Gaskiya abbah shugaba ne amma matsalal Da take tare dashi daya ce wallahi mai gidan sa domin ya kamata kwankwaso ya koma gefe sai dai idan yaga ya kauche ya kira shi ya bashi shawara amma indai kwankwaso ne zai sashi yayi ko kar yayi wallahi gabar shiyasa bazata taba karewaba da kuntatawa wasu ko malamai ko zagin shuwagabanni bazai kare a kano ba wallahi wanda yayiwa ado bayaro ma to akwai wani Da yarage ne mutane nawa kwankwaso ya taka a kano kuma wallahi har'yanzu akwai saura yah Allah kaba aky damar yin adalci da aiki nagari kuma dan Allah ya kira duk wanda ya rusa masa dukiya su zauna round table domin wallahi akwai kuskure aciki
This is the kind of Governor that Kano needs and has got-- measured in his speech, rationally restrained, intelligently reticent. The people of Kano have dodged a bullet by resolutely voting for this man--- a morally sound man and the successor to the great Kwankwaso, the moderniser of Kano.
Abba kwanlwasone yasa bamasanka amma kuma maganarka tasa naji kabirgeni amma kasani kwankaaso ba jagora nagari bane tunda har kullum yana sa rukon wani acikin zcyrs sannan idan nawa yayi abin cigaba idan bashi yayiba wannan abun baiyiba dan Allah I inabaka shawara karka kasance kadauki duk dqbi'arsa datakasance bata kyau duk d nasan baza arasashi d dabi'a me kyau ba koda guda 1 ce Allah ya tabbatar mana d Al.khairee agaremu d jaharmu baki daya
Avoid revenge when ruling your people ,avoid what happens in the past,you are all kano,you suppose to show love to all,not destroying the economic and financial affairs by destroying their belongs
Allah ya taya riko yayi maka jagora cikin lamarin gudanarwan mulkin alummarka cikin Aminci ya rabbil alaimin🤲
Masha Allah. Am really proud of you Engr. Abba Kabir Yusuf yasa ya gama Lafiya. Ameen
I,m so happy to hear the voice of a good leader
One of the most humble governors from Kano that I have seen
Masha Allah Alhamdulillah Gaskiya ne wanna hakane Abba👍👍🙏
Masha Allah❤ muna yiwa Allah godiya da yaba mu adalin shugaba. Ya Allah ya tayaka riko. Allah yayi riko da hannayen ka❤❤❤❤
Allah ya tsaree gaban Ka da bayan Ka Abba
Kaga aikin masu'ilmi, Allah yabaka ikon gamawada mulki lpy,fatan alkhairi Abban kanawa.
Allah yatabbatar 🤲 sir allah yabaka. Ikon cika alkawurin daka dauka mai girma gov jaharmu 🤲
Allah y tayaka riqo gwamnanmu allah y baka ikon sauke nauyin da allah ya doramaka amin may allah guide u and ur family
Masha Allah, wannan shi ne jawabi na Shugaba mai sanin ya kamata
MAsha Allah Abba zama daram dam
Abba kabir Yusuf is the best Governor sofa
Allah yatayama Abba
Congratulations ur excellency Allah ya baka ikon sauke nauyin Dake kanka Ameen ya hayyu ya kayyum
Masha Allah alhaldulillah gaskiya ne wanna hakane abba❤❤❤❤ 💪 4 yi ❤️ 4
Allah ya haka ikon yin adalci ❤❤❤
Masha Allah, Allah SWT Ya cigaba da dafa maka,keep up the good work.
