Yes mu musulmai ne, kuma dole a hada social issues da addini sbd rayuwarmu baki daya addininmu ya gama tsara masa shi. There's no way zakice baza'a sa addini ba. Our religion is our way of life period
Nafisa you are my best actress, but honestly speaking you are very wrong we are Muslim and Islam is a complete way of life. There is nothing to discuss and excluded Islam. We shouldn't be too westernized
@@AishatuMuhammadAbubakar-i7q a a yar uwata shi musulunci bashida Wani hukunci Mai tsauri. Shinema ya karramata fiyeda da sauran addinai Kuma kema kinsani Wana addinine ya karrama mata kamar musulunci.....? Hajiya aish
I really understand. But not that as far as our culture and tradition is concerned. Majority of social media users goes contrary to our traditional/cultural decorum. Therefore even our societal norms and values doesn't tolerate that. And it's better to accept correction in such conversation than to keep arguing unnecessary. Don't forget Nafisat is my best actress and have no second, but we are mandated to say the truth even if it's against us.@@zareenatzaynabmuhammadbawa5613
I kuwa duk abinda zaayi akwai dole sai da addinin. And islam is a complete way of life. Duk abinda ya Saba da addinin bashi da mazauni a rayuwa duniya nafisa. Allah dai ya shiryeki Sannan ina Baki shawarma kiyi kokari ki Kara Neman sani game addinin sosai...you will enjoy it
She didn't let you talk, we can never keep religion at side bcs Islam is our way of life. Too much exposure and civilization Will take you to hell if care is not taken. may Almighty Allah guide us to the path.
Hajiya Nafisat, It’s okay to connect social issues with religion in discussions, especially since religion is a way of life and influences how people view societal problems. Religion often shapes values, morals, and actions. And when presenting the topic of discussion, understanding the topic thoroughly before discussing it is essential. Staying focused on the chosen topic helps maintain clarity and keeps your audience engaged. Jumping between unrelated topics can confuse listeners and disrupt the flow of the discussion. It's important to structure your content, stay on point, and provide a smooth transition if you need to shift topics for any reason. Like I said in the previous episode both the host and the guest are well presented the issue is just the jumping from a topic of discussion to another topic.
Please any topic to be discussed should be researched and the person should have standard experience on that specific topic. The following should be followed : 1. General discussion on the topic 2. The advantages. 3. The disadvantages. 4. Way of improving the positively and reducing the negativity and also enlightenment.
Just an advice for my dear sister Nafisa! You need to know no matter how long a log stays in water it will never turn into a crocodile. 1. You are a woman 2. You are an African 3. You are a Muslima (most importantly) 4. You are Hausa So please remember your roots and stop impersonating the western life of women and humble yourself. You chose the fame life for yourself so you must know You are a role model to others so please when in the Public eye know how You speak and how you present yourself..
Wallahi ko ta wani fuska musulmai shi ne mu gujewa karya shi ne zai gyara mana dabi'a zuwa hanya ta gari. Dan Allah sister Nafisat kuyi closed din chapter din nan haka saboda ra'ayinki ya banbamta da na masu qalubalantarki. Inayiwa kowa fatan Alkhairi Allah ya d'auke mana damu alfarman sayyadil wujudi Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam.
Dear Nafisa, akan rufe kai, just accept the fact that you are wrong! Rufe gashi ba ra'ayi bane yace asaka, addini ne. Take sani isgilanci ga addini ne, sbd haka ki tuba kawai ki gyara. Kowwa yana kuskure, periodt...
I don't know why society basa yiwa mata adalci ba. Indai zancen tiktok ne akwai majority din mutane da suke bussiness a tiktok suna advertising product dinsu amma bazaa yi supporting dinsu ba sai dai ku mazan ku tattare chan wajen en iskan kullum su kke bi kuke kallo. Which mean kuma akwai naku why not bazakuyi je inda ake abun kirki ba sai inda ake na tsiya. Haba we're in the 21st century dunia ta ci gaba amma maza sai a hankali. Mtsw
Nafisa, Allah created us to worship Him alone; that is why He sent Prophet Muhammad (peace be upon him) to teach us the way of life in this world so that we can achieve salvation in the hereafter. As Muslims, wherever we find ourselves, we must adjust our lives according to the teachings of Islam. If we think that Islam is different from our social lives, we will find ourselves completely in Hellfire, wallahi. Let Islam guide you in every aspect of your life; that is wise advice.
