ALLAH YA YAFE MANA KUSKURENMU BAKI DAYA!

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 11 сен 2024

Комментарии • 198

  • @saidisah4116
    @saidisah4116 Год назад

    Allah sarki Adam abdullahi zango gsky kanada saukin kai da fahimta masha allah

  • @youtubecreateur84Nigérien227
    @youtubecreateur84Nigérien227 Год назад +2

    Bien dit, Prince, qu'Allah nous guide .

  • @asiyayero7113
    @asiyayero7113 Год назад

    MashaAllah jazakallahu bikhair yaya Adamu

  • @AbdallahmohamedAbdallah
    @AbdallahmohamedAbdallah Год назад +1

    Amin suma Amin
    Allah shi temaci oga mun 🤲🤲🙏🙏Ayi gaskiya shine🤞🤞

  • @abubakarmuhammad563
    @abubakarmuhammad563 Год назад +3

    Adam zango muna maka fatan Alkhairi...
    Personally ina maka adduar Allah ya chanza maka wata sanaa wanda yafi film Alkhairi.. Aameen.
    I lav u 💗

  • @maliyankibiya1972
    @maliyankibiya1972 Год назад +2

    Amen ya raab brother 🙏

  • @surajoaliyuetene762
    @surajoaliyuetene762 Год назад

    Allah sarki nafi shekara 17 Ina sonka Amma bakataba birgeni kamar wanna lokachin fiye da soyayyarda nikema adaba dukwadda kedaukar gyara to gaskiya abin kaunane Allah yakara rufa asiri duniya da lahira darajar annabi Muhammad s a w

  • @fatumasaidu9403
    @fatumasaidu9403 Год назад

    Maganganunka Gsky ne ka fada,Kuma dama ai gsky daci gareta,sbd hk dama bazai ma wasu 'yan film din Dadi ba.Allah dai ya qara shiryar damu bakidaya Amin.

  • @ahmedbabangida794
    @ahmedbabangida794 Год назад +7

    God bless you malam Adamu zango ❤️

  • @iliyasaeed5874
    @iliyasaeed5874 Год назад

    Allah yakara daukaka abin kwaikwayona adamu abdullahi zango

  • @sanisani9372
    @sanisani9372 Год назад

    Sallallahu alaihi Wasallama

  • @halimaadamu8329
    @halimaadamu8329 Год назад +1

    You are my fan May Allah protect you from the hands of the evil ones

  • @musdhaphamuhammad7840
    @musdhaphamuhammad7840 Год назад

    Allah y kare sarkii

  • @shuaibunagidanzango8528
    @shuaibunagidanzango8528 Год назад +1

    Ameeen Ya Allah

  • @Mohmed-zd1vj
    @Mohmed-zd1vj Год назад +2

    Masha Allah Allah ya karama lfy da nisan kwana yasa ka gama da duniya lfy

  • @abbasalisu7247
    @abbasalisu7247 Год назад +2

    Sallallahu alaihi wa sallam ameen summa ameen

    • @sanisani9372
      @sanisani9372 Год назад

      Sallallahu alaihi. Wa. Sallam ameen

  • @nassirali7339
    @nassirali7339 Год назад

    Masha Allah oga akoi basira da hikimar zance
    Allah shi qara daukaka

  • @usmanmuhammad57
    @usmanmuhammad57 Год назад

    Ameen ya Allah
    Adamu Abdullahi

  • @monsofsibaiti2618
    @monsofsibaiti2618 Год назад +1

    Dan Allah Adam a Zango
    Kakalesu muma soyankane tunda batun yazuba baya dashekara 15 kumahargobe har abada bazandaina qaunarkaba
    Dan Nihar yanzu baka tabami laifiba

