Martani ga m. murtala asada, shin waye yace matar yusuf bichi dede take da nana Aisha?

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 16 сен 2024

Комментарии • 112

  • @yauusman5388
    @yauusman5388 Год назад +1

    Alhamdulillah Allah Yasaka muku da Alkhairi. Wannan Itace tafiyar Sunnah
    Babu kaudakai ta wajan raddi wa kowwa.

  • @soufianhamza6153
    @soufianhamza6153 Год назад +6

    Subhannallah kaji yadda yamai mumunar fahimta fatan alkairi zuwa ga malam

  • @abdussalamlawan5614
    @abdussalamlawan5614 Год назад +1

    Allah ya saka da Alkairi asheikh Abu Aisha, bai kamata bama sheikh murtala yayi irin wannan maganan nan bama don wannan ai ilimi ne bayya nenne ai

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  Год назад

      wlh kuwa malam abdussalam ni kaina nayi mamaki ace malami yayiea dan uwansa martamia akan abinda a al'ada ake fadi yau da kullum.

  • @rilwanuahmed2328
    @rilwanuahmed2328 Год назад +3

    Allah ya sakama da alkhairi akan aikin da kakeyina tace gaskiya kome dacinta Kuma ya kare ka da xamiyar shaidan

  • @moustaphaboussami
    @moustaphaboussami Год назад

    Hujja mai Haske kuma karfi. ALLAH Ya sakama da Alhairi Malam ABU AISHA

  • @mmcmmd7139
    @mmcmmd7139 Год назад

    Masha Allah Allah yasaka daAlkhairi mallam Abu Aisha

  • @maryamjunaidu5978
    @maryamjunaidu5978 Год назад +1

    Masha Allah jazakallah khairan. Gaskiya wannan be daceba idan ma baka fahimci abunda ake nufiba sai kayi bincike amma ba dai dai bane wannan.Allah yasa mugane.

  • @fatimausman811
    @fatimausman811 Год назад +1

    Allah yasa mudace duniya da lahira yakawo mana dauki ya hakanmu da muda malaman mu da shuwagabannin.mu🤲🤲🤲

  • @rabiatukatsinaal7626
    @rabiatukatsinaal7626 Год назад +2

    Allah ya karawa Abu Aisha lfy gsky Bata kyau taba saboda AIBA intake Mulkiba miji tane

  • @seba_alhawsawy
    @seba_alhawsawy Год назад

    Masha"allah wannan gaskiya jawabi ne na ilimi... ❤️
    Allah ya kara bassira da daukaka mlm.

  • @attahalhmallam5793
    @attahalhmallam5793 Год назад +1

    Hmmm Allah ya kyauta

  • @laminecheffou302
    @laminecheffou302 Год назад +1

    Masha Allah bayani ya futo fili ga duk wani mai son gaskiya

  • @mahammadsani469
    @mahammadsani469 Год назад +2

    نعم نعم جزاك الله خير

  • @saleyissoufou7601
    @saleyissoufou7601 Год назад

    Allah yasa mu gane ,malan Abu Aisha Allah ya biya ka da Aljanna

  • @sanitanimu6926
    @sanitanimu6926 Год назад +3

    Hima kwankwaso har yayi gwamna bamu taba ganin matarsa abainar jamaa ba itam Allah yamata albarka

  • @akahuhshs9849
    @akahuhshs9849 Год назад

    Wannan maganartaka gaskiyace Abu Aisha Allah yasakamaka da alheri shi kuma Allah yasa yafahimta

  • @zakariahaladou2116
    @zakariahaladou2116 Год назад +1

    Allah ya biyaka malan amma kakara saurara da fahinta saboda yace manzan Allah s a w yace ha aïsha to musa yusif itama ha wai itama aïsha Dss wai itama hakane innaha aïsha

  • @kamalhaladu1427
    @kamalhaladu1427 Год назад

    Allah ya saka Maka da Alkhairi Abu Aisha.