Gaskiya kin kufsa baki son gaskiya Koh kadan Amman Addini shine Kan gaba kiyi tunani duk abunda bazaki sa Addini ba to wallahi baki kushin addinin ki gaba daya wallahi kina da bukatar ki kara bincike a addinin ki ga kuraru ran da kike fadi Allah ya kyauta
Kuma yace in Ka bii Shiii zaka Shiga aljanna idan kaki kuma k shiga wuta, kuma akwai hadisin d manzon Allah y ke cewa sahabbai cewa kowa zai Shiga aljanna se dai Wanda yaki se sahabbai sukace y rasulullahi wazai ki shiga aljanna y ma aikin Allah,se yace Wanda ya Bini ze Shiga aljanna, yace Wanda yaki ze Shiga wuta To ke Allah ya ce ayi abuu kin ce bazaa k bah , kuma the more aka ce k dena the more zaki Kara to dawa kk ja yayyah Kenan umarnin ubangiji kenan😂

Haba nafisat wallahi Ko Meye Za atattauna dolene a Saka addini aciki saboda mu mu sulmaine Kuma komai namu dolene ya jingina Da addini Kuma pa Allah ba ya turomu Duniya bane Dan muyi social media Allah yaturomu Duniya ne Domin muyi wannan addinin musulunci Kuma Idan munmutu mushiga aljannah . To be a, Koma Meye a duniya the final result of life is death shine kawai
Nafahimci Dukkanninsu Sun Gagara Anjiye Magana Guda Dayaa...But this conversations is more understandable than the previous one...Allah shiryemu gabaki dayaa
Nafisa i am totally disappointed in you. There is no way we can separate religion from any aspect of life. Islam is the total way of life of every Muslim, except if you are denouncing your faith as a Muslim. I am beginning to think that you are on a mission of self-destruction. Shame on you
I disagree with the fact that only 1% of arewa women are in business. Kaje ka duba Instagram da WhatsApp, zakaga dubban mata na yin business. Ni kaina I have a community of over 1000 business owners.
In dai harka tura mata sakarcin da yan tik tok in Arewa cin Nigeria, abinda sukeyi, idan dai akwai gaskiya cikin lamarinta to wallahi ko bazata kara supporting in mata a social media
Wlh nafisat ina bayanki ki fadi duk abunda kika so Dan durun uwar mutum akwai Wanda yasan cinki ko shanki neh, duk kunbi Kun daurawa yarinyar damuwa shirmen banza kawai, idan ma tace Auren ne baxatayi bah sai meh ana dole neh koh Addini baice dole sai kayi Aure ba, Ammah duk Dan Sunnah bazai taba Qin Sunnah bah Dan haka mu Babu Wanda xaice baya son Aure bah, ina Miki ftn Alkairi Allah ya Baki Miji nagari kawai🤲🤨🤨🤨
Ñafisat Baki son gskya dmn dole ne ayi magnar addini, idn hr ina son a kaga hujja, kiristan ma yiya maganr adinin sa bale musuluci Mai dadi. Idan aka fita cikin tsarin da to mutun ya tabe. . Allah ya kyauta 🙏
First session shi ake jira Dabankolo.. Please Nafee hiw did yiu get that number facts? Babu yadda zakai magana akan social issues a Arewa ba tare da shigo da addini ba! In a professional perspective! Nafee bai kamata ace tun yanzu kin fara live ba, kamata ya yi kiyi recording like 4 Episodes tunda kinsan kuna yawan tafiye- tafiye. Idan kin dawo please kiyi recording kamar four Episodes
Ba yadda Namiji zaiyi Sallah mace zatayi Sallah ba. Idan ka lura daga tsayuwarsu da kuma buda kafarsu wajen sujada ana son su takaita wajen buda kafars.
Wlh ina tare da Nafisat kumu daina sako culture, region akan abinda mu kasan ba akansa ake magana ba, mu yan arewa idan zamu karkatarbda manufar wani sai muna yakarsu da maganar addini da al'ada alhalin masu sukar sunfi kowa taka addini da kawo rigiman da ke raba kan al'umma. Abu mafi mahinmanci shi ne masu sukar manufar nafisat ku riqa kawo mana addu'ar da zamunayi domin samo mafita a wannan wahalar rayuwa da muke ciki ba wai maida abind abaida mahinmanci maudu'i ba na rantse malaman da suka zauna suna maganar sun bani takaici.