  • @zeeletanzanien2764
    @zeeletanzanien2764 Год назад +4

    Allah ya Qara nisan kwana my celee 🤲🤲 daga masoyin ka anan Tanzania 🇹🇿

  • @siradjiousmane773
    @siradjiousmane773 Год назад

    Ameen Ameen oga allah ya shige mana gaba

  • @mejamaaonlinetv
    @mejamaaonlinetv Год назад

    Kai abun da kayi yanada kyau amatsayin ka na daya daga jigo na yan film kuma muna tayaka addu'a da mu kammu baki daya Allah ya shiryemu ya bamu ikon gyara kura kurammu ya yafemana zunubbamu ya hadamu da masu yimana nasiha don Allah ba dan tozartamu da zubarmana da kima da mutuncin muba. Thanks

  • @sir_mumeen4708
    @sir_mumeen4708 Год назад +3

    Allah Ya Kara Daukaka A.Zango 🤲💯❤❤❤❤❤❤

  • @alibulama6031
    @alibulama6031 Год назад +1

    Ameen, my Hero keep saying truth

  • @hajiahumulkhair5381
    @hajiahumulkhair5381 Год назад +4

    Sallallahu Alaihi wasallam ❤️❤️

  • @ahmadutukuramuhammed973
    @ahmadutukuramuhammed973 Год назад +1

    Ameen Boss...

  • @user-zu4zg8yi9w
    @user-zu4zg8yi9w Год назад +1

    Masha allah tabarakan lah allah yasaka da alkairi duniya da lahira big broth 🌹🌹🌹🌹👏♥️

  • @assiddiqtv5
    @assiddiqtv5 Год назад

    Allah ya Kara Maka fahimta.
    Ameen.

  • @rachidoubanyo2287
    @rachidoubanyo2287 Год назад

    barakallah Ya Sydi
    Adam

  • @abdulazeezalhassan4096
    @abdulazeezalhassan4096 Год назад

    Masha Allah Adam zango kayi kokari Allah yi ma albarka dan gaskiya sunan ta gaskiya

  • @princemis4527
    @princemis4527 Год назад

    Dan Allah ku bar Zancen .

  • @ayishamohammed8590
    @ayishamohammed8590 Год назад

    BaBaNa Dan Allah Kar kael magana Kuma

  • @hausaplaylisttv8035
    @hausaplaylisttv8035 Год назад

    Ma cha Allah dan gata 🙏🇹🇩

  • @elkhamiscomputers7129
    @elkhamiscomputers7129 Год назад

    Allah ya kara basira chairman

  • @arewalyricsstudio1298
    @arewalyricsstudio1298 Год назад +1

    Gaskiyane Prince Zango

  • @AbdallahmohamedAbdallah
    @AbdallahmohamedAbdallah Год назад

    Allah ya tabbarta mafi Alkairi Akan kammu🙏🙏🙏

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608
    @fatimaalhajiidikofamataidi1608 Год назад +2

    صلى الله عليه وسلم 💓

  • @mohd__khamees
    @mohd__khamees Год назад +2

    Ameen

  • @usmannasirr1940
    @usmannasirr1940 Год назад +2

    Amen summa Amen

  • @souleymansouleyman5143
    @souleymansouleyman5143 Год назад +2

    Allah yasa kowa ya gane 🙏🙏

  • @mahelalryadia6005
    @mahelalryadia6005 Год назад

    Allahu akubar da kyau masha Allah 👍👏

  • @hafsatabubakar240
    @hafsatabubakar240 Год назад +1

    Maganarka nakan hanya adamu Allah yaqara daukaka da basira ubangiji yasakafihaka🤲🙏💞

  • @ayubaabubakar2816
    @ayubaabubakar2816 Год назад +1

    Amin Yaa Rahman

  • @beentourasoul8897
    @beentourasoul8897 Год назад +2

    Sallallahu Alaihi Wasallam

  • @abdoualhassane8393
    @abdoualhassane8393 Год назад +1

    Amine ya rabilli alamine

  • @babayekangarma3441
    @babayekangarma3441 Год назад +1

    Adam Zango kafadi gaskiya Allah ya haskaka gabanka Allah ya haskaka bayanka yayanka Allah yabar mana su naji dadi sosai da fayimtar da kayiwa ehn fim duk da haka wasu suke ganin ba daidai ba ne amma kai kasaukar da nauyin kanka saboda wasu bazasu fito sufadi gaskiya ba Acikin ehn fim

