Nazari kan labari me ban mamaki kamar a film, yanda mace tabi diddigin bokaye yan damfara.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024

Комментарии • 102

  • @زينبادريس-خ2ر
    @زينبادريس-خ2ر Год назад +6

    Gaskiya wannan baiwar Allah tayi namijin kokari, jazakillahu kharain

  • @zainabmusa4199
    @zainabmusa4199 Год назад +9

    mace mai kamar maza, gaskiya tayi kokari, Allah ya tsare muna imanin mu

  • @ishmish6155
    @ishmish6155 Год назад +1

    Allahu akbar! This woman is intelligent and determined! Ya kamata a bata aikin da ya dace da ita. Ta burge gaskiya

  • @AishaSadiq-rw7js
    @AishaSadiq-rw7js Год назад +1

    Masha Allah,wallahi wannan baiwar Allah kin burge ni kuma kin zaburar da ni akan neman haqqi na,weelldone jazakallahu khair🦾😊

  • @clandnzay635
    @clandnzay635 11 месяцев назад +1

    Masha allah tabara kallah
    Allah mai inko mace mai karam maza 😢❤

  • @JafarFima
    @JafarFima Год назад +4

    Allah ya saka da alkhairi. Da ykmt a karrama mannan matar sbd kokarinta amma a Najeria baayi😭. Wannan gaskiyane maza sunfi mata laifi. Muduba mugani duk masu damfaran da take magana babu daya da take mace... kuma yana nuna taimakon wasu yan sanda wajen cutar da al-umma da cin hanci

  • @sasbidosumaila2488
    @sasbidosumaila2488 Год назад +2

    Kai wallahi saikace film 📽️😢😢 allah yakaremana imaninmu. Amin yaa hayyu yaa Qayyum 🤲

  • @fymqoutes
    @fymqoutes Год назад +1

    Wannan itace mace me kamar maza kenan!!!

  • @muhammedadamu6013
    @muhammedadamu6013 Год назад +4

    yan sandan Nigeria yan danfarane kawai

  • @BoldNg
    @BoldNg Год назад +1

    Lailaha illallah.gaskiya wannan jaruma ce.Allah ubangiji yasa mata yan uwanki su fahimci gaskiya.

  • @KabirouZangarma
    @KabirouZangarma Год назад +4

    Allah yasa Miki da alkhairi

  • @hwaahwaa9023
    @hwaahwaa9023 Год назад

    Allah yasa mu cika da imani duniya da lahira

  • @bachiroubachirou1847
    @bachiroubachirou1847 Год назад +2

    Barka da warahaka malam Abu aisha

  • @سارهسلفي-خ6ك
    @سارهسلفي-خ6ك Год назад +2

    Ikon Allah wnn matar ykmt hukuma t bt wani mukami... Abu Aisha Allah ya kara Daukaka

  • @mahamadouchefousalifou9364
    @mahamadouchefousalifou9364 Год назад +2

    Macha Allah gaskiya wanan matan Allah yayi ki albarka

  • @YuYu-cj6uo
    @YuYu-cj6uo Год назад

    Gsky kinyi kokari Allah yashiga lamarinka yatsaya miki to ubangiji Allah yakiyaye gaba

  • @Mbharunamuhd
    @Mbharunamuhd Год назад

    Malam allah ya sakamaka da alkhairi munajin dadin yanda kake kokarin waryarwa da mutane kai