Allah ya miki albarka nima abinda nace Kenan wlh haka yan arewa suke in sunaso su zageka sai su shigo da mgnr musulunci bawan kowa yasan ba akanshi ake mgn ba
Me yasa baxa'a hada addini da komai,bayan shi addinin shine komai,hmmm Allah ya shirya kawai,nifah datz y i neva take wani yan film as my role model,basa birgeni at all
Wann jahilci kedamunta wlh Bata Da ilimin addini shiyasa Bata time ne fira Da Ita Ko za,a kona bazata taba ganewa ba Allah kashiryemu kamikardamu hanya madaidaiciya ameen
Kin fadi haka ke ba kya kwaikwayo so shigan da kikeyi al adarkice ko addini,shima kwaikwayo kikayi ke ma kina kuyine da rayuwar wasu So batun kice ke bakya kwaikwayo wani
Don Allah ki rinka magana da Hausa saboda sam baki iya turancinba kuma wallahi kin tonawa kanki asiri domin kuwa kin nuna bakiyi karatu acikin kuriciyarki ba kuma wallahi yaki da jahilci da kikayi a yanxu baimiki amfani ba
Malama nafisa! Like it or not, people always copy from people. (Naturally)!!! I believe even the hairstyle that's on you right now, you must have seen it on someone's head before you get to love it and do it on yours... So please don't say someone will not copy from you. And as a Muslim, you must leave by the rules and regulation of Islam. I'm not your selfish interests or heart desire...
Ba inda akace mace tai karatun sallah a zuci malam saide kace karta bude murya wanda ba muharraminta ba yaji saboda Annabi Muhammadu s.a.w yace sallu kama ra aitumuni usalli
Masha'allah, Still kuma Babu inda aka ce kar ta buɗe murya wanda ba muharamminta ba ya ji, abin da Allah ya ce shine, Kada su dinga rangwaɗa murya idan suna magana da wanda ba muharamminsu ba, in suka yi haka sai ya kasance wanda a cikin zuciyar sa akwai cuta na zina ya sa Rai
Nafisa ko kiso ko kar kiso tunda kin anshi musulunci to dole ne kibi dokokin Allah umurni aka baki ba raayinki ba don hausa film de shine ya janyo miki arziki to kuma hausawa musul maine inde bazaki iya bin dokokin musulunci ba to ki dena social media sabida zaki ja wasu zuwa wuta.
@@UmmaSaid-l4e Ba karya bane akwai al'adu marasa kyau musamman rashin ganin kimar ya mace sosai. Amma ba kowa ne yake hakan ba. Ni a wannan bangaren bazance komai ba. Mafita itace yakamata mu gyara al'adun mu ta wannan bangaren. Domin ba haka addini y koyar ba. Addini y mutunta ya mace. Amma maganar suturta jiki kamar yadda Allah ya fada a Kur'ani me girma. A matsayin ta na Musulma dole in muka g tana abin da Allah ya haramta mu tunatar da ita. Domin ita yar uwanmu ce a Musulunci.
Bari in baki misali da mercy Johnson i know you know her, there was a time she was thanking mama g. Patience Ezoku. Ta taba ba ta shawara cewar she should change the way she's dressing because ita role model ce and kuma mace ce, kuma za ta yi aure, and wata rana 'ya'yan ta za su iya tambayar ta akan wasu irin kaya da take sawa, mai za ta ce musu. And she cautions her, that ta tuna ita kirista ce.
maganar ace addini baxai xama madubi a'rayuwar muba a matsayin mu na musulmai ba, to inaga mutum ya nemi wn addini kawai, domin haka Allah ya buqatar mu rayu, ma'a addinin'mu ya xama shi xamufara kallo kafin aikata wani abu, domin komai kaxamo a'rayuwa baikai ni'imar da Allah yamaka na xama musulmi ba, musulunci na gaba da komai, dan haka ba maganar ajiye addini, wnn shine babban kuskure da mutum xayyi yana musulmi, yace a' ajiye addini a'gefe.
