Musa Iliyasu Kwankwaso ya shawarci gwamna Abba da ya sallami kwamishinoninsa da Kwankwaso ya kawo

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 18 янв 2025

Комментарии • 9

  • @SulaimanDauda-nz7mo
    @SulaimanDauda-nz7mo 2 месяца назад

    Musa ilyasu sarkin karya Allah ya shirya

  • @aasadiqtv4045
    @aasadiqtv4045 2 месяца назад

    Gaskiya Allah ya shirya ilyasu

  • @ahmadibrahim-in4nx
    @ahmadibrahim-in4nx 2 месяца назад

    Wllh musa ilyasu baka tsoron allah kuma wllh kwankwaso yafi karfinku

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 2 месяца назад

    Aje anemi sana.a

  • @AishamIbrahim-d6l
    @AishamIbrahim-d6l 2 месяца назад

    Gabadaya ba magana Mai Ma ana

  • @MuhammadUsman-l3s
    @MuhammadUsman-l3s 2 месяца назад

    Dan kishiya kenan rikon mai hakuri gwamnati tarayya tana gasawa mutane Aya a hannu Amma sbd zalunci kunki magana akai laanannu kawai

  • @jafarbalarabe1920
    @jafarbalarabe1920 2 месяца назад

    Baku bashi maganin shine ko

  • @UsmanRuma
    @UsmanRuma 2 месяца назад

    Hassada zata kashe wannan mahaukacin

  • @MuhammadSafwan-r7d
    @MuhammadSafwan-r7d 2 месяца назад

    An gayaba butulune irinka