Hira da madaki 😂attaunawa ta musamman da aka yi a kasar Hausa da tsohon mai magana da yawun kungiyar ta FPL Yacouba Kourma wanda aka fi sani da Madaki Agadez a tsoma bakinsa, Yacouba Kourma wanda aka fi sani da Madaki ya bayyana hakan, inda ya bayyana nadama tare da neman gafarar al'ummar Nijar. "Tous pour le Niger227
❤❤❤niger ❤❤❤masha Allah madaki yayi kokari amma à neme solution à bakinshi yinda za à kawo karshin duk manbobi daya gayi ❤❤❤gomnati ta doki mataki da duk mutanan da gayi❤❤❤niger ❤❤❤
Ma cha Allahou les nigérien vous me plaise pour votre bonne compréhension.car vous avez toujours en tête que rien ne tarde pour être arranger alhamdou lillah
Mâcha Allah nide wly in ya tuba da gaskiya na yafe maï tunda Nima ina son Allah ya yafe mine kuma Allah ya yafemu mu duka duka dan adam mai kuskure ba wanda yake maassumi 🤲🤲🥺
Salam en uwana dan Allah kusa ido sosai akan wan nan da yache yatuba asamusu idokar yazama yaudara che ko Sun hada Kaine da wadan da ake che musu lakurawa nan fa Allah yakare mu amin saboda AKwAI zanba chikin aminchi
Ina lilahi wa ina ileihi raji'un kai ama dai anji kunya wlh. Wlh kuyi asara Allah dai ya wadaranku sanan muna masu ad'a ga Allah ubangiji ya tonamuku asiri daku da dik wasu masu sa hanu aciki ta'adanci aciki nijer dama qasa shan misilmai baki daya 🤲🤲
Amma ya kamata ku tanbaye shi da yardar shugaban kungiyar ne suke tuba ? Ko kuwa fada ne sukeyi sai su kama hanya su tahiar su ? Ko kuwa idan an aikesu kai hari wani waje ne daga cen sai su ki komawa kawai sai su tahi wajen gomnati domin tuba ?
Abu ne da ya shafi tsaro musamman ta fannin diplomatie dik da haka akwai bayanai da yakamata ace gomnati ce kawai yagaya ma ,bafa hakane kawai akeyin komi ba tsari ba Bakiji har shugabannin wasu kasashe akwai ba ? Ku dinga zirfafa tunanin kafin kuyi tanbaya ko bayani akan wasu abubuwa ❤
To ga dik abinda tchani ke fada ya tabata to a hali yabzu mizakuce akai 😂yan uwana yan Nigeria wlh ku kama jikiku sanan dik ta'adanci da ake ciki kasa shanmu da akwai sa hani shuwa gabanmu wato mu yan nijer sai muce bazum mahamada ku yan Nigeria baba tununu dikanusu azalimaine wlh ku kama jikiku
Hira da madaki 😂attaunawa ta musamman da aka yi a kasar Hausa da tsohon mai magana da yawun kungiyar ta FPL Yacouba Kourma wanda aka fi sani da Madaki Agadez a tsoma bakinsa, Yacouba Kourma wanda aka fi sani da Madaki ya bayyana hakan, inda ya bayyana nadama tare da neman gafarar al'ummar Nijar.
"Tous pour le Niger227
❤❤❤🎉
❤❤❤niger ❤❤❤masha Allah madaki yayi kokari amma à neme solution à bakinshi yinda za à kawo karshin duk manbobi daya gayi ❤❤❤gomnati ta doki mataki da duk mutanan da gayi❤❤❤niger ❤❤❤
Ma cha Allahou les nigérien vous me plaise pour votre bonne compréhension.car vous avez toujours en tête que rien ne tarde pour être arranger alhamdou lillah
Mâcha Allah nide wly in ya tuba da gaskiya na yafe maï tunda Nima ina son Allah ya yafe mine kuma Allah ya yafemu mu duka duka dan adam mai kuskure ba wanda yake maassumi 🤲🤲🥺
Masha Allah yayi kyau da Allah yasa kuka gane Idriss❤❤❤
Allah ya yafe muna Baki daya
tinda Kayi nadama mun yafema dunia da, lahi❤❤🎉ra
❤❤🎉
Allah yafe mana gaba dayenmu
Allah Ubangiji yafemuna
In dai kayisaranda dagaske moun yafe ma allah ya sheryar damou❤❤❤
Masha allahu alhamdulillah