Hmm nafisa kenan to wayagaya miki a kwae wayewa in bb addini in banda a bunki kina mgn a kan duniya Amma kinchi wae a dae na mgn a kan addini anya kuwa anje..... To bari kiji shi addini yana mgn a kan duniya da layira please ya kamata a koma islamiyya kila sae kifahimchi gidan muji is better than social media dan ina da yakini bazaki chi har kawo yanzu mijin aure bae zoba
Nafisa, the problem is you need some coaching to manage the position God has entrxusted to you. You lack. Diplomacy and self control is also needed on your part. But know that: 1. We are part of out communities. 2. Those communities enforce regulations for its safety, including religious ones 3. We represent those communities, until we or the communities disown us or we disown it. 4. Parts of the communities, including social ones, like Nollywood or Kannywood are regulated and can be dissolved if such communities deem it unworthy and harmful. 5. And if you accept the above premises, and you become successful in those communities, you should accept you're entrusted with a role, or what societies call role models. 6. Being a role, know that you can influence millions for good or bad (very imp). 7. Know also, being obedient to societal norms does not necessarily mean subservience or backwardness. 8.You also need trusted relatives or managers to advise you on how to navigate this position you find yourself. 9. Pls be mindful of societal sensitivities if you want to succeed in life, or failing, all what's assumed as "success" would be detrimental to you and in the would mean nothing.
Yes mu musulmai ne, kuma dole a hada social issues da addini sbd rayuwarmu baki daya addininmu ya gama tsara masa shi. There's no way zakice baza'a sa addini ba. Our religion is our way of life period
Nafisa you are my best actress, but honestly speaking you are very wrong we are Muslim and Islam is a complete way of life. There is nothing to discuss and excluded Islam. We shouldn't be too westernized
Pls understand dis is not abt religion but abt woman in general
To I ita mace tanada rauni shukuncin ta a musulunci mai tsauri ne
We are together my bro
@@AishatuMuhammadAbubakar-i7q a a yar uwata shi musulunci bashida Wani hukunci Mai tsauri. Shinema ya karramata fiyeda da sauran addinai Kuma kema kinsani Wana addinine ya karrama mata kamar musulunci.....? Hajiya aish
I really understand. But not that as far as our culture and tradition is concerned. Majority of social media users goes contrary to our traditional/cultural decorum.
Therefore even our societal norms and values doesn't tolerate that. And it's better to accept correction in such conversation than to keep arguing unnecessary.
Don't forget Nafisat is my best actress and have no second, but we are mandated to say the truth even if it's against us.@@zareenatzaynabmuhammadbawa5613
I kuwa duk abinda zaayi akwai dole sai da addinin. And islam is a complete way of life. Duk abinda ya Saba da addinin bashi da mazauni a rayuwa duniya nafisa. Allah dai ya shiryeki Sannan ina Baki shawarma kiyi kokari ki Kara Neman sani game addinin sosai...you will enjoy it
Gaskiyane Farida Ina tare daku
ALLAH YATSINEWA SOCIAL ISSUES DIN DA BAZAMUSA ADDINIMMU ACIKI BA
She didn't let you talk, we can never keep religion at side bcs Islam is our way of life. Too much exposure and civilization Will take you to hell if care is not taken. may Almighty Allah guide us to the path.
Hajiya Nafisat,
It’s okay to connect social issues with religion in discussions, especially since religion is a way of life and influences how people view societal problems. Religion often shapes values, morals, and actions. And when presenting the topic of discussion, understanding the topic thoroughly before discussing it is essential.
Staying focused on the chosen topic helps maintain clarity and keeps your audience engaged. Jumping between unrelated topics can confuse listeners and disrupt the flow of the discussion. It's important to structure your content, stay on point, and provide a smooth transition if you need to shift topics for any reason. Like I said in the previous episode both the host and the guest are well presented the issue is just the jumping from a topic of discussion to another topic.
Please any topic to be discussed should be researched and the person should have standard experience on that specific topic.
The following should be followed :
1. General discussion on the topic
2. The advantages.
3. The disadvantages.
4. Way of improving the positively and reducing the negativity and also enlightenment.
Just an advice for my dear sister Nafisa! You need to know no matter how long a log stays in water it will never turn into a crocodile.
1. You are a woman
2. You are an African
3. You are a Muslima (most importantly)
4. You are Hausa
So please remember your roots and stop impersonating the western life of women and humble yourself. You chose the fame life for yourself so you must know You are a role model to others so please when in the Public eye know how You speak and how you present yourself..
Wallahi ko ta wani fuska musulmai shi ne mu gujewa karya shi ne zai gyara mana dabi'a zuwa hanya ta gari. Dan Allah sister Nafisat kuyi closed din chapter din nan haka saboda ra'ayinki ya banbamta da na masu qalubalantarki. Inayiwa kowa fatan Alkhairi Allah ya d'auke mana damu alfarman sayyadil wujudi Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam.
Bata sani ba kuma batasan bata sani ba. "Jahilun murarkabun, la yadiri la ya'alamu la yadiri"
Dear Nafisa, akan rufe kai, just accept the fact that you are wrong! Rufe gashi ba ra'ayi bane yace asaka, addini ne. Take sani isgilanci ga addini ne, sbd haka ki tuba kawai ki gyara. Kowwa yana kuskure, periodt...