  • @امكوثرامكوثر-ك5ظ
    @امكوثرامكوثر-ك5ظ Год назад +3

    Allahu akubar masha allah jazakumllahu khairan

  • @rabucisse9120
    @rabucisse9120 Год назад +2

    Duk wanda ya hau motar kwadayi😢 Allah shi kyuta❤

  • @yusufabdullahi4776
    @yusufabdullahi4776 Год назад +1

    Masha allah abu aisha allah yasa wannan yazama izina ga wasu cikin mata 🙏

  • @ManssurYes
    @ManssurYes Год назад

    Masha allahu Allah qara tona asirinsu Aminn summa Amin

  • @musalele2
    @musalele2 Год назад

    Gaskiya angaisheki

  • @suleimanumar7727
    @suleimanumar7727 Год назад

    Allah yakara miki basira

  • @sanoussijournaliste9771
    @sanoussijournaliste9771 Год назад

    Gaskiya wannan labari yayi dadi

  • @meyoutv9385
    @meyoutv9385 Год назад +1

    Wannan baiwar Allah ya kamata DSS su dauketa aiki

  • @hasahniger2570
    @hasahniger2570 Год назад +1

    Masha Allah Allah ya tsare mana imanimu

  • @sunnahtafarkintsiratv5876
    @sunnahtafarkintsiratv5876 Год назад +2

    Daga labarin matar nan wallahi nayarda mace daya zata iya hada rigimar da zai iya tada gari gaba daya
    Kuma mutum yanemi Allah ya tsareshi daga sharrin mace bai kai komai zata zurma mutum inda bazai fito ba
    Wallahi na dauki darasi gameda ya makirci na mace a wannan labarin

  • @rabucisse9120
    @rabucisse9120 Год назад +4

    Ta birge ni😂😂😂

  • @HAMISUUMARBULUYA
    @HAMISUUMARBULUYA Год назад +1

    Allah yasa mudace ameen summa summa

  • @musamuhammadnayari7919
    @musamuhammadnayari7919 Год назад

    Allah yayiii miki albarka

  • @hatijapatlo6414
    @hatijapatlo6414 Год назад +1

    ماشاء الله اللهم اعزلاسلام و والمسلمين

  • @NasiruUsman-q5t
    @NasiruUsman-q5t Год назад

    Allah yatoynamusu asherinsu😂

  • @MoussaDjaho-rn8sw
    @MoussaDjaho-rn8sw Год назад +1

    Sai dai kace a bin da Aka rubuta allah ya kyuta

  • @salissouharouna6798
    @salissouharouna6798 Год назад +1

    Gaskiya ne

  • @assalamatv6438
    @assalamatv6438 Год назад +2

    Masha Allah Abu Aisha

  • @fasaharatitv9253
    @fasaharatitv9253 Год назад

    Slm, maganar gaskiya alamarin wannan mata ba gaskiya ba ne,ta hada wannan Labarin ne dan ta koyarda matan musulmi gurbcewa.Saboda tana koyar da mata yin wani abu ba tare da mujinsu ya sani ba,haka zalika ita ba namiji ba ce Kuma tana fada da maza kaga shima wananan ba daidai ba ne.Daga karshe Kuma tace idan yara suka lalace lefin maza ne ba na mata ba.Hakika wannan ma kuskure ne.Danhaka da Allah mu rka tantance abinda za mu bayyanar wa musulmi 'yanuwanmu.

  • @HabibaTukurMaigari
    @HabibaTukurMaigari 3 месяца назад

    Amman malamar ta wuce gonna da iri. Bai kamata mata su ringa daukar irin matakin da ta dauka ba Dan kwatar hakkinta. Ta sa kanta acikin hadari Mai yawa.
    Suma Malaman da suka bita Basu kyauta gaskiya da sun bata hakuri tare da karfafata akan ta dauki kaddara. Ba Dan Allah Ya kyauta ba komi zai iya faruwa da ita kafin ta kirasu ko kafin su Ankara Tare da fatan yan uwana mata bazasu Yi koyi da irin wannan halin nata ba. Kuma mu ji tsoron Allah mu tuna boka mutum ne kamar kowa.

