar ba kwata kwata ba, amma yana da sha'awar shiga, toh wannnn damar tasa ce,
    ✍️Matsayin ka na sabon shiga harkar CRYTO CURRENCY, ko kuma idan kana da niyyar farawa, toh ya zama wajibi a ce kana da jiga jigan abubuwa 2 kafin ma kace zaka tsuddama harkar CRYPTO.
    Na farkon yafi Kowane muhimmanci da la'akari Shine ;
    1-Knowledge and education
    Yazamana kuna da MASANIYA tare da ILIMIN gudanarwa a CRYPTO, tare da sanin yadda crypto da kuma blockchain suke Kasancewa , Sannan da kuma sanin wasu abubuwa da dole zaku mu'amalance su yayin gudanar da kasuwancin na crypto Currency. da sauransu....
    🛑🛑
    ABU NA 2_ CAPITAL JARI
    ✍️wannan shine cikon jigon abu na biyun , wato dole kasuwar crypto Sia kana da jari zaka iya mu'amalantarta .
    Yanzu dai kar na cika ku da surutu, albishir ɗin da nazo muku dashi shine :In sha Allah Mun ɗauki nauyin koyar da yan'uwa masu jin HARSHEN HAUSA ZALLAH ilmin Crypto Currency tun da fasahar blockchain, daga tushe 😊😊🤗🤗 Sannan zamu koyar ne cikin Yaren Hausa ZALLAH kuma KYAUTA ne babu ko sisi ,🤔.🆓😳
    DON HAKA duk Wadda yake da muradi zai iya JOINING TELEGRAM CHANNEL namu ga LINK din 👉 t.me/cryptoath...
    t.me/cryptoath...
    _~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~
    🛑🛑
    Pi NETWORK
    MAFITA GUDA 3 GA YAN'UWA PIONEERS__________
    🛑🛑
    (1)MALLAKAR PREMIUM SLIP ACIKIN WAYOYINKU, BASAI KUNJE WANI WAJE BA KUMA CIKIN KUƊI ƘALILAN SANNAN KODA LAMBAR DA AKA YI LINKING NA JIKIN NATIONAL ID CARD ƊIN YA ƁATA,
    Zaku iya danna wannan LINK Ɗin 👇👇👇👇👇👇👇👇👇 • Pi Network wallet PASS...
    👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆
    MUnyi bayanai komai ACIKIN bidiyon.
    🛑🛑
    2-Abu na (2) Bayan mallakar ID CARD yana da muhimmanci asan yadda za'ayi KYC da kuma MIGRATION zuwa MAINNET, ma'ana yadda zaku iya tura Pi coin naku a cikin wallet da ke Pi browser
    Ga bidiyon yadda ake KYC a Pi 👇👇👇
    • Yadda ake PI NETWORK K...
    👆👆👆
    🛑
    Ga bidiyon yadda ake migration a Pi NETWORK 👇👇👇
    • ✅ MIGRATION na Pi Coin...
    👆👆👆
    🛑
    WASU DAGA BIDIYOYI MASU FA'IDA MATUƘA GAME DA PI NETWORK 👇👇👇
    ♦️MAFITA GA MASU MATSALA DA WALLET-PASSPHRASE 👇👇👇
    • MAFITA GAME DA MANTA ...
    ♦️WASU ƁOYAYYUN SIRRI TSAKANIN AMERICA 🇺🇸🇺🇸 DA PI NETWORK 👇👇👇 Part 1
    • 🔥Shin ko kunsan SHIRIN...
    Part 2
    • Shirin AMERICA akan Pi...
    ♦️YADDA AKE TRANSACTION DA PI ππ👇👇👇
    • 🔥Pi MIGRATION _BEGUN !...
    ♦️ID CARDS Domin Pi KYC a NIGERIA 👇👇👇
    • 🔥Pi KYC ID CARDS IN NI...
    ♦️Ina pioneers da har yanzun basu sami KYC ba 😔😟👇👇👇
    • SHIN_Menene_MAFITA_tar...
    ♦️ Abubuwan 8 da ke da yiwuwar hana samuwar KYC 👇👇👇
    • Abubuwa 8 da aikata su...
    #cryptoathausa
    #crypto@hausa
    #sidra
    #sidramining
    #Bitcoin
    #Cryptocurrency
    #Blockchain
    #Ethereum
    #pinetworknewupdatetoday
    #pinetworknigeria
    #kycverification
    #kycupdatetoday
    #newupdatesbinusmantv
    #pimainnet
    #pinetworkkychausa
    #piopenmainnet