Nafisa you will never change and you don't want to accept the fact that you are wrong in so many aspects.. you are not a good role model to the youth.
I don't know why society basa yiwa mata adalci ba. Indai zancen tiktok ne akwai majority din mutane da suke bussiness a tiktok suna advertising product dinsu amma bazaa yi supporting dinsu ba sai dai ku mazan ku tattare chan wajen en iskan kullum su kke bi kuke kallo. Which mean kuma akwai naku why not bazakuyi je inda ake abun kirki ba sai inda ake na tsiya. Haba we're in the 21st century dunia ta ci gaba amma maza sai a hankali. Mtsw
Allah ya shirye ki addini shine farko a duk inda ake
Gaskiya kinban mamaki nafisa Allah yayi munu mai keu
A mgnr kwaikwayonta da fans suke yi tana fa da gaskiya don kawai kana son mutum sai yayi ɓarna sai ka kwaikwayo shi sbd mutum sakarai ne
Dan Allah kubar nafisa da damuwar rashin miji da hamawa da rayuwar ta datayi. Tana neman abokin mutuwa ne. Ta koma islamiya ya dinga karatun alqur'ani
😂😂😂😂
Dallah tcan wa yake ta aure anan ance kowa irin tunaniku yakeda
Babu wanda zaisan Dan wuta Amma dabiu na kwaraima nasa a maka kyawawan fahimtu
Nafisa, Allah created us to worship Him alone; that is why He sent Prophet Muhammad (peace be upon him) to teach us the way of life in this world so that we can achieve salvation in the hereafter. As Muslims, wherever we find ourselves, we must adjust our lives according to the teachings of Islam. If we think that Islam is different from our social lives, we will find ourselves completely in Hellfire, wallahi. Let Islam guide you in every aspect of your life; that is wise advice.
Gaskiya kin kufsa baki son gaskiya Koh kadan Amman Addini shine Kan gaba kiyi tunani duk abunda bazaki sa Addini ba to wallahi baki kushin addinin ki gaba daya wallahi kina da bukatar ki kara bincike a addinin ki ga kuraru ran da kike fadi Allah ya kyauta
Kina tunanin kina da ilimi while baki dashi wllh
She just fooling her self around
Ba me shiga tsaka nin bawa da bawan sa , Amman Allah y bayyana mana dan wuta d dan aljannah
Kuma yace in Ka bii Shiii zaka Shiga aljanna idan kaki kuma k shiga wuta, kuma akwai hadisin d manzon Allah y ke cewa sahabbai cewa kowa zai Shiga aljanna se dai Wanda yaki se sahabbai sukace y rasulullahi wazai ki shiga aljanna y ma aikin Allah,se yace Wanda ya Bini ze Shiga aljanna, yace Wanda yaki ze Shiga wuta
To ke Allah ya ce ayi abuu kin ce bazaa k bah , kuma the more aka ce k dena the more zaki Kara to dawa kk ja yayyah Kenan umarnin ubangiji kenan😂

Wannan Matarfa tayi nisa yanxu kuma tace acire addini Amma fa addinin da takeso acire azancen shine Addinin musulunci, kadakimanta dacewa ilmin dakikeso ayi amfani DASHI shima wani addininne nawasu.Dik Dabiun da turanci yazodashi ilmine a yahudance amma kinfiso ayi amfani da ilmin yahudanci fiyeda na ilmin addinin musulunci. Kisani wallahi babu abunda zaikyau koyayi daidai KO ya gyaru inde akacire ilmin addinin musulunci.
The debate is not nice coz she’s not letting him talk and she’s not on point at all wlh.
Haba nafisat wallahi Ko Meye Za atattauna dolene a Saka addini aciki saboda mu mu sulmaine Kuma komai namu dolene ya jingina Da addini Kuma pa Allah ba ya turomu Duniya bane Dan muyi social media Allah yaturomu Duniya ne Domin muyi wannan addinin musulunci Kuma Idan munmutu mushiga aljannah
. To be a, Koma Meye a duniya the final result of life is death shine kawai
Social media is good but some people used it wrongly but is important in some aspect I trust that yeah
Banza kina nema ki kwaikwayi yahudu, kina muslma bakisan hukunci da yake kankiba
Kyan wannan ku sake ware masa Episodes da gayyato kwararru
Nafahimci Dukkanninsu Sun Gagara Anjiye Magana Guda Dayaa...But this conversations is more understandable than the previous one...Allah shiryemu gabaki dayaa
Nafisa i am totally disappointed in you. There is no way we can separate religion from any aspect of life. Islam is the total way of life of every Muslim, except if you are denouncing your faith as a Muslim. I am beginning to think that you are on a mission of self-destruction. Shame on you
😂😂😂 malama Nafisa I komai na rayuwar mu ya shafi addinin mu
The problem is that you lacks an ideal.
