12 novembre 2024

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 15 ноя 2024

Комментарии • 3

  • @نضيفهنيجر
    @نضيفهنيجر 3 дня назад

    Arrrrrrr

  • @NaimaIssoufou-r8v
    @NaimaIssoufou-r8v День назад

    Sakaré

  • @Mohamed-d6t5h
    @Mohamed-d6t5h 3 дня назад

    😂😂😂dakai da bazum da dansa Allah ubangiji ya tsinemuku albarka Allah ubangiji ya watsaku sanan dik wata yarje jeniyar da kake maganar cewa anyi da franca da libiya da emerica wai madaki bai saniba to ai ka mata da Allah domin Allah shine masani siri fili dana boye saboda haka mu yan nijer musilmai ne baki dayanmu saboda muna qara yiwa Allah godiya da li'imar da yayimyna ta kasan cewarmu musilmai saboda haka mu murigaku muce Allah Kuma Allah bazai bari mu wulakantaba insha allahu yan ta'ada nijer da nijeria da mali da Burkina da Benin da tchadi da dikani qasashan musilmai baki daya ubangiji Allah ka wargazasu Allah ka watsa su Allah ka ruguzasu Allah ka tonamusu asiri dasu da masu daure musu gidi ma'ana dasu da masu kai musu abici da makamai da masu basu gudu mawar motoci da masu basu bayanan siri na gida ko daji baba ko yaro ubangiji Allah ka wulakantasu Allah ka watsa su Allah ubangiji ka tonamusu asiri dan darajar anabi mahamadu s.a.w Allah ka karbi adu ata dik na anabi mai kishi kasar misilmi yace ameen sanan muna masu yimusu Allah ya isa bamu yafeba sanan bazamu taba yafewa ba 🤲🤲