Комментарии • 144

  • @hussainiabdurrahaman3355
    @hussainiabdurrahaman3355 9 месяцев назад +2

    Dan Allah jama'a akiyaye abunda baka ganeva shikadai kake dadamar tanbaya dan'uwa bawai natausaya miki naji muryarki kamar da mura bakwa tinanin ko tana da mini intanadashi mekuke tunanin wannan sokibutson naku zehaifar dan Allah mukiyaye

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад +1

      Me ya faru kuwa 🤔

  • @fatimakaita2050
    @fatimakaita2050 9 месяцев назад +1

    Masha Allah, gaskia tsarin kyc na p2p indai kamar yadda kikai bayani ne to za'a sha wahala. Allah yasa su chanza

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад

      a'a kar ka damu,
      ba wai dukkanin bayanan da na yi ba yake nuna haka KYC din zai wakana, a'a, bisa ga yadda aka fahimci tsarin ne, zai iya sauyawa.
      amma idan ma zasui irin shi , menene kake ganin zai zama wahala aciki🤔🤔

    • @dan_smalltv2735
      @dan_smalltv2735 7 месяцев назад +1

      Amin dai maganar ka haka take

  • @sunusimusa5478
    @sunusimusa5478 9 месяцев назад

    Ma sha Allah, Bin Usman Tv, is the best Channel totorial.
    Allah ya biya ki da mafificin alkairi.

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад

      AMEYN
      jazakallahu khairan

  • @abbassalihu3383
    @abbassalihu3383 9 месяцев назад +2

    Mun gode kwarai Allah yasaka da alkhairi, kuma yau naji muryarki da alamar mura, wallahi naji tausayinki 😢 matuka araina, kuma inda hali munason Mai gidar mu tasanar da garinsu. Mun gode.

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад +1

      Nagode da kulawa sosai,🤗

  • @bashirabubakar6855
    @bashirabubakar6855 9 месяцев назад +1

    Muna godia Allah yabaki saukin wanan murar amen

  • @paulisah984
    @paulisah984 9 месяцев назад +1

    Tnk's you madam

  • @suleimanisaabdullahi6665
    @suleimanisaabdullahi6665 9 месяцев назад +1

    Masha Allah, da fatan Allah ya kara basira

  • @harunahassan9693
    @harunahassan9693 9 месяцев назад

    Madallah Allah ya Kara sutura duka da bama ganin junama amma Muna matukar alfahri dakuma kauna masha Allah

  • @abdulrashidalkasim
    @abdulrashidalkasim 9 месяцев назад +1

    Fatan alkhairi
    Yy mura ALLAH yabaki lfy

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад +1

      🤲 آمين
      jazakallahu bikhair

  • @eyesexpected2861
    @eyesexpected2861 9 месяцев назад +1

    Very much impressive Good work

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад +1

      Thank you! Cheers!

  • @BukarAbatcha-q7b
    @BukarAbatcha-q7b 7 месяцев назад +1

    Thanks 🙏

  • @Mustybaye
    @Mustybaye 9 месяцев назад

    Yar uwa nagode sosai yanzun nan nayi nawa thank you very much ❤❤❤

  • @hiqma86
    @hiqma86 9 месяцев назад

    Jazakallahu khairan 🙏🏿

  • @IbrahimIdris-y8i
    @IbrahimIdris-y8i Месяц назад +2

    Don Allah akramana video akan sidra bank

  • @abdulrashidalkasim
    @abdulrashidalkasim 9 месяцев назад

    Gaskiya wannan lokaci mutane da dama suna fama da mura ALLAH yabamu lfy

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад

      AMEYN ya rabbal alameyn

  • @abdullahisanisarari2154
    @abdullahisanisarari2154 9 месяцев назад

    Masha,Allah naji kamar kinayin mura Allah ya baki lpy da nisan kwana mai amfani

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад +1

      ameyn
      jazakallahu bikhair

  • @kabiruyau1004
    @kabiruyau1004 9 месяцев назад

    Assalamu alaikum
    Bin Usman tv ALLAH ya saka maku da Alkhairi.
    Don Allah a fahimtar damu yadda ake yin p2p kyc na sidra coin

