- Видео 164
- Просмотров 886 060
TOUS POUR LE NIGER 227
Добавлен 12 сен 2024
Dalilin buɗe wannan Tasha shine Abu Na farko da Yakamata ku Sani duk wanda yake bibiyar #Tous pour le Niger+227❌ Ya samu matsala daga RUclips " kenan ɗan Haka muka kirkiri wannan&Tous pour le Niger 227& sannan Muna da wata Tashar" Tous pour le Niger 3" kenan wannan saboda gudun kar Hakan Ta sake faruwa muka kirkiri wannan shafukan. Akwai (Tashar Tous pour le Niger 227) kenan takaice dai wannan kafafe sune namu a Yanzu: dalilin ɗa yasa muka buɗe su kenan! Saboda gudun irin Haka a gaba? \u003cSocial media Bata da Tabbas\u003e [musamman RUclips] kuma ba wanda yafi karfin hakan matukar kana da Tashar A RUclips - jawabi Na karshe shine kuci Gaga da bamu gudun mawa kamar yadda kuka saɓa a tsohuwar ❌Tous pour le Niger +22❌ wanda Yanzu Baya aiki| Kai-tsaye ga me buƙatar yin magana damu a comment... sannan zamu samu number domin aiko mana da saƙo Ta Whatsapp @ na gode 🙏
Gwamnatin mulkin sojin jamhuriyar Nijar ta ce ta kama wani da take zargin ɗan leƙen asirin Faransa
Gwamnatin mulkin sojin jamhuriyar Nijar ta ce ta kama wani da take zargin ɗan leƙen asirin Faransa da ke zaune a ƙasar.
Kafar talabijin ɗin ƙasar Tele Sahel ya ruwaito cewa wanda ake zargin, mai suna Marius Barcea, ya shiga ƙasar ba bisa ka'ida ba ranar 12 ga watan Nuwamba a hanyar amfani da fasfo ɗin ƙasar Romania.
Amma kwana guda bayan shigarsa ƙasar aka kama shi.
Kafar talabijin ɗin ba ta yi wani ƙarin bayani ba kan mutumin da aka kama.
Wani shafi mai wallafa labarai kan ayyukan gwamnatin mulkin sojoji a Nijar da Mali da kuma Burkina Faso AES, ya kwatanta kama Barcea a matsayin wani koma baya ga Faransa.
"Kamen yana ƙara nuna zarge-zarge da gwamantin Nijar ɗin ta sha yi wa Faransa, wanda ta...

Просмотров: 2 514
Видео
Kamfanin hakar ma'adinan na Faransa yace Yana fuskantar kalubale bankin raya tattalin arzikin
Просмотров 1,8 тыс.14 часов назад
Kamfanin hakar ma'adinan na Faransa yace Yana fuskantar kalubale bankin raya tattalin arzikin Afrika Yazu bawa Nijar kudade domin ayyukan shekara ta 2025 Da shekara ta 2026 kamar yadda zaku samu karin bayani cikin wannan hirar Ya kuma bayyana zai ci gaba da alaka da ƙasa ta Niger mun gode "Tous pour le Niger 227
Wata Sabuwa 😀madaki yaƙi video😂 akan mai dalili cewa daya dawo ya tuba me zaku iya cewa
Просмотров 5 тыс.2 часа назад
Wata Sabuwa 😀madaki yaƙi video😂 akan mai dalili cewa daya dawo ya tuba me zaku iya cewa ya roki marasa dalili da ya komo gida "TOUS POUR LE NIGER227"
🚨wata sabuwa kungiya 👀wanda basa don AES 💪 Karfin sune ya kare kawo hari zaiyi wuya
Просмотров 2 тыс.2 часа назад
🚨wata sabuwa kungiya 👀wanda basa don AES 💪 Karfin sune ya kare kawo hari zaiyi wuya
Kamfanin orano na Niger Ya gayyaci Rasha domin Hakar ma'adinai, Hakan ma yayi daidai Da bawa Russia
Просмотров 4,3 тыс.2 часа назад
Kamfanin orano na Niger Ya gayyaci Rasha domin Hakar ma'adinai, Hakan ma yayi daidai Da bawa Russia "Tous pour le Niger227"
Yayin da Suka ajiye makaman su Tare Da yin rantsuwa da al'qur'ani kan abin zai iya cutar da kasarmu
Просмотров 2,5 тыс.7 часов назад
#youtube #yiutubeviralshorts #youtubeindia #youtuber #youtubevideo #youtubechannel #youtubegaming #tiktok #nijar #hausawatoptv #happy #hausamusic
Ba da rancen dalar Amurka miliyan 511 daga bankin AfDB zuwa Nijar…
Просмотров 3,3 тыс.7 часов назад
Ba da rancen dalar Amurka miliyan 511 daga bankin AfDB zuwa Nijar… Bayan takunkumin rashin adalci da rashin adalci da aka kakaba wa Nijar biyo bayan abubuwan da suka faru a ranar 26 ga Yuli, 2023, a hankali cibiyoyin hada-hadar kudi na kasa da kasa suna ci gaba da yin hadin gwiwa da Nijar. Bankin Raya Afirka ya bai wa Nijar rancen dalar Amurka miliyan 511 don tallafawa shirye-shiryen gwamnati. ...