  • @ahmadshafiu4737
    @ahmadshafiu4737 Год назад +2

    Allah ya kyauta Nagaba

  • @alhassaneyaro3535
    @alhassaneyaro3535 Год назад +2

    Muna godi ya masha Allah

  • @Ahmadalhasan-r3t
    @Ahmadalhasan-r3t Год назад +1

    Hariban uwahajiban macha allhau

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 Год назад +1

    Masha Allah Allah mai iko

  • @musaabclassystyel8418
    @musaabclassystyel8418 Год назад +4

    لاحول ولا قوة إلا بالله العلي العظيم 😢😢😢
    اللهم أعزّ الإسلام والمسلمين وأذلّ الشرك والمشركين...
    اللهم أدم الأمن والأمان في بلادنا 🇳🇬 وجميع بلاد المسلمين ❤

  • @عبدالعزيزسليم-ص9س
    @عبدالعزيزسليم-ص9س Год назад +1

    جزاك الله خيرا

  • @NafiouMoustapha
    @NafiouMoustapha Год назад

    Boka yaji za'a saimai mota abashi da maqudan kodi yarude😂😂😂 allah ka shiryasu

  • @fiddausiyahaya2845
    @fiddausiyahaya2845 Год назад +1

    Kai ayya wannan abun da gaske ne kuwa?abun mamakin yayi yawa aciki,Allah ya kyauta

  • @Mardiyaabubakar1-zs6vp
    @Mardiyaabubakar1-zs6vp Год назад +2

    Machi may kamar maza 😊😊
    Allah ya sauwaka Allah 😂😂

  • @zenabyunus2838
    @zenabyunus2838 Год назад

    gaskiya ne

  • @yfreetv752
    @yfreetv752 Год назад

    Allah karemu

  • @Amadounouhnou
    @Amadounouhnou Год назад +1

    جزاكم الله خير الجزاء

  • @AishaMuhammad-d4o
    @AishaMuhammad-d4o Год назад

    Tab aini naga dil Domin yafaru Dani tson shekara 7 saidana bar qasa

  • @rahamayunusamuhammmad7804
    @rahamayunusamuhammmad7804 Год назад

    Allah sarki

  • @issainde7464
    @issainde7464 Год назад +1

    Yayi Masha Allah 🥰👍

  • @Mohammedmussadankaso-nl7yg
    @Mohammedmussadankaso-nl7yg Год назад +1

    Subbahanallahi ya Allah kashir yar damu

  • @muhammadsani129
    @muhammadsani129 9 месяцев назад

    Gaskia wasu matan matuqar jakai ne yazakiyi ki bude al-aurarki ko kibada kanki gawani dabba? ALLAH SWT Yakaremu ameen in Sha Allah

  • @sabiouali
    @sabiouali Год назад

    أستغفر الله واتوب إليه😢😭

  • @zulaihatnasir3056
    @zulaihatnasir3056 Год назад

    innalillahi wa Inna ilaihir rajiun Allah ya kara kare ki da mu baki daya.

  • @Sir_Zainbiggy
    @Sir_Zainbiggy Год назад +1

    Mace mai kamar maza 😂

  • @JamilaMuhammad-w3i
    @JamilaMuhammad-w3i Год назад +1

    Assalamualaikum barka da warhaka malam inacikin mawuyacin Hali Ina Saudia ne rayuwa ta na hatsari dan girman Allah number ka wance zan iya Kira

  • @khadeejahabdullah-pd6pf
    @khadeejahabdullah-pd6pf Год назад

    Gaskiya kin birgeni ,kinyi kokori, da zan samu number ki da zan dauke ki uwar daki

  • @abdoulnassirtvafrica7167
    @abdoulnassirtvafrica7167 Год назад

    Ma sha Allah

  • @issoufoumahamadou868
    @issoufoumahamadou868 Год назад +1

    Wanan mata yakamata siaidi police sudauketa aiyki

  • @yushausani5612
    @yushausani5612 Год назад

    Angaisheda wannan Matar tayi kokari matuka

  • @RabiluoSani
    @RabiluoSani Год назад +1

    Masha allah

  • @bashirusman3566
    @bashirusman3566 Год назад +1

    Mace mai kamar maza

  • @alameenidriso
    @alameenidriso Год назад

    Wlh wannan duniya

  • @Ahmadtahir20
    @Ahmadtahir20 Год назад

    May Allah bless you & your family.Let it be lesson to every wise man and womam

  • @bilyaminuabdullahi
    @bilyaminuabdullahi Год назад

    Muna godiya malam

  • @Ms_the_third
    @Ms_the_third Год назад

    Mutane sai jinjina mata sukeyi, na farko ita malama mai ya kaita wajen boka?

