🛑A ziyarar aiki da ya kai kasar #Turkiyya,🇹🇷🚨karamin ministan tsaro na kasa, Janar na sojojin kasar #Salifou_Mody ya samu tarba da karramawa a ma'aikatar tsaron Turkiyya takwaransa #Yaşar_Güler. Ziyarar zuwa # Ankara na #CNSP mai lamba 2, bisa gayyatar da mahukuntan Turkiyya suka yi, wani bangare ne na hadin gwiwa tsakanin kasashen biyu, musamman a fannin # Tsaro."Tous pour le Niger 227