She seems confused and lack direction or even understands the topic of discussion.
Nafisa what do you mean by change? Start by changing your self
I disagree with the fact that only 1% of arewa women are in business. Kaje ka duba Instagram da WhatsApp, zakaga dubban mata na yin business. Ni kaina I have a community of over 1000 business owners.
Kay douniya Kowa yatara dan chnji se ya zama dan renin wawo
In dai harka tura mata sakarcin da yan tik tok in Arewa cin Nigeria, abinda sukeyi, idan dai akwai gaskiya cikin lamarinta to wallahi ko bazata kara supporting in mata a social media
Wlh nafisat ina bayanki ki fadi duk abunda kika so Dan durun uwar mutum akwai Wanda yasan cinki ko shanki neh, duk kunbi Kun daurawa yarinyar damuwa shirmen banza kawai, idan ma tace Auren ne baxatayi bah sai meh ana dole neh koh Addini baice dole sai kayi Aure ba, Ammah duk Dan Sunnah bazai taba Qin Sunnah bah Dan haka mu Babu Wanda xaice baya son Aure bah, ina Miki ftn Alkairi Allah ya Baki Miji nagari kawai🤲🤨🤨🤨
To Allah dai yasa su wa'eh din yan' suna dinne.
Matsalar ku shine kuna program dan ku anfanar da mutane amma kuma ku kan ku baku fahimci junan ku ba , kun mayar da abin kamar musu kuke
Ñafisat Baki son gskya dmn dole ne ayi magnar addini, idn hr ina son a kaga hujja, kiristan ma yiya maganr adinin sa bale musuluci Mai dadi.
Idan aka fita cikin tsarin da to mutun ya tabe.
. Allah ya kyauta 🙏
First session shi ake jira Dabankolo..
Please Nafee hiw did yiu get that number facts?
Babu yadda zakai magana akan social issues a Arewa ba tare da shigo da addini ba!
In a professional perspective! Nafee bai kamata ace tun yanzu kin fara live ba, kamata ya yi kiyi recording like 4 Episodes tunda kinsan kuna yawan tafiye- tafiye.
Idan kin dawo please kiyi recording kamar four Episodes
Akwai gyara a maganarka. Muryar mace ba al'aura bace a sallah kamar yadda ka fada. Yadda namiji zaiyi sallah haka mace zatayi babu wani banbanci
Kwarai kuwa
Se dai akwai maza a gurin shine dole ta boye murya.
Ba yadda Namiji zaiyi Sallah mace zatayi Sallah ba. Idan ka lura daga tsayuwarsu da kuma buda kafarsu wajen sujada ana son su takaita wajen buda kafars.
Wannan hakane babu banbanci kuma muryar mace ba al’aura bace
It's true that you can't even read a Sura Fatiha ?
The many problem is didn't no hw to talk....what ever you did you should keep it in ur mind not in public Dan Allah madam
Masha Allah
Wlh ina tare da Nafisat kumu daina sako culture, region akan abinda mu kasan ba akansa ake magana ba, mu yan arewa idan zamu karkatarbda manufar wani sai muna yakarsu da maganar addini da al'ada alhalin masu sukar sunfi kowa taka addini da kawo rigiman da ke raba kan al'umma. Abu mafi mahinmanci shi ne masu sukar manufar nafisat ku riqa kawo mana addu'ar da zamunayi domin samo mafita a wannan wahalar rayuwa da muke ciki ba wai maida abind abaida mahinmanci maudu'i ba na rantse malaman da suka zauna suna maganar sun bani takaici.
