sautin hira da yan garkuwa kafin a aikasu lahira, suna neman kudin fansa.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024

Комментарии • 39

  • @arewatinatarwatv5911
    @arewatinatarwatv5911 Год назад +4

    Innalillahi wa inna ileihi rajioun ya Allah karabamu da wan nan azaluman ya rabbil alamin 😭😭😭😭😭😭😭

  • @MoussaDjaho-rn8sw
    @MoussaDjaho-rn8sw Год назад +6

    Allah kara tuna assirin su❤🤲

  • @assalamatv6438
    @assalamatv6438 Год назад +6

    Masha Allah Abu Aisha

  • @romiyo227_niger
    @romiyo227_niger Год назад

    Allah ya tsare gaba Amine ya hayyu ya qayyum

  • @elhlaoualiabdoulrazak
    @elhlaoualiabdoulrazak Год назад +1

    MASHA'ALLAH, Amma inaga yinhakan zaisa su sauya Salo.Dan haka inyaru abbar yadawa ,anfi kawowa kashinsu dawuri. Allah kare dunkan Musulmi

  • @zainabmusa4199
    @zainabmusa4199 Год назад

    Allah kashiga tsakanin nagari da mugu

  • @hamisuiliya
    @hamisuiliya Год назад +1

    Masha Allah 🙏

  • @gaskiyadacigareta8767
    @gaskiyadacigareta8767 Год назад +2

    Alhamdulillah. But zaifi kyau ana sirranta hikimomin jami'an tsaro saboda bayyanawan shizaiba wasu iyan ta'addan su sauya salo kokuma suje daukan fansa. Kawai aitakashesu a sirrance

  • @sadiyafarouk5026
    @sadiyafarouk5026 Год назад

    Masha Allah, Allah y karamana maganinsu , ya Allah ka dada karemu a wannan rayuwa d muka samu kanmu 🤲

  • @ibrahimabubakar2176
    @ibrahimabubakar2176 Год назад +3

    Inna lillahi wa inna ilaihirraji'un...😭😭

  • @ssouana4385
    @ssouana4385 Год назад +2

    Abu Aisha Allah yabiyaka

  • @isimailaNuhu
    @isimailaNuhu 5 месяцев назад

    ❤❤

  • @skylord5360
    @skylord5360 Год назад

    Ok

  • @HabibaMuhammad-ui4gs
    @HabibaMuhammad-ui4gs Год назад +1

    Assalamu alaikum malam inason yin tambaya amma banason yinta anan kuma tanada muhimmanc wlh sosai mlm

  • @سعديةالاثيوبي
    @سعديةالاثيوبي Год назад

  • @haliloulawanplamedor9666
    @haliloulawanplamedor9666 Год назад

    wani iskanci sai Nigeria

  • @ibrahimbabangida4894
    @ibrahimbabangida4894 Год назад +1

    Kaji fa, bafillace mai koran shanu wai shike neman 20,000000, wai wasu yan iska wai ayi sulhu da wadannan,

    • @ibrahimbabangida4894
      @ibrahimbabangida4894 Год назад

      @@NafiouMoustapha amma kai katon jahiline,Allah shiyace wanda ya kashe a kasheshi, ka tabajin mutum barawo ya kashe mutane babu laifin komai kuma ayi silhu dashi, wadanda yakashewa iyaye da wadanda yayi wa matansu fyade, duk ayi sulhu, mahaukaci banza kaje gidan yare duk wadanda suka kashe mutane a fito dasu ayi sulhu wawa dan kauye,

    • @ibrahimbabangida4894
      @ibrahimbabangida4894 Год назад

      @@NafiouMoustapha barawo dan taadda mumini ne?

    • @ibrahimbabangida4894
      @ibrahimbabangida4894 Год назад

      @@NafiouMoustapha million 25 ubansa yaba ajiya koko, talakawa nawa wadannan yan iskan suka kashe saboda basuda kudin yan iskannan ke kira,

    • @ibrahimbabangida4894
      @ibrahimbabangida4894 Год назад

      @@NafiouMoustapha tunda abinda sukeyi daidaine Allah yasa kashiga hannunsu daga baya ayi sulhu

    • @NafiouMoustapha
      @NafiouMoustapha Год назад

      @@d.bcooper2271 na yafemaka ina fatan allah ya yimaka gafara da wannan mumunan furucin naka mai cike da qazam taciyar magana babu shakka Na-san kai dan aqidar tijjaniyyane faira kowa allah dan kune mutane mafi sharrin mutane wajan jefar musulmi da qazafi ko kumai sharri inkon rasa hujja allah ya shiryeku marasa adalci ko ina sei kuyyi jahilci

  • @galibalaissa3189
    @galibalaissa3189 Год назад

    Alhamdu lilla

  • @haliloulawanplamedor9666
    @haliloulawanplamedor9666 Год назад

    barayawo ranka yadade

  • @MusaRafa-ts3gj
    @MusaRafa-ts3gj Год назад

    Aslmbarakd ❤❤❤

  • @IsmailumarYahya
    @IsmailumarYahya Год назад

    Slm

  • @SouleymaneAlassan-mz5dy
    @SouleymaneAlassan-mz5dy Год назад +1

    Assalamu alaikum.