Wllhy Babban abun takaici musulunta yayi, wannan ai baya kishin addinin sa tashin hankalin yy yawa😢😢 dasauri na bude videon naga me ze sakani kuka😢😢 wllhy ban dauka tashin hknln cikin videon yakai abunda naji ba😢😢 innallilahi wa innah ilaihi rajiun😢😢😢😢
@@ishaqrabiulawan3754 bawan Allah menayi nazagi haka ko baka ji bayanan ta bane cewa tayi bata da waya ya bata dana wata makociyarta ake magana da ita.batun zagi kuma na yafemaka
MALAM KU BI MAGANAN DA KUNNEN BASIRA. GIDAN SOJA BA NA MUTUN DAYA BANE BALLANTANA ACE MUTUNDAYA YA KULLE SOJA HAR NA SHEKARA 6 WALLAHI KUJIRA KUJI ABUNDA SOJAN YAYI. WALLAHI KUBAR YANKE HUKUNCI BATARE DA KUNJI MAGANAN GEFEN SOJA. WALLAHI WALLAHI SOJAN GATA GARE SHI. LAFIN DA YAYI, WALLAHI KISA NE HUKUNCI SHI.IDAN BAKASAN LABARI BA DON ALLAH KAR KA SAURIN YANKE HUKUNCI
Malam duk mun saurari bayanin matan a barkatey family da farko har karshe. Shekara 6 ba hukunci? Wai MS Adamu azzalumin bawa kawai! Allah ya isan masa.
Ameeen summa ameeen
Kuma Allah Ya sa a ɗauki mataki akan wannan batu 🤲
Jazzkallahu kairan malan Allah yabada lada
Masha Allah jazakalau kairan
Malam Allah ya biyaka
Alhamdulillah , S.A.W. , Allah ya kara ma Mallam lafiya🙏🏼🙏🏼🙏🏼💕💕
امين يارب العالمين 🤲😢
Ms adamu nevy Allah ya tsine Maka daga duniya Har lahira
Allah ya sakama wannan bawan Allah shida matar'sa
ALLAAH MADAUKAKIN SARKI YA KARYA DUK WANI AZZALUMAI.
Allah ya Bada Lada malam Allah Kuma ya amsa addu,a ❤
Wannan alamari akwai xlunci,akwai Hassada,Idan Kuka saurari mganarta,Allah Kabi Masu hkkinsu,Kuma mlam Kamar yadda kfadi ,akwai Wani Abu akasa.
Muna godiya 🙏
Yauwa malam masha allah
dan Allah nima inaso naturamata da keuta daga na libiya
Allah yasaka da Alkairi
Allah ya kara arziki
@@HalimaAbdulrahman-lh8ir dan allah ina nema yada zayi mata keuta
Ameen 🙏🙏🙏🙏
Masha Allah
Allah ya saka da alkairi
Macha allahou malamou kayi gaskiya kouma allaha yayi moukou albrka kouma gaskiyane 🇳🇪
Gaskiyane malam yakamata adauki mataki saboda anzalinceshi
Allah yasakawa mal. Da Alkhairi saboda jajircewa gun antabbatar da adalci.
Allah ybimasu hkkinsu,
Ina kuma bukatar in aika kudi ina Spain ni dan Nijar
Dan allah malam kusa atemakama abbas harbakacin musulincin
Walashi zalinchi Allah yasitema Wana soja
ubangiji Allah yakarba maki hakkin ki dayaranki Yar uwa
👍👍👍
Abun haushi mutumin wai sunan sa Adamu...Musulmi
Nigeria kenan wai me hukunta mai zalunci shine yake zalunci Allah ya kyauta Dan Allah nikan Nigeria kan wace irin kasa ce duk duniya munfita daban
Haskiya abimasa hakinsa sausai damayanagin haushinsa bahaka kadaibane
😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Wllhy Babban abun takaici musulunta yayi, wannan ai baya kishin addinin sa tashin hankalin yy yawa😢😢 dasauri na bude videon naga me ze sakani kuka😢😢 wllhy ban dauka tashin hknln cikin videon yakai abunda naji ba😢😢 innallilahi wa innah ilaihi rajiun😢😢😢😢
Ai Mal mu mundade da fara tsine mashi Allah ya saka mana tunda muna da hakki akanshi
Babban abin nazari daga cikin bayanai da sunayen manyan officers din nan duk fa kafirai ne babu musulmi ko ɗaya sai wani da tace something Nuhu
الغريب في الأمر كل أسماء الضباط التي ذكرتهم هذه المرأة إنهم غير مسلمين !!!!/نيامي عاصمة النيجر
صدقت
Tace batada waya ya bata
Sai kije ki tambaye ta munafukan banza
@@ishaqrabiulawan3754 bawan Allah menayi nazagi haka ko baka ji bayanan ta bane cewa tayi bata da waya ya bata dana wata makociyarta ake magana da ita.batun zagi kuma na yafemaka
MALAM KU BI MAGANAN DA KUNNEN BASIRA. GIDAN SOJA BA NA MUTUN DAYA BANE BALLANTANA ACE MUTUNDAYA YA KULLE SOJA HAR NA SHEKARA 6
WALLAHI KUJIRA KUJI ABUNDA SOJAN YAYI.
WALLAHI KUBAR YANKE HUKUNCI BATARE DA KUNJI MAGANAN GEFEN SOJA. WALLAHI WALLAHI SOJAN GATA GARE SHI. LAFIN DA YAYI, WALLAHI KISA NE HUKUNCI SHI.IDAN BAKASAN LABARI BA DON ALLAH KAR KA SAURIN YANKE HUKUNCI
Malam duk mun saurari bayanin matan a barkatey family da farko har karshe. Shekara 6 ba hukunci? Wai MS Adamu azzalumin bawa kawai! Allah ya isan masa.