Allah ya miki albarka nima abinda nace Kenan wlh haka yan arewa suke in sunaso su zageka sai su shigo da mgnr musulunci bawan kowa yasan ba akanshi ake mgn ba
Ubanki ya ci uwassa
Uwarkinta ci uwarta@@Adamarhhh2421
Matsalar tana ma Allah gadara ne tace tasan bbu kyau ganin dama takeyi,kowa n laifi ammn mai boyewa yafi tsoron Allah daxaton shiriya
You lack direction and coordination in your engagements... Get experts and question their intellect
Me yasa baxa'a hada addini da komai,bayan shi addinin shine komai,hmmm Allah ya shirya kawai,nifah datz y i neva take wani yan film as my role model,basa birgeni at all
Wallahi duk wanda zai Abu bazai tuna da addinan kaba toh jahiline
Director da nafisa banda zakin kasan mu Nigeria
Gaskiya akwai aiki , she's not ready to listen to you honestly.
Mtsw Nafisa to kawai ki fara blue film mana sai mu tabbatar da gaske kin san social issues kin waye.
Aunty Baturiya
Hussain yayiwa nafisa daurin goro 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Ma sha allah
No nafeesat I’m in Saudi Arabia and everyone knows idan ankama ka tare da masu ye you’re in , this is the role
Malam waya ce ma muryar mace alaurah ce? daidai fuskarta kace zan iya yadda amma wasu malaman ma sunce idan ta rufe ko Ina ta bar fuska normal ne😐
Ni Fan dinki ne nafisa amman ban tare dake a wannan tafiyar wlh baki da gaskiya
Mashallah ❤❤❤
Wann jahilci kedamunta wlh Bata Da ilimin addini shiyasa Bata time ne fira Da Ita Ko za,a kona bazata taba ganewa ba Allah kashiryemu kamikardamu hanya madaidaiciya ameen
Kin fadi haka ke ba kya kwaikwayo so shigan da kikeyi al adarkice ko addini,shima kwaikwayo kikayi ke ma kina kuyine da rayuwar wasu
So batun kice ke bakya kwaikwayo wani
Gaskiya ki koma islamiyya don babu addini a kalaman ki
Yau na tabbatar ke jaka ne, ko yaya zaki kare kanki indai bazaki yi amdani da addini ba wallahi babbar jaka ce ke.
U guys well say Muslim Muslim, both Muslim and Christian are supporting her Abeg make we understand....
we pray always for forgiveness ...
Tab gaskiya akwai karancin fahimta atare dake wlh Allah yafe mana Baki daya
Those are the conversation that need to be happening, and I’m so glad your talking about those issues, thank you!🙏🏾
Allah ya sauwake😊
Hahaha ,ALLAH YA SHIRYEKI, ANDAI QARA KWABAWA, WANKA DA KASHI
Muryar mace ba al'aura bace. Kuma a karatun sallah ba'a zuci akace munayi ba 😅, pls be sure of what you are saying.
That is very correct but most people don’t know
Don Allah ki rinka magana da Hausa saboda sam baki iya turancinba kuma wallahi kin tonawa kanki asiri domin kuwa kin nuna bakiyi karatu acikin kuriciyarki ba kuma wallahi yaki da jahilci da kikayi a yanxu baimiki amfani ba
Yanzu kinaji kece nafisa amma kijira nan da 20 year's kacal in har kina raye zaki yi mamakin duniya
Allah yarufa asiri ya kiyaye gaba
Good❤❤❤
Magana da wahala Kai Nafee kina bura uba a Nigeria da American 😂😅😂😅😂
Malama nafisa! Like it or not, people always copy from people. (Naturally)!!!
I believe even the hairstyle that's on you right now, you must have seen it on someone's head before you get to love it and do it on yours...
So please don't say someone will not copy from you.
And as a Muslim, you must leave by the rules and regulation of Islam. I'm not your selfish interests or heart desire...
Idon ana maganar addini to ba,a kowa maganar raayi addini ya kori komai
Gaskiya kwangila kika karɓo
Hello😊Nafissa ki godewa allah kinada masu gayamaki gaskiya kiyi haquri ki karpa banda koine koine.
Allah ya shiryar damu
Idan ana maganar Social interest kar a kawo maganar addini aciki.
Tabbas kin cika jahila wallahi
Karya ne kace 1% ne suke business mallam
Ba inda akace mace tai karatun sallah a zuci malam saide kace karta bude murya wanda ba muharraminta ba yaji saboda Annabi Muhammadu s.a.w yace sallu kama ra aitumuni usalli
Masha'allah, Still kuma Babu inda aka ce kar ta buɗe murya wanda ba muharamminta ba ya ji, abin da Allah ya ce shine, Kada su dinga rangwaɗa murya idan suna magana da wanda ba muharamminsu ba, in suka yi haka sai ya kasance wanda a cikin zuciyar sa akwai cuta na zina ya sa Rai
Nafisa ko kiso ko kar kiso tunda kin anshi musulunci to dole ne kibi dokokin Allah umurni aka baki ba raayinki ba don hausa film de shine ya janyo miki arziki to kuma hausawa musul maine inde bazaki iya bin dokokin musulunci ba to ki dena social media sabida zaki ja wasu zuwa wuta.