  • @Fatma-tr2im
    @Fatma-tr2im Год назад

    Tabdijab najinjina miki

  • @basiroubasirou5355
    @basiroubasirou5355 Год назад +2

    Masha allah ❤❤❤

  • @rabucisse9120
    @rabucisse9120 Год назад +2

    Bukan ci karya ne😂😂😂

  • @abdullahiabubakargambo
    @abdullahiabubakargambo Год назад

    Wannan jarumace

  • @samiraibrahim-nl3np
    @samiraibrahim-nl3np Год назад

    ❤️

  • @Oyatoafricatv
    @Oyatoafricatv Год назад

    Allah ya sa mu dace

  • @MohamedRamatou-pe3gz
    @MohamedRamatou-pe3gz Год назад

    Allah ya kyauta

  • @saramusa
    @saramusa Год назад +1

    😂😂😂

  • @mohammedkhadijat3406
    @mohammedkhadijat3406 Год назад

    Allah yakyauta Amin ya Allah

  • @Maazugarba-rj5uo
    @Maazugarba-rj5uo Год назад

    Allah tsari

  • @zuwairakano2353
    @zuwairakano2353 Год назад +1

    ❤😂

  • @maryamridwan1867
    @maryamridwan1867 Год назад +1

    Najinjina maki yaruwa

  • @IBRAHIMIssa-ty4jt
    @IBRAHIMIssa-ty4jt Год назад +1

    ❤❤❤

  • @muftahabdallah6089
    @muftahabdallah6089 Год назад +2

    good❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @UmmaHibba-mk5dl
    @UmmaHibba-mk5dl Год назад

    Ya salam 😭😭

  • @bilyaminuabdullahi
    @bilyaminuabdullahi Год назад

    Tabbas wanan matar jarimace

  • @zahraddeenyausrd5564
    @zahraddeenyausrd5564 Год назад

    Tab lallai wannan matar tayi jahadi

  • @mankaudi7845
    @mankaudi7845 Год назад

    😢

  • @kabirousaidou1341
    @kabirousaidou1341 Год назад

    😅😅😅

  • @KabirouZangarma
    @KabirouZangarma Год назад +1

    Allah yasa Miki da alkhairi

  • @HabibaTukurMaigari
    @HabibaTukurMaigari 3 месяца назад

    Amman malamar ta wuce gonna da iri. Bai kamata mata su ringa daukar irin matakin da ta dauka ba Dan kwatar hakkinta. Ta sa kanta acikin hadari Mai yawa.
    Suma Malaman da suka bita Basu kyauta gaskiya da sun bata hakuri tare da karfafata akan ta dauki kaddara. Ba Dan Allah Ya kyauta ba komi zai iya faruwa da ita kafin ta kirasu ko kafin su Ankara Tare da fatan yan uwana mata bazasu Yi koyi da irin wannan halin nata ba. Kuma mu ji tsoron Allah mu tuna boka mutum ne kamar kowa.

  • @MoussaDjaho-rn8sw
    @MoussaDjaho-rn8sw Год назад +1

    Sai dai kace a bin da Aka rubuta allah ya kyuta

  • @abdelajalo4781
    @abdelajalo4781 Год назад

    ❤❤❤❤

  • @bilyaminuabdullahi
    @bilyaminuabdullahi Год назад

    Tabbas wanan matar jarimace