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад

      za'ayi bidiyon In sha Allah 😊

  • @mansuryari1982
    @mansuryari1982 9 месяцев назад

    God bless you My Mentor GODIYA LODI-LODI

  • @alhajidalakodomi6619
    @alhajidalakodomi6619 9 месяцев назад +1

    Masha allaah

  • @umarusman9506
    @umarusman9506 9 месяцев назад

    Alhamdulillah A❤

  • @onemanonetime9090
    @onemanonetime9090 9 месяцев назад

    Kai San nunki dakokarifa allahu yasa kigama da duniya lapiya naji kamar kina mura Mai dashar da murya Amma duk da haka Bai hanaki yimana darasiba Allah ya Saka Miki da gidan aljannah fiddausi

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад

      Ameyn ya rabbal alameyn
      Allah ya haɗa fuskokin mu acikin ta baki ɗaya 🤲
      duba da cewa ba kowa aka baiwa ba daman

    • @onemanonetime9090
      @onemanonetime9090 9 месяцев назад +1

      @@binusmantv Ameen

  • @husseiniahmadu8391
    @husseiniahmadu8391 9 месяцев назад

    Hey @BinusmanTv, you're doing a great 👍 job..
    Since, on 18/2024 am waiting for your latest video update of P2P VERIFICATION. Because l scared to go and miss any steps on that.... please 🙏🙏🙏

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад +1

      Ok , it will be available soon , In sha Allah 😊
      But don't Rush if are not 💯 sure

    • @husseiniahmadu8391
      @husseiniahmadu8391 9 месяцев назад

      Alright ✅! Thanks 🙏 ya very much

  • @rabiuyusuf3913
    @rabiuyusuf3913 9 месяцев назад

    Masha allah

  • @auwalbata
    @auwalbata 9 месяцев назад

    muna godiya allah yakara daukaka

  • @MoustaphaIdi
    @MoustaphaIdi 8 месяцев назад +1

    Macha allah ama ni nawa yana maidoni baya yaqi hucewa gun video wlh

    • @binusmantv
      @binusmantv  8 месяцев назад +2

      wataƙila daga wayar ka ne

    • @MoustaphaIdi
      @MoustaphaIdi 8 месяцев назад

      @@binusmantv eh walahi har yanzu yaqiyi inda ina damar muku video wajan dana muku kungani

    • @binusmantv
      @binusmantv  8 месяцев назад +1

      kayi mana magana ta WhatsApp
      07089896921

  • @adetunjiadeshina3454
    @adetunjiadeshina3454 9 месяцев назад +2

    Please I have tried using all the browsers on my phone but all didn't verify even after watching your video. Please can you help me out. Thanks. Since 3days now I haven't completed my video kyc

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад

      How can I help you?
      What sort of problem are you facing, the exact issue 🤔

  • @harunamussa5457
    @harunamussa5457 9 месяцев назад

    Allah yasaka da alheri

  • @iijogaa
    @iijogaa 9 месяцев назад

    Duk da cewar kina mura amma haka bai dakatar dake yiwa al'umma hidima ba Allah Ubangiji ya saka miki da gidan aljanna 🤲

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад

      AMEYN ya rabbal alameyn

  • @bilyaminuabdullahi
    @bilyaminuabdullahi 9 месяцев назад

    Muna godiya Allah baki lafiya saboda mura baqaramin ciyobane aman duk dahaka kikayi wanan quqarin shiyasa banyi wanan salfi video ba nace bazanyiba sainaga MALAMARMU TABAMU UMARNI AYANZUKAM ZANYI VIDEO DINA

