Gabon tayi batun da ya tada kura/Rahama sa'idu ta magantu/Hamdiya ta samu goyon bayan yan gwagwarmay
HTML-код
- Опубликовано: 11 фев 2025
- Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida
Allah yashirya kawai amma halinda mata sukeyi bakyau
Sallallaahu alaihi wasallam
Allah yasa mudace
🤲🤲🤲🤲
Machaallah hamdiyya❤
Allah sarki allah yasamudaci allah yabamu 🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🤲🤲🤲🤲🤲
Allah sarki hamdiya Allah yazama gatan ki 😭😭😭
Allah ya kyauta Allah shirya
Gaskiya ne shago yagirma
Tsakar gida Allah yasaka muku da alkhairi, kuma bakwa da tsoro wlh jarumai ne ku
Kudaina ganin laifin yan nageria nanfa🇳🇬 wllh
Tinubunan Duk yabi
Ya gigitasu wllh mafiyansu
Basa haiyacinsu musanmama
Talakkawa😢 Allah sauwaƙe
Bakomi Allha nanan
Wanan gaskiya ne❤
Bula mubukarta Allah ya sakada alkhari
Hmmmmm Allah dai ya kyauta kawai
Thanks dear ❤❤
Allah yasa mu dace
oyoyo ❤❤❤❤
Kabiru tanem
Amine ya Allah
Toh amin amin
Allah yasa mu dace
Wallahi kam
😂😂😂A gaskiya kina
Da babba shago kuwa
Mlm y iya sa kaya 😊
ay indaikasan bakayi mezaibata makarai kuma maganan hamdiyya gaskiyane gashinan matan basuda makusa ,aamma saikaga mace takasa auruwa bayan ancemutum saiyayi aureyake cika mutum amman sunki aure saidai sutayawo babu mayafi in,akace sunyi zina ko luwadi sujibadadi to kuyihakuri kuyi aure damin duniya gudutakeyi
indai songaskiya namiji yakemaka to aurenkazaiyi yakaika gidansa da dadi dabadadi allah yatsinewa kyautan da namiji zai,iyamiki amma in,anceya,aureki me kunyancikine zaice bazai,iya ,auren yar social mediaba marakunya kuwa cewa zayyi bazai auri sauran wasuba kokuma karuwai
Ba sa ma lura shi fa namijin da yake neman ki a waje ba zai taba so a gan shi tare da ke ba sai a boye zai yi ta haduwa da ke.
Girgiza kanfaniki yarbaba kinsan kanfani amanane allha yakyauta
❤❤❤
❤❤❤🎉🎉🎉
Tabbas hakane bama tin tana school ba tin da aka haifeta da shagon aka haifo ta ba qarya bane
Rahama me daloli.
Rahama fah a kauyen kebbi take kuma mahaifiyar ta waina takeyi yoruba ne,Kawai Allah yasa karfin zukantan mu
😂😂dan allah ikon allah
Ikon Allah
@Asslamiyyah
Amma dai gwamnan sokoton Nan Dan banzan mutumi ne
Wlh kuwa
😭😭😭😭😭👍👍
👌👌👌👌👌👍
Nipa da GLK din nan gara ka aureni da kudin motar
😂😂😂😂to Allah baki
Nagari wanda zai kula dake
🤣🤣🤣
Elmuazun da kanshi ya taba tambayan adiza gabon a ina tace samun kudi don yaga batada shagon da zai iya bata kudin da tace da ita humm
Yan comment section duniya ne 😂 kugayawa hadiza gabon bayanda zaayi mutun yayi arzikin dare 1 kuma ba wata sana'a mai karfi kuma baa tuhumeshi ba musamman ya mace kuma idan kudi na halak ne miye na tsalguwa
😂❤
,😭😭😭😭😭😭😭
Mai kaza a aljuhu baya jimirin ask 😂. Babu wani hassada, akwai irin hangar da namiji zai nemi kudin halas amma yakan iya zama haram ga mata, ita hadiza bana zaton ta hanyar halas ta tara dukiyarta har imma akwai dukiyar, kiri kiri mutane sunason sai sun mayarda fasikanci halas karfi da yaji
Sun kyau ta sosai sun burgeni bulama da Ahmad isa
Why do most people think that only men can give women the finest things of life 💔 hmmmmm, we have virgin's from poor home's that are Pilar of there family so you guys should rest because they're women with IQ 😢
You should talk for yourself! No one accuses or generalizes every single woman.. people are judged based on their appearance and representation! Even the Hasiza herself was never decent that’s why she felt intimidated, I can swear to my life that she didn’t get her wealth in a permissible way, you can’t deny the fact that what she’s currently doing as a business isn’t permissible in Islam kawai de abar kaza cikin gashinta, she shouldn’t have said anything regarding this matter, she’s not in the position to say what she said, A thief is always a friend of thieves 😂
Allah yasa mudace
❤❤❤❤
❤❤❤❤