  • @soulaimamabouboucaradamouaba
    @soulaimamabouboucaradamouaba Год назад +6

    Alha karama annabi S❤ A 🤍W daraja

  • @issasouley96
    @issasouley96 Год назад +5

    dama assada yason rigima malam musa Yusuf karya tanka masa dan Allah malam mutum ne maidaraja

  • @harounaadam9790
    @harounaadam9790 Год назад +6

    Macha' allah Abou aicha

    • @rilwanuahmed2328
      @rilwanuahmed2328 Год назад

      Allah ya Saka da alkhairi akan aikin ka na tace gaskiya kome dacinta Kuma ya kare ka da xamiyar shaidan

  • @safwanbala2291
    @safwanbala2291 Год назад +3

    Ni fa lamarin mu yafara bani tsoro yanzu fa muke cima kawunanmu diddige malamai na nasu muma muna namu kowa so yake ajishi ace shine inbashiba bawani gaskiya mugyra halinmu gaskiya inaga anzo lokacinda yawan shirunka shiyafi alkairi

  • @gerawabtv2858
    @gerawabtv2858 Год назад

    masha allah malan allah yasakamaka da alkhairi allah yasa mudace 👍

  • @umaimahabibu7254
    @umaimahabibu7254 Год назад +2

    Gsky duk mlm da ya maida mumbarin waazi wajen tallata yn siyasa toh kuwa kimarsa ta zube

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 Год назад

    Allah shikyauta, kasan yawanci ba hausarmu daya ba shiyasa wani lokacin wani bai fahimtar maganar wani

  • @sunnahtafarkintsiratv4455
    @sunnahtafarkintsiratv4455 Год назад +2

    Gaskiya su malam musa Yusuf suna zubarda mutuncin addini sbd magan gannun da sukeyi akan wasu masu kudi da wasu yan siyasa ba dai dai bane kuma rashin mutunta addini da malanta ne

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  Год назад

      dan uwa kome zamuyi mu fara nazari, shin laifi ne a yabi me kudi ke taimakon addini da san adddini a irin wannnan yanayin da mutane talawansu da masu kudinsu mafi yawa ke gudun addini basa taimaka masa? kenan a kullum idan akace wannan me mulki ne ko me kudi shike nan ya zama mutumin banza a wajen mu babu ta inda zai alheri ya yabeshi shekarunsu basu da amfani?? inna lillahi wa inna ilaihi rajiun.... 😭😭

  • @futurebright2279
    @futurebright2279 Год назад

    Jazaakallhu khaira Abu a,isha

  • @salehuji8053
    @salehuji8053 Год назад +1

    Jazakikumullahu Khairan Mallam. Mallam dun Allah ku mallaman halisunna kudinga tambayar juna akan abun dakukafada dabakugane ba sai kuji dagajunanku kafin kufito kugaywa duniya inbahakaba mu dalubai zamudinga tunanin akwai hasada sakaninku. Mallam murtala would have call asadu Sunna to confirm on what he said concerning hajiya Aisha bichi and if he is not convinced then he can come out and tell the world. Am surprised at what Mallam murtala did. Allah yakyauta. Watching from Toronto Canada Asalamualaikum warhamatullah

  • @yusufmuhammed412
    @yusufmuhammed412 Год назад

    Raddi Martani Raddi Martani kullun zakaji daga malamannannamu, ALLAH dai yakyauta.

  • @abdurrashidaminu7781
    @abdurrashidaminu7781 Год назад

    Kadaku manta annabi sallallahu Alaihi wasallam yace duk Wanda yayi mini salati daya Allah zaiyi masa goma wannan gara basa har Ina

  • @hausacademia
    @hausacademia Год назад +5

    Assalamu alikum. Malam kayi kokari. Allah yasakama da alheri. Kullum kana kokarin adalci. Amma ni ga faimta ta anyi kuskure gaskiya. Domin an taba makamancin wannan malam Jafar ya yi caccaka. Kwatantanta Atiku da manzon Allah, ko kwatanta mutan Kano da mutanen da ifa. Lalle comparison is allowed. But evident similarity must exist. Babu kwatanci tsakanin girma ko mukamin musulunci da girma ko mukamin wannan siyasa. Da fatan malaman da sukai wannan kuskure su yadda Allah ya gafartamana.

  • @NrsKDDano
    @NrsKDDano Год назад +1

    Aslm/km. Wann abin haushi ne ache Malami lallai sai ya kirkiro laifi ga dan uwan sa Malami, suna zubar da mutunchin kansu.. Sann mene laifin A yabi wata matukar tayi abin kirki, anfison ayi ta zagin kowa bamai mutunchi. Allah y sakawa Sheik Musa Yusuf. Sann yabon nagari yakan sa wasu suyi koyi da halin kirki..

  • @muhammedsmuhammed5957
    @muhammedsmuhammed5957 Год назад +1

    Hakkun wannan fadakarwa hakatake Allah yasakada alkairi

  • @abkrmsa4498
    @abkrmsa4498 Год назад +1

    Allah yasakada alhairi

  • @YahyaYahya-or2lc
    @YahyaYahya-or2lc Год назад +2

    Allah yasaka da Alheri Mlm yakarama lafiya Amine

  • @msdahnager1404
    @msdahnager1404 Год назад +3

    ❤️❤️❤️❤️❤️

  • @abdussalamlawan5614
    @abdussalamlawan5614 Год назад +1

    Allah ya sa ya fahimceka, mashallah 💖

  • @hausacademia
    @hausacademia Год назад +1

    Figurative statement is part of languages but the massages need to be clear, just and valid.