A cikin harshen Hausa: Zafafan sharhi na farko, daga Issoufou B KADO MAGAGI, mai ba da shawara
Просмотров 3,1 тыс.9 часов назад
A cikin harshen Hausa: Zafafan sharhi na farko, daga Issoufou B KADO MAGAGI, mai ba da shawara kan harkokin kudi na gwamnati mai zaman kansa kuma manazarci kan zamantakewa da tattalin arziki da siyasa, kan watsi da gwagwarmayar da FPL ta yi da jamhuriyar." TOUS POUR LE NIGER 227 "
Malam mouktar zender a wasu yankunan Niger gobarar daji
Просмотров 2,3 тыс.9 часов назад
Malam mouktar zender a wasu yankunan Niger gobarar daji
Hira da madaki 😂 attaunawa ta musamman da aka yi a kasar Hausa da tsohon mai magana
Просмотров 40 тыс.9 часов назад
Hira da madaki 😂attaunawa ta musamman da aka yi a kasar Hausa da tsohon mai magana da yawun kungiyar ta FPL Yacouba Kourma wanda aka fi sani da Madaki Agadez a tsoma bakinsa, Yacouba Kourma wanda aka fi sani da Madaki ya bayyana hakan, inda ya bayyana nadama tare da neman gafarar al'ummar Nijar. "Tous pour le Niger227
🚨Yanzu Nan wani faifan video Ya bayyana 'Yan Ta'adda dauke da makamai sa'annan zasu ajiye makaman
Просмотров 14 тыс.9 часов назад
🚨Yanzu Nan wani faifan video Ya bayyana 'Yan Ta'adda dauke da makamai sa'annan zasu ajiye makaman by "Tous pour le Niger 227"
Dangantakar Rasha da Afirka ✅Tattalin arzikin Niger ya Karu da kaso 8% inji asusun bayar da lamani
Просмотров 7 тыс.12 часов назад
Dangantakar Rasha da Afirka ✅Tattalin arzikin Niger ya Karu da kaso 8% inji asusun bayar da lamani Tous pour le Niger227 #nijar #russia #burkinafaso #mali #masar #mrbeast #youtube #hausawatoptv #youtubeindia #tiktok #channel #copyright #call #comedy #comment
Maganar 😂 idrissa madaki 😀 dariya? Kuma yayi kira Ga sauran dangi dukkan wadanda basa bin CNSP 🫡
Просмотров 9 тыс.12 часов назад
Maganar 😂 idrissa madaki 😀 dariya? Kuma yayi kira Ga sauran dangi dukkan wadanda basa bin CNSP 🫡 "Tous pour le Niger 227"
Motoci sababbi 31 kyauta zuwa ga CNSP labari mai daɗi Jaridun mako asimi ya karbi bakuncin soja AES
Просмотров 6 тыс.12 часов назад
Motoci sababbi 31 kyauta zuwa ga CNSP labari mai daɗi Jaridun mako asimi ya karbi bakuncin soja AES
Tunatarwa ilimin ya'yan Mu📚Ga wayanda basa karatu don nema masu aikin yi gujema dabanci ta'addanci📖
Просмотров 2,4 тыс.14 часов назад
Tunatarwa ilimin ya'yan Mu📚Ga wayanda basa karatu don nema masu aikin yi gujema dabanci ta'addanci na tabbatar da inde har in kana iyali To Zaka Ji dadin wannan Jawabi kashi 100% cikin mutanen kashi 80% Masu aure ne "Tous pour le Niger227
👉👂Wannan kadai ya isa abun Alfahari Ga Niger da 'Yan Nijar tunda komi Ita ke yiwa kanta da kanta 👈👏
Просмотров 6 тыс.14 часов назад
👉👂Wannan kadai ya isa abun Alfahari Ga Niger da 'Yan Nijar tunda komi Ita ke yiwa kanta da kanta 👈👏
Du wanda yake jayayya Toya San da cewa da gwamnati yake jayayya hiraraki cikin 4 kashi na 3 saura 1
Просмотров 1,2 тыс.14 часов назад
Du wanda yake jayayya Toya San da cewa da gwamnati yake jayayya hiraraki cikin 4 kashi na 3 saura 1
Gwamnati ta tambayi jama'a ranakun da Yakamata su saki gona kansu watan Fabrairu zuwa karshen chi ?
