Hadakai da azalumi,hadakai da mai yaudara, hadakai da wanda manufarsu daban,da uya a cinma guri. Wallahi najeria batayi da gaske .sau nawa nijar da najeria da tchadi suka hada kai,kuma kan ya roshe. Kuyi tunani,yan matan tchibok da farkoma, gwamnatin taraya kariyata kamun tayi,bayan wanan, général buhari ya kama milki shekara goma dan kawo karshan fulani bandis,da hawansa milki sai aka fara ba fulani kadai keyin taadanci. Karewa da karewa,ministan tsaro masamman ya sapka a zanfara da bataliyasa,to mi akayi akan yan taadda ? Tchad da nijar sun gane najeria ba dagaske take yakan yan taadda. Kowa ya kare kan iyakasa. Lokacin da najeria tagane shayi ruwa,lokacinda wanan gwamnatin maras adalci ya kau,sai a gama kai a yaki taadanci arewacin najeria.

Wanda be ganeba yasaya cikin duhu ana ga annabbi wasu suna ga firaauna ❤❤❤❤❤❤
Allah ya samu dace ameen
A ah wlh kowa yaji da matsalarsa akanmi zamu hadakai daku karnukan turawa da muda thad ne Masha allah kaji maza bah mata bah
Kaga hauka,,yanzu Kai ka Isa ka Raba niger🇳🇪 da Arewacin Nigeria🤷♂️?
😂😂😂
Nijar Nigeria today is One
allah madaukakin sarki ya tabbatarmana da alheri
Hadakai da azalumi,hadakai da mai yaudara, hadakai da wanda manufarsu daban,da uya a cinma guri. Wallahi najeria batayi da gaske .sau nawa nijar da najeria da tchadi suka hada kai,kuma kan ya roshe. Kuyi tunani,yan matan tchibok da farkoma, gwamnatin taraya kariyata kamun tayi,bayan wanan, général buhari ya kama milki shekara goma dan kawo karshan fulani bandis,da hawansa milki sai aka fara ba fulani kadai keyin taadanci. Karewa da karewa,ministan tsaro masamman ya sapka a zanfara da bataliyasa,to mi akayi akan yan taadda ? Tchad da nijar sun gane najeria ba dagaske take yakan yan taadda. Kowa ya kare kan iyakasa. Lokacin da najeria tagane shayi ruwa,lokacinda wanan gwamnatin maras adalci ya kau,sai a gama kai a yaki taadanci arewacin najeria.
Macha allah
Allah ya hadan kammu muso juna
inda zakagane da DCL husa munafikine seza gayin magana se sodze suran 😂😂
Ta yaya hadinkai zai yiyu najeriya tana ajeda da mutane banza faransawa da amurikawa susuke yin duk wani ta'adanci ayankin tabkin tchadi
Duk wani mai hankali ba zai hada Kai daku ba Yan Nigeria don wani abin kirki
🇳🇪❤🤝🇳🇬
Gasjiya yakamata dimin kuwa wallahi zamfara batsaro😂