  • @mustaphaharunakore43
    @mustaphaharunakore43 Год назад +1

    Jazakumullahu khairan

  • @sabiouammanislymn1159
    @sabiouammanislymn1159 Год назад

    ma cha allh allh yasaka wa iyaye da alheri

  • @musasplaza5250
    @musasplaza5250 Год назад +2

    hmm kumai yasa bakusan gaskiyane yan p d p yan izala sai kishin aljihu

  • @lislamtv9461
    @lislamtv9461 Год назад

    Allah ya saka da alkhairi malan Abu 🙏

  • @njukuaojioji9327
    @njukuaojioji9327 Год назад

    Gaskiya kunada siyasa itaqillaha hamisu makuntu

  • @_-Fatima
    @_-Fatima Год назад

    Hakkun Malam Abu Aisha Allah yasaka muku da alkhairi. Mudai mutanan wannan zamanin muna bukatan da,a mugyara halayenmu Allah yakara shiryar damu hanya madaiciya.Allah ya kara hada kan Malumanmu da sauran musulmi baki daya. Malumanmu muna godiya Jzk khairan.

  • @shamsumustapha6308
    @shamsumustapha6308 Год назад

    Jazakallahu khairan 👍

  • @Al-YateemTv
    @Al-YateemTv Год назад

    Kaida Kanka me wannan Tashar Kanada Mugun son zuciya sannan Kaji Tsoron Allah

  • @JAMAL_DIARY
    @JAMAL_DIARY Год назад +2

    Ban taba jin na tsani demokradiyyar NIGERIA ba a rayuwata sai wannan lokaci, kullum maganar malaman ta koma kan siyasa ? Kullum sai an kawo dalilin da zakaji girman wani malami da kake girmanawa tana raunana, Allah ya haɗa mana kan makamanmu su so juna fiye da yadda suke son yan' siyasa.

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  Год назад

      dan uwa shi murtala sokoto shine ya sako maganar siyasa waye yayi maganar siyasa? baiwar Allar nan mutumxe musulma meue aibu dan an yabeta?

    • @JAMAL_DIARY
      @JAMAL_DIARY Год назад

      @@abuaishaalfurqan Haka Yake Ya mu'allim, gaskiya ne zancenka.
      Sai dai har ga Allah mafi yawan mutane munfi bukatar ganin hadin kai malaman mu fiye da cece kucen da muke gani a yanzu. Wallahi wannan lokacine daya fi kamata a maida hankali wajan hada kai fiye da baya. Allah yasa mu dace.

  • @muhammadgonia.2946
    @muhammadgonia.2946 Год назад +1

    Haka a ke son Malami ya zama Mai kyakkyawar zato da Samar da zaman lafiya da yada Alheri. Allah ya Saka da Alheri Mal. Abubakar Az-Zubair

  • @mahammadsani469
    @mahammadsani469 Год назад +1

    Amen Amen Amen

  • @musaali530
    @musaali530 Год назад

    Assalamu alaikum, Malam Allah ya saka da alkhairi, Gaskiya irin wadanannan maganganu bai kamata adinga kawo su kan manbari ba har'wasu malaman su dinga cewa su yan'kwan kwasiyya marasa tarbiyane, nasiha yakamata adinga yi, mafiya yan'kwankwasiyya matasa ne daga shekara 18-30, musulmai kamar kowa, kuma ita wannan mata babu wanda ma ya santa, balle ace akwai wani abu tsakaninsu, Allah ya ganar damu

  • @sulaimanlawal3097
    @sulaimanlawal3097 Год назад +1

    Malan abu Aisha Allah yasaka maka da alkairi Allah ya tabbatar dakai akan gaskiya

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  Год назад +1

      Amin amin dan uwa godiya Allah yasa mu dace mu duka.

  • @harunagaladi6336
    @harunagaladi6336 Год назад

    Ohooo kaiyi takanka mallam

  • @user-bn3oq7vf5o
    @user-bn3oq7vf5o 10 месяцев назад

    ❤❤❤

  • @seba_alhawsawy
    @seba_alhawsawy Год назад +1

    الله يحفظك و يحميك لنا... أختكم من 🇸🇦

  • @kabirumohammed3727
    @kabirumohammed3727 Год назад

    Gaskiya nidai bangoyi bayan zagin taba Amma badaidai bane kamantata dahakan domin ita bayan rayuwar mijinta zataiya Aure sukuma matan manzon Allah uwayinmune basa Auruwa gakowa don haka banbancin abayane yake.