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад +1

      Allah yayi mana jagoranci adukkanin lamurra
      ameyn 🤲

    • @bilyaminuabdullahi
      @bilyaminuabdullahi 9 месяцев назад

      @@binusmantv madala

  • @muhammedmusa7709
    @muhammedmusa7709 9 месяцев назад +1

    Muna godiya

  • @kennethobineche3321
    @kennethobineche3321 8 месяцев назад +1

    Do this video in English for better understanding Please

  • @hassanjatau6201
    @hassanjatau6201 9 месяцев назад +1

    Hi, please whenever ever i get to the kyc port I don't see those icons just below Kyc coins ... What should i do. My kyc1 status is confirmed but i still don't see these icons to lead me to that selfie video. Thanks in anticipation of your response.

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад +2

      oh am sorry for that, it seems the slot is not yet available for you,
      therefore You have to exercise patient, oK 🤗

    • @hassanjatau6201
      @hassanjatau6201 9 месяцев назад

      @@binusmantv thank you very much

  • @Riminkebe
    @Riminkebe 9 месяцев назад

    Masha Allah. Zamu sa qafar wando da murra muddin bata sakeki ba.

  • @boulalatv6459
    @boulalatv6459 9 месяцев назад

    Allah yabiyaki Kuma Allah yabaki lfy Dan kina fama da mura

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад

      🤲 آمين
      jazakallahu khairan

  • @murtalamusa6291
    @murtalamusa6291 9 месяцев назад

    Ina amfani da National I Card, a wajen BACK IMAGE me ya kamata inyi ko me zan sanya dan nayi uploading na back din national ID basuyi accepting ba? Thanks.

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад +1

      zaka iya maimaita fuskar front na shi
      ko ka ɗauki hoton Bayan shi duk zai yi In sha Allah

  • @abubakaralibutari5820
    @abubakaralibutari5820 9 месяцев назад

    Muna godiya ❤

  • @idrisabdullahi6592
    @idrisabdullahi6592 9 месяцев назад

    Muna godiya amma naje yabudemin saidai yaki daukar hoton hartsawon minti goma kuma har sau biyu nayi basu daukaba

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад

      yanzu kaje ka sake gwada wa
      zaka iya amfani da mabanbanta browser kamar Pi browser, ko OPERA dss

  • @huwailaumar1865
    @huwailaumar1865 9 месяцев назад

    Assalamu Alaikum barka d warkahaka y mura Allah ykara sauki.yaukam inmunshiga cinkin kyc dinma babushi gabadaya gashi kuma bamusamu munyiba saboda masalar network kuma sundauke Allah dai ysa Lpy kuna gyrane akan network dinne. dan Allah muna bukatan bayani don samin natsuwa mungde Allah ykara basira

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад

      EY kaje ka duba sun dawo dashi

    • @huwailaumar1865
      @huwailaumar1865 9 месяцев назад +1

      @@binusmantv okay too mungde Allah saka

  • @BajirawoSingham-r1e
    @BajirawoSingham-r1e 9 месяцев назад +1

    Assalamu Alaikum bin Usman tv barkanki da war haka inason nafara yin maining na ice network Yaya zanyi nasamu Link din nasu nayi register

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад +1

      ice.io/@binusmantv

  • @isaabdurrahmandawaki2961
    @isaabdurrahmandawaki2961 9 месяцев назад

    Wallhi,bamu da abin da xa musaka Muku da shi sai addu a,kamar kullu nayi amfani da wannan update din,anyi nasarar kammalawa,sabo da haka Muna rokon ubangiji Allah, y saka Muku da Alkahiran duniya da kiyama,y saka Muku da abin da xato bai xata ba na alkairi.mngde

  • @AishaBadamasi-yo7vt
    @AishaBadamasi-yo7vt 5 месяцев назад +1

    Na rasa partner

  • @Brosvex
    @Brosvex 9 месяцев назад +1

    Please how did you do the video kyc? Mine is showing camera failed

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад +2

      May be ,your issue is ,
      Your BROWSER is not allow to access CAMERA,
      therefore you must go and allow it ,ok

    • @Brosvex
      @Brosvex 9 месяцев назад +1

      Ok thanks, I have done it

  • @mikailaabubakar2976
    @mikailaabubakar2976 9 месяцев назад +1

    Allah yasaka

  • @Shairangausitv
    @Shairangausitv 2 месяца назад +1

    Oga kamar yanzun sun cire tsarin P2P partner?

