Ni a ganina sunasone a Basu jagorancin kwamati Mai tsoka ko romo Wanda zasuna samun kudi idan Suka koma jamiyar APC , so suke su koma APC domin samun kudi a Abuja Amma badon kawo chi gaba a yankunansu ko arewa ba.... Amma Dadin gobe SAURIN Zuwa..... Shawara .... Gwamna Abba Kabir yachi gaba da YIWA kwankwaso Biyayya domin ita Biyayya zatayi Masa rana .
Kwankwaso ai baiga komaiba shi yamanta wulakancin da yayiwa Rimi muje zuwa nan gaba kowa sai yakaucemasa alhmdl
Karya kuke Wallahi.... Kwankwaso yafi karfinku... Kun shiga rigarsa kunchi zabe Amma yanzu kunaso ku juya Masa baya.....
Kwankwaso ba Allah bane 😡
Maganarsa gaskiyane wallahi
Dan Allah atanbayi alsan rurum a ml 12 Lagos shi yayimana adalci
Butulci Bai yi ba
Karen tukatuki tik, kwankwasiyya yaudara da rashin Amana
Wlh munafur cine
Ni a ganina sunasone a Basu jagorancin kwamati Mai tsoka ko romo Wanda zasuna samun kudi idan Suka koma jamiyar APC , so suke su koma APC domin samun kudi a Abuja Amma badon kawo chi gaba a yankunansu ko arewa ba....
Amma Dadin gobe SAURIN Zuwa..... Shawara .... Gwamna Abba Kabir yachi gaba da YIWA kwankwaso Biyayya domin ita Biyayya zatayi Masa rana .
Munafikine wanna kabiru rurum in Allah yayarda baza kabkoma rep ba
Karya kake kwankwaso ke d kano
Kwankwason banza da Whoopi
Ai da Sannu kwankwaso sai ta karemai! Jahili mai Amon jahilci
Munafikan banza