  • @aishababan9584
    @aishababan9584 Год назад

    Allah ya yafemana baki days

  • @salmanabakar2879
    @salmanabakar2879 Год назад +2

    Gaskiya ne zango 100/100 allah yazáma Gatan ado daga Cameroun

  • @muhammadidrisamalisa
    @muhammadidrisamalisa Год назад +1

    Mai gd kabar su kawai
    Wanda yarike gsky don kansa

  • @user-yk3kb8fq5k
    @user-yk3kb8fq5k Год назад +3

    Ameen suma ameen 💯💯

  • @shehubellosaleh9412
    @shehubellosaleh9412 Год назад +3

    Allah yasa mudace 🥰

  • @habibmzya7583
    @habibmzya7583 Год назад +1

    Allah yakareka gaskiyace faden ta komai danci Allah yakara kafin Zuciya

  • @usumangayis5708
    @usumangayis5708 Год назад

    gaskiya ne adamu zango 👍👍👍

  • @abdulisah6523
    @abdulisah6523 Год назад +1

    Masha ALLAH, Kai in daban ne, adamu zango, ALLAH yayi albarka

  • @SAuwal-re9ot
    @SAuwal-re9ot Год назад +1

    Yes

  • @naziruyusuf2351
    @naziruyusuf2351 Год назад

    Masha Allah

  • @MuhammadUmar-bo7fl
    @MuhammadUmar-bo7fl Год назад +1

    Masah Allah Adam A Zango

  • @mamanlolo5223
    @mamanlolo5223 Год назад

    Baie goed adam a Zango

  • @abdulrazaqibrahim4614
    @abdulrazaqibrahim4614 Год назад

    Gaskiya kawai kasaya a iya kanka kuma Insha'Allah kai taka zatayi kyau dan mall zango kai ba jahilibane

  • @abdullahiidrisadam2008
    @abdullahiidrisadam2008 Год назад +2

    Allah ya karawa rayuwa albarka

  • @abubakaabubaka4208
    @abubakaabubaka4208 Год назад

    Allah Qara nisan kwana my prince

  • @salisus-bsb4310
    @salisus-bsb4310 Год назад +1

    Ameen 🙏

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608
    @fatimaalhajiidikofamataidi1608 Год назад +6

    MASHA ALLAH 🥰

  • @bachirmamane2521
    @bachirmamane2521 Год назад +1

    As salamou alaikoum Adam A Zango, ka fadi gaskiya gyara kayanka bai taba zama sabke mu raba. Allah ya sa mu dace, amin ya rabbi.

  • @murdasdannaemma8669
    @murdasdannaemma8669 Год назад

    Nagode malam Adam Ina yinka Allah yaqarama daraja dan farmar annabi s

  • @nassirousalifou227
    @nassirousalifou227 Год назад +1

    Amin suma amin zango yalabarin wakar baza afimu kudi ba da farin wata sai yawshe 😂😍😍😍

  • @wizkidissah855
    @wizkidissah855 Год назад

    Hakane aman bakoskore acikin zajeka Allah qaramaka nisankona

  • @imranaawaisu3799
    @imranaawaisu3799 Год назад +1

    😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍

  • @MrPresident1tvv
    @MrPresident1tvv Год назад

    Allah sa mudace

  • @salimallassane4452
    @salimallassane4452 Год назад +2

    allah ya biya

  • @ibrahim_Gombe
    @ibrahim_Gombe Год назад +2

    Ameen Mai gida

  • @basirulawal2506
    @basirulawal2506 Год назад +1

    Allah kara daukaka mai gda

  • @mejamaaonlinetv
    @mejamaaonlinetv Год назад

    Shi wannan Idris din bawai ga yan film ba ga sauran al umma ma bai iya zaman takewaba wawa ne ba malami ba. Domin abun da yayi ga yan film ba nasiha bane cin mutuncine da to zarci kuma haka yakeyima duk wanda ba almajiranshiba... Ita nasiha tana da kyau kuma anayinta ne da Hikima da kyakkyawan wa'azi amma shi wancan mutumin idris ya raina kowa. In kasamu lokaci ka bibiyeshi zakagane dan akuyane shi ba malamiba