  • @abdulkadirimam2371
    @abdulkadirimam2371 Год назад

    Izala naira

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 Год назад

    Masha'allah alayha

  • @saniyusuf7601
    @saniyusuf7601 Год назад

    Masha allah

  • @ibrahimandi4226
    @ibrahimandi4226 Год назад

    Wlh wannan itace masifar da ta kunno muna kai
    Zakaga mutane yayi shekaru yana fada karwa Amman ana neman inda za ayi mishi terere a media
    Shin idan har ma mutum yayi kuskure bai kamata a kira mutum a tambayi miye manufar ka akan kaza da kaza ba
    Allah shi kyauta

  • @officialabz5397
    @officialabz5397 Год назад

    shi asadussunnah ra ayin sa yake fada
    Amma kuma Shima yasan abinda ya fada karya yake Duk macen da zata iya fito na fito da namiji akan titi bainar jama a bai kamata a suffan ta ta da wadan can suffofin ba
    Sannan meyasa farko baiyi ba Sai yanzu
    Kuma Wai ace Baza a zage Shiba
    Bana goyon bayan masu zagin malamai Amma wasu malaman suke jawa kansu zagi

  • @rabiurabs2294
    @rabiurabs2294 Год назад

    Allah yaqara yawanku acikin social media don badan Allah yasa kunanan ba wallahi da anyi wasa da kwakwalan mutane sosai tabbas kana kokari saboda haka Allah yaqarama kwarin gwiya yabaka tsawon kwana yabaka lafiya don addini yacigaba da amfana dakai.

  • @ridwanrabiukano6973
    @ridwanrabiukano6973 Год назад

    Shifa mlm murtala akoda yaushe soyake yaga ana ta rikici domin rashin son gaskiya ko kadan abunda yake wlh ba daidai bane kadubi yadda yadamu gwamnatin jahohin skt ktn zmfr yadawo kan Bello yabo wlh baya kyautawa abinda yake

  • @muhammadkabir1146
    @muhammadkabir1146 Год назад

    Da bai taba Atiku ba da ba'a mai terere ba.Ba wanda baya kuskure har Kai alkalin alkalai

  • @adamuabdul
    @adamuabdul Год назад

    Malan allah ya saka da alkhairi
    Amma malan meke faruwa stakanin ka da mal.murtala saboda a farko kakan yi shirye shirye akan videos ɗinsa
    Kai kake ce mana mudinga duba alkhairen mutun
    Martanin ka dai dai yake amma dai kamar bai kamata ba ace ka dai bayyana alkhairen sa ba sai dai martani a inda yayi ba dai dai ba
    Allah ka haɗa kan Malaman mu baki ɗaya!

  • @bawaaliyu9821
    @bawaaliyu9821 Год назад

    Duk Wanda zaiyi waazi da hushi tobazai barin talalabiyaba dominshi murtala asada koyaushe zakajishi kamar shiriya hannunshi take koyaushe fada yaushe fada Kuma saudadama bayabinchike kawai shidai yabirge matasa kamar kalaman maigidansa malaminku malan Bello yabo harko yaushe mutun zaiyi hukunchin hushi todole yajikunya

  • @balaibrahim5187
    @balaibrahim5187 Год назад

    Kwadayi mabudin wahala maganin Mai kwadayi

  • @yakubumuhammad-maina
    @yakubumuhammad-maina Год назад

    Babu wanda yayi inkarin darajarta amma menene faidar kamanta darajarta da matar manzon Allah S A W wacce Allah Ya siffanta da UMMUL MU'MINEEN?? anya wannan ba wuce gona da iri ba?

  • @nuqttjawal8542
    @nuqttjawal8542 Год назад

    Allah biyaka mlm ina sonkaa sabada Allah saboda kana son gaskiya

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 Год назад

    Amma Malam me yasa Malam Asadussunna ya kawo maganar rikicin wadancan mutane awurin wa azi ?

  • @dahiruaminu243
    @dahiruaminu243 Год назад +1

    Me yasa kuke kare wasu ku Bata wasu?

  • @mohammadlawal7011
    @mohammadlawal7011 Год назад

    Ina jiima Mal Murtala asada tsoron sharrin shedan gameda yadda yake alaqa da sauran malamai. Musamman idan wani abu ya shiga tsakaninshi dasu. Muna fatan Allah ta'ala ya kareshi daga sharrin shedan dakuma makircinsa.