Просмотров 1,9 тыс.14 часов назад
Gwamnati ta tambayi jama'a ranakun da Yakamata su saki gona kansu watan Fabrairu zuwa karshen chi ?
Ku dubi ku Gani Yadda Nigeria da Benin souka Lalace Mali sunfi mu hadin kai - Kashi na 2. Cikin 4
Просмотров 6 тыс.16 часов назад
Ku dubi ku Gani Yadda Nigeria da Benin souka Lalace Mali sunfi mu hadin kai - Kashi na 2. Cikin 4
Sabouwar muhawara du Tashin Hankali da Ake yi mali burkina Basu kai na Nijar Ba kashi Na 1 cikin 4
Просмотров 2,3 тыс.16 часов назад
Sabouwar muhawara du Tashin Hankali da Ake yi mali burkina Basu kai na Nijar Ba kashi Na 1 cikin 4
A ranar Laraba, 6 ga watan Nuwamba, 2024, Janar Assimi Goita, shugaban rikon kwarya na kasar Mali
Просмотров 5 тыс.19 часов назад
A ranar Laraba, 6 ga watan Nuwamba, 2024, Janar Assimi Goita, shugaban rikon kwarya na kasar Mali
Niger Lokaci Yayi muma muce nijar kawai musan abun da muke so 👉sumaila amadu 👀
Просмотров 3,3 тыс.21 час назад
Niger Lokaci Yayi muma muce nijar kawai musan abun da muke so 👉sumaila amadu 👀
mutane Da yawa na kyautata zaton cewa lashe zaben trump Zai zama alheri ga A-E-S
Просмотров 4,4 тыс.21 час назад
mutane Da yawa na kyautata zaton cewa lashe zaben trump Zai zama alheri ga A-E-S
A Duba Halin Da Mutanen Mu ke ciki irin Su Sudan Libya 🇱🇾 Aljeria 🇩🇿
Просмотров 1,6 тыс.21 час назад
A Duba Halin Da Mutanen Mu ke ciki irin Su Sudan Libya 🇱🇾 Aljeria 🇩🇿
👂👉Saurara kajiAbunda wannan Mallamin ke fada Zuwan Sa a Saudiyya haji akan Niger 🇳🇪👈👀
Просмотров 9 тыс.21 час назад
👂👉Saurara kajiAbunda wannan Mallamin ke fada Zuwan Sa a Saudiyya haji akan Niger 🇳🇪👈👀
🚨SANARWa🚨 Ga yen uwanmu musamman Masu zirga-zirga tsakanin cotè D'Ivoire 🇨🇮 da Ghana
Просмотров 3,8 тыс.21 час назад
🚨SANARWa🚨 Ga yen uwanmu musamman Masu zirga-zirga tsakanin cotè D'Ivoire 🇨🇮 da Ghana
Taron kungiyoyin na ma'adinai na kasashen AES ya samu halartar membobin yadda za a ci moriyar arziki
Просмотров 2,4 тыс.День назад
Taron kungiyoyin na ma'adinai na kasashen AES ya samu halartar membobin yadda za a ci moriyar arziki
Gwagwarmayar ɗa #niger tayi Tsakanin da #france farkon jawabin da muka wallafa a kwanan nan
Просмотров 6 тыс.День назад
Gwagwarmayar ɗa #niger tayi Tsakanin da #france farkon jawabin da muka wallafa a kwanan nan
Kiwon Lafiya Abinda ke haddasa matsala mace-macen Ga Mata🫄Masu cikuna karancin awo
Просмотров 1,2 тыс.День назад
Kiwon Lafiya Abinda ke haddasa matsala mace-macen Ga Mata🫄Masu cikuna karancin awo
Yaɗa zango a jamhuriyar Benin da Niger Jaridun mako 3/11/2024
Просмотров 4,3 тыс.День назад
Yaɗa zango a jamhuriyar Benin da Niger Jaridun mako 3/11/2024
❤❤ une bonne parole vaut mieux que quelques mensonges❤❤
Incha Allah zamu dawo Niger kasarmu ta gado zamu Gina Niger Mu❤❤❤
Machallah merci beaucoup camarade
Dieu merci
Wanan gasskiya ne
Ma sha Allah ❤❤❤❤
Incha Allahu muna tare daku Allah daga niger
Masha Allah wannan gakiyane
Madaki allah ya saka da alkhairi ka ci gaba da kiran su indai ain Niger za su zabi Niger akan kowanene vive le Niger
Toh idan mutun yadawu gida wazai bashi aiki