I love the way this gentleman speaks to kanawa❤😊
مبروك منصبك الجديد انا من السعوديه و ادعولك بالتوفيق واللھ ينصرك على اعداءك و يكفيك شرھم ❤❤
hardamu na Senegal Manama fatan alheri😊 alhamdulillah
Alhamdulillah Alhamdulillah,wllh nidaga Maiduguri nake, Amma irin damuwarda nashiga kafin ace Abba ne Allah nekadai yasani,da aka tabbatar wllh rabona da kuka tun rasuwar mahaifina,amna wllh bansan lokacinda narika sharbar kukaba yarana sunatambayata,mey nace Abba gida gidane yaci zabe
Allah yatayaka ikon yinsa
Abba Allah yataya ruku am een summa ameen
Mashaallahu Abba congratulation
Allah ya taya riko yasa a gama lafiya congratulations sir
Masha allah alhmdulillahi 😊😊😊😊😊
Congratulations the good leader allah yayi ruko da hannunka
Masha Allah allah yataimaka
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Masha Allah 🎉❤
Masha Allah, Allah ya ta riko sir
Allah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah
Masha Allah barakallah wishing you Allah's guide and protection, what a good good keep it up engr Abba kabir
Mashallah oga
Congratulations ALLAH UBANGIJI ya ta ya riko da hanuka
Allah yayi riko da hannunka
Alhamduillahi
Ina sanka abba❤❤❤❤❤
ماساءالله
🎉❤❤Allah yayi jagora
Masha Allah muna taya murna
Wow nice one congratulation abba I like it ❤😂
Masha Allah 🎉
❤❤❤❤❤
Alh,ya,karamakalafiya❤❤❤❤❤
ma sha Allah baba ❤❤❤❤
Masha Alla
Masha Allah
Masha Allah congratulations sir❤
Masha Allah Kwankwasiyya Amana ❤❤❤❤
Saboda Allah ni bantaba son Abba ba amma gaskia kalamansa sunyi matukar bani sha,awa atare dashi Allah yabashi nasara
Fatan alheri Abba jabir yusuf
Muna maraba da wannan tsari🎉
ALLAH yataimaka riko❤
Allah yasa ka gama lfy.
Allah ya tsare mana kai, ya baka ikon saauke nauyi
Allah ya taya riko
allah ya taya riko mai girma gwamnan jahar kano
Allah yasa albarka,muna jidakai
masha Allah
Masha ALLAH alhammdullah alhammdullah
Je suis fan de toi de pui la côte d'ivoire 🇨🇮🇨🇮🇨🇮🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Balaraben gwamna ❤
Masha allah allah mun godema
Masha Allah Allah ya,ida nufi
Allah Yayi Riƙo Da Hannayen Ka Sir
Congratulations 👏 sir
❤❤❤❤❤❤❤
Gaskiya abbah shugaba ne amma matsalal Da take tare dashi daya ce wallahi mai gidan sa domin ya kamata kwankwaso ya koma gefe sai dai idan yaga ya kauche ya kira shi ya bashi shawara amma indai kwankwaso ne zai sashi yayi ko kar yayi wallahi gabar shiyasa bazata taba karewaba da kuntatawa wasu ko malamai ko zagin shuwagabanni bazai kare a kano ba wallahi wanda yayiwa ado bayaro ma to akwai wani Da yarage ne mutane nawa kwankwaso ya taka a kano kuma wallahi har'yanzu akwai saura yah Allah kaba aky damar yin adalci da aiki nagari kuma dan Allah ya kira duk wanda ya rusa masa dukiya su zauna round table domin wallahi akwai kuskure aciki
ma Sha allah ♥️❤️♥️❤️
Masha Allah congratulations sir
Congratulations🎉🎉❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
Masha Allah❤
❤❤❤❤ Gaskiyani oga
Alhamdulilah muna godiya ga Allah
This is the kind of Governor that Kano needs and has got-- measured in his speech, rationally restrained, intelligently reticent. The people of Kano have dodged a bullet by resolutely voting for this man--- a morally sound man and the successor to the great Kwankwaso, the moderniser of Kano.
The greatest leader.
Muna Fatan Alkahiri🎉
❤❤❤
Allah ya baka ikon sauke nauyin daka dauka
Allaha yabada iKon chka alkawari da ak dauka
❤❤🥰
Masha Allah ❤️🎉
Allah yabashe iko
Gaskiya 👍👍👍👍👍👍
Zaku gane kuranku wlh sai kunyi da nasanin zabar shi
Allah,yataimakeka
Abba kwanlwasone yasa bamasanka amma kuma maganarka tasa naji kabirgeni amma kasani kwankaaso ba jagora nagari bane tunda har kullum yana sa rukon wani acikin zcyrs sannan idan nawa yayi abin cigaba idan bashi yayiba wannan abun baiyiba dan Allah I inabaka shawara karka kasance kadauki duk dqbi'arsa datakasance bata kyau duk d nasan baza arasashi d dabi'a me kyau ba koda guda 1 ce Allah ya tabbatar mana d Al.khairee agaremu d jaharmu baki daya
❤❤❤❤❤😂 congratulations 🎉 sir Allah ya taya riqo
Allah ya tayaka ruko kuma yyimana jagora
Allah ya taimaka
❤
Yan siyasa kenan
Congratulations
Avoid revenge when ruling your people ,avoid what happens in the past,you are all kano,you suppose to show love to all,not destroying the economic and financial affairs by destroying their belongs
🎉🎉🎉🎉
Allah taya riko
Masha Allah intelligent governor❤
Alhamdlllh
First comment
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