Allah ya yafemuna muduka
Allahumma Ameen Amin
Mun yahe ma Allah ubangiji ya gafarta ma 🤲🤲🤲🇳🇪❤️🇳🇪
Ma cha Allah nayimaka murna wly tin baya nake baka chawara kayi tunanu wly 😊
❤❤❤Macha allah ,,,allah yakara ganarda irinsu gaskiya❤❤❤
Masha Allah🇳🇪🇳🇪🇳🇪💪💪
Allah ya kara rufa asirin nijar
Salam en uwana dan Allah kusa ido sosai akan wan nan da yache yatuba asamusu idokar yazama yaudara che ko Sun hada Kaine da wadan da ake che musu lakurawa nan fa Allah yakare mu amin saboda AKwAI zanba chikin aminchi
Alkounoute tayi aiki 😂
Ina lilahi wa ina ileihi raji'un kai ama dai anji kunya wlh. Wlh kuyi asara Allah dai ya wadaranku sanan muna masu ad'a ga Allah ubangiji ya tonamuku asiri daku da dik wasu masu sa hanu aciki ta'adanci aciki nijer dama qasa shan misilmai baki daya 🤲🤲
Suwannan kasache ba'afadar sunan sune
Allah ka chirya mana al’umar mu
Masha Allah 🥰🥳🥳🥰💪👍🥰
Allah yassa mugane Allah ya yahemuna gabadayanmu
Allah yayi Mana jagora yakuma zabamana mafificin alkhairi yakuma tsaremana qasarmu
Allah yafemuna muduka , amma dai bakuskureba kayi
Amma ya kamata ku tanbaye shi da yardar shugaban kungiyar ne suke tuba ? Ko kuwa fada ne sukeyi sai su kama hanya su tahiar su ? Ko kuwa idan an aikesu kai hari wani waje ne daga cen sai su ki komawa kawai sai su tahi wajen gomnati domin tuba ?
Masha Allah 🎉
Tiani yayi gaskiya
Macha Allahu 🎉🎉🎉❤
Gaskiya tayi halinta 😂😂😂😂😂😂😂
Macha Allah ❤🎉🎉
Amin
Madakin Daria yake bani un vrai tchalli tchalli
Merci
su wanan katsasen baza a fada sunan su ba😂
Abu ne da ya shafi tsaro musamman ta fannin diplomatie dik da haka akwai bayanai da yakamata ace gomnati ce kawai yagaya ma ,bafa hakane kawai akeyin komi ba tsari ba
Bakiji har shugabannin wasu kasashe akwai ba ? Ku dinga zirfafa tunanin kafin kuyi tanbaya ko bayani akan wasu abubuwa ❤
@AdamYau-g7j gaskiya ne
bazaiyubane yafadi sunayen kasashen saboda wasu dalili Amma gwamnati tasan kasashen Allah ya karemuna kasar mu Niger
Katche kai né mounafiki mai neman douniya
France 🇫🇷 wannan gasar mai fada aji 😂😂😂
❤❤❤❤
Ba'a yabon dan kuturu saï ya shekara 40......wannan ba abun Yarda bane
Akwai maganar ka itama
Wanan hira siricr yakamata
Kai mai tambaya yakamata ka bashi Lokaci ya nemi hakuri mana, amma yana so ya bada hakuri amma kana ta masa tambayoyi
❤
🎉🎉
Kassoum mouctar
Good ♥️♥️♥️♥️♥️👍
Pour MAHAMANE Poulin que son âme repose en enfer pour tout les maux qu’il a causé au niger
Wace Qasa ce
watakila bata da suna 😀
To ga dik abinda tchani ke fada ya tabata to a hali yabzu mizakuce akai 😂yan uwana yan Nigeria wlh ku kama jikiku sanan dik ta'adanci da ake ciki kasa shanmu da akwai sa hani shuwa gabanmu wato mu yan nijer sai muce bazum mahamada ku yan Nigeria baba tununu dikanusu azalimaine wlh ku kama jikiku
Ikon Allah mais nous les Nigerien on na fais quoi a nos voisins ?
❤❤❤❤😮😮
Makaryaci
Idiris kaga babo mahita ne
Wallahi Say yayi kasso inda annasso muyafé ,Domin mu bamu yafé bah .
Il faut que le CNSP, prouve sa crédibilité,il faut qu'on est justice dans ce pays
Kar ko yar da da chi
❤❤❤😂😂😂😂😂😂
San kudi ta kowane harli yana ma mutane marsu raunin zuwciya tunarne
👍
😂😂💪👍🤲
❤️❤️🤲🤲👍
😂😂
🤲🤲🤲🤲🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪💪💪💪
😢😢😢😢
Idan dagaske kake,to nidai na yafemaka nawa haqin
❌❌❌❌❌❌❌❌⚔️
☺️☺️
To fa
Kyhryazw bamaradadakyba
Merci