    • @binusmantv
      @binusmantv  2 месяца назад +1

      EY sai kayi iya kar abinda ya wanzu a gurin

  • @muhammadalkasim8312
    @muhammadalkasim8312 9 месяцев назад +1

    Mayasa app na baya login kozan iya samun karin bayani gurinka

  • @mohammedaji-e8w
    @mohammedaji-e8w 9 месяцев назад

    Aslm Nafara kyc video sai network yadauke bayan yadawo nakoma kuma sai yakinunamin komai agun balle nasake haryazu hakama bakomai agun kyc din

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад +1

      ka tabbatar kuma gurin ka shiga 🤔
      tura hoton ta WhatsApp namu a gani, Koh akwai Abin da za'a iya shawo kansa

  • @abubakarharuna7167
    @abubakarharuna7167 9 месяцев назад +1

    Ina yinku bin usman

  • @AwalouMaazou-e1s
    @AwalouMaazou-e1s 9 месяцев назад

    Aslm alkum,dan Allah ina Neman haske.idan na shiga document kyc baya shiga.A taimaka

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад

      ka je ka yi amfani da wata browser ɗin
      kamar , OPERA, PI BROWSER, KIWI BROWSER DSS

  • @mudassirulawal8604
    @mudassirulawal8604 9 месяцев назад +1

    Gurinda zan danna go, abinda suka rubutomin shine (wait...this not available now)
    Suna nufin kenan saina jira ko, kafin subani damar yin wannan kyc verification ko

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад +1

      a yanzu sun dakatar da FACE TRACKING ɗin
      amma za'a ɗora

    • @onemanonetime9090
      @onemanonetime9090 9 месяцев назад

      ​@@binusmantvinason nafara yin maining na Sidra Yaya akeyinsa

    • @binusmantv
      @binusmantv  8 месяцев назад

      ka tuntubi waɗanda suke yi a kusa da kai sai su buɗe maka sabon account

  • @hummerfaisal5173
    @hummerfaisal5173 9 месяцев назад

    Dakyau

  • @auwalmuhammad5083
    @auwalmuhammad5083 9 месяцев назад

    Muna godiya amma ni namiji zan iya tare da mace ni kuma na mijine

  • @alyushaaliyu276
    @alyushaaliyu276 9 месяцев назад

    Ni basu bani damaba, sunce wai Face tracking Wait… this not available now. Zan jira kenan ko ya zanyi ? Ngd Allah yaqara basira da daukaka

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад +1

      EY sun ɗan dakatar da shi ne na wasu yan lokuta
      amma idan ka duba yanzu zai yi In sha Allah 😊

  • @imranmuhammaddantani2296
    @imranmuhammaddantani2296 9 месяцев назад

    Slm barka da warhaka
    Nah duba kycport dina babu abuda yachanza

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад

      hakan yans nufin kwata kuwa kayi KyC na karon farko da aka yi🤔

    • @imranmuhammaddantani2296
      @imranmuhammaddantani2296 9 месяцев назад +1

      @@binusmantv nayi kyc na farko successful harya nuna mun confirm

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад +1

      wataƙila basu baka damar fara P2P VERIFICATION ɗin ba

  • @Yusufmukhtarofisa
    @Yusufmukhtarofisa 9 месяцев назад

    Muna gdy malama Allah ya kara lafiya.