Wannan yarinyar fa tayi nisa bata jin kira boko ta ratsata Allah shiryar damu.
Shashashai kawai
Kina burgeni ammma kinban haushi kije makaranta aai Dan Adam bai fa ra ayin kanshi Sai abun da Allah yace rayuwarki
Am indeed with u guys
Ke fa nafeesa kizauna ne da me takurarren tunani haka majority din yan arewa suke
@@UmmaSaid-l4e
Ba karya bane akwai al'adu marasa kyau musamman rashin ganin kimar ya mace sosai.
Amma ba kowa ne yake hakan ba.
Ni a wannan bangaren bazance komai ba.
Mafita itace yakamata mu gyara al'adun mu ta wannan bangaren. Domin ba haka addini y koyar ba.
Addini y mutunta ya mace.
Amma maganar suturta jiki kamar yadda Allah ya fada a Kur'ani me girma.
A matsayin ta na Musulma dole in muka g tana abin da Allah ya haramta mu tunatar da ita.
Domin ita yar uwanmu ce a Musulunci.
Nifa nafissat ta fara bani dariya😂😂
❤❤❤
Nafisa kinaso ki daidaita Mata da Maza?
Bari in baki misali da mercy Johnson i know you know her, there was a time she was thanking mama g. Patience Ezoku. Ta taba ba ta shawara cewar she should change the way she's dressing because ita role model ce and kuma mace ce, kuma za ta yi aure, and wata rana 'ya'yan ta za su iya tambayar ta akan wasu irin kaya da take sawa, mai za ta ce musu.
And she cautions her, that ta tuna ita kirista ce.
Wannan abun takaici ne wlh ga gaskiya wai bazaki dauka ba yawon duniya hauka ne, shirmen banza kawai
maganar ace addini baxai xama madubi a'rayuwar muba a matsayin mu na musulmai ba, to inaga mutum ya nemi wn addini kawai, domin haka Allah ya buqatar mu rayu, ma'a addinin'mu ya xama shi xamufara kallo kafin aikata wani abu, domin komai kaxamo a'rayuwa baikai ni'imar da Allah yamaka na xama musulmi ba, musulunci na gaba da komai, dan haka ba maganar ajiye addini, wnn shine babban kuskure da mutum xayyi yana musulmi, yace a' ajiye addini a'gefe.
Kai Kanata kwana kagaya Mata gaskiya mana wannan bakwa bukatan dogon surutu fa haba
Kobakai mata misali da tiktok ba kayimata misali da Kennywood Wanda yazo sanaar tsakani da Allah da wanda yazo NEMAN SUNA yasuka kare
Nafisa you are just running around the bush 😂😅
You have to be a philosopher, you behave like sameone that is not educated 😢.
Hmm nafisa kenan to wayagaya miki a kwae wayewa in bb addini in banda a bunki kina mgn a kan duniya Amma kinchi wae a dae na mgn a kan addini anya kuwa anje..... To bari kiji shi addini yana mgn a kan duniya da layira please ya kamata a koma islamiyya kila sae kifahimchi gidan muji is better than social media dan ina da yakini bazaki chi har kawo yanzu mijin aure bae zoba
Nafisa, the problem is you need some coaching to manage the position God has entrxusted to you. You lack. Diplomacy and self control is also needed on your part.
But know that:
1. We are part of out communities.
2. Those communities enforce regulations for its safety, including religious ones
3. We represent those communities, until we or the communities disown us or we disown it.
4. Parts of the communities, including social ones, like Nollywood or Kannywood are regulated and can be dissolved if such communities deem it unworthy and harmful.
5. And if you accept the above premises, and you become successful in those communities, you should accept you're entrusted with a role, or what societies call role models.
6. Being a role, know that you can influence millions for good or bad (very imp).
7. Know also, being obedient to societal norms does not necessarily mean subservience or backwardness.
8.You also need trusted relatives or managers to advise you on how to navigate this position you find yourself.
9. Pls be mindful of societal sensitivities if you want to succeed in life, or failing, all what's assumed as "success" would be detrimental to you and in the would mean nothing.
Nafissa ki kula fa anriga angane inda kika nufa