Allah yayi maka albarka prof wlhi kayi magana mai ma'ana kaida kake da hankali kaga kayi maganarka a natse cikin hankali amma su owo owo sai aita hauka akan munbari
To Rayuwar da muke ciki yanzu Gaskiya malamai ya kamata sudaina kawo cece kuce a cikin addini saboda addini musulunci ba siyasa bane addini musulunci addini ne na nutsuwa da kwanciyar hankali da nasiha don samar da zaman lafiya da kwanciyar hankali Tabbas idan malamai basu daina yawan magana a tsakanin su to suna nunawa duniya cewa addini musulunci bashi da wani kwanciyar hankali face rikici saboda haka don Allah swt su daina kuma su samu lokaci su fahimci juna
Amma idan anasan bata maka suna dole kanemi hakinka Kai me kudin shara lokacin da gadon kaya yayi magana kace yayimas wankin babban bargo kuma yanzu kayi chiru hmmm
Allah.yasauka
Masha Allah alhamdulillahi
Ya imamuna
Subihanallah sabbiha Allah allhah yakawomana konciyar hankali
Gaskiya makari yana da gaskiya a wannan lamarin
Masha allha
Hassadatche ta basu suke bada sallah masallatchin Abuja
🤣😂🤣👍👍👍
A very interlegent proffesor
Masha Allah Very Good
Hhhh mlm Allah yashiryeka amma bakaji kunyaba?
Gaskiya ne maqari
Alhamdulilah,
Allah kara lafiya farfesa
Malam ba haka sheik jafar yakeyi ba.
Allah ya sawake
Unique Professor
8m9
Wanna maganar mayarda Hannu ago go bayan e
prof ibrahim makari
Allah yayi maka albarka prof wlhi kayi magana mai ma'ana kaida kake da hankali kaga kayi maganarka a natse cikin hankali amma su owo owo sai aita hauka akan munbari
Allah yakyauta
First to comment 🤣
You're welcome Umar🤝
Macha Allah
Alhamdullillah
To Rayuwar da muke ciki yanzu Gaskiya malamai ya kamata sudaina kawo cece kuce a cikin addini saboda addini musulunci ba siyasa bane addini musulunci addini ne na nutsuwa da kwanciyar hankali da nasiha don samar da zaman lafiya da kwanciyar hankali
Tabbas idan malamai basu daina yawan magana a tsakanin su to suna nunawa duniya cewa addini musulunci bashi da wani kwanciyar hankali face rikici saboda haka don Allah swt su daina kuma su samu lokaci su fahimci juna
Gaskiya ne Shafiu Abubakar Saddiq. Mun gode da wannan shawara taka mai cikakkiyar ma'ana👌
😍
Amma idan anasan bata maka suna dole kanemi hakinka
Kai me kudin shara lokacin da gadon kaya yayi magana kace yayimas wankin babban bargo kuma yanzu kayi chiru hmmm
Gaskiyane Wanda akazalinta yanemi hakkinsa akai bamaganar malanta dayayi sharri bawanda yace wani abu saiyanzu
Shawara mai ma'ana
Malaman addini sun zama Kaman kifaye da kansu suke hadiye junansu ko gawa zamu koyi addini oho!
Gidanku idan mutun neman hakinchi zaizama laifi
Karya
Naji jahili