Shugabannin Nigeria zasu koma bara idan nigeria ta balle, matakan rage farashin Hajji

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 16 сен 2024

Комментарии • 13

  • @AishatYahaya-tb4dg
    @AishatYahaya-tb4dg 8 дней назад +1

    Masha Allah, Allah s.w.t ya tayaka roqo shugaban hukumar alhazai ta qasa.

  • @aishaparks2156
    @aishaparks2156 7 дней назад

    Allah Dai Ya kiyaye Ama Ai Sun Riga Sun Rikita Nigeria. Sai Addu'a.

  • @usmanyusuf677
    @usmanyusuf677 3 дня назад

    اللهم آمين يارب العالمين

  • @banmantabamunana2276
    @banmantabamunana2276 7 дней назад +1

    Wlh Bulama inagayama last week inna masallaci munyi sallah tare da 2 Ministers inkagansu saikatausayamasu a uganda suna dauke refugees ID

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 7 дней назад

    Allah yatayaka riko
    Yataimakeka akan wannan muqamin

  • @bilkisumusa8386
    @bilkisumusa8386 7 дней назад

    Allah yayi ruko da hannun ka ya tayaka ruko ya Bada nasara acikin aikinnan

  • @AyoubaIsmail-by5ys
    @AyoubaIsmail-by5ys 7 дней назад

    Amin ya hayyu ya qayyum 🤲🤲🤲🤲

  • @DjamilouSale
    @DjamilouSale 5 дней назад

    Macha Allah Allah ya tara riko

  • @رضوانربيع-خ5ض
    @رضوانربيع-خ5ض 8 дней назад +1

    Wlh inba Nigeria ba babu kasar dazasu zauna anayimusu irin wan nan mulkin Allah ya jikan Sani abacha tunda ya mutu muka shiga masifa ahannun azzalumai yan siyasa Allah ka karya siyasar Africa baki daya

  • @nuhumaishanu6944
    @nuhumaishanu6944 7 дней назад +1

    Akwai alamun cewar ita gwamnati tana so ta rikita qasar saboda suna gani su sunada mafita tunda sun waŵashhe qasar

  • @abdouhalilou-r8x
    @abdouhalilou-r8x 7 дней назад

    Allah ya taya Mallam ruƙo

  • @AdamMuhammad-vj1yi
    @AdamMuhammad-vj1yi 6 дней назад

    Karya kake shege mitsiyaci, idan Allah ya yarda masifar da kuke jawowa nageriya kanku zata fada, shege mitsiyaci

  • @AliyuAbubakar-z1x
    @AliyuAbubakar-z1x 7 дней назад

    Wannangaskiyane