❤❤❤
Allah ya kiyaye ku
👍👍👍👍👍🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
😢😅😢😂
Gwamnatin mulkin sojin jamhuriyar Nijar ta ce ta kama wani da take zargin ɗan leƙen asirin Faransa da ke zaune a ƙasar. Kafar talabijin ɗin ƙasar Tele Sahel ya ruwaito cewa wanda ake zargin, mai suna Marius Barcea, ya shiga ƙasar ba bisa ka'ida ba ranar 12 ga watan Nuwamba a hanyar amfani da fasfo ɗin ƙasar Romania. Amma kwana guda bayan shigarsa ƙasar aka kama shi. Kafar talabijin ɗin ba ta yi wani ƙarin bayani ba kan mutumin da aka kama. Wani shafi mai wallafa labarai kan ayyukan gwamnatin mulkin sojoji a Nijar da Mali da kuma Burkina Faso AES, ya kwatanta kama Barcea a matsayin wani koma baya ga Faransa. "Kamen yana ƙara nuna zarge-zarge da gwamantin Nijar ɗin ta sha yi wa Faransa, wanda ta ce tana son wargaza ƙasar da kuma janyo ruɗani a faɗin yankin Sahel," in ji shafin na AES. Ta ce duk da Faransa ta sha musanta zarge-zargen, amma ana ƙara samun hujjoji da ke nuna cewa Paris ɗin na yaƙin sunkuru kan Nijar, ta hanyar yaɗa labaran karya da kuma sauran abubuwa. Tous pour le Niger 227
Kamfanin hakar ma'adinan na Faransa yace Yana fuskantar kalubale bankin raya tattalin arzikin Afrika Yazu bawa Nijar kudade domin ayyukan shekara ta 2025 Da shekara ta 2026 kamar yadda zaku samu karin bayani cikin wannan hirar Ya kuma bayyana zai ci gaba da alaka da ƙasa ta Niger mun gode "Tous pour le Niger 227
Madaki allah ya yafemuna muduka
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Salam en uwana dan Allah kusa ido sosai akan wan nan da yache yatuba asamusu idokar yazama yaudara che ko Sun hada Kaine da wadan da ake che musu lakurawa nan fa Allah yakare mu amin saboda AKwAI zanba chikin aminchi
Qu'Allah nous pardon tous ensemble madaki
Masha allah
Nidai soufia amatsayina na dan niger na yafema idiris madaki
❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Mâcha Allah
Magane mai dadi. Allah ya Kara este kan ku. Amina ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ Madaki
Munyapema.ammakarkayawudaremu
Macha Allah ❤❤
Allah ya yafemuna muduka Allah yasamugané muduka
To Allah ya yafe muna baki day
Allah sarki madaki mun yafema wllh. Allah ya barmu tare albarka Manzon Allah
❤❤❤
S.A.W ❤
Bakomi
Mu karku saké nuna muna madaki yajé ya boyé kaw akare dachi mu sai tchani
Mashalla Gaskiyane AES 🇲🇱🇳🇪🇧🇫💪👍🎉
yafemaka bashene matslaba dawani abu yasake faruwa sai kakoma ruwa ninan da gani nakai shikara arbain 40 amma acikin shekara arbain dinnan. ban taba shekara Daya 1 acikin gidan muba an haifeni a'kauyi ni Dan kauyini babu abinda gamnati tayimana nacigaba muna bukatar ruwansha🚰 muna bukatar asibiti🚑 muna bukatar makaranta🏠 amma babu kodaya dagacikin wadannan abubuwa dana lissafa maka shekara da shekaro amma bamu dauki bindigaba sai Kai kuma bako mai bane yasaka acikin wannan hali sai san zuciya muna Rukuan Allah ya shiryeka. i dan kai Mai shiryiwani da sauran yan ta'ada irinka amie sai abdu rahman cani
Masha allah
Allah ya fe muna gaba daya
Allah ya saya gane