  • @idriss8715
    @idriss8715 Год назад

    Allah ya kara lafiya malan Abu Aisha

  • @sskowan3324
    @sskowan3324 Год назад +1

    ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

  • @ibrahimbabangida4894
    @ibrahimbabangida4894 Год назад

    Kai fa bakada ilimi,

  • @korinaoppo5422
    @korinaoppo5422 Год назад +1

    No

  • @Al-YateemTv
    @Al-YateemTv Год назад

    Kaji yace itamafa Aisha ce. To meye nacewa Haka? Ya yabetamana kawai basai yakwantata da Uwarmu ba Sayyadatuna Aisha ko darajarsu Guda?

  • @mohamedalmouhimimambachir7043
    @mohamedalmouhimimambachir7043 Год назад

    Kai !!! Kaide kanada son zuciya! Aikin malamai shine: sukare addinin. Ba wai sukare masu makamai ko yen siyasaba. Me yasa kakeso se ka mayarda kusakuransu dai'dai? Mlm murtala yayi nasihane bâtarde da la'akari da kungiyanciba! Amma Kai bakaso ace yen izala sunyi kuskure! اللهم أرنا الحق حقا وارزقنا اتباعه وأرنا الباطل باطلا وارزقنا اجتنابه !!!

  • @ladybrown1402
    @ladybrown1402 Год назад

    Amma dai duk dahaha ba tarbiya ci matar aure tayi rash tarbiya GA namiji babban ba kawaii svd da tana da iko da kudi koh wlh wlh babbar matsala ci malamai da siyasa

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  Год назад

      Hmm maganar rashin tarbiyya wlh su kansu masu martanin matansu suna iya kare kansu a indasuka ga namiji zai ketasu abu ne a al'ada mata suna kare mutuncinsu idan suka ga zaa musu rashin arziki koda kuwa a tashar motane.

  • @ousmaneabdourahaman7373
    @ousmaneabdourahaman7373 Год назад

    Gaskiya malan murtala wani lokocin baya yin bincike akan wasu abubuwan hakan badey bane kanakin baya yace dr gumi da taadanci kuma yanzu sadu sunnah hakan baya mana dadi kuskurene abun kunyane ace malamin sunnah kuma kamar asadu snnah shi mutunci madarane

  • @ibrahimyusufyawale2180
    @ibrahimyusufyawale2180 Год назад

    Toh matar sa ce? Makwadaitan malamai kawai

  • @mjstudentofficial351
    @mjstudentofficial351 Год назад

    Malam wallahi tallahi shiyaja ma kanshi zagi,nima ni dan ahlussunane amma wallahi yafusatani Akan wannan san zuciyar tashi

  • @mjstudentofficial351
    @mjstudentofficial351 Год назад

    Ina tare dakai amma malam triumph wallahi bashi da gaskiya domin yadauki bangare,kanajifa yace ya tuntubeta amma bai tuntutubi abba ba sannan kuma yafadi dalilinsa shine tabashi abinci tabashi offer wallahi tallahi yadauki bangare,saboda duk wanda yake kano yasan yanda apc suke tunzura matasa amma meyasa baitaba maganaba

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  Год назад

      yace ya kirasu abva kabir basu dau kiraansa ba, sannan yayi magana ne akan masu zagin mazu darajamasu shekaru shin meye aikin malamai idan basu hana wannan ba?

  • @Idreez2
    @Idreez2 Год назад

    Hnmm 🤔

  • @mohamedalmouhimimambachir7043
    @mohamedalmouhimimambachir7043 Год назад

    كنا نظن أنك تحاول أن تتبع طريق الإنصاف ، أما في هذه الأيام فيظهر أنك تسعى جهدك أن تدافع عن الوهابيين ، أصابوا أم أخطؤوا !

  • @anasumarmahammadfagge887
    @anasumarmahammadfagge887 Год назад +1

    Kana da san zucia kai ma , sbd yana bangarenka shiyasa kake kokarin bashi karia , yayi mata kirari da sufar nana aisha ta jarumta menene lefin assada sabida baya pdp koh , labaran ka da yawa basa tapia akan tsarin jarida jarida bata san zagye abu cikin bayyana gaskia amman da yawa zantukanka kai tsaye ake ganewa ga inda ka karkata Allah ya sawake ,

  • @anasumarmahammadfagge887
    @anasumarmahammadfagge887 Год назад

    Taya mace da tayi tashanci fada da namiji atiti sabida san zucia duk mace ta gari bazata iya fadi in fada akan titi da namiji