  • @AlmustaphaAminuMuhammad-gz5sb
    @AlmustaphaAminuMuhammad-gz5sb 7 месяцев назад

    Nayi kyc Na sidra Amman yasamin need to complete mai hakan Yake nufi

    • @binusmantv
      @binusmantv  7 месяцев назад

      hakan na nufin akwai abinda ya rage ba kayi ba

  • @AdamuAbubakar-fc8ye
    @AdamuAbubakar-fc8ye 9 месяцев назад +1

    Please Nawa bayanunawa

  • @hussainiabdurrahaman3355
    @hussainiabdurrahaman3355 9 месяцев назад +1

    Nikam nashiga ammasam basubani damaba gabunda sukacemun wait this not available now

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад +1

      EY , sun ɗan dakatar da FACE TRACKING Ɗin na wani lokaci, amma yanzu sun ma dawo da shi

    • @hussainiabdurrahaman3355
      @hussainiabdurrahaman3355 9 месяцев назад

      OK to Alhamdulillah

  • @dan_smalltv2735
    @dan_smalltv2735 7 месяцев назад +1

    Gaskiya wannan kyc din yanada wahalar gaske lallai sai mai irin katinka

  • @usmanjibrin4791
    @usmanjibrin4791 5 месяцев назад

    Meyasa yakesa no active session

  • @punjtankighulam.
    @punjtankighulam. 4 месяца назад +1

    Need P2P from Pakistan

  • @AhmedSuleiman-z9t
    @AhmedSuleiman-z9t 6 месяцев назад

    Dan Allah ni matsala ta shine sun nunomin need face tracking amma idan na dannan Go sai su nunomin no any face tracking image yet idan na dannan wurin start face tracking sai su maidoni kan profile dina dan Allah ina neman agaji yadda zanyi nagode

    • @binusmantv
      @binusmantv  4 месяца назад +1

      yanzu a wanne mataki kake
      kayi haƙuri sakamako JINKIRIN amsa tambaysr

  • @JibrinAdoJibrin
    @JibrinAdoJibrin 9 месяцев назад

    Wanda baiga icon kodaybafa

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад

      Anya🤔
      sai dai idan daman a can baya ka fara KYC amma baka kammala ba,
      duba bidiyon sigar KyC din ka gani a ina ka dakata
      ruclips.net/video/TkQS2eeKA9Q/видео.htmlsi=WY5YijpRNi_flpAH
      👆

  • @shittumukhtar6873
    @shittumukhtar6873 9 месяцев назад

    Ya zanyi nawa kycport in be nuna Mani icons inba

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад +1

      hakan yana nufin kodai akwai abubuwan da ba kammala bs a wancan KC ɗin ka
      ko kuma so ne ba su buɗe maka damar gabatar da KYC ɗin P2P verification ɗin ba
      ammma ka bibiyi wannan bidiyo ka ga Ni shin aains ka maƙale
      ruclips.net/video/TkQS2eeKA9Q/видео.htmlsi=WY5YijpRNi_flpAH

    • @shittumukhtar6873
      @shittumukhtar6873 9 месяцев назад

      Ok Daman national ID Ina nayi anfani dashi kawai Kuma sun samani confirm , yanzu Ina iya anfani da voters card a sauran gidan na biu San gida na ukku ya zanyi sbd Naga suna maganan driving license Kuma Banda Shi.

    • @binusmantv
      @binusmantv  8 месяцев назад

      yanzu a wanne hali kake

  • @nilmararoste5828
    @nilmararoste5828 5 месяцев назад

    Helppppp Not Vailable Sidra p2p😢

  • @assoumanamika4139
    @assoumanamika4139 9 месяцев назад

    Barka Wly na kasa yin kyc

  • @harunamussa5457
    @harunamussa5457 9 месяцев назад

    😢 nayinayi yaki
    Meyemafita

    • @binusmantv
      @binusmantv  9 месяцев назад

      menene ya ƙi yi🤔

  • @muhammadarabitijjani5244
    @muhammadarabitijjani5244 9 месяцев назад

    Allah ya Kara lafiya,

  • @kamranshafqat2053
    @kamranshafqat2053 9 месяцев назад

    Please speak in English

  • @mohammadsaleh4878
    @mohammadsaleh4878 9 месяцев назад

    Allah Baki lafiya

  • @assoumanamika4139
    @assoumanamika4139 9 месяцев назад

    Allah ya baki lafia naji kamar murar na damun ki