Aslm! Yana da kyau mufahimci Tattaunawar nan da kyau, bawai ana nufin komawani mutum yabar aqidar shi bane yayi aqidar wani, kawai anaso asamu gyarane tayanda in bakayin aqidar mutum toh kar kaci mutuncin shi sam sam. Abu nabiyu kuma shine kada mutum yayi tsammanin cewa in ba malamin shiba koko malaman aqidarshi ba toh ba zai saurari kowaba ballema har in yaji gaskiya ya dauketa ako ina yajita, dan haka manufarmu shine/ itace muyi kokari murika bibiyan malamai na kowani bangare sannan mudauki gaskiya kawai a duk inda tafito da kyakkyawar dauka barummu daga gurin kowaye tafito... Allah ya sa mudace yakawomana hadin kai da mafita baki daya.
Masha Allahu Muna godiya sosai Allah ya kara kusanci Ga ANNABI S.a.w❤❤❤
Mashaallah
Aslm! Yana da kyau mufahimci Tattaunawar nan da kyau, bawai ana nufin komawani mutum yabar aqidar shi bane yayi aqidar wani, kawai anaso asamu gyarane tayanda in bakayin aqidar mutum toh kar kaci mutuncin shi sam sam.
Abu nabiyu kuma shine kada mutum yayi tsammanin cewa in ba malamin shiba koko malaman aqidarshi ba toh ba zai saurari kowaba ballema har in yaji gaskiya ya dauketa ako ina yajita, dan haka manufarmu shine/ itace muyi kokari murika bibiyan malamai na kowani bangare sannan mudauki gaskiya kawai a duk inda tafito da kyakkyawar dauka barummu daga gurin kowaye tafito... Allah ya sa mudace yakawomana hadin kai da mafita baki daya.
ماشاء الله
Masha Allah
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