  • @cap2fanspage
    @cap2fanspage Год назад +4

    I believe you bro 🔥🔥🔥

  • @malamadamhadjia726
    @malamadamhadjia726 Год назад

    Merci👌👌👌

  • @Jikan_Hajia
    @Jikan_Hajia Год назад

    Fakat ✔️ Madallah dai baba Ado

  • @abdullahimuhammad7849
    @abdullahimuhammad7849 Год назад

    Kuyi hkr. Alhaji Adam, fiyeyyen halitama anzageshi, so ni inaganin sai mutum yakai ake magananshi, Amma kuskurene yace babu masu addini a 'yan film

  • @fatimatsamiya5002
    @fatimatsamiya5002 Год назад

    👍🏻👍🏻

  • @aliabubakaralidamalibaba970
    @aliabubakaralidamalibaba970 Год назад

    Ai kafi shi gaskiya Allah dai yasa mu dace

  • @mahamadouissamahamadou9943
    @mahamadouissamahamadou9943 Год назад

    Macha Allah

  • @surajomusa5152
    @surajomusa5152 Год назад +1

    Allah ya bamu ikon gyarawa

  • @limaminewakaniger5623
    @limaminewakaniger5623 Год назад +1

    Wannan gaskiya ne duk mune mawaka Ohga fatan alkairi

  • @abdullahiagbukara4665
    @abdullahiagbukara4665 Год назад +2

    Ameen Thummah Ameen Mai Gida Prince 🤴

  • @sanisaradji5204
    @sanisaradji5204 Год назад

    Machallah

  • @kabirounaharouna8868
    @kabirounaharouna8868 Год назад +1

    Ameen oga

  • @adamcy_ibn_nass
    @adamcy_ibn_nass Год назад

    Boss Kace Zaka Nemeni Ina Tsumayi Har Yanzu Baka Nemeniba

  • @Ismail-zw7ml
    @Ismail-zw7ml Год назад +1

    Wannan daidai ne

  • @umaroutahirou709
    @umaroutahirou709 Год назад +1

    Wannan dedai kagayi

  • @adamcy_ibn_nass
    @adamcy_ibn_nass Год назад +1

    Gaskiya Ne Bosss

  • @bashiridris3442
    @bashiridris3442 Год назад

    Aslm Mai gida Adam A zango barka da warhaka wnann sati munji sheru fa

  • @abdullahisaiduadamu6862
    @abdullahisaiduadamu6862 Год назад

    Adam A Zango Allah yamaka albarka Allah yasa albarka arayuwarka Allah yashryar dakai abisa tafarkin magabata na kwarai

  • @boukarigarba9108
    @boukarigarba9108 Год назад +1

    Ba kuskure oga zango haka take gaskiya kenan naji dadin maganarga

  • @sunusi_president
    @sunusi_president Год назад +1

    Masha Allah Allah Yasa Mudace 🙏

  • @ثانيمعمر
    @ثانيمعمر Год назад

    masha allah wanan shine a zango allah yama albarka duniya da lahira daga mohammed sani dawood dan niger 🇳🇪 mazaune libya 🇱🇾

  • @sultanyahaya9680
    @sultanyahaya9680 Год назад +1

    👍wannan maganar haka take👍

  • @saniibrahim9158
    @saniibrahim9158 Год назад +1

    Allah hisa mudace oga itaga gaskiya sunenta gaskiya

  • @AbdallahmohamedAbdallah
    @AbdallahmohamedAbdallah Год назад

    oga Adamou Abdallah zango
    don Allah don Annabi masojinka da côte d'ivoire lamba na whatsapp naké don Allah don ya rasool lallahi🙏🙏❤️🙏🙏🙏🙏

  • @labranadamou8532
    @labranadamou8532 Год назад +2

    Macha Allah wannan gaskiya ne

  • @sullemaniddrisu7934
    @sullemaniddrisu7934 Год назад +2

    We are always whit you boss

  • @liligayetv
    @liligayetv Год назад +